Sashe 56
Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
"Jama'a kowa ya watse, kowa ya gudu yayi takansa an samu matsala, mahaukaci ta gudo daga psychiatric hannunta riƙe da bindiga kowa yayi takansa," 😆
Wani copral ne ke bada wannan annoucement É—in, don asamu kowa ya kare kansa,
Bin ta police men É—in suke da gudu suna rokon tabasu bindigar nan, amma ina Husanna tayi nisan da bata jin kira,
Jahad ta gama rikicewa ganin bala'in da husanna ke ƙoƙarin ja, musu a guje itama take binta tana faɗin "Husanna dan Allah ki daina, kada ki kashe wani kija mana bala'i, dan Allah ki basu bindigarsu, innalallahi wa'inna ilaihirraji'un
Asibiti fa ya harmutse, kowa gudu yake yi , gashi ita husannar sai yawo take musu da hankali sai zagaye cikin asibitin suke, duk inda tabi mutane sai su watse, sai ihu ake ana zabga salati kai ka ce zombies ne suka bayyana,
Ƴan sandar sun fusata sosai ransu yayi mugun 6aci, kiris ya rage su harbe ta gudun kada tasa ayi asarar rayu ka, sbd ko'ina tasamu harbi take yi,
Abunda basu sani ba wannan ihun da ake yi shi ke ƙara haukatar da ita, bata cika son ƙara ba,
Sannan ita kanta husannar a tsorace take sbd police É—in dake bin ta,
Tana cikin gudun nan hankalin ta atashe , gudu take amma tana waiwayon su cike da tsoronsu, cikin rashin sani kwatsam taji ta faÉ—a ajikin mutun,
Gam ta faɗa a faffaɗan ƙirjinsa, ta ƙankamesa, ta rungumosa sosai, a tsananin tsorace,
Nan take komai ya dakata, ji ka ke tsit kamar mutuwa ta gifta, babu mai kwakkwaran motsi acikinsu,
Gaba ɗaya duk suna tsaitsaye likitocin da nurses ɗin da wasu daga cikin marasa lpy masu ƙwarin jiki da ƴan dubiya, ga ƴan sanda , kowa dai
Saukar ajiyar zuciya kowa yake saki, ita kam jahad ta tsorata, da ganin mutumin da Husanna ta faɗama wa, duk da yasa face mask a fuskanshi, amma ƙirar karfin nan tasa, dole tasa hankali tashi,
Tsoranta karya ce zai hukunta Husanna da ta faÉ—a masa bagatatan,
A tare zuciyoyinsu ke bugawa, bugu bana wasa ba, ta kwanta luf ajikinsa, wato wata irin ni'ima ce atattare dashi wadda tasanya husanna dawo wa cikin hayyacinta lokaci guda, sam tagaza tashi daga jikinsa, ƙamshin turarensa ya gama kashe mata dukkan wani ƙwari na jikinta, 😌
Sai faman ajiyar zuciya take saki, hannunta ta ƙarasawa ta zagaye waist ɗinsa so tightly,
Ganin hakan yasa Soja dake bayansa mai riƙe da mukamin major, yasa hannu ya zare gun ɗin dake hannunta , saboda ta zagayo da hannun nata a ƙugunsa ga bindigar a fili,
_NOT EDITED_
Keep sharing everywhere🫶 â¤ï¸ Alhamdulillah ynx sai monday
*BossLady* 💋*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*
*🌹🌹🌹Romantic Love story🌹🌹🌹*
Writer *HAFSAT BATURE* 💋
~Boss Lady~💋💋💋
*frm today, na dakata da rubutu har sai naji sauÆ™i insha Allah zan ci gaba, seriously bani lpy so i won't kill my self* 😔ðŸ‘
~page 71 to 72~ ✨
✨✨✨✨✨✨✨✨
Not edited, ðŸ‘