Sashe 4
Zurfin Ciki Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yce, nima sai
nshiga mkarnta akwai tnan cikin gri zan shiga nyi
diploma, salis shi tuni yyi.
Ummi tce amma gshi
ynzun mkana sarrafata, yce ina dan hwa ta office
dinmu ai tce tayi kyau Allah ysa albarka yce
amin.
Ykashe komai ydauki take away din ynaci.
Sannan yce, bri infita.
Tdube shi itakam bta son
yfita don umma tce mta tzama mai tsare mijinta
dga zaman majalisa koyawo.
Indai ba mkarnta
yke zuwa ba, yma ztayi thana shi fita tatambayi
knta, tdube shi cikin tausasa murya.
Ya Abba hka
zka fito bkayi wnka ba?
Tmike gruwa nan nadiba
bari inkai mka, shima ymike.
Sai anjima zanyi
ummi, ynzun shago nke sn zuwa.
Akwai wsu
dinkuna da za a amsa yau ina son ingako yaran
sun gama snnan inson in yanka wsu dunkunan
ciki har dnaki, koda yke saina gwada ma tukunna.
Tce, tokadan huta mana ynzun faka dawo, ygane
bta son yfita ne, don hk yce kda kidamu dg shago
ba inda zanje.
Har bkin kofa tarako shi tarike
labule, to sai kdawo, yce to, ynzun mbai kalli inda
bishira tke ba, yyi wje.
Datsaki traka shi tre
dcewa, girma dai yfadi warwas, murmushi yyi mai
sauti yfice abinshi.
Ita kuwa sai thau zntuka,
kinibibi a auran mka miji sannan a nuna anfi ka
sonshi, yrinya lokaci nabaki.
Ummi dai sai tkaro
kofarta, koda dre abinci daidai cikinta bishira tyi
taci tba 'yarta shiko Abba bai shigo gidan basai
bayan sallar isha'i.
Byan yje sun sha dirama da
umma, tce itafa bta yi abinci dsuba, yce umma
gskiya toki bmu na babanmu.
Tyi driya, kasan
abin dakake fada kuwa abba?
Inbaku abincin
mijina?
Ai kuwa bkwaci ba.
Tsohuwa tace, kai ina
mtarka ita bazata dafa fa?
Kodon tsoronta
fakakeji ko?
Abba yce eh bazata dafa ba ina
ruwanki ke tsohuwa kin cika sa ido.
Tce, nasa
din, ai gskiyane kowa ysn uwargida ke yin girki
harsati guda.
Abba yce, to mu tsarinmu bhka bne,
tkwashe da driya.
Bwani tsarinku bhaka bne kila
ma kinyin girkin tyi, yce oho dai bza kiji bdai, tce
jeka intayi tsami mji.
Umma dke tsheka driya tce,
abbana zoka dauka gashi nan yce, yauwa
ummana mungode, tce abba bka shiga gidan
nanne?
Yce wai gurin umman bashir?
Tce eh, yce
ina zuwa mna, tce todon Allah kadinga shiga, nan
yyi musu sallama ytafi.
Lokacin dya shigo gidan
dindim!
Sai daya tda injin, aranshi cewa yake yi
lallai mta dak铆shi, jimatar dko darana tada inji tke
yi amma ynzun don kda wtan tga hske ko tji iskar
fanka shine taki tadawa.I novels / ZURFIN CIKI book 4 part 7
ZURFIN CIKI book 4 part 7
Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 01:41
Ya aje kular kofar dakin ummi yaleka dakin
bishira, tana kwance kan gado, itafa bata jin cewa
zata dazama dakishiya, dole cikin biyu ayi daya,
kota tada ballin dazai saketa komuma tanemi duk
wata hanyar daza akori wannan 'yar iskar
yarinyar.
Yashiga dakin, muhibba daketa wasa
akan gadon da baya zaton tun da aka kafashi
tasake kakkabe shi, yace hibba.
Yarinyar ta
waiwayo cikin murna tanufo ubanta da dan
gwaranci, bishira tasa hannu tasuri 'yarta yace,
bishira duk wannan abin daki keyi fabashine
mafita agare kiba.
Ki kwantar da hankalinki ki
nutsu ki kama girmanki, yarinyar nan zata biki
amma in kin zabi akasin haka kece zaki koko....
