Sashe 81
Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sehrish tace "Babban yaya sunyi kama ssae hada blue eyes ɗinsu ma, sai kuma su twins da fawan, amma dae aunty Azmee dukansu ba uwarsu ɗaya ba ko? Ta ƙarasa maganar tata da tambaya,
Azmee tace "eh su Twins da fawan da Babban yayansu da junaid uwarsu É—aya, suma su Kanal Yusif mahaifiyarsu daban'
Jinjina kai Sehrish tayi tare da cewa "Su mommynsu ƴar wata ƙasa ce aunty azmeee?
Cikin zolaya Azmee tace "Kice yau kin shirya son sanin wacece surikarki da alama naga kina ta jefamun tambayoyi akanta ko ba haka ba"?
Sunnar da kai sehrish tayi tana kallon yatsun hannunta cikin jin kunya
Azmee taci gaba da cewa "Sunan ta *Fatima ita Æ´ar America ce amma tana zaune a Australlia,"
É—an shiru tayi na wani lokaci kafin ta sake cewa "Aunty azmee Yaushe zata zo nigeria ne? ita bazata zauna nan ba ko Abba ya sake ta ne?
Dariya azmee tayi tare da cewa "Wasa wasa sehrish kema fa kin iya surutu na lura wurine baki samu ba shiyasa kike noƙewa kamar bakyason magana," tayi magana tana ɗan kallonta,
"In har aka tashi aurenki da babban yayansu ae dole tazo asha biki da ita,"
Jin wannan maganar ta aunty azmee yasa Sehrish ɗan zaro ido hada dafe ƙirji aranta tana cewa "tab ! Wannan matar ta cikin hoto anya xata barni in zama surukarta daga gani zatayi zafi Allah,
Murmushi kawai azmee takeyi tana kallon Sehrish dake faman sake sake aranta,
Ita kanta Azmeen zolaya take mata amma tasan cewa sarai Alexandra bazata ta6a bari Sgr ya auri bakar fata ba,
Sun jima suna fira har wurin sallar la'asar sannan azmee tayi mata sallama ta fuce izuwa nata É—akin,
tashi tayi itama ta shiga ta É—auro alwala tayi sallah, bayan tagama ta shirya zuwa kitchen don tasan da wuri zasu fara preparing dinner,"
time É—in da tafito babu kowa wayam falon kai tsaye kitchen ta wuce, azmee bata iso ba don haka tafara fiddo abubuwan da zasu yi amfani dashi, tafara aikin kafin ita tazo, Aiki take amma hankalinta natashe tarasa dalilin dayasa take jin wani irin É—aci aranta, wanda hakan alama ce dake nuna cewa waninsu nacikin matsala, Ita ko suna hosana
Har azmee ta shiga sam sehrish bata ankara ba har sai da tace "Good girl haka nakeso kina aiki da azama," murmushi sehrish tasaki tare da kallonta tace "Aunty azmee ae dama baki fito ba ni namiki aikin duka,'
É—an harararta Azmee tayi tare da cewa "Ki zubamin detergent aciki a matsayin gishiri?
