Sashe 80
Abban Sojoji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shigowa Aunty Babba tayi hannunta ɗauke da tray tinkis tinkis take tafiya, har ta ƙaraso ta ajiye musu shi a saman table ɗin dake kusa da Marshal Omar,
"ki miƙa musu, ni bana buƙatar komai ynx," ya faɗi yana kallon wayar dake hannunsa dayake dannawa,
daurewa kawai aunty babba takeyi, matsar musu da table É—in tayi gabansu tace "gashi nan Æ´an mata,"
Har haÉ—a baki sukeyi wurin cewa "mungode,"
Jiki na rawa hosana ta É—auki coke mai sanyi ta buÉ—e tashiga É—aÉ—É—akar lemun har ta kusa shanyewa duka, jahad kuwa jiki asanyaye ta É—auki robar swan tana sha,
Jinjina kai aunty Babba tayi ganin yadda yarinyar take ta faman kerma jikinta na rawa taga abunci aranta tace "To fa !
Bayan ta koma ta zauna ta kalli marshal Omar tare da cewa "har yanzu bakayimun bayanin waÉ—annan twins É—in ba dana ganku atare,"?
gyara zama Omar yayi cikin natsuwa yasoma magana "Babu buƙatar dogon bayani, na kawosu ne zasu zauna nan atare daku na wani lokaci.......'
Yadda aunty babba ta zabura tsaye yasa shi dakatawa da bayanin yana kallonta yace "lafiya"?
A susuce ta koma tazauna tana cewa "babu komai ci gaba da bayani,"
Ajiyar zuciya yasaku tare da cewa " zasu zauna anan, kamar yadda nace bana buƙatar kowa ya kashe ko sisin shi akansu, komai suke buƙata lissafi kawai za'a yimun na turo,'
Murmushin yaƙe aunty babba tayi tare da cewa "wannan ae mai sauƙi ne Omar, zasu samu kulawa sosai amma abunda nakeso nasani shin su wanene su?
"Ba buƙatar sani Aunty Laila, kawai a kulamun dasu yadda ya dace," ya faɗi yana kallonta,
Jinjina kai aunty babba tayi tare da cewa "shikenan za'ayi kamar yadda kace insha Allah,"
Ya amsa da "Okey ynx zan wuce masallaci kafin nadawo pls abasu bedroom É—in da zasu zauna su huta,"
Ya faɗi tare da miƙewa yasa kai ya fice,
Maida idonta tayi kansu Hosana da jahad fuskarnan a murtuke,
Hosana sai faman cin fried rice ɗin da ta shaƙe a plate takeyi tana korawa da lemu a cup, ko lura da kallon da Aunty babba keyi musu batayi ba,
Sai jahad ce ta ankara da hakan har tayi saurin ajiye spoon É—in dake hannunta cikin plate gabanta na faÉ—uwa,
Muryarta ce ta katse su da cewa "kai !! Su wanene ku? Æ´a'Æ´an waye ku a dangin Su Omar?
dakatawa da cin abincin hosana tayi tana kallonta, murya na rawa jahad tace " Mu bamusan kowa a dangin shi ba, taimakon mu yayi saboda ya tsince mu cikin wani hali,'
Fashewa da dariya aunty babba tayi har saida suka razana, hannu tashiga tafawa tare da cewa "Wlh kun shiga uku !! meyasa baku bashi shawarar yakai ku Orphanage Home ba? Sai gidana za'a kawomin tsintattu, to bari kuji in faÉ—a muku Omar yayi gangancin jefa rayuwarku cikin haÉ—ari domin ni bani da Imani wlh,' ta faÉ—i a faÉ—ace tana kallonsu
Gabansu ne yayi mugun faÉ—uwa just now suka zo gidan amma gashi matar gidan ta bayyana musu halinta tabbas akwai matsala,
Shewa tayi "Ahayyye !!! wai ni za'a kawo wa tsintattu na riƙe ae wlh kun shiga uku kuna cikin masifa domin Laila bata da mutunci ,
Sam sun gaza ci gaba da cin abincin jikinsu sai kerma yake yi saboda tsoran wannan matar da ta kira kanta da Mara imani, mara mutunci,