Kai malam!
Ta katse shi, bafa wata sauran
magana fanasan komai, ni yanzun saki kurum nafi
muradi, ya ce sakin lafiya?
Ni yanzun ma na
soma sonki, tadaga mishi hannu tare da daga
murya, nikuma nadaina sonka, karya ne makace
kana sona kuma kanason waccan banzar.
Dole
acikinmu akwai wadda kafi so.
Abba yace to ai
kece, ke nafi son kuma ita tasan haka, kalmar
tashi tadan sanyaya mata zuciya.
Don haka bata
sake magana ba, yace kina bukatar wani abu ne?
Tace don Allah nidai ka fita kawai, yace to na
fita.
Ummi lokacin tana canza kaya zuwa riga
dazani na leshi, sosai tayi kwalliya tamkar
kasureta ka ruga don kyau.
Fuskarta sake ta tari
Abbanta dasannu dazuwa, ita ce tasa musu
abinci kowa da plate dinshi, amma sai ya aje
nashi yace suci nata.
Dama taso yin hakan amma
tana tsoron kada ya gwasaleta, sai da sukayi
dam sannan yace bari yayi wanka tatashi takai
masa ruwan wanka tadawo.
Kafin ya fito ta sake
gyara ko ina, jallabiya mai gajeran hannu yasaka
mara nauyi ya wadata jikinshi da turaruka tana
kallonshi cikin sha'awa.
Taso taimaka mishi tun
agurin shafa mai, amma tana tsoron kada yaga
zakewarta, don haka tashare tare da cewa
dasannu za azo gurin.
Ysake cewa zai koma
shago, tace haba yaya Abba yanzun kuma?
Yadauko tape dinshi nagwada mutane, zo in
gwadaki, har da kayanki zan yaka yanzun.
Yarannan 'yan shiriritane, badon naje dazun ba
dasun sani nasaba alkawari, dinkunan su kawai
suka yi tayi suka aje wanda nabasu.
Ummi
tabata fuska, ya tausasa murya, come on zo in
gwada ki, bazan jima bakinji ko?
Tatashi taje
gabanshi ta tsaya.
Sai dai mamakinta duk
dunkunan da Ya Abba ya sha yi mata abaya bai
taba gwadata basai yanzun?
Koya manta yanda
yake mata ne?
Tsawon siket din ta ya soma
gwadawa, tana tunani sai taji ratsawar dan
yatsansa tare da tape din a kwankwasonta, duk
da cewa dariga ajikinta saida hakan yasa taji
wani yanayi ajikinta.
Har ma takalle shi, haka nan
ya auna hips dinta da kirjinta, shi kanshi ya shiga
wani yanayi alokacin, haka nan yakoma shagon
cike dakewarta.
Kayan bacci tasaka ta kwanta a
gadon tana da yakinin bazai mata komai ba,
tunda yasan bata sallah.
Har kusan goma da rabi
tana jiran shigo warshi shiru, waya tadauka ta
rubuta mishi sako da cewa.
Ya abba don Allah
kadawo ni dai tsoro nake ji.
Ya karanta yayi
murmushi, azuciyarshi yace, don ita ya kwafe,
yayi dunkunan yana son kudin don ya sai mata
akwati da kayan shafa zuwa kayan ciki.
Share ta
yayi sai kusan sha daya darabi sannan yatashi
tare da sallamar yaran, haka nan itama sai daya
hado mata duguwa rigarta ta shadda wadda
dama anriga anyi sirfani ajikinta.
Dakin bishira
yasoma lekawa, bacci yadauketa sosai agefen
gadon take da alamun baccin yazo mata ba cikin
shiri ba.
Abba yayi murmushi tare da cewa, wa ya
fada miki ana cin bashin bacci?
Ina zaton matar
nan jiya bata runtsa ba, yau gashi yazo ba shiri.
Har ya gyara mata kwanciya itama 'yar ya gyara
ta amma bishira bata farka ba, don haka yakashe
mata wuta yafita.
Yaso kashe injin amma garin
da zafi gashi basu kawo wutar nepa ba, gidan
yarufe yazo ya tura kofar ummi data rufe.
