← Book details Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 86

Sashe 64

Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
..............AMANI........................
tunda taji dirar motoci acikin gidanta, kuma dama Cg abbas ya sanar da ita cewa, Rafayet yace masa zai zo gidansa ya kawo masa ziyara, hakan yasa sai faman rawar kai take yi, shiri na musamman tayi, ta ɗauki wankar less maroon colour wanda akayiwa ado da stones doguwar riga ce tabi shape ɗin jikinta, ko mayafi bata sanya ba, ta zubo da gashin kanta har gadon bayanta, dama fa akwai kyau abun saiya bada Citta, kai kace ba matar aure ba, ƙanin miji zai zo an dage ana ta zabga uwar kwalliya,"
fitow tayi daga bedroom É—inta, tana saukowa daga saman stair, cikin tafiyar rangwaÉ—a da yanga, dama legs É—inta nasanye cikin highheels launin kayanta, ta fito fess abunta Balarabiya
Ƙamshin turarenta ya gama gauraye falon, tunkan ta idasa isowa ta zuba mishi ido yana a zaune saman 3 seater, ya aza ƙafa ɗaya bisa ɗaya yana daddana wayar hannunsa cikin natsuwa,
gaba É—aya ya tafi da imanin Amani, saboda tagaza janye eyes É—inta daga nashi, daker ta iya samun natsuwa har tace mashi "sannu da zuwa Babban yaya, ashe kaine nayi mamaki wlh, ban ta6a tunanin zan ganka ba agidan namu," tayi maganar tare da samun wuri itama tazauna suna facing É—in juna,
Ya jima bai bata amsa ba, kusan 5 minutes sannan yace "Yawwa ya nasame ku,"?
Cikin kashe murya tace "lfy lou Alhamdulillah,' .
shiru su kayi ba magana aranta tace "tabÉ—ijan can ! Wai dama haka yake da miskilanci? Ko kallo babu balle magana,'? ta tambayi kanta acikin zuciyarta,

Just managed ba editing,

~HafsatBatureBossLady~

In kina so ki gode mun kiyimun share na novel ɗina, shine first novel ɗina don haka ayimun share ɗinsa ko'ina 🪄🤗

*Page 77-76*

*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*

*🪄Hafsat Bature Moh'd Boss Lady*🪄

~page 77-78~

*❤‍🔥Extraodinary Love❤‍🔥*

(Don't forget to share it everywhere) 🪩
Chapter 64 · 0% Book details