jinkirtawa tayi tana kallonsu tana yatsina fuska kafin tace "me kuka tsaya kuna kallone? Kuci gaba da cin abincin ku domin daga inda Omar yasa ƙafa yabar gidan nan kuda ganin Abinci sai dae kuji ƙamshin sa Wlh," ta faɗi tare da miƙewa ta wuce room ɗinta dake asaman upstairs,
Tuni hawaye sun soma zubo ma jahad masu zafin gaske har taji ta tsani abincin da take ci ma, ita kuwa hosana jikinta yagama mutuwa jin abunda matar tace wato su da ganin abinci sai dae su ji ƙamshinsa, tuna wannan yasa ta fashe wa da kuka,
Haƙiƙa suna cikin tashin hankali kuwa,
Cikin kuka hosana tace "jahad Mun shiga uku,dama yaya Omar yabarmu gidan goggon mu da aunty saude,' tayi maganar tana lashe hannunta ga hawaye sha6a sha6a,
Cikin shesshekar kuka jahad tace "hosana duk yadda za'ae karmu bari yaya Omar ya tafi yabarmu agidan nan, wlh kashe mu zatayi tace bata da Imani, kuma xata mana Horon yunwa innalallahi mun yi gudun gara mun faÉ—a gidan Zago ðŸ˜
Jikinsu duk ya gama mutuwa ga gajiyar tafiya gashi suna son suyi sallah su É—an kishin giÉ—a amma ba halin hakan,
Murya na rawa jahad tace "Hosana ki ci gaba da cin abincin, kwara muci ko na yau ne tunda tace daga yaya Omar yabar gidan sai dae muji ƙamshinsa,
Hannu suka sa Hannu suka ci gaba da cin abincin ba ƙaƙƙautawa, hannu baka hannu ƙurya suna ci suna matsar kwalla,
Sai da suka kammala da komai sannan suka jinkirta suka zauna jiki a mace,
Jin ƙarar shigowar motocin Omar yasanya Aunty babban yin saurin fitowa daga room ɗinta ta sauko down jiki na rawa ta kallesu tare da cewa "Maza ku share hawayen nan dake a fuskarku, wlh muddin ku ga ja Omar ya gane cewa wani abu ya faru saina Murƙusaku a wurin nan, Dallah ni ku taso ku biyoni,
Jiki na kerma suka bi bayanta cikin hanzari takai su wani room ya hadu sosai ba hayani komai simple,
Shiga ciki su kayi rai a6ace tace "ku shiga toilet ku gyara jikin ku, ko da gigin wasa kar na kuskura naga wata ta leƙo d daga ɗakin nan balle ma ta fito!"
Tana gama faÉ—in hakan ta fuce tana sakin murmushi mugunta,
Falon ta koma ta tattare kayan abincin da sukayi Amfani dashi ta wuce dasu kitchen, tana a cikin kitchen É—in tajiyo shigowarsa,
Fitowa tayi tana faman sakin murmushi taƙarasa tana faɗin "harka dawo kenan,"
Ya amsa mata da cewa "Eh ina yaran suke," ya faÉ—i a yayin da yake zama saman seater,
itama ta zauna tana faÉ—in "Ae tunda kasa kai ka fuce, bayan sun kammala cin abinci na nuna musu É—aki ynx haka sun kammala wanka sunyi sallah ynx bacci ma suke yi,"
lumshe ido Omar yayi alamar jin daÉ—i aransa sannan yace "naso ace na nasake gaisawa dasu don yanzu zan wuce abuja,"
cikin sauri tace "gsky kam, amma fa sunyi nisa a baccin nasu, bai kamata atashe su ba,
Omar yace "hakane kuma, Ni yanzu zan wuce," ya faɗi tare da miƙewa
Aunty babba tace "Toh Omar agaishe mana da mutanen gidan Allah ya tsare hanya,"
Su hosana dake cikin ɗaki suna faman safa da marwa duk maganar da Omar yake yi da aunty babba a kunnansu yake yi, bayin Allah suna so su fito suce mashi karya tafi yabarsu a hannun wannan matar amma ba hali don ta tsawatar musu akan karsu Kuskura Su fito, hawaye kawai ke zuba daga idanuwansu domin suna leƙen Omar ta Window ɗin ɗakin, a yayin da yajuya baya ya soma tafiya shi kanshi hakanan ya dinga jin babu daɗi jikinshi atlease yaso ya sanyasu acikin idonshi kafin ya tafi tunda baisan ranar dawowarshi ba,
