Sashe 7
Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bud'e mata yayi ta shigo hannun ta d'auke da basket, gaidasa tayi tare da tambayar su zarinat suna lafiya, ta Mik'a masa sukayi sallama ta wuce, kulolin abincin guda hud'u ne dan haka ya cire guda biyu ya nufi d'akin zarinat dasu ya kai mata, da alama ma bata tashi ba dan haka kai tsaye ya nufi bedroom d'in ta, hangota yayi kwance tana bacci screen d'in wayarta dake kusa da ita yaga yakawo haske,
tsaye yayi yana k'are ma surar jikin ta kallo tun daga sama har k'asa, kayan baccin dake jikin ta sun masa kyau sosai, gasu irin wad'an nan ne na roba wad'an da ke mannewa a jikin mutum, juyawa tayi cikin baccin ta basa baya, saurin d'auke idanunsa yayi a kanta ganin yarda mazaunanta suka fito sosai cikin wandon, gefen gadon ya nufa ya ajiye kulolin, hannu yasa ya janyo wayar ta data haye wajen juyi, har yanzu screen d'in da haske dubawa yayi yaga karatun k'ur'ani ne take yi, bacci ya d'auke ta,
Danna power yayi ya kashe wayar ya aza mata ita saman drawer sake kallan ta yayi tare da sakin murmushi wanda shi kansa baisan yayi ba ya wuce
Yana fita tana bud'e ido, k'amshin turaren sa da taji ne yasa ta tashi zaune tare da dube_dube idanun ta suka sauka akan kulolin da ya ajiye, wanda ya tabbatar mata daya shigo d'akin ne
Saukowa tayi saman gadon ta bud'e kulolin, d'aya dankalin turawa ne da kwai d'aya kuma dafaffiyar kaza ce, rufewa tayi ta gyara gado d'akin baiyi datti ba amman sai da ta d'auko mashari tad'an sharesa sama_sama ta kunna turare sannan ta fad'a toilet
Nasu abincin ya d'auka ya nufi d'akin husna, tana nan zaune saman gado saima wayarta data janyo tana charting, ganin sa yasa tayi saurin kashe wayar tare da fad'in " Abinci ne aka kawo muna?" Eh ki tashi kije kiyi wanka sai mu ci "okay,ta fad'a tare da sauk'owa tayi toilet shima fita yayi ya nufi d'akin sa
Zarinat, wanka tayi ta had'e cikin wata atamfa d'inkin doguwar riga, tayi d'aurin ture, ta gyara face d'in ta, sai lipgloss d'in da ta shafa ta saka awarwaro masu kyau sai k'amshi take zubawa tayi kyau sosai, ta d'auko kulolin abincin ta yo falo ta nufi dinning table ta ajiye taje ta d'auko filet ta zuba iya wanda tasan zai isheta ta d'auko ruwa tayi zaune ta fara cin abincin ta
Wanka yayi ya shirya cikin wani yadi mai fari mai kyau kallo d'aya zakayi ma yadin kasan na manya ne, an masa d'inki mai kyau na zamani, k'amshin turaren sa keta tashi, ya nufi d'akin husna, tsaye take gaban mirror tana gyara d'aurin da tayi, tana sanye cikin kamfala d'inkin bubu ta zubo kitson nan na attach a baya tayi kyau abinta
Murmushi ta sakar masa shima ya mayar mata, takawa tayi har inda yake ta mak'ale hannun ta a kafad'arsa " Dear" uhm "Banyi kyau bane"Kinyi mana sosai "ya fad'a tare da k'ara matsota jikin sa"Naji baka yaba ba "Uhm saurin magana ne kawai kika yi"dagaske?" Yeah" ya fad'a tare da d'aga mata gira " To abani goron wannan wankan"Okay, ya fad'a tare da had'e bakin su waje d'aya ya shiga tsotsa, sunyi wajen 5 mint suna tsotsar bakin juna sannan ya saki bakin ta tare da fad'in " Muci abinci sai na baki babban goru" Murmushi tayi tare da shafo gemun sa
D'aukar abincin sukayi suka dawo falo...............................................
