Sashe 2
Zurfin Ciki Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bishira tana nan wurin kofarta ta kasa zaune ta
kasa tsaye, bakinta kuma Bai fasa sambatu ba
sai kace sabon kamun hauka.
Fadi take kuma a
zo a biyani duk basisikan da nike, ehee.
Kuma in
yarinya tamin in murji bukina.
Ummi kam ta
gyara jikinta tsab ta saka sabbin kaya ta feshe
jikinta da turarokan da umma ta sai mata.
Tunda
ba lefe aka mata ba bare ta samu kayan shiga.
Kan doguwar kujera ta mike, salam yanzu taji
yinwa tana tsammanin rabonta da abinci tun
karin safe.
Ta shafa Cikin ta ina ma umma na
aiko man da abinci.
Ta furta a fili WAYA nan ta
jawo tana tunanin sanar da Abba cewa tana jin
yunwa.
Sai wata zucia ta hanata wannan ba
girman amarya bane. don haka ta share ta bude
shafin game tana ta bugawa.
Sai sha daya Abba
ya shigo gidan, ya rufe gidan.
Nufinshi ya wuce
kai tsaye dakin ummi, amma sai ya tuna da kazar
da ita bishira ya sawo mata.
Duk da baya tunanin
ta karba ga mamakinsa tana tsaye a tsakar daki
har yanxu da daurin kirji take.
Wannan ya nuna
batayi sallah ba, bare wanka.
Ya mike mata wata
harara ta zabga masa banaci, ya juya batare da
yace mata kala ba, ta biyo bayan shi, A bani
basussukana da nike bi malam.
Ya nufi dakin
ummi taba biye dashi, ummi ta turo kofa dama
yana kokarin tura kofa dama yana kokarin tura
kofar bishira tana rike masa riga ta baya.
Ya
waiwayo Cikin zafin nama zai wanka mata mari
sai taci sa'a ta tsugunna, Cikin azama ta yunkura
tayi baya da gudu.
Banda tsaki da yaja Bai ce
komai ba.
Ya shige dakin ummi da sallama, ummi
bacci ya dan dauketa saboda gajiya.
A kan kujera
take da waya a hannunta. 4rm Shamsy bello
balarabe.IKI novels / ZURFIN CIKI book 4 part 3
ZURFIN CIKI book 4 part 3
Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 00:48
Niyyarta yau sai taji komai, don haka ta kai yarta
ta kwantar, dai dai lokacin ne abba ya fito don
kashe injin.
Sake fitowar da tayi ne taganshi zai
koma.
Wayan cewa tayi da daukar buta ta shiga
bandaki, shi kuma ya shiga daki ya kulle kofa,
tazo ta manne jikin kofar.
Fitar abba shine yaba
ummi damar saka kayan baccinta, don bata iya
bacci da kaya masu nauyi.
Fargabarta yaya
kwanciyar tasu zata kasance?
Kan kujera ta
zauna tare da kwantar da kanta a hannun kujera.
Shima abba yana da jin zafi don baya iya bacci
da kaya sai da gajeran wando kurum, idanu ummi
ta kulle lokacin da taga ya abba ya soma cire
tufafinsa ga hasken cocilar da ya kunna.
Filo ya
dauka ya jefa Kan doguwar kujera ya kwanta
rigingine, ganin haka sai ummi ta mike ta nufi
gado addu'a tayi sannan ta lumshe ido har bacci
ya dauketa.
Fuskarta cike da murmushi zuciyarta
cike da godia allah yau gata dakin ya abba a
matsayin matarsa.
Abu daya ya rage mata shine
ta koya masa yarda zaya sota. shima farin ciki
ne a ranshi yayi da idanuwanshi sukayi kuri a Kan
gado yana hango ummi ya ta zama halalinsa Abu
daya ya rage shine ya koya mata sonsa.
Bishira
data labe bata jiyo komai amman kunnuwanta
suna jiyo mata magana kasa kasa,,hawaye na
zuba a idonta batasan iya adadin awanin data
dauka a kai ba.