Dariya sehrish tayi jin abunda tace "No aunty azmee bazan sake wannan mistakes É—im ba,'
Azmee tace "Hmmmm zamu gani ae,'
Shiga ciki tayi suka kama aiki cikin ƙanƙanin lokaci suka kammala, basu jera abincin a dining ba sun bari sai after magriba prayer,"
Cike da zumuÉ—i ta shiga tayo wanka, ta kimtsa kamar kullum, hada alwalarta jira kawai take Yi a kira sallar magrib taje su haÉ—u da junaid cos she's so eager to see him,'
_________________________________
Fitowa daga wanka junaid yayi fuskarnan a washe zai haɗu da sehrish ɗinsa, daga shi sai shorts ajikinsa, shaf shaf ya shirya cikin shirt ash colour mai dogon hannu sai dogon wando black colour, wow baƙaramin kyau kayan su kayi mashi ba, ya feshe jikin shi da turaren spice bomb sannan ya zura shoes a ƙafansa launin wandonsa,
Hannun nan nasa na manne da wrist watch ta diamond mai kyan gaske, ya fito fess abunshi,
Time É—in da ya fito ana cikin kiran sallar ne, don haka yayi deciding zuwa yayi sallah in ya dawo direct zai wuce garden,
Sehrish
Bayan tayi sallah ta fito don ta wuce wurin haÉ—uwar tasu a hanyar fita kwatsam suka ci karo da Haroon wanda shigowarsa kenan,
Ji tayi gabanta ya faɗi rass, murmushi yasakar mata tare da cewa "ta kwana gidan sauƙi, dama don ke nashigo ciki don haka ki haɗomon Tea ki kawomin yanzu a bedroom ɗina i wll be waiting," yana faɗin hakan ya wuce part ɗinsu,
Hankalinta ba ƙaramin tashi yayi ba, ga junaid tasan already now he is waiting for her and now ga haroon na jiran takai masa Tea, kuma batasan me yake son ce mata ba,
Addu'a kawai takeyi acikin zuciyarta, juyawa tayi ta shiga kitchen É—in, ta haÉ—o masa tea É—in sannan ta fito É—auke da cup É—in a É—an plate É—insa,'
Tsayawa tayi a bakin door room É—in nasa ta yi masa sallama muryarsa taji ta ciki yana cewa"Antayo kawai,"
Wato bama sai ya amsa sallamar ba, zuciyarta na ɗar ɗar ta shiga, yanayin da taganshi yasa hankalin ta tashi matuƙa, ya cire kayan jikin shi daga shi sai shorts, jikin nan nashi duk hairs fitowarsa kenan daga bathroom yana ganin ta ya tsaya yana bin ta da kallo, "
Murya na rawa tace "Ga tea ɗin," da buɗar bakinsa sai cewa yayi "Ni ba tea nake buƙata ba wadda takawomin tea ɗin nake buƙata,'
Baki asake sehrish ta tsaya tana kallonsa, bi yayi ta gefenta ya isa izuwa kopan É—akin ya datse shi don kar wani ya faÉ—o ciki,"
Hankalin sehrish fa ba ƙaramin tashi yayi ba kallonsa kawai take yi jikinta na kerma,
Dawowa yayi inda take yasanya hannun shi ya kar6i kayan tea É—in ya ajiye su asaman bedside table É—inshi,
Sannan ya ɗago yana sakar mata wani irin shu'umin murmushi, matsawa yayi kusa da ita cikin tsananin tsoro sehrish ke ja da baya har sai da ya ƙure ta,
Cikin tsananin tashin hankali tace "Wai me kake so ne !? Why u closed the door pls '? tamkar zatayi kuka tayi maganar,
"So nake ki shayar dani that's what i want,"
Zaro ido sehrish tayi tana girgiza mishi kai tace "bangane ba nashiga uku !!!,"
dariya haroon yayi kafin ya É—aure fuska yace " Feeding É—ina zakiyi kamar yarda uwa take shayar da jaririnta nono, shine abunda nakeso in kuma kika bijire mun, Hmmm kin shiga Uku !!! don kuwa zan tona miki asirine kowa yaji cewa ke maca ce, da zarar hakan ta faru kin mutu yarinya,
Fashewa da kuka sehrish tayi lokaci guda, tsawa haroon ya daka mata tare da cewa "Ke!! Yi mun shiru, ko da yake ci gaba da kukan idan wani yaji ya tambayi jin ba'asi zan sanar mishi cewa ke macace !!.
"Dan Allah ka yi hkr ka kyaleni in tafi, bazan iya aikata abunda kake so ba, meyasa zaka neme ni da fasikanci kaifa musulmi ne kaji tsoran Allah...........
