Sashe 42
Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai faman tiƙar dariya ya ke yi ba kakkautawa, sam ya gaza stopping kansa,
Tamkar tv haka ta ƙura wa junaid ido yana dariya, fararen hakoransa jere rass take kallo ga ƴar wushiryarsa siriri ya,
ganin ya kasa controlling kansa ya sa ya miƙe ya kama hanyar fita yana ci gaba da dariyar,
Abun ya bata mamaki, ganin ya tashi yana ta dariya gashi baici abun kirki ba, anya junaid yana da lafia kuwa? Ko dai yana da psycriatric disorder ne?
daga bisa ni ta ta6e bakinta alamar i dont care taci gaba da shan abunta,
Bedroom É—in abbansu ya wuce directly, a hankali ya tura kopan ya shiga, samun shi yayi a tsakiyar gadon ya baje abunsa, ya warware,
Murmushi ya saki ganin abban nasa, har cikin ransa yaji daɗi ganinsa ya dawo cikin ƙoshin lafia,...
"Lallai abba abu yayi kyau, shine an dawo ko a neme ni, aiko yanzu baccin nan naka zai ƙare,'
Ja da baya yayi sannan ya watsa a guje ya faɗa saman gadon sai ajikin abban nasu a firgice cikin magagin bacci abban ya rinƙa faɗin "a miko bindiga 6aro ya shigo '
fashe wa da dariya junaid ya yi, yana kallon abban nasu wanda idonsa ke a rufe yana ta faman sambatu,'
tabbas yaji nauyin mutun akansa, amma sam ya gaza buÉ—e eyes É—insa sbd a gajiye ya ke,
Cikin rashin imani junaid yasa hannunsa yana gwale masa idanu, sunyi É—an ja, biji-biji yake ganin junaid sai faman zabga murmushi yake,
Cikin nishaɗi ya ce "Abba its me your heart beat, i came here to disturb u, 🤣
a hankali abban ya idasa buɗe idanunsa, a firgice ya yunkura ya janye junaid gefe ɗaya, ba ƙaramin tsorata yayi ba, saboda idonsa wani farin aljani nuna masa sai da ga baya gane cewa she junaid ne,
"Yanzu ka kyauta ? dama ina ji an hau saman jikina nasan cewa kaine, duk duniya babu maiyi mun haja sai kai,'
"Cikin shagwa6a junaid yace "ka dawo baka neme ni ba abba,' ya ƙare maganar yana zumbura masa baki,
yatsina fuska abban yayi yana kallonsa aransa yana cewa " ynx fa sai yace zaiyi mun kuka shi ala dole gabu auta, bari na jaraba shi nagani ya canza ko hanyarzu yana nan yadda na barsa,
É—aure fuska yayi tare da nuna ma junaid hanyar fit yace "kai tashi ka fice mun bana son takura jarababbe,'
cikin yanayin mamaki junaid ya ce" abba Ni kake ce ma jarababbe? Kadawo baka neme ni ba kuma shine kake korata ?
