← Book details Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 29

Sashe 14

Auren Chochi Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yacigaba DA mgn tin dawowata dagA gidan Saada Bayan Na amince Mata barin radiyA,Har yanzu danake Miki mgn kukan zuci nakeyi sbd Zan rabu DA 'diyar DA tafi soyuwa agareni wacce ban aifi Mai 'kaunata aduniya irin taba,Ammi tayi murmushin Jin da'din yabon diyar ta DA Baba yayi Duk DA itadin shaidace wajen Soyyr DA Radiyar kewa Baban DA soyyr DA Baban kewa radiyA,Domin bazata mantaba tundaga yarinta Har kawowa girman radiyA matukar taje anguwa akabata Kudi kememe wa kemallahu take Hana Ammin saidai tabaiwa Baba harta abunci inhar radiyA tasamo awaje saita ajiyewa Baba Koda Babu yawa Shima gareshi komai yasamu Radiyar itace first wajen faraci kafin kowa.

Ajiyar zuciya Ammi Tasauke,Tace "Allah yasa kaida Radiyar kujure rashin juna Baba yace Amin.
sbd hakama Nace Zan Bada Saada Kudi tasai Mata waya sbd muringa gaisawa Amman Sai Saadatu tace Dani Zata saiwa Radiyar Kar indamu.

Ammi tace"Allah yasa su zauna lfy,Dan Zaman Yau DA gobe Sai Allah,Baba yace Hakane Amman danso kimata fatan alkairi Ina kyauta ta zaton zasu zauna lfy Alfarman annabi Muhammadu rasulillahi S.a.w. Ammi tabi bakin Baban suka karasa.

Tare da fa'din shkn ai,tafff kace su radiyA zaayi waya Daman Yaya DA rawan Kai bare tasamu wayar salula,Ashe zaasha Rigimah kamanta Daman tana kaunar wayar salula Allah Dai ya kyauta Baba yace "Amin Amin.
Karki damu Aminatu insha Allah 'yar Baba Zata samu tarbiya Kamar tana gabanmu Kuma Kinga ai karatu zatayi nan Gaba Zata samu abun doro DA Kai dazaran tagama karatun koba hakaba?Ammi Tayi dariya Tana JINJINA Kai alaman ta gamsu DA mgnr Mijinta.
Adduar bacci sukayi itada DA Baba tare day kwanciya kowa xuciyar Shi Da tunanin radiyA.

Washegari DA sassafe Ammi DA Baba suka futo Dan sallama DA masu gidan,shatara ta arziki uncle wato Daddy yahada wasu Baba DA Ammi itama mommy akwati guda shake DA Kaya Kamar Na lefe tahadawa radiyA tare day rafar Kudi Na 100,000 Na dinki,Daddynta kudin yabada radiyA 50,000 shikan Halil Uban gayya Katotuwar waya yasaiwa Radiyar sabuwanta Dall akwali yacewa Baba abaiwa radiyA Dan Allah sbd suringa waya.
Cikin farin Ciki Baba DA Ammi suke godiya Baba yace"habawa dawayniyar tayi yawa Dan girman Allah kurage,Suwaiba tace" ah ah Baba Auta tawuci Hakan agaremu,Dan haka Nima ga namu Kyautar muda Aesha DA sis Halita tafa'da tana Mika mishi kwalin sarkan Gold abaiwa Auta.Baba yace"Masha Allah 'diyata Mai masoya gaskia tagode sosai Allah yasaka muku DA alkairi yakuma Kara muku dankon xumunci saidai Ungo Suwaiba rike Suwaiba tace"Ah ah ....Baba yace rike mana.

Suwaiba Badan tasoba tarike kwalin,Baba yakuma Mika Mata wayar DA Halil yabashi Ungo Hada DA wannan Intazo kibata Halita akwatin nan anema mishi wajen Zama Baban yafa'da yana nuna Mata akwatin kayan DA Mommy tabada tare da daura kudin Mommy din Kan akwatin.

Itako Ammi kukan murna tafashe dashi, sbd alkairin DA su Daddy DA iyalinshi sukaiwa diyarta godiya itama tayi sosai,tare da musu addua acikin xuciyar ta Allah yasa Suna DA rabon Shiga musulumci Domin sudin mutanan kwarai ne addinin islama shine Babban asaran DA sukayi Na Rashi aduniya.

Baba yace mujenku karmu makara, Mommy tace "Aiko Muna gab DA makaran Domin su Saada DA Auta sunyi Lattin zuwa.
Ko atasha zamu hadu dasu? Halil yayi saurin cewa" laifin saadace shiyasa Tunjiya dazan dawo Nace Tabari mudawo tare Amman Taki sbd fitina,but barin kirata inbasu futoba inje gidan intawo DA ita.
Baba yayi Murmushi Yana fa'din"muje kawai Dan bazasu zoba Atare Suwaiba DA Halita sukace Sbd me?

