Sashe 3
Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Okay wane irin shirye_shirye ? " Abun sirri ne" To shikenan tunda baza'a fad'a min ba " Meya hanaka zuwa office yau? " Wallahi na d'an d'auki hutu ne na kwana biyu " Hutu tun yanzu tun kafin mu fara cin amarcin mu"Ai lokacin hutu na mussaman zan d'auka "Ai kam dan kasan ba d'aga k'afa zamu gurji amarcin mu yarda ya dace "
Haka dai suka ci gaba da hirarsu har aka fara kiran sallah, sukayi sallama ya wuce masallaci
☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️
"Princess! Princess! Princess "Naam mom" zarinat ta fad'a tana saukowa upstairs, sanye take da atamfa mai kyau d'inkin riga da siket, d'inkin ya kama jikin ta shafe d'in ta ya fito, mace ce ita mai diri,
Tana sanye da fashion hijab irin mai shape d'in nan tayima hijabin kyau sosai, fuskarta ba makeup sai man baki da ta shafa, ta gyara girar ta kamar wacce aka zana, tana rataye da fashion bag hannun ta rik'e da papers sai mukullin motar ta
Yarinyar kamar ita tayi kanta, ta had'u sosai
Tun da ta 'bullo mom ke kallan ta tana k'ara yaba kyawon y'ar tata, ganin tayi kuma tad'an rame mata
Murmushi d'aure akan face d'inta ta k'araso wajen mom " You look so beautiful my princess "Oooh Thank you mom "Ta fad'a tana karyar da wuya"Welcome, princess meyake damun ki ne kodai daga ido na ne naga kin rame ko wani tunanin kika sakama ranki har ya ramar dake"Ni ba komai" ta fad'a tana turo baki cikin shagwa'ba" Mom tayi murmushi tare da fad'in" To shikenan tun da kince ba komai, har kin fiton kenan? " Eh " Okay allah ya bada sa'a, kiyi saurin dawowa yau su yayanki zasu zo "Lahh mom shi ne ba'a gayamin ba sai yanzu"To nima sai da suka taso ne suka sanar da ni nasa a gyara musu d'akin su "Okay sai na dawo mom"Allah ya tsare ya bada sa'a da rabo yasa a samu abunda akaje nema " Amin mom" banda tuk'in ganganci saman titi " In Sha Allah mom bazan yi ba" Good girl "
Fitowa tayi ta nufi compound d'in ajiye motoci, ta nufi wata had'ad'd'iyar mota black, motar tayi kyau sosai, ta bud'e bag d'in ta ta ciro key, ta latsa wani madanni daga jikin mukullin nan da nan motar ta bud'e ta shiga ta zube kayanta saman d'aya mazaunin dake gaba ta tada motar, tun kafin ta iso bakin gate d'in an jima da bud'e mata, ta tsaya suka gaisa da mai gadin ta wuce.................................................
Comment and share fisabillilah
💋💋ZARINAT ( زرينة )💋💋
Mallakar
Zainab dodo✍️
Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇
09046495943
Chart only 👂
_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫
Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 4️⃣
Fitar ta keda wuya sai ga motar su ta danno kai, hl sukayi mai gadi ya bud'e musu gate, cikin wata dalleliyar mota suke, parking sukayi,
Kusan duk a tare suka bud'e murfin motar suka fito, su uku ne,
mutumen da ka gansa kaga kamannin zarinat a tare da shi sosai, kallo d'aya zakayi masa kasan hutu ya zaunu a jikin sa,
matar fara ce ita ma sosai ba laifi tana da kyauwonta, tana sanye cikin wani material onion colour, mai shegen kyau ga cikin ta jikinta da ya fara girma, sai yarinyar da bazata wuce 7 to 8 years ba, kammannin su d'aya da baban ta
Mai gadin ne ya k'ara so wajen su da sauri, cikin girmamawa yana gaidasu, suka amsa, yah bilal ya basa key d'in motar dan ya shigo musu da kayan su, suka wuce
Suna shiga babban falon gidan, yarinyar ta ruga aguje ta hau upstairs tana kiran " Granny! Aunty! Granny! Aunty"mom da take k'ok'arin saukowa ta tarbe tana fad'in "Kai lale lale lale marhaban manyan bak'i ne haka suka iso " Yarinyar ta washe bakin ta yan hak'oran ta k'ananu suka bayyana, dimple d'in ta ya lutsa "Ina grandfather?" Yayi tafiya "Mom ta fad'a suna saukowa k'asa " To ina auntynaa ban gantaba " Yanzun nan taje school" Shine tayi tafiyar ta bancin kuma tasan zan zo "To afrah nidai dan allah yi hak'uri ki adana rigimar ki idan tadawo sai kuyi tayi"Mom ta fad'a suna k'ara sowa wajen su yaya bilal
"Sannun ku! Sannun ku! Kun sha hanya fa sannu"Yawwa mom fatan mun same ku lafiya "yaya bilal ya fad'a"Wallahi alhamdulillah "
Aunty maryam ta d'urk'usa k'asa tare da gaida surukar tata cikin girmamawa, mom ta d'ago ta tare da fad'in "Wai dan allah maryam sau nawa zan fad'a miki banason irin wannan gaisuwar idan zaki gaidani ba dole sai kin duk'a ba bare kuma ga ciki a jikin ki ai sai ki wahalar da kan ki, Aunty maryam tayi murmushi tare da fad'in"Yi hak'uri mom in Sha Allah ba za'a sake ba "Hmmmmm allah sa dan wannan kalmar nasha jin ta a bakin ki amman hakan baisa kin daina ba" Ita dai aunty Maryam murmushi kawai tayi tana k'ara jin k'aunar surukar tata a ranta dan mom mace ce mai dad'in zama bata da matsala irin wacce ake fad'a ta suruka,
