← Book details Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 86

Sashe 30

Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Asubar fari kowannensu ya farka domin shirin tafiya gabatar da sallar asba banda wasu daga cikinsu,
Kamar junaid wanda bai samu bacci ba Daren jiy, ya ƙudundune cikin lallausan blanket ɗinsa kamar wani jinjiri ga fillow ya yi hugging ɗinsa tightly a chest ɗinsa,
Fawan ne ya shiga bubbuga kopan ɗakin nasa ƙwan! Ƙwan !! shiru ba alamar zai zo ya buɗe, ƙara knocking yayi bai taso ya buɗe kofan ba,
Tsayawa bakin kofan yayi yana kiransa "Junaid ! Junaiiiid !!! Wake up bro its time to pray oh shirt ! am tired pls open the door," ya ƙasa maganar cike da ƙagara,
jabeer, irfan ,khaleed da kanal yusif suna ata down stairs suna jiran su, saboda atare suke tafiya sai sun harhaÉ—u duka sannan,
tsoki yusif ya saki tare da cewa "ni fa bana son wasting time, nauyin baccin nan nasu junaid da twins abun yayi yawa don haka daga ynx ƙarfe 9 kowa zai rinƙa bacci wannan umarni na ne,'
Amsa wa sukayi da "toh insha Allah zamu kiyaye hakan,
Khaleed ya ce "bari naje na tada su twins , yana faɗan hakan ya kama hanyar ɗakinsu, time ɗin daya isa ya tsaya a bakin kofan yana knocking da ƙarfin gaske,
Suna cikin manne da juna kamar chew gum, sautin bugun ƙopan da khaleed ke yi musu ne yasa jahan farka wa, fuska a kumbure alamar anyi disturbing ɗinsa cikin ƙuƙuni yace" who is that pls,"
Khaleed dake waje ya ce "ubanka ne in hakan bai ishe ka ba ka fito ka gane wa Idonka stupid,'
turo baki yayi kamar yana gabansa, hannu yasa yasha fa sumar Ayaan tare da kai bakinsa saitin kunnan sa ya ce "wake up honey its time to pray !
Shiru bai motsa ba zubawa fuskansa ido jahan yayi yarasa dalilin dayasa a duk time É—in daya kalli ayaan sai yaji ya koma mesa mace sak, kodan yana da kyau sosai ne oho,
hannu yasa tare da jan dogon hancinsa cikin zolaya ya ce"ko dai kafarka ko kuma in sa ma cool water a face É—inka,"
Murmushi ayaan ya saki dama yana jinsa shiru kawai yayi, cikin muryar shagwa6a ya ce" i know u can do that cos u love me so much u dont wanna hurts me,"
murmushi jahan yayi "now its ok ga yaya khaleed can yana buga ƙopa, time ɗin sallah yayi ka tashi muje toilet mu tsarkake jjikinsu saboda jiya mun 6ata shi da sperm,'
ƙasa ƙasa su ke magana saboda sun son khaleed na tsaye a kofan door ɗin yana jiransu,
"Ni bazan iya tashi ba sweetheart kasala nake ji, jiya duk ka kashe mun jikina... Cikin shagwa6a ayaan ya faÉ—i hakan,
Ba ƙaramin yanayi yasa jahan ba ganin yadda ya ke magana cikin kwarkwasa,
Sauka daga gadon jahan yayi ya zuƙunna at d egde of the bed ɗin ya juya masa bayansa ya ce " ina fatan hakan yayi maka,'
yar dariya Ayaan yayi tare da janye bargon jikinsa ya sauko ya haye bayan jahan tare da ƙanƙame sa, a haka suka shiga cikin toilet ɗin
Shaf shaf suka sakarwa kansu shower suka ɗauro Alwala, suka fito cikin sauri kowa ya cire kimono robe ɗin dake jikinsa suka sanye jallabiya don tsabagen yaudara hada riƙe cazbaha a hannunsu kamar wasu larabawa haka suka fito hmmmm
Fawan kuwa har ya gaji da buga kofan junaid ƙarshe yasa ƙafarsa da ƙarfi ya harba kopan ta buɗe, sakin baki yayi ganin sa ya faɗo daga saman bed ɗin bargon lulluban yayi gefe ga fillow daya ƙanƙame a ƙirjinsa,
to fah fawan ya faɗa tare da ƙarasa wa inda yake baje , samun fuskarnan tasa yayi ɗauke da wani irin matashin murmushi dimples ɗinsa sunyi matuƙar lotsa wa kai kace ba bacci yake ba,
russinawa yayi tare da kai hannunsa ya cafki fillow dake ƙirjinsa yana ƙoƙarin ciresa, nan fa junaid ya damƙe fillow gam cikin magagin bacci yake faɗin "kyakkyawa ce ! ita ta musamman ce meyasa bazata bayyana min komai ba ,
Tsananin mamaki ne ya kama fawan , ganin zai bata masu lokaci yasa Shi sa ƙarfi wurin cire filon aikuwa junaid ya haɗa dashi duka ya rungumo a jikinsa ya ƙanƙame yana faɗin "naji daɗin kasance wa tare da ke a daren jiya zanso na sake ganin wannan kyakkyawar surar,'
Tsananin haushi ne yasa fawan ya gartsa masa cizo a kunnansa,
A firgice ya farka tare da sakin fawan da filon ya tashi zaune idonsa sunyi ja alamar bai samu enough sleep ba, cike da ƙululu yake kallon fawan "dama nasan kaine bakin mugu laifin me na maka ka cizar mun Kunne na saboda rashin tsoron Allah,'
Ya faÉ—a yana kallon fawan wanda ke zabga masa harara "dan Allah malam tashi kaje ka É—auro Alwala kai kaÉ—ai muke jira,'
rai abace junaid ya tashi yana faÉ—in "dole sai munje tare ne, kuyi gaba sai na biyo ku abaya,'

Ya idasa faɗan hakan yana turo kopan toilet ya shige yana ci gaba da ƙuƙuni,
Sun kammala harhaÉ—uwa don haka suka kama hanya domin zuwa gabatar da sallah.

Comment and share.*🔥ABBAN SOJOJI🔥*

_WRITER_ *HAFSAT BATURE*
~BOSS LADY~

page 35~36

SEHRISH ❤
Chapter 30 · 0% Book details