← Book details Zurfin Ciki Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 18

Sashe 3

Zurfin Ciki Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sunayin
sallama ta aje wayar tre da cewa, koda uwarta
tke ywo bzan dfa mta abinci ba.

Sai da ummi ta
wanke flas din shayin sannan tazuba ruwan, falon
bishira yje ydauko kayan shayin dbiredi.

Tace,
itama kakai mta ruwan zafin.

Yce ta dafa, ygama
yashirya tsaf don zuwa gurin aiki, harbakin kofar
daki tarakashi.

Yce, ummi naroke ki koda bishira
tna zaginki ne don Allah kda ki kulata, sambana
ganin laifinta don nasan sboda sona tkeyi.

Nan
da wni lokaci komai zai daidaita.

Ummi tce kada
kadamu insha Allah ba abin dazai faru, allah ya
tsare yace amin nagode.

Dakin bishira yaleka ya
amshi wayarshi, sannan yce mezakuyi drana?

Tzabga mishi harara, ina ruwana dawani abinci.

Ya aje mata dari hudu.

Gashi kusai nama nasan
akwai komai ko?

Tsaki taja, gara maka dauki
kudinka don bzan dafa ma munafukai suci suji
dadin zagina.

Yakalleta, Allah yganar dke.

Tdg
murya yganar dakai dai maci amana sainaga
bayanku.

Bki yataba kafin yafita, baice mata kala
ba.

Ummi ta kinkimi akwatinan kayan abba dya
kawo mt tgyara msu mzauni, sannan takwashe
'yan kofunan dasuka sha tea ta wanke.

Sannan
takoma dki tna jin wsu kawayen bishira sunzo
sunata habaice dazage-zage, ummi bt fito ba
bare ta tanka. **** **** Bashir abin duniya ya
ishe shi, ykasa sukuni sbd son ummi, yzuga
ummanshi sun kai suka gidan su sahabi don
afasa auran anfasa kuma duk da hk ummin
tzama btashiba.

Jinshi yke tamkar ykashe abba
don tsana, don hka koyaushe cikin zuga umma
yke dan kawai tatsani Abb.

Guraran sha biyu
ummi bacci yasoma dibanta sai tji muryar
umman bashi akofar dakinta tna cewa ina ummin
tke munafauka, fitsararriya tadaga labulan kofar
tarike. ummi takalle ta.

Kin kalle mi mna 'yar
makirai.

Kin bar smun zman lfy a gidannan, kuma
uwarki ko tn tsafi dbakin kare dbakin dodo sai
kinbar gidan dana.

Ke inzan tafi dazani daya
mtsawar bokaye da 'yan bori suna nunfashi kin
smun nutsuwa agidannan.

Bishira tace, umma
shima munafuki ne shida yce bai sonta amma
dazun haryi dni sukayi.

Umman bashir tce shi
Abba kimasa uzuri, duk abinda ykeyi byin knshi
bne, anriga an rikita shi, bakya ganin shi duk
afirgice yke?

'yar bori tafada min komai, ynzun
karya tambaya muke nema.

Bishira tce duk dhaka
ma ynso, ai ance asiri yan tarad dahali.

Umman
bashir tce hk ne, shi dinma ai ubansa zaici ba
dagin kafa.

Ummi datna zaune kai duke, sam
zantukansu bsu dme tba, abu dya yagirgizata
btun asiri.

Bta son ashiga tsakaninta da mijinta
tun kafin su fara son juna.

Saidai kuma dta tuna
da addu'o'inta da takeyi bta fsa yi ba.

Ga Azkar
safe dayamma, saitasamu ntsuwa tsan Allah
yafisu.ovels / ZURFIN CIKI book 4 part 5
ZURFIN CIKI book 4 part 5
Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 01:33
Umman bashir tagama jarabarta tafita, karfe daya
drabi Abba ykira wayar dke hnnun ummi tdaga.

Cikin girmmawa tce, snnu da aiki ya Abba, ina ftn
kn cikin koshin lpy?

Yyi murmushi cikin jindadi
yce, lpy nke ummi, am...in...

Dama zan cene kin
ci abinci?

Tce A'a, amma bna jin yunwa, dnaji
yunwa zn sha tea ai, kda kdamu kai fa kci?

Yyi
dan tsaki, tsiyar bna cin abinci awaje ummi,
abincin umma kdai ke min dadi, Allah ys zki gjeta.

'yar driya ummi tayi, insha Allahu sai mna fita.