Koda ta koma daki juyi kawai
take a gado.
Abbanta abun sonta yana can
kwance da wata, watar ma makiyiyarta wadda ta
tsana.
Wata zuciya tace kije ki watsa masu man
petur wata tace ki bari da safe ki caka masu
wuka babu abinda bata rayaba har asubahin
farko.
Labule ta daga ta shiga leke taga ko zasu
fito, lokacin ne kuwa abba ya fito yaja ruwa a
bokitai yayi wanka da alwala.
Ba zata gane ko
wani Abu ya faru tsakaninsa da ummi ba don
wanka al'adarshi ce Koda bai dauki najasa ba.
Nafila ya shiga yi da rokon allah yasa ummi ta so
shi, ya kuma hada masa kansu.
Koda zai tafi
masallaci bai tashi ummi ba tunda yasan ba
sallah zatayi ba.
Bishira ta fito tasa kujera kofar
daki ta zauna, saboda tashi bai bar ummi bacci
ba, don haka ta tashi in tana al'ada yini take
wanka gaba daya sai ta tah ktankyamin jikin ta.
Ta fito da bokitai duk ta cika d ruwa, Bishira tana
kallonta sai da ta wanke bayi tas, sannan tayi
wanka.
Sauri take tayi kwalliya don a cikin
nasihohin da umma tayi mata a safiyar da za'a
kawota gidan miji tace kada ta sake mijinta ya
ganta cikin kazamin yanayi.
Kuma kada ta bari ya
shaki wari daga gareta, tayi shafe shafenta.
Atamfa ta saka riga da siket mai ruwan hoda
hoda da ruwan kwai.
Daurin dan kwali ta kafa
sannan ta feshe jikinta da turaruka masu kamshin
gaske, sannan ta shiga gyaran dakin duk da ba
datti yayi ba. kayan da abba ya cire ta ninke don
da jallabiya yake zuwa masallaci, sannan ta dau
kujera ta kishingida saida gari yayi haske sannan
ya nufo gida.
Tsaki bishira ta jamashi maimakon
amsa sallamar ta kara da cewa an girma ba'a
san an girma ba, an kwana da yar ciki abin
kunya.
Ai wallahi baka cika dan halas ba da ka
auri yarinyar datayi sanadin kulleka kaci duka har
aka ballaka ba.
Ya kalleta dalilin kenan da ban
cika dan halas ba?
Tace eh baka cika ba, yace
toh jeka naji ni shege ne, in don dai na auri ummi
ne, tace munafuki dama can kana sonta.
Ya sake
wai wayoowa yace so kuwa mai tsanani.
Takaici
ya cikata ta daga murya allah ya isa munafuki.
Ya nufi dakin ummi wadda ke sauraren duk
abunda ake.
A cikin ranta tace ina ma son da
gaske ne?
Tasan ya fada don kawai yaba
matarsa haushi.
Da sallama ya daga labulen,
ummi ta amsa tare da tashi daga kishingida da
tayi, ya zauna tare da lumshe ido.
Lokacin daya
kuma ya shaki kamshin turarukan data fesa.
Ya
kalli Fuskarta labbanta da yake matukar so sun
sha jambaki ruwan hoda.
Take abba ya manta da
duk wata damuna koh kalma marar dadi da
bishira ta fada masa.
Daga inda take zaune ta
dan rankwafa don girmamawa tace ya abba ina
kwana?
Lafia qalau ummin abba ya bakon wuri?
Ta lumshe ido saboda jin dadi sunan daya fada
mata.
Alhmdllh ya sake karkatawa yana kallonta
sosai yace to masha allah, yanxu kinsan minene?
Ta tattara hankalinta gareshi tace a'a?
Yace kiyi
hnkr nasan a al'adar ta hausawa amarya ta Kan
yi sati daya cir ba tare data yi ko cangal ba.
Toh
hnkr zakiyi kinga ke tun daga kawoki jiya kin
soma da wanki toilet.