Abba yace "ka ga tashi ga fice mun tunkan nawaje suji mu,' ya faÉ—i yana kara tamke fuska,
.ganin cewa dagske abban nasu yake yasa ahi tashi jiki a sanyaye ya sauka daga saman bed É—in ya isa bakin kopa, bai bude kofan ba tsayawa yayi yana jiran abban ya bashi hakuri,
ɗan juyawa yayi da kansa ya saci kallin abban nasu wanda ke zaune tsakiyar gadon, haɗa ido sukayi lokaci guda 👀
narai narai da ido junaid yayi alamar zai yi kuka, shi kam Abban abun ɗaure masa kai ya ke yi, har wani sa in tunani ya ke anya Junaid namiji ne ba mace ba? Ace har yau mutun jin kansa ya ke kamar jinjiri, ko don ba nonon fatima yasha ba ? Don tabbas yasan cewa da ace fatima ta shayar dashi da guyababbe zai zama ba susu ba, amma duk da hakan ƙara son yaron nasa ya ke fiye da sauran, zuba mishi ido ya ci gaba da yi,
Junaid dake tsaye yana sum6ura baki, biji biji ya soma gani a idanunsa, lokaci guda ya soma sakin tari, hannu yasa tare da dafe saitin zuciyarsa, yana ambaton kalmatussha hada,
Hankalin abban nasu a tashe a wani irin firgice, shi kansa baisan lkcn da ya wuntsilo daga saman gadon ba, sai wurin junaid wanda kafin isowar abban nasu ya zube ƙasa 😨
Cikin wani irin tashin hankali, abban ya dire guiwarsa a gaban junaid inda ya ke kwance ba numfashi,
Muryarsa har rawa rawa take yi wurin furta "Innalallahi wa'inna ilaihirraji'un junaid !! Junaid!!! meke faru wane ! Ka tashi dan Allah nifa wasa nake ma,
hannunsa yasa yana bubbuga ƙirjinsa, tuni idon abban nasu ya cicciko da kwalla "kai ka tashi bana son wasa ! ya kake so nayi da rayuwata in na rasa ka,
Junaid bai buÉ—e ido ba sai da yaji dirar hawayen abban nasu a fuskarsa sannan ya buÉ—e su yana dariya,
Aikuwa abban ya rufesa da duka, ta ko'ina, tashi ya yi ya watsa a guje suka shiga zagaye É—akin suna yar guje guje
"wlh junaid baka da mutunci, ko tausayina baka ji, ka rasa irin wasan da zakamin sai wannan, kasa shugan sojoji zubda hawaye, '
Yana biye dashi yana magana, haye wa saman gadon junaid yayi abban ya bisa,
A tare suka kwanta sama suna facing ceilling, junaida yace "abba na gaji wlh"
"nima na gaji junaid, dan Allah kada ka sake min irin wannan joke É—in bana so, baka ji yadda hankali na ya tashi ba,' abba yayi maganar yana haÉ—iye yawu,
Junaid ya ce "dama haka kake so na abba, tab dole na tsula tsiyata son raina, wlh abba ka ban mamaki hada yar hawaye,' 🤣
dariya abban yayi tare da cewa "ba dole ba, hmmm baka son yarda nake jin ka bane shiyasa, ynx dai tell me da bana nan waya ta6amin kai ? muɗaura ɗamarar yaƙi, ? 🤨
tashi zaune junaid yyi saman bedmattress É—in yace "zan faÉ—a maka daddy but firstly tell me ka yi mun tsarabar da nace ?
Abba yace "ya za'ae na manta babyna, ba traditional dress ka ce kana so ba ,na Æ´an china? Ae na siyomaka abubuwa da dama ma, suna nan,'
Wani irin murmushin jin daɗi junaid ya saki tare da cewa "abba kayima kanka ƙiyamul laili da ace baka siyamun ba ko, hmmm da kaga rigima,
dariya abban yayi yana kallonsa har time É—in yana daga kwance, junaid yaci gaba da cewa "amma abba baka haÉ—u da wata zazzafar Æ´ar budurwa haka ba acen? Nasan ka da farin jini ,
Cikin zolaya junaid yayi maganar, É—an zaro ido abban nasu yayi tare da cewa "tab ! ae na gama wlh, Wa ? ni hussein la la la laa, waÉ—annan fararen basu da guarantee, yadda momynku ta gasa mun aya a hannu, wannan gasuwar ta ishe ni haka, na É—auki darasi,
Ae ko zan ƙara aure iya nan ne, bazan wuce hausa fulani ba, mata masu kunya, ga riƙo da al'ada ga girmama muji Allah sarki maryam 😢
dariyar junaid yayi tare da cewa "su Abba anji jiki, dama ance jiki magayi ne, ynx kaji jiki ko? sai yanzu ka gane cewa matan mu suna girmama muji ko amma ka tashi ka auro mana ....'
