Sashe 19
Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
Sehrish
Cike da jin daɗi ta koma bedroom ɗinta, don murna hada ƴar rawa ta taka, yanzu abu ɗaya ne ya rage mata shine jiran sakamakon aikin jahaad musamman husanna ita da tafi shiga hatsari, taci alwashin hana kanta bacci domin yi musu addu'a ta roƙa masu sauki a wurin Allah, (Ya Allah kabarmu da beloved sisters ɗinmu masu son mu, ka ƙara zumunci a tsakanin mu tare da ƙara hada kawunanmu much love 😇)
_HafsatBature_
_Boss Lady_