Karar
kofar ne ya farkar da ita amma bata motsa ba,
tun daga kofar yatsaya yana kallonta, can
tsakiyar gadon takwanta bata dora kanta saman
filo ba.
Amma tana manne da filo daya akirjinta
fuskarta yake kallo, a jikinta taji kallonta yakeyi.
Kusan minti 4 sannan ya aje ledar hannunshi.
Shirin bacci yake amma yakasa daina kollonta,
shikanshi yana mamakin wannar jarababben son
dayake ma ummi, duk da dakewar dayake don
kada yabada kanshi amma sai yadinga jin wani
abu yana fisgarshi.
Tamkar yafito mata da zallan
sonshi gareta, tsoronshi inta gano kila tarainashi.
Kadan-kadan takan bude ido ta saci kallonshi, sai
daya gama komai a tunanin ta ya kwanta a
gadon amma sai taga yadauki filo yakwanta a
kan kujera.
Haka suka rayu har tsawon sati daya,
ranar yabar dakin ummi ranar kuma tasoma salla,
ita ko bishira satin nan tayi shine tamkar
mahaukaciya sabon kamu.
Ranar kuma da abba
yadawo dakinta bata runtsa ba shima bata barshi
ya runtsa ba, daga bisani dole yabar dakin
yakoma falonta yakwanta.
Haka gidan yaci gaba
da kasancewa, in Abba yafita ummi bata da
sauran sakewa saboda zagi da habaicin bishira.
Wani sa'in har da kawayenta, ko makota 'yan
jam'iyarta su shigo suyi tayi, ummi bata kula su.qnovels / ZURFIN CIKI book 4 part 8
ZURFIN CIKI book 4 part 8
Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 01:50
Duk abinda bishira zatayi kada takulata.
To ita
duk bawannan bne damuwarta ba, damuwarta
ynda Abba sam yaki nuna sha'awarta gare shi,
duk dayasan tana sallah, hka nan duk lokacin
dakwananshi yajuyo kanta sai dai ya jefa filo
akan kujera ya kwanta.
Takasa gane ma'anar
hakan, tun tanajin dadin ynda bai nemeta ba
saboda tsoronsa da take harta dawo tasoma jin
haushi.
Ita ma fa mutum ce cikakka mai lafiya,
sannan tana kwana daki daya da san kacecen
abun sonta ya ya ba zata damu ba?
Sai dai tayi
wa kanta alkawarin a yau in zasu shekara ahaka
ba za ta taba yi masa tallar kanta ba ma'ana
baza takai masa kanta ba.
Sai dai zatayi masa
kyale- kyale taga karshen girman kai, ta kosa su
hadu da fati don ta bata sakon kananan kaya
tasiyo mata don ta bata labarin cewa ta kwashe
su a wambai.
Kwananta goma taso ma girka, duk
tsawon kwanakin nan abincin siyarwa dana
umma suke ci, domin bishira taki dafa abinci.
Ranar da zata fara girki ta haukata gidan da
kamshi, tuwon shinkafa miyar shuwaka, tasan
Abba nason tuwon shinkafa.
Tun kafin ya dawo
yamata waya ta aika shagonshi, 'yan shago sun
ci suna santi, haka nan ya gayyaci abokansa
kofar gida ya shimfida musu tabarma suka ci tare
da lemu, zobo da kunun aya. (reall ehem tazubo
mun nawa na koma 1 site ina kimtsa cikina lolx)
ga nama ya wadata a ciki, abba yaji dadin yanda
abokanshi sukayi ta santi, safiyar ranar kuma
kunun gyada ta musu da kosai.
Duk wannan
abincin da ummi keyi bishira ko a harshenta ta ki
ci, cewa ma tayi ita fa kowa tayi girkinta don
baza ta ci abincin ummi ba.
Kuma ba shegiyar
dazatai wa girki, hakan yayi wa ummi dadi don
nata ganin ta bakin tsohuwa ce, da ta ce ko kwai
bishira tadafa shine dai dai a cikin bawo to baza
ta iya ci ba bare wani abinci.
Sun zauna tsawon
wata daya ahaka ummi bata taba leka ko kofar
gida ba, tana kewar ummanta gara ma tsohuwa
duk ranar juma'a in tadawo masallaci takan biyo
gidan taga takwararta.