"Yanzu dai duk ba wannan ba kuje ku samu kuyi wanka ku huta dan nasan kun d'ebo gaji " Wallahi fa mom " yawwa idan kuka huta sai ku fito kuci abinci "
"Mom wai ina amaryar ne? " Aunty maryam ta tambaya" Wallahi kamar kinsan abun da yake rai na tun d'azu nake son tambaya " Yaya bilal ya fad'a
"Y'ar albarka tana wajen neman ilimi "Allah sarki allah yasa aci amfanin sa"aunty maryam ta fad'a "Ai kowa d'an albarka ne"yaya bilal ya fad'a yana tafiya "Kaji nace akwai wanda ba d'an albarka ba ne?" Dariya kawai yayi yayi gaba, aunty maryam ta Mik'e afrah tayi saurin cewa
"Nidai wajen granny zan zauna"Ai bance ki bini ba malama "aunty maryam ta fad'a tabi bayan mijin ta, mom tace" Muje kici abinci kafin auntyn ki ta dawo"To " ta fad'a tare da kama hannun mom suka nufi dining area,
Abinci ta zuba mata kad'an dan tasan bata cin abinci sosai, kamar ko ta sani dan ko rabin wanda ta zuba mata bata ci ba, suka dawo falo suka zauna
Su yaya bilal suka fito, sunyi wanka sun sauya kaya,suka nufi dining suka ci abinci, suma suka dawo falo suka zube gabaki d'aya hankalin su nakan tv suna kallan wani program da ake gudanar wa harta afrah duk da ba ganewa take yi ba amman hankalin ta nakan tv
"Yeeeeeee babyna" jin muryar zarinat gabaki d'aya suka juyo suna kallan k'ofar
Da gudu afrah ta nufeta tana dariya, d'aukar ta tayi tana jujjuyawa suna dariya, sannan ta ajeta suna maida numfashi, ta rik'o hannun ta suka k'ara sa Cikin falon
"Amarsu an dawo" aunty Maryam ta fad'a, zarinat ta turo baki gaba tare da zuwa gefen mom suka zauna "Amarya wai miye sirrin ne naga sai wani shining kike mai d'aukar ido kin k'ara k'iba "Kema dai kya fad'a"yaya bilal ya fad'a
"Mom wai me kike bama autar nan taki ne haka ahhh lallai ba k'arya da anganki anga amarya" Mom kin gansu ko " zarinat ta fad'a cikin shagwa'ba"Barin dasu kawai princess, mom ta fad'a tare da juyowa ta kalli gefen su yaya bilal dasuke ta dariya
" To ya isheku haka yarinya da dawowar ta makaranta ko hutawa batayi ba zaku demeta da wani zance " mom ta fad'a tare da mayarda dubanta kan zarinat tace"Princess kyalesu kawai je kiyi wanka ki fito kici abinci "To mom" ta fad'a tare da Mik'e wa afrah tace "Aunty nima zanyi wanka" To zo muje kayan da zaki saka idan anyi wanka "aunty maryam tayi saurin cewa
"Kayan ta na d'akin ki "Okay let's go" ta kama hannun ta suka wuce
🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
Mik'o min cefanen nagani yau tsoka nawa ce, inna ta fad'a Fatima ta Mik'a mata ledar, ta bud'e"kai yau naman nada kyau da gani na shanuwa ne " ta fad'a tana lissafa ko yanka nawa ne
"Kar'bi jeki d'ora yanka goma sha biyu ne tsoka, k'ashi guda hud'u "To inna" ta kar'bi naman taje ta fara girki
Bayanta gaba ta tsame naman cikin miya ta kawo ma inna, ta amshi robar ta sake lissafawa, taga sune cif tace "To mik'o min hannun ki" Fatima ta bud'e tafin hannun ta biyu ta aza mata tsoka d'aya da k'ashi uku yace wannan naki ne "To" ta sake aza mata tsoka biyu da k'ashi gudan da ya rage tace "Wannan na nasuru ne shida ya wahala wajen nemowa gwaunda ya d'an ci da yawa ya guyguya Kashi to tashi tafi wannan kuma nawa ne" ta fad'a tare da d'aukar tsoka d'aya ta jefa baki tace " Uhmmm uhmmm uhmmm dajin naman nan miya tayi dad'i sosai bara na tashi na zobo nawa naci"
Fatima ta Mik'e tayi kitchen ta d'auko d'an k'aramin filet ta zuba naman ciki takai d'aki......................................................

Page 5️⃣
Sai da ta fara fito musu da kayan da zasu saka sannan suka fad'a toilet,
Ta fara yima afrah ta fito da ita ta kunna mata game a waya ta bata ta koma toilet, itama tayi ta fito d'aure da towel
Shiryawa sukayi cikin wasu k'ananun kaya riga da wando pink color, ta d'aura after dress saman kayan,
ta kama ma afrah kanta da ribbon 🎀 pink and white, ta gyara mata face d'in ta, itama ta kama kanta da ribbon 🎀 white, gashin kanta bak'i k'irin sai k'yalli yake yi ga tsawo sosai ga man da ta shafa masa ya kwanta gaunin burgewa, ta yafa k'ara min mayafin after dress d'in akai, ta feshe musu jikin su da turaruka masu k'amshin dad'i,
sunyi matuk'ar kyau sosai kallo d'aya zaka musu kaji sun burgeka
Pictures ta musu, sannan suka fito