← Book details Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 86

Sashe 35

Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

tunda aka sanar da su cewa Babban yayansu zai dawo next tomorrow saboda kiÉ—ima ranar ko breakfast basu ci ba, ba inda suka je kowa zullumi yake yi ba don komai ba sai don tsoransa,
a bangaren su twins kuwa suna a bedroom É—insu sai faman safa da marya suke yi yau ba harka, duk hankalisu ya tashi su sunsan mezai faru a zuwan Babban yayansu,
cike da damuwa Ayaan yace"gsky jahan am gonna cut my hairs today if not babban yaya will accuse something about us am afraid of him seriously,"
Ya faÉ—i hakan tare da zama a side bed É—in yana kallon Jahan wanda ke faman zarya frm well to well yana haÉ—e hands É—insa yana naushin su atare,
"just feels like to cry wlh, Ayaan i dont wanna see him, am really scared of his eyes, mutumin da ko haÉ—a ido kukayi dashi sai gaban ka ya faÉ—i, we must find the solution,
cikin damuwa ayaan yace "what is the solution now ? do u ave any plan?
wuri jahan ya samu ya zauna gefensa tare da cewa "yanke gashi da kace zaka yi is not the solution, sbd shima yana tara doguwar suma ,ayaan kasan bama iya rayuwa even one hour without having sex , and if he finds out about it we are already doomed,"
Zugum su kayi kowa na tunanin yadda zasu 6ullowa lamarin,
Can Jahan yace "me zai hana mu kama room a hotel ? when ever we are horny we can go there hakan yayi ?
Jinjina kai Ayaan yayi ganin jahan ya kawo shawara ruƙo hannunsa yayi tare da cewa "thats why i love u so much cos you're very smart hakan yayi,'
murmushi jahan yayi yana kallon cikin idonsa ya ce "since i found the solution ynx sai muje mu ci abinci ko? ko ba kajin yunwa?
Ayaan ya ce "Am starving too let's go nd ave something to eat"
A tare suka fito
Tabbas jin zuwan baban yayan nasu ba ƙaramin kashe musu jiki yayi ba domin duk wanda yasan yana aikata ba dai dai ba neman takansa yake yi,
cleaners É—in da aka É—auko daga company sun hallara kuma sun fara gudanar da aikinsu, wasu parts aka buÉ—e wanda ita kanta sehrish batasan da zaman su a katafaren gidan gidan ba ,
ta dai san akwai wuraren dake a rufe bata taba ganinsa a buÉ—e ba, kamar other parlours É—in dake a gidan amma yau ko'ina buÉ—e sa ake yi muraren saboda gyara,
Bayan sun kammala aiki ta shiga neman junaid saboda ta damu da rashin su husanna tana damuwa sosai,
ganin sai faman zarya take yi daga upstair zuwa down ga ma'aikata sai fama aikace aikace suke,
"Zonan sehrish" azmi ta kira ta alokacin itama ta shigo babban parlourn ita kuma sehrish tana saukowa down ƙarasawa tayi gaban ta tana faɗin "gani aunty azmi"
Azmi tace"lafiya kike ta faman yawa ce yawace baki ganin ma'aikata na aiki ne"? ta tambaya tana kallonta,
"Junaid nake nema ne" ta bata amsa, azmi tace i don't think yana kusa ki koma É—akin ki idan ya dawo i will inform you,'
Amsawa tayi da toh sannan ta wuce izuwa room É—inta, kasa zama tayi sai faman safa da marwa take burinta taji wani hali su husanna suke ta damu da son jin hakan,
tana cikin wannan zagayen ta dinga jin jiniyar shigowar motoci kamar hauka, har sai da gabanta ya faɗi rass, cikin sauri ta ƙarasa gaban window ɗinta ta janye curtain ɗin jiki ta zuge glass ɗin tana leƙen abunda ke wakana a waje,
motoci ne na sojoji ke ta faman antayowa ciki, sanye cikin uniform ɗinsu, kowanne hannunsa sanƙame da jibga jibgan bindigu, wani irin miyau ta shiga haɗiye wa saboda tsananin tsoro, kamar mara gasky kamar ita suka zo kamawa,
Sakin labulen tayi ta koma ciki ta ci gaba da zagayen tana zare ido, abubuwa dayawa suna zuwa mata aranta damuwarta shine yaya zatayi idan suka gane cewa ita mace ce? tana tsoran waÉ—anda zasu zo musamman abbansu chief of army staffs da kuma surgeon general rafayet ga marshall Omer tare da Captain Adams da zasu zo daga outside country , gashi taji hada sauran Æ´a'Æ´ansa waÉ—an da batasani ba, wasu ma anan garin suke wasu kuma na other states,
Yinin ranar cikin fargaba tayi shi, ga tunanin wani hali su husanna ke ciki ga kuma tunanin zuwansu Abban sojoji,
A bangaren junaid kuwa ya jira yaga ko zasu turo masa account number yaji shiru ba text message a time É—in yayi niyar ya tura masu 300k duk da baisan ko su wanene ba, amma yana ji aransa cewa siblings É—in Sehrish ne,
Jahad & Husanna
Abunda ya faru daren jiya A waje suka kwana, cikin dare jikin husanna yayi tsanani sosai saboda weather din akwai sanyi and she's athmatic, haka ta rinƙa tari jikinta har jijjiga ya ke yi, hankalin Jahad ba ƙaramin tashi yayi ba, tana rungume a jikinta, wani irin ajiyar zuciya taji husanna na saki wanda bata ta6a jin irin hakan ba, a hankali ta kira sunanta "Husanna!"_.
Cikin wata irin galabaitacciyar murya tace"mutuwa zanyi baki ji yadda ni ke ji ba, dan Allah idan kin haÉ—u da sehrish ki ce mata ta yafe min ke ma ki yafe min nasan najima ina 6ata maku rai.......'