Har yakai bakin kopan fita daga falon ya juyo ya kalli aunty babba dake tsaye yace "AMANATA ki kulamin pls,"
Murmushi tasaki tare da cewa "Baka da matsala dani ƙanin Miji na, insha Allah zan kula maka dasu sosai,'
Jinjina kansa yayi tare da juyawa yasa kai ya fice,"
Su Hosana najin tashin Motocin shi, nan take suka fashe da wani irin matsananin kuka mai cin rai suka rungune junansuðŸ˜
*BossLady*
Keep sharing my Novel everwhere
,*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*
*🔥the father of soldiers🔥*
Story by *Hafsat Bature*
~BossLady~
ﻗﺼﺔ ïº£ïº ïºï»ï»£ïºŽï»§ïº´ï»´ïº” ﺑﻴﻦ ﺳﺤﺮﻳﺶ ï» ïºï»Ÿïº ﺮïºïº¡ ïºï»Ÿï»ŒïºŽï»¡
ïºïºï»“ﻴﺖ💓💞
*Episode 90-91* 💘
*🔔🔔🔔daga ynx ranakun da zaku samu posting na abban sojoji 3 days ne a week sbd ina busy ssae, amma zan Æ™ara muku yawan pages, days É—in danayi Choosing sune Monday Tuesday da kuma wednesday daga zarar wadannan kwanakin sun zo daraina da lafiyata zaku samu posting da sassafe* ðŸ‘ðŸ™
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~SEHRISH
Jin knocking yasa ta tayin saurin miƙewa daga zaunan da take saman gadonta , ƙarasawa tayi jikin ƙopan tare da cewa "Wanene"?
"Aunty azmee ce" ta bata amsa daga waje,
Ajiyar zuciya sehrish tasaki tare da buɗe mata ƙopan, shigowa azmee tayi jikinta na sanye da Doguwar riga sai babban mayafin da ta yafa,
"Ƙanwata me kke yi yanzu ne? halan kina nan zaune cikin damuwa ko? ko irin kiyi tunanin kin gaji da zaman kaɗaici ki kawomin Ziyara a bedroom ɗina bakya yi ko?
tayi maganar tana kallonta, cikin jin kunya sehrish tace "Aunty azmee bana so na taƙura maki ne, shiyasa bana zuwa ɗakin ki,"
Murmushi Azmee tasaki tare da cewa " babu wani batun takura anan, kawai bakya son zuwane, nima kaina gajiye nake da zama wani sa'in duk atukure mutun kamar maye shikaÉ—ai a É—aki haba,"
azmee tayi maganar tare da shigewa cikin É—akin sehrish tasamu wuri ta zauna gefen gadon, itama sehrish É—in wuri tasamu gefen azmee tana fuskantarta,
Kallon juna su kayi lokaci guda suka sakarwa kansu murmushi, Azmee tace "Naji shiru baki tambaye ni game da sabuwar wayar da nace an baki ba"?
Sehrish tace "jira kawai nake, in kin bani in kar6a,"
Jinjina kai azmee tayi tare da cewa " kiyi hkr sai zuwa gobe wayar zata iso,"
"Babu komai aunty azmee zanjira ni da za'a taimaka mawa abani kyauta, amma aunty azmee wanene ya siyamun wayar"?
ta tambaya tana kallonta,
"Ba abani iznin in faÉ—a ba, sai nan gaba zaki ji koma wanene,'
Murmushu sehrish tayi tare da cewa "Allah yakaimu time É—in da rai da lpy
"Ameen" azmee ta amsa mata sun É—an yi shiru na É—an wani lokaci, kafin sehrish ta ce "Aunty azmee wai su Babban yaya Ina mahaifiyarsu take ko ta rasu ne? ta tambaya tana kallonta ,
"tana nan mana, tana zaune a sydney ƙasar Australlia,'
Jinjina kai sehrish tayi kafin ta kuma cewa "Amma mommynsu ita ba Æ´ar nigeria bace ko?
"Kin ga hotanta ne"? Azmee ta tambaya
Murmushi sehrish tayi tare da cewa "ban shaida ba, amma naga hoton wata mata Mai kyau baturiya mai sanye da kakin Soja a bedroom É—in Babban yaya saman bedside drawer aka ajiye hoton,
Azmeee tace "dawa tayi miki kama acikin su"?