Comment and share fisabillilah ♥️
💋💋ZARINAT ( زرينة )💋💋
Mallakar
Zainab dodo✍️
Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇
09046495943
Chart only 👂
_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫
Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 9️⃣
Abinci suka ci suna gamawa suka koma bedroom suka fad'a duniyar ma'aurata, yin ranar duk a d'akin husna yayi shi kiran sallah kawai ke fitar dashi yaje yayi sallah, ita kuma daya fita ta d'auro sallaya ta shimfid'a ta saka hijab ta d'auko waya tayi zaune tana charting da yan samarinta ba tare da tayi sallahr ba, koda zai dawo masallaci ya tarda ta zaune saman sallayar duk a tunanin sa tayi sallar ne ta zauna tana lazumi
Ammi ta aiko musu abincin rana dana dare
Yau sati d'aya da auren su, amman tun ranar da ya shiga 'bangaren zarinat ya kai mata abinci ya sameta tana bacci har yanzu bai sake shiga 'bangaren nata ba kuma bai sake ganin ta ba, saboda minal ke kawo musu abinci sai ya d'auki nasu ya Mik'a mata na zarinat ta kai mata
Soyayyar su suke sha sosai shida husna suna gurzar amarcin su yarda ya dace
Husna tuni tasa Mahaifiyarta ta nemo mata yan aiki wand'an da zasu rik'a yi mata girki da gyaran d'aki
Sai dai basu fara girki ba saboda ammi ke aiko musu abinci gyaran d'aki kawai suke yi
Yau minal bata samu zuwa ba aka bama driver ya kawo musu, bayan driver ya kawo ya wuce yah ansar ya kira ammi tare da fad'a mata, ta bar girkin haka nan sun gode sosai, ammi tace to shikenan daman na sati d'aya taso ta musu amman tunda yace tabarsa hakan shikenan
D'aukar nasu yayi yakai 'bangaren husna tana kwance tana bacci, ya fito ya d'auki na zarinat yayi 'bangaren ta, murd'a hannun k'ofar yayi ya jisa a bud'e ya tura tare da yin sallama ya shiga,
Yana tura kansa wani irin ni'iman taccen k'amshin turaren garwashi ne ya ziyar ci hancinsa sai da ya lumshe ido ga sanyin AC daya ratsa sa, kwance take saman had'ad'd'un kujerun ta na alfarma mai mazaunar mutum hud'u, idanunta na ga TV da ta kunna tana kallo amman kallo d'aya zakayi mata kasan hankalin ta baiga kallon ta fad'a duniyar tunani ne, tana sanye cikin wani material yellow d'inkin riga da siket irin d'inkin nan na dai_dai jikin ka wanda za'a fito maka da shape d'in jikin ka sai yan kunnen sarkarta ta gold da tasaka, bata son sark'a shiyasa bata cika sakata ba sai dai idan ta belo mata wani lokacin ta saka, hannunta kuma sanye da wani awarwaro mai kyau sai kyalli yake yi, tayi kyau sosai
K'afafuwan ta yake kallo k'unshin da akayi mata wanda ya fara gogewa sai ya bada wata kala mai kyau,
Dogon numfashi taja tare da rufe idon ta ta sake bud'ewa k'amshin turaren sa taji duk ya mamaye hancinta ta d'ago kanta tana dubin hanya had'a ido sukayi ta tashi zaune, d'ankwallin kanta ya Fad'i gashin ta ya bayyana, "Ya salam" yah ansar ya fad'a lokacin da ta Mik'e zaune ganin yarda breast d'in ta suka cika tam kamar zasu fasa rigar su fito duk sun bullo ta saman rigar
D'ankwallinta ta d'auka tare da aza d'ankwallin a kai yarda ta d'ora sa saima yafi mata kyau bisa ga d'aurin da tayi
K'arasowa yayi wajen ta tare da ajiye kular hannun sa ya zauna saman kujerar da take zaune, sauka k'asa tayi tare da duk'awa cikin girmamawa tace "Yaya ina wuni" Lafiya k'alau, ya fad'a murmushi d'auke akan fuskarsa yace "Fatan kina lafiya?" Alhamdulillah " Ma sha Allah, taso ki zauna" ta fad'a yana nuna mata inda ta tashi
Ba musu ta tashi ta zauna, dukan su shuru sukayi saima shi da ya mayarda hankalinsa kan TV ita kuma kanta a k'asa tana wasa da awarwaro dake hannun ta
" Tunanin me kike yi?" Taji ya jefo mata tambaya, d'agowa tayi ta kallesa taga fuskarsa nakan TV sake duk'ar da kanta Kawai tayi taci gaba da wasa da awarwaron
Juyowa yayi ya kalle ta tare da kallan hannun ta da take wasa dashi " Tunanin me kike yi?" Ya sake tambayar ta
Ahankali ta furta "Ba komai" ba tare da ta d'ago kanta ba "Bakomai zan shigo tayi ta sallama amman bakiji ba" yayi maganar tare da k'ara gyara zaman sa yana kallan ta, shuru ta masa batace komai ba ganin bata ce komai ba kuma karya takura ta yasa yace "Ga abinci nan anjima baza'a kawo na dare ba ku zaku rik'a girka kayan ku daga yau"To mungode sosai Allah yasaka da alkhairi " Amin sai ki duba idan akwai abinda kike da buk'ata wanda bakyada ki rubuta idan an fito sallah zan bayar a siyo"To"tashi yayi zai wuce tayi saurin cewa "Uhmm yaya"Naam "ya fad'a tare da juyowa ya kalleta d'an shuru tayi ya koma ya zauna tare da fad'in"mene ne ina sauraranki Fad'i me kike so?" Yaya daman ina son na koma makaranta ne"Shuru ya d'an yi can yace "Okay amman ba wannan satin ba sai wani sati "Allah ya kaimu"Amin shikenan?" Kai ta gyad'a masa ya tashi ya wuce..................................................
Comment and share fisabilillah ♥️

Page 1️⃣0️⃣
D'akin husna ya shiga ya tarar da ita kwance tana video call, ganin sa yasa tayi saurin kashe wa tare da kashe wayar gabaki d'aya ta ajiye a gefe tare da sakin murmushi,wanda da ga kanta kasan batada gaskiya
Ya lura da hakan amman sai kawai ya basar yace tayi list d'in abubuwan da take da buk'ata na kayan girki wanda bata da
Wayarta ta kunna tare da kiran lami d'aya daga cikin masu yi mata aiki tace "Ta shiga store ta duba duk abinda babu ta rubuto ta kawo mata"
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Fatima yau koda ta tashi bata jin dad'i sai dai bata nunama nasir ba kar ta hanasa zuwa kasuwa inna tazo tayi ta masifa shiyasa Kawai tak'i sanar masa, aikuwa ciwo kamar jira yake ya fita ya k'aru zazza'bi ya rufe ta
Har shabiyu ta wuce inna taga bata fito ta d'ora musu girki ba ga cefane nan an kawo tun d'azu har ta kama hanya zataje d'akin na su, sai taji sallamar aunty larai yayar fatima, tayi saurin komawa bakin k'ofar ta,