Baba yayi dariya Yana Kallonsu,kafin yace"sbd Anbar muku ita harsai Wani lokaci Kamar yadda Saada DA megidanta suka nemi alfarma,habawa DA gudu Halil yaje ya rungume Baba Ko kunya Babu sukan Suwaiba DA su Aisha tsallen murna sukayi harta daddy DA Mommy Saida suka rungume Junarsu sbd murna, Daddy yace"Wato wayo Saada tayimun Ko Zata rabani DA radiyA gaskia Dana San hakane danine mutum Na farko dazanyi magiyar Har abarmun radiyA,Itama mommy Hakan tace Ammi tace"Ai Danan dacan Duk 'dayane Dan haka kuna tare Baku rabuba Mommy tace"kumafa hakane Muna godiya sosai Kan wannan faranta Rai DA akai mana.
Baba yace"Tofa Sai hkr Dan Zaman tare zomu zauna zomu Saba nidai namuku umurni nakuma danka amanar ahannunku Duka Dan Allah inhar radiyA zatayi ba daidaiba akwaba Mata.
Daddy yace No problem Mommy tace"Wannan Babu matsala zamu Saka Ido Duk DA iyakar zaman mu DA auta gaskia bamuga aibintaba Saima yabo DA tasamu Daga dukkan ahalin gidan nan wannan daliline ma yasa lokaci 'daya dukkanmu tasamu 'kauna Daga garemu.

Thanks so much Halil yafa'da Yana dariya,Baba yace Babu komai mujenku karmu makara Tfyr akwai Nisa.
Tare dukansu Harda Mommy DA Daddy sukayi rakiyawa Baba DA Ammi Tasha Cikin kewan juna Suka rabu DA juna yayinda motar Su Baba yatashi Dan tfy Taraba state.
Mommy kadai DA Daddy suka wuce gida sukan Suwaiba DA Halita Halil gidan Saada suka wuce direct sbd murna burinsu daya suyi see DA Auta.

Koda sukaje Ko get Na gidan baa budeba Saida suka bubbuga maigadin gidan yazo yabude, kasan cewan Dan 2days dasuke zarya agidan harya sansu yasan alakarsu DA masu gidan.
Awaya Aesha takira Saada kafin tazo tabude musu kofar Shiga Aiko tana budewa suka rungume ta dukansu Suna Mata godiyar abunda taimusu Kan rike Auta.

Halil Kan Ido Yafara zarowa kozaiga radiya,Saada tayi dariya tanajin da'din Yanda yayan uncle dinsu Ke 'kaunar jininsu,Kuma ayanxu tana baiwa Halil goyan Baya Dari visa Dari Kan soyyrshi DA radiyA sbd jiya Baba ya warware Mata komai Kan auren Radiyan DA aka fasa Kuma ita yabaiwa Daman tasanar DA Radiyar Bayan suntafi.
Sis Ina Beautyna?

Halil ya tambaya Cikin xakuwa DA son ganin radiyA,Saada tace"Bata minti kadan tana wanka Aesha tace" Wani 'daki take saaada tace gashinan tafa'da tana nunawa DA yatsanta Aiko DA gudu Aesha tawuce Dakin tana murna,Cikin sa'a tana Shiga tasamu Har Radiyar tafuto kayama take Sawa,Cikin murna aesha ta rungumeta tana tsalle.
Itakan radiyA jikinta Duk yayi sanyi Ko kadan Ranta bayi dadi itakanta batasan daliliba.
Suwaibane suka shigo Dakin Suma rungume sukayi abakin Suwaiba taji lbrn tfyrsu Baba,radiyA tadafe kirji tana Shirin Kuka tare day fa'din"Nashiga uku namakara Ko? Wlh Bazan iya tfy Har jukum Ni 'dayaba.
Saada tarikota jikinta tana dariya tace"Swt Autanmu Babu inda Xakije sbd Baba yabarmunke Na Dan Wani lokaci,Cikin Sauri radiyA ta Kalli saada,Saada yagya'da kai alaman Babu Wasa radiyA batasan Lokacin DA tafashe DA kukaba Wanda kukanta yasa Halil dake Falo Yana jiransu shigowa DA gudu, Kuka radiyA takeyi bilhakki DA gaske Wanda itakanta batasan kukan murnace kona bakin cikina.
Rarrashinta su Saada suka shigayi Daga karshe Saada Hannunta tariko tawuce DA ita Dakin baccinta itacda dr,Abakin gado taajiye radiyA Cikin nutsuwa tafauyacewa Radiyar komai DA yafaru tsakanin Baba DA Ib dakuma fasa auren DA akayi.
Saada Tacigaba DA mgn kiyi hkr kaddaranki ne Hakan zanso kiyi hkr ki rungume kaddaran DA hannu bibbiyu I knw kina 'kaunar Yaya Ibrahim dole kishiga damuwa Na dashin Shi,radiyA Batace komaiba Sai kukanta takeyi futowar dr David Daga wanka shine yasa radiyar yin shiru.
Shima dr hkr yabata Kan fasa auren ta tare da Mata Alkawarin zai riketa Amana itama zaiso tarikeshi matsayin UBA tunda yanzu shine Mai jagorantar Saada DA ita.
radiyA ta gyada Kai tare da fa'din "insha Allah zankula,Saada tace Bari musamu nutsuwa zamuyi mgnr schl dakike so sbd garama ki ware karatu zakiyi Sosai,radiyA batasan Lokacin DA murmushi ya kufce Akan fuskantaba Jin ance zatayi karatu.
Oya jeki Saada tafa'da tana Jawo man shafawa zata shafawa dr.
radiyA DA gudu tafuta adakin tana murmushi sbd kunya,yayinda takejin sanyi acikin zuciyarta.
Ko kadan Babu zafi Ko damuwa aranta Na rabuwa DA Yaya IB hasalima jitayi Kamar anrage Mata damuwarta 30,Cikin Dari.