bai bari ya idasa maganar ba ya yunkura ya janyosa jikinsa yana yi masa dundu a baya, yana cewa "junaid wai tsaran wasanka ka maida ni ko ? na ta6a cire kaya agabanka ne ? Shiyasa ka raini ko,?
dariya junaid ke ta faman 6a66akawa, shima abban dariyar ya yake yi, haka suke in suka haɗu suyi ta shiririta kai kace ba uba da ɗa bane, 💓
.............Sehrish.....................
ta koma cikin É—aki kasancewar babu wani aiki da zatayi, su aunty azmee da chef ummu da momina duk suke gyara komai,
zarya take ta faman yi a room ɗin nata, zuciyarta husanna da jahad kawai take Calling, aranta tana cewa "meyasa duk cikin abunda bature ya ƙirƙira baiyo wings ba ? fika fiki, a shiriritar ta , da ace tana da fiffike da tuni tayi sama ba tare da sanin kowa ba ta ware sai wurinsu husanna 😢
ita ce har wurin sallar magriba tana tunanin abu É—aya,
Acan ciki kuwa abba , yasamu ya fito shida baby junaid, bayan sun gudanar da sallah kowa ya hallara a main palour ɗin mazan kawai suka zauna, suna kara gaisawa da abban su,*💫💫HAFSAT BATURE💫💫*
~BossLady~
*Novel writer of*
*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*
*page 53-54* ðŸ˜
general ishaq na zaune a 3 seater shi da Captain najeeb da talal,
Abuhaisam na tare da Abbas da kanal yusif atare suma a mazauni É—aya,
Fawan da khaleed da jabeer da irfan suma duk suna a tare,
Yayin da abba ke zaune tare da junaid a side É—insa sai twins,
gyran murya abban nasu yayi sannan yace " ina kara godiya ga Allah dayasa na dawo na same ku cikin ƙoshin lafiya, naji daɗin hakan sosai, naga wasu sunyi ƙiba, wasu sunyi haske wasu kuma fara ajiye tumbi 🤣
gaba daya suka fashe dariya, dama indai zolaya ce abban nasu ya saba,
general ishaq yace "wannan dai dani ake, maganar masu ajiye tumbi, kuma na gode,
murmushi abba yayi tare da cewa " Sorry first born ni na isa na sa dakai, kai fa na fara gani kafin sauran,'
Abbas yace "ƙwarai mu aka fara gani kafin sauran, ƴan shisshigi da kutsu, ' yayi maganar yana kallon junaid wanda ya kwantar dakansa ajikin abbansu,
"Ya fi kowa iyayi abba, kamar shi kaÉ—aine auta nima fa autan ne,' acewar talal,
fawan yace " ae wani aikin ma sai in BABBAN YAYA ya dawo nan zaku ga shagwa6a da narkewa da yake mutuminsa ne,
Abba yace "oh wai harynx kuna yiwa junaid irin wannan taron dangin, narasa me ya tsole maku, to bari kuji nan gani nan bari dukiyar uban wani ehe, ya faÉ—i yana kara janyosa ajikinsa,
dariya su kayi abuhaisam yace "Abba kana sane kuwa da zuwan Lion da tiger?
É—an zaro ido abba yayi tare da cewa "kai haba ? Badai wannan uban Æ´an ji dakan ba, É—an wurin Alexandra kke cewa ba? Ka ce na tattara kayana na gudu ,"
Yayi mgnr ne cikin zolaya sai kace ba akan É—ansa ake magana ba,
"Abba kana kiran sunan momynmu kai tsaye ko sakayawa baka yi, ina laifin kace É—an wurin fatima a musulunce dai,"
Ayaan ne yayi maganar yana hura hanci,
dakuwa Abbas yayi masa tare da maimaita sunan ance "alexandara ba sunan ta bane ? ita da kanta tace ko ƴa'ƴanta bataso su kira ta da mommy tafison sunanta Alexandra ko ƙarya nayi?
Kanal yusif yace "aɗan sakaya dai yayanmu, saboda ƙannenmu,"