Sashe 43
Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba yace "ynx don rashin kunya, abbas agaban idona kake faÉ—in sunan masoyiyata kai tsaye? gaban kuma shalelena ?
Junaid ya ƙara rakwabe fuska, dariya su kayi cikin nishaɗi suke firar kowa na ɗan tsoma bakinsa,
Azmi ce ta kawo musu abunsha kowa ya kar6a, dama ka'ida ne duk bayan ƴan minti na sai ansha tea ko coffee 😌
tura kopan É—akin tayi ta shiga tana faÉ—in "Amani baki ga text É—ina bane nace ki same ni a É—aki"?
aunty babba ce ta shigo É—akin da amani ta sauka tana mata magana,
Amani dake kwance saman bed hannunta rike da waya tana daddanawa, jin muryar auntyn tata yasa ta tashi zaune, bakar jallabiya ce a jikinta, kanta ba É—an kwali sai doguwar sumar kanta data zuba a shoulder É—inta,
"Sorry aunty na ban ankara ba, na dai ji shigowar message ban duba ba,'
Ƙarasa wa tayi kusa da ita ta zauna a side bed din suna facing juna tace "hmmm amani kenan, wato tunda nayi miki hanyar arziƙi, ki kayi kyau kika ƙara haske, kwanciyar hankali ya samu ki ka daina tako wa kizo inda nake ko? Ko phone calls babu ? A whatsapp ma ina ganin ki online ba magana, wato naira ta zauna ko?
Yar dariya amani tayi "haba aunty na, pls stop saying that, ke fa ce silar shigata wannan daular taya zan share ki ? Ae kullum ƙara gode miki nake, sbd ynx ko a mate ɗin mu ba wadda takama kafa ta wurin arziƙi, ynx fa takai ga ko taro za'a yi na class mate ɗinmu indai ban halacci taron ba to fasa shi akeyi, kowa burinsa na zo ba don komai ba sai don aga wanka leshin da zan ɗauka da zinaran da zan sanya,'
jinjina kai Aunty babba tayi tana Æ´ar dariya "haka nake son ji my sister, nafi so naga kuna wuta ana binku da fetur, ku zama on top kai kuzama ma topic É—in gaba É—aya, inji kawai ana zancen ku a ko'ina,
ta ƙarashe maganar da cewa "ina fata dai baki raga masa ko? Kina tatsarsa sosai kina matso sa sbd kinsan fa abunda ya kawo mu family ɗin nan dukiya muka zo mallaka domin mu raya namu family ɗin,'
Zuru Amani ta É—anyi tana kallon auntyn tata, cikin sanyin murya tace "Mallakar dukiya kuma aunty? banda kuÉ—aÉ—en da muke samu a hannun mazajen mu har wata dukiya zamu mallaka ?
dariya aunty babba tayi tare da dafa kafaÉ—ar Amani tace "ke fa matsala ta dake wani lokacin baki da lissafi, bakya gane wa, ae ynx kowa ta kansa ya ke yi, kuÉ—i kawai dole mu nemi kuÉ—i kamar hauka, saboda ynx mun shigo wani zamani da in baka dasu ba'ayi dakai, ka zama tamkar non living thing, masu kudi sune living thing, masu rai kenan,'
Ta ƙare mgnr tana kallon Amani wadda ta ɗan dabarbarce sbd auntyn tata ta fara bata tsoro,
Aunty babba taci gaba da cewa "Oh wai ke da soyayya kika zo kisha wurin ABBAS? Ae ni ban haɗa auranki da abbas ba don soyayya kawai, face don ki rinƙa tatsar mana shi, sannan naga haryanzu babu ciki a jikin ki, uban me kika tsaya jira !?
Hankalin Amani fa ya tashi ganin yadda lokaci guda auntynta ta, ta bayyana mata mummunan ƙudirinta akan family ɗin Abban Sojoji,
Ajiyar zuciya tasaki kafin tace "aunty ra'ayinmu ne yazo É—aya, shima bayason haihuwa da wuri munyi planing sai nan da 5yrs, ynx soyayya kawai muke sha....... "
Katse ta auntyn tayi da cewa "ko ba soyayya ba? Nabi soyayyar da gudu, ashe head fish gare ki sam bakya gane wa, to bari kiji in faÉ—a miki, ki aje wannan planing É—in, ki É—auki ciki kawai ! mun samu mai cin gado, nima nan da kike gani na, ba don lalurar da ta same ni ba, da tuni na jima da sauke wani,
Jinjina kai Amani tayi tana kallonta cikin mamaki,
ƙasa ƙasa da murya tayi kafin tace "ke nifa wani target gare ni akan wasu cikin family ɗin nan, kuma ina mai tabbatar miki da cewa it will work,'
Amani tace "me ke nan aunty"?
wani shu'umin Murmushi aunty babba ta saki kafin tace "BABBAN YAYAN su ! da MARSHAL OMER, "
zaro ido amani tayi tare da dafe kirji tace " aunty me kike nufi dan Allah, fahimtar dani, kaina ya É—aure,'
ƴar dariya Aunty babba tayi sannan tace "So nake na sama ma, ƙannan mu gurbi acikin gidan nan ! Kuma waɗannan shahararrun su nake hari ! ta ƙarfi ta tsiya 😳
cikin tsananin tashin hankali Amani tace " Aunty anya ba giya kika sha ba ? kinsan suwa ki ke magana akai kuwa ? Babban yaya fa da marshal omer ?