Yce anya kuwa?

Tce insha Allahu ai nace.

Kin
gma mgna yafadi tre dyin murmushi mai sauti,
yawwa bari in kirata ta turo miki da abinci, tce to
ngd.

Yce, nima na gode, sai ndawo.

Tce, to Ya
Abba kdawo lpy, ka kula min dkanka.

Tkashe
wayar, yjima yna kallon wyar tre dmamakin ynda
ummi ta iya zantuka masu kwantar dahankali, irin
wdanda bishira da ta ba ta shekaru bta iya ba.

Ykira lyin ummanshi suka gaisa, yce ummana don
Allah kitura ma ummi abinci, umma tce, kan wani
dlili Abba?

Tci gba dacewa, tbdijam!, bza ayi hk
dniba.

Abba ymarairaice murya, don Allh ummana
yunwa tke ji.

Umma tce, ta tashi tdora mna?

Abba tsaya kaji, dadai wta ce can kke aure ba
ummi ba sai na aika mta, amma ynzun ga
uwargidanka agidan shi kenan sai in aikamata da
abinci?

Wannan ba gsky bne, sannan zgin da ake
min ai sai ya linku yfi nada, yce umma duk wnda
yzageki rshin fhimta ne.

Kuma fana baiwa bishira
kudin cefane amma tki tdafa musu abinci, tce kila
tgaji ne, shiyasa bta dfa ba.

Ita ummi dba saita
amsa tdafa musu ba?

Yce, amma dai umma
tsakani da Allah kowacce amary bsai ta kwana 7
bsannan tke fara dfa abinci?

Umma tce, ai ba
addini bne al'ada ce, don takama girki ai ba laifi
tyi ba, yce, shikenan umma tunda kin hna sai
anjima, tce mujima dayawa.

Shiru abba yyi yna
tunanin mgangnun umma, ysan gsky tfada, amma
dmuwarshi ummi dbta ci komai ba.

Ykalli agogo,
saura kusan awa 2 ytashi, wayarta yske kira,
tdaga yce ummi kisha tea din umma bta da
abinci kfin ndawo.

Tce, to ya Abba, kkusa
dwowane?

Yce, sai nan da awa 2.

Tce to Ya
abba, sai ka iso.

Bta wni sha tea bdon bta jin
yunwa sam, tshi tayi tasake kakkabe dkinta don
mutane suna tshigowa ganin dki yra dmanya.

Tas
tkakkabe ko ina tafito tshare tsakar gidan lungu
dasako, bishira lokacin mbata gidan wsu yra
dsuka shigo tbasu kasko suka smo mt rushi
tzuba turaren wuta mai kyau dkamshi.

Tnayi tn
kallon agogo, saura minti ashirin yaya Abbanta
ydwo ta wanke byi tsake wnka, sannan tdibar
masa ruwan wanka shima ta aje akofarta.

Trufe
kafin ya iso, tshiga dki tna ta shafe-shafenta, sai
lokacin bishira ta shigo gida.

Tna rike da 'yarta
akafada, ita kanta 'yar ba amata wanka ba bre
uwar, tkwabe hijabi trataye, sannan tzauna akofar
dakin tna kallon tsakar gidan.

Duk da ita knta
gurin ybta sha'awa, amma bki ta taba tre dcewa,
wahalalliyar bnza.

Ummi tayi mtukar kya cikin
wando da riga nawani ydin dshi Abba ydinka mta
a babbar sallar dta gbata.

Tasaki gashinta sosai
tyi wani daurin dankwalin da ita ce ta iyashi
amma gshin nta duk yna wje.

Tfesa turarukanta
sannan tfada kan kujera, tkalli agogo minti goma
takaru akan lokacin dya fada mta.

Zuciyarta tdan
dmu tkosa sosai ta gnshi bta ki yzauna agida tyi
ta kallonshi tre da sauraron muryarshi ba.

Sai
dkusan minti 20 sannan Ya Abba yshigo, tsayawa
yyi yna kallon tsakar gidan, yau kam farin cikine
ya mye gurbin bakin cikin dyake ji aduk lokacin
dya shigo gidan ykalli tsakar gidan.

Kamshin irin
turaren wutan da umma ke cika gidanta dashi ne
yke shaka.

Ysaki murmushi tre dyin sallama,
bishira dke zaune dabas atsakar gidan maimakon
ta amsa sallamar sai tsaki taje dogo tre da cewa.