Tsawar da haroon ya daka mata ne yasata yin shiru, matsawa yayi ya matse ta jikin bango har numfashinsu na harhaÉ—uwa,
Wata irin Zufa ce ke wanko mata mai zafin gaske ta jikinta, haroon ya matseta daker take numfashi,
Cikin shesshekar kuka tace "dan Allah .......' bata ƙarasa ba taji shigar harshen shi acikin bakinta duk yadda taso ta kwace kanta ta buge haroon ta gudu amma hakan ya faskara, yadda yasa dukan hannayensa yana shafa jikinta, ƙoƙarin cire mata rigar jikinta yake yi ma, har time ɗin bai janye tongue ɗinshi daga nata ba sai faman sucking lips ɗinta yake yi,
Kuka takeyi kamar ranta zai fita wani irin raɗaɗi mai ɗacin gaske take ji aranta, 😥
Ayayin da sehrish ke cikin wannan tashin hankalin, shi kuma junaid bawan Allah yana a garden yana jiran zuwanta, sai faman dube dube yake yi yana tunanin kota ina Sehrish ɗinsa xata 6ullo, amma shiru ga yunwa yana ji ssae, amma yayi alƙwarin bazai ta6a barin garden ɗin ba har sae sehrish tazo sun ga juna , 😥
Ringing ɗin wayarsa ne ya shigo da ƙarfin gaske hakan yasa yasaki sehrish da sauri domin dama there's important call da yake jira wanda baxae bari yayi missing ɗinshi ba,
Cikin sauri ya isa inda wayar take saman gadonsa, hakan yaba sehrish damar watsa wa da gudun gaske daker tasamu ta buÉ—e kopan room É—in nasa ta fuce tana shesshekar kuka,
In da Allah yasota babu kowa a main palor ɗin , da gudun gaske ta wuce bedroom ɗinta kai tsaye ta faɗa saman gadonta, jikinta na wani irin kerma ga uwar zufa, wani irin ƙyanƙyamin tadinga ji wanda hakan ya haifar mata da jin amai, nan take tafara yunƙurin aman jiki na rawa ta miƙe daga kan gadon ta faɗa toilet haka ta rinƙa kwarara aman kamar kamar me, bayan ta kammala tasanya ruwa sosai ta korasa, sannan ta shiga wanke mouth ɗinta, ji take haroon najasa ya goga mata,
Sai da tayi brush ta gurje bakinta har sae da le6enta ya fashe sannan tasamu salama azuciyarta,
Tasha kuka kamar kamar me, taji tsananin tsanar Haroon a zuciyarta, domin duk namijin dayayi attempting touching some part of her body, tsanar shi take yi gaba É—aya,
Fitowa tayi jiki asanyaye ta haye saman gadon tayi covering jikinta da bargo tana ci gaba da kuka kamar ranta zai fita, sam ta manta da maganar gaÉ—uwarsu da Junaid,
Haroon ko baiso kiran nan yayi interrupting É—insa ba, yaso ace ya idasa nufinsa ga yarinyar, sae faman huci yakeyi gaba É—aya ya kwaÉ—aituwa da son kasancewa da yarinyar domin bai ta6a jin macen da lokaci É—aya ta tayar mishi da sha'awarsa gaba É—ayaba ba irin yarinyar, yaci alwashin sai ya ci gaba da yi mata barazanar zai tona mata asiri in ba tayi masa abunda yake so ba ,
___________________________________
Sam ya gaza manta fuskar twins ɗin, tsananin kewarsu ce ke ɗawainiya dashi, bakomai yake tunawa ba face yadda hosana ta faɗo mishi ajikinsa a asibitin nan, haƙiƙi wannan wani yanayi ne da bazai ta6a mantawa arayuwarshi ba,
Bakowa bane yake wannan tunanin ba fa ce marshal omar, wanda ke a hakimce cikin haÉ—aÉ—É—iyar motarsa mai lumfashi ana driving É—insa, ya jima da shigowa abuja batare da yasanar da kowa ba, ya fara biya wa guest house É—inshi ya huta ssae sannan ya shirya shigowa cikin gidan nasu,
A dai dai time É—in da motocin shi ke shiga cikin gidan, suka haÉ—e dana su Sgr, da su kanal yusif duka a lokaci É—aya suka jero izuwa cikin gidan kowa ya dawon kenan,