tana gama faɗin hakan rai yayi halinsa 😖
*🔥ABBAN SOJOJI🔥*

_the father of soldiers_

_Story by_ _Hafsat Bature_💓

*Boss Lady*

*page* *41 to 42*

Theres some typing errors like spelling mistakes🥱its not edited just manage 🤨

_ Sulalewa tayi daga jikin jahad ta yi ƙasa luuuuuu....wani irin ihu jahad ta saki cikin tsananin tashin hankali tabi ta ƙasan inda take kwance a baje rai hannun Allah,
"Kada kiyi mun haka ƴar'wa pls stay alive me kike so na faɗa ma sehrish? In ki ka tafi ni kuma ya kke so nayi da rayuwata? narasa sehrish ynx ke ma zan rasaki...' cikin ƙunar rai tayi maganar tana kallon face ɗin Husanna wadda ke fidda numfashi sama~sama idonta na ƙoƙarin rufe wa gaba ɗaya,
Fashewa tayi da kuka saboda tsoran karta rasa husanna, hannu husanna ta miƙa tare da riƙo nata dakyar ta iya buɗe baki tace "Idan kika rasa ni ba akwai Allah ba,'
Wannan maganar tasa jahad bin husanna da kallo bakomai ne ya faÉ—o mata arai ba face mahaifiyarsu haka kullum ta kece musu aduk lokacin da suke tunanin zasu rasa ta sai tace,
"Idan kuka rasani ba akwai Allah ba, shine gatan kowane bawansa, shi zai tsare ku ya kare mun ku ba wanda ya isa ya taba ku batare da izninsa ba, yana sane daku,
tuna wannan yasa jahad jin komai ya dawo mata sabo fal azuciyarta
Jiki a mace ta kwanta itama a ƙasan cikin ƙasa a side ɗin husanna ta ɗan ruƙo hannunta a haka suka kwana, ga sauro ga sanyi ga tsoro saboda gidan ba ƙopa,
tun da safe da jahad ta farka cike da tsoran kar ace husanna ta mutu, amma tana buɗe ido taga akasin hakan , samun ta tayi zaune hannunta ɗauke da kofi ta dama furar da tsohuwa ta kawo masu jiya wnda ta yarda a ƙasa, sai sha take yi hankalin ta kwance,
Cike da tsananin farin ciki tace "shashasha ashe kina nan ! I thought u ave already gone, "
murmushi husanna tasaki tare da cewa "Ba kin ce kar na tafi na barki ba that's why i stayed alive,'
Chapter 35 · 0% Book details