Sannan yanxu ma ina son
ki ciro rishonki a hada shi a sa kalanzir mu karya.
Kin dai ga yanayin yanda matar gidan take
gudanar da nata kishin.
Ummi ta gyara zama ta
tuna nasihar ummanta da tace in zaki yima
mijinki magana kalaman ya zamana kin zabo su
ne ba wai kin sakesu ba.
Ta kalle shi, shima ita
yake kallo, tace ya abba don wannan ne kake ban
hnkr?
Yayi murmushi tare da lumshe ido ya kuma
budesu lokacin guda, a yaran soyayya yana nufin
eh, itama ta fahimci yaren don haka taci gaba da
cewa.
Ya abba ni dama ba zama nazo ba, neman
aljanna nazo kuma zanyi komai don na sameta.
Don haka kadaina bani hnkr umurni kawai zaka
bani.
Tun daga tsakiyar Kan abba har zuwa
babban yatsansa sai da ya motsa, don sanyin
muryar da ummi tayi amfani da ita tare da
kyawawan kalaman ta.
A zuciyarshi yace tabbas
ummi haihuwar ummanshi ce, duk rainon umma
dole zai zama daban ciki ya'ya.
Ya kalli ummi
allah yayi maki albarka tace amin.
Ta mike ya
bita da kallo taje gurin da a ka shirga mata
kayan aiki ta zakulo risho yace to muje kicin dinZURFIN CIKI book 4 part 4
ZURFIN CIKI book 4 part 4
Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 01:13
Ta mike ya bita dkallo tje gurin da aka shirge mta
kayan aiki ta zakulo risho yce to muje kicin din.
Tkarya murya, ya Abba amin afuwa, bna son in
shiga kicin din can kmin hakuri insa rishona
akofar daki.
Ykalleta, bazai tkura mta ba domin
ysan duk wnda yzauna da umma dole zai zama
me kyankyani, yce indai zai miki kiyi kawai , in na
smu ynd da nke so dga baya sai ayi miki kicin a
gurin, tce ngd.
Shi kan da kanshi yfito darisho yn
budewa ya hadashi, tafito da tukunya tanufi rijiya,
ta dauraye sannan tazubo ruwa.Bishira kuwa
dma tazo talabe duk tji maganganun dsu kayine,
jin abba zai fito da risho sai ta gudu daki.
Sintiri
ta dinga yi tna magana ita kadai, wato abban
walid nece mazai ce anga irin nawa kishin?
Yarinyar dya ce bsonta yke ba dole akayi masa
shine har ysoma kai mta gulmata.
Har dawani shi
mata albarka , tunda uwarta ta kitso mata ynda
zata ce ai dole yashi mta albarka, to ni ya tsine
min kawai.
Ummi ta amshi galan din kalanzir din
dga hannunshi tre da cewa ya abba kawo inzuba
zai ce ta barshi kenan wayarshi ta soma ruri,
yadaga.
Anty ce, suka gaisa tce tna son yin
magana da bishira ya mike ytafi kaimata ummi
kam ci gbata yi dasa kalanzir dinta takunna
rishon tdora ruwan zafinta takoma daki, shima
yna bt wayar ydawo.
Anty tce bishira dm na kira
kine inji bakuwar dta kwana a gidan da safennan
kin bta abin kari ko?
Bishira tahade rai tamkar
tana gabanta, anty tome mexan bta, ina ruwana
ma da ita?
Dazunnan fa suka gama gulmata wai
har yna ce mta tye hakuri tdai ga irin mtar gidan.
Anty tce hauka kike tyi shi ysa ai dole yce haka.
Ynzun dai sai ki tashi kibsu abin kari, hka da rna.
Karki sake yarinyar nan ta dora tukunya sai byan
sati daya, kina jina ko?
Bishira tace to bdan
zancan ykai ranta ta amsa ba.
Sai don tunanin
kada zancan zuwa makkanta yafasu .