Aikin bnza.

Kallonta kurum yayi ranshi ya baci.

Bai cemata kala ba ynufi dkin ummi, tyi nisa cikin
buga game.

Sallamarshi ceta sata yin jifa da
wayar akan kujera tamike tdaga labulan daidai
lokacin dyke cewa inshigo?

Ta amsa sallamar
dwata murya wadda bta san ma tna da ita ba,
suka kalli juna cikin ido, lokaci 1 suka ski
murmushi tmika hannu kafadarsh rtaye da wta
jaka wadda bda ita yfita ba.

Ya salubo jkar ymika
mt tre dcewa, kirike dakarfi, tce to, sannu
ddawowa.

Yshigo rike da leda ahannunshi yzauna
tre dcewa.

Yauwa, tnufi robar ruwa data dauraye
jug din data tnda don shi kadai, tzubo ruwa tzo
dakofi tadauraye kofin snnan tzuba ruwan tmika
msa tre dsake cewa, sannu dkokari.

Ydubeta,
yauwa kema sannu dkokar, dud da byajin kishi
dole ne ysha ruwan, ybude bki ysoma shan ruwa.

Sai yaji ruwan yfi duk wani ruwa dyasha a tsayin
rayuwarshi gardi dkuma dadi, ydubeta ido lumshe
dama ruwan amare dadin shi dabanne??

ZURFIN CIKI book 4 part 6
Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 01:37
Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa,
yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire
takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan dan
teburin da aka aje don dora abinci ko kofi.

Tazo
takwashe tkalman tkaisu kusa da kofar fita tyi
musu ajiya mai kyau, sannan tadauko dan twul
tshare kasar gurin.

Ykalleta, yi hkuri nshigo miki
dki datakalmi ko?

Tce bkomai aranshi yce nsaba
shiga dakin bishira da tkalmi.

Yjanyo ledar dya
shigo da ita tre dcewa ummana tki aiko miki da
abinci ko?

Tace, kyi mta mgnane?

Ya ciro take
away din yasiyo mata, zo kici, ai dole ta bmu na
dare, zan jene in tsaya mata.

Ummi tdubeshi,
anty bishira fa ka bata nata ne?

Yyi mta banza,
tduba ledar tga guda daya gakuma wnda yciro
mata.

In kaima anti bishira?

Ydaka mta tsawa tre
dharararta, ke!

Ban aike kiba, tatsaya tna
kallonshi, meye ruwanki da mtata, kin fini snin
meye kamata nayi kenan?

Yja dogon tsaki tare
djanyo jakar dta dora mishi akan gado, jikin ummi
yyi sanyi.

Ta tuna damaganar da umma acikin
nasihar dta mta, kda kizama dga cikin mtan
dsuke btawa mzajensu rai.

Hakan yna sawa miji
yatsani matarsa, kiyi tka tsantsan kinsan hlin
abba yna dsaurin fushi.

Dsauri ummi tasulalo dga
kujera.

Don Allah kyi hkuri ya abba, ban san
zakaji haushi ba.

Ydubeta fuska daure, hwaye
ygni sun cika idonta yace, kda ki sake hawayen
nansu zubo, tsa ytsunta tdanna idnunta, tshi ki
zauna ki dauki abinci kici.

Tzauna tarike abincin
tkasa ci.

Ykalleta suka hda ido cikin ido, tariga
shi mgna kayi hkuri Yaya Abba, tausayinta
ykamashi amma sai ydake.

Bnason kisake mgna
akan abinda yshafi mtata kinji ko?

Da sauri tce,
bzan kra ba.

Yyi dan murmushi ci abincinki.

Tasauke wta irin ajiyar zuciyar dhar ya klleta da
ido ya tmbayeta lpy?

Dabaki tfurta lpy lau, yce ci
abincinki.

Ummi tdauki abinci tn ci, jefi-jefi tna
kallonshi, shi kuma yna ta kokarin kunna laptop,
don ymantar da ita.

Yce, kinsan menene wannan?

Ta a'a yace computer ce, agurin aikinmu aka rba
mna.

Ummi tace, kyauta?

Yce A'a za'aringa
cirewa acikin albashinmu, mtso kigani.

Tdan
mtsa inda zta iya kallowa, ykunna yna nuna mta
abubuwa, yce ai nsan ki zaki iya sarrafata, tce
wai, bazan iya ba Yaya Abba.
Chapter 3 · 0% Book details