Cikin jaddadawa Aunty babba tace "ƙwarai kuwa ! Su nake nufi kuma a shirye nake da nayi koma mai zanyi don na asirce su naja ra'ayinsu akan Hayaam da Abrah,"
Zuba wa juna ido su kayi suna kallon kallon, har ynx Amani ji take tamkar mafarki take yi ba gske ba, ƙarfin hali irin na auntynsu ya bata mamaki tarasa wa zata ce sai Rafayet da Omar ? Anya kuwa aunty bata sha wani abu ba?
Katse mata tunanin ta tayi da cewa "na lura har ynx bakisan me nake hari ba, bari nayi miki dalla dalla,
Rafayet da ki ke gani duk family ɗin Abban sojoji ba wanda yakama ƙafarsa wurin tarin dukiya, gashi matashi ga kyau, a binciken da nayi Rafayet ya mallaki billions of dollars nasa na kansa, bayan tarin gidajen dake gare sa a us da sauran countries ɗin da yake yawan zuwa, sannan kuma ya mallaki privet jet nasa nakansa, ga tsadaddun motoci dake gare sa ƙirar bugatti, ƙirar mercedes benz, ƙirar pagani da ferrari da sauransu, ke duk wani abu da kike sani mai tsada rafayet ya mallake sa, shi kanshi tsadar gare sa, ke nifa farko dana fara ganin shi wlh, sai da nayi danasanin auren ishaq, hmmm ke fa bakisan shi ba ko, ae zai zo ne,
Amani ta gama rikice wa da jin irin dukiyar Babban yaya, cike da mamaki tace "wai dagaske kike auntyna ?
Murmushi Aunty babba tayi "ƙwarai ma kuwa, Rafayet he's among the most richest men in the world, youngest billionaire ne, Kuma yana ɗaya daga cikin most handsome men saboda kyansa da structure ɗin jikinsa,
Jin jina kai kawai Amani take yi ta jin jinawa lamarin,
Murmushi aunty babba tayi kafin taci gaba da cewa "Bayan Babban yaya kuwa a wurin arziƙi cikin family ɗin nan sai Hajiya azeema, wannan matar da ki ke ganinta ƙuruwa ce wurin arziki,business ɗin golds take yi da diamonds, ina wannan agogon ta hannunta ? Kin ganta ae ko ?
ta faÉ—i cikin son fahimtar da Amani,
"Eh aunty na ganta mai kyau kamar na sace wlh,'
"Hmmmm to wannan da ki ke gani ƙirar graff diamonds ce, $40 millions a us dollars, a naira kuwa sun kai 24 billions,'
dafe ƙirji Amani tayi gaba ɗaya tabi ta susuce, jin abun take tamkar a mafarki, sakin baki kawai tayi galala jin wannan daular,
Aunty babba taci gaba da cewa "daga ita kuwa sai marshal Omer wurin arziƙi, shima billionare ne duk wani abu da Babban yayansu ya mallaka shima ya mallaka, don dai ya wuce shi da wasu abubuwan, sune kawai nayi bincike akansu, sauran kuwa kowa attajirin kansa ne, ya ki ke gani idan Hayaam ta samu shiga Wurin Rafayet ita kuma Abrah muka kutsa ta wurin Omar ?
Washe baki Amani tayi tare da cewa "ae shikenan kawai ba sauran magana, mun gama kwaÉ—aice wa,"
dariya su kayi gaba É—ayansu a dai dai lokacin Azmee tayi knocking kopan É—akin, cikin sauri suka gyara natsuwarsu,
Amani tace "Shigo ciki" tura kopan azmee tayi ta shigo da fara'a a fuskanta tace "dama an kammala dinner ne, naji shiru baku fito ba shine nace bari nazo na sanar daku,"
*Me zaku ce game da Aunty babba da Amani dake shirin mallake dukiyar da ba ubansu ya tara ba ?*😡*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*
_written story by_ *HAFSAT BATURE*
~BossLady~
*Page 55 to 56*
Yinin ranar jin jikinta take yi cikin wani irin yanayi mara misaltuwa, shi dai gayanan wata ni'ima ni'ima , ga wata irin kasala da ta mamaye ta, sai wani lalaci da take ji, saukin ma aunty Azmee ta sanar da ita cewa bata da aiki ta zauna ta huta kawai, yau ranar hutun ta ce , yini tayi tana safa da marwa frm wall to wall, zullumi iri iri agame da su HUSANNA da JAHAD, ga kuma wani irin bugu da zuciyarta take yi mata, ita dai tunkan ta sa wannan Babban yayan nasu a ido take jin feelings agame dashi (kina ruwa 😂)
Har cikin bedroom dinta azmee ta shigo mata da dinner dinta, ba karamin dadi taji ba, kaunar azmi na kara shiga cikin zuciyarta, sbd tana kula da ita kamar yar cikinta, ta damu da ita sosai, Allah sarki,
Zuba wa meatballs din dake shake cikin plate din dake ajiye saman bedside drawer dinta tayi, ga fresh milk acikin glash cup, shiru tayi tana kallonsu, jikinta a mace yake, ga kamshinsa ya cika ta, amma a kullum ji take kamar batayi wa yan uwanta adalci ba, tana cin irin wannan dadin yayin da suke ciki mawuyacin hali,
Zugudum tayi a yayin da take zaune a saman gadon daga baki baki, ta lankwashe kafanta a sama,
Azmi ce ta sake turo kopan ta shigo hannunta dauke da fresh fruit acikin dan plate,
"Ya akai har yanzu baki fara ci ba? me kike jira ?
ajiyar zuciya sehrish tasaki tare da cewa "Aunty azmee zuciyata bata mun dadi in na tuna da yan uwana, sai naji bana son cin komai,
Cikin nuna damuwa azmi takarasa ta ajiye mata plate din a hannunta, sannan ta zauna gefenta cikin natsuwa tace " kin yi imani da Allah!?
daga kai sehrish tayi tare da cewa"Eh"