Saidai kewan Ammi DA Baba kadai sune suke lugude acikin zuciyarta,Afalon ta Tara's DA 'yan uwanta

Suna jera breakfast Akan Kafet,Sosai sukayi mamakin Yanda Saada tAhada break fast meyasa saikace tasan DA zuwarsu, Aesha tace"Sis big wlh tagama sanin halinmu shiyasa tahada breakfast damu Domin tasan matukar muka samu labari bazamu jureva Sai munzo.
Halita tace "ausanin Hali yafi saninkama.

Futowar radiyA Itama cikinsu tashiga suka Gama jera breakfast din,Dr DA Saada suka futo, Aesha tace" Sis sannu DA kokari Saada tace "Ainasan zakuzo shiyasa nayi daku,Halita tace "U see aidaman nafada.

Dukkansu Akan Kafet din suka baje,Duk DA kujerun dinning table Na saadar Zai ishesu saidai farin Ciki yaki barin su suje can, breakfast din suka faraci Suna tsokanar juna yayinda suke hiran farinciki tsakanin su Kamar sucinye Auta sbd soyy.

Saida suka koshi sukayi nak,kafin Suwaiba tace Aesha jeki Mota kitawo DA wayar Auta DA sarkanta inyaso Daga baya taje ta'dauko Kayan DA Mommy Tabata.
radiyA tazaro ido tana fadin "wayata sis? Wayabani?
Anan suka sanar DA ita Duk alkairin DA suka Mata Aiko DA gudu Radiyar tabi aesha Mota burunta taga Wayarta sbd radiyA tana 'kaunar waya musamman touch screen.

*Plz my fans share ND comments.*

*Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.*

*AI LOBI YU OL MAI FRENDS.*🤪
*AUREN CHOCHI.*

*Book one.*

*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*

*Littafina Na Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300Naira,Gamai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI just call me.08100044786.*

*Page 37&38*

Aunty Saada wacce radiyA kemata la'kani DA anty abig.
Daki guda ta warewa radiyA ciki DA Falo Mai dauke da bandaki gado Harda Waldrop falon Ko Babban Kafet ne malale Akai Sai Tv Plaks mah,Babu kujera saidai manyan Sofa guda uku Dan jingina inabukata yatashi,Daga Radiyar Har Aunty Saada sunajin da'din Zama DA juna,Tuni uwar mijin Saada wato Maman dr David ta turowa Saada Yan aiki guda biyu mace daya namiji daya macen itace Ke kwana namijin Ko Zuwa yakeyi kullum yakoma.

Aesha nan ta tare sbd itama bamai Zama bane hutunta Yana karewa Zata wuce Abuja.

Aunty subi Tuni Takoma bakin aikinta,saidai awaya sukejin juna itada RADIYA sbd wayar Radiyar Tuni Halil yasaka mata SIM itama yanzu tafaso gari tafara Zama big girl.
Domin
Tunda radiyA Takoma gaban Saada dazama,kullum Halil Yana like DA radiyA agidan,Soyy sosai Halil kewa radiyA Wanda yakejin Zai iya mutuwa Akan soyyr radiyA.
Itakan gAreta Babu 'kaunar Halil saidai shakuwa DA xumunci musamman yanda family nashi suke sonta yazamo dole taboye kin Halil aranta Dan tafaranta ransu.
Chapter 14 · 0% Book details