← Book details Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 16

Sashe 6

Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wanka tayi ta sanya wata rigar bacci red wacce da ita da babu duk d'aya dan rigar bata 'boye komai ba, kitson da aka yi mata na attach style d'in zuru tahi dabai ta saki ya zubo, ta d'auki turare duk ta feshe jikin ta dashi, k'amshin turaren sa da taji ne yasa ta d'ago kanta dan bata san lokacin da ya shigo ba, k'ofar d'akin irin wannan ce wacce idan aka bud'e bazaka sani ba dan bata da k'ara, shima yayi wanka yana sanye cikin wasu kayan bacci milk color sai k'amshi yake zubawa, yah ansar k'are mata kallo ya tsaya yi tun daga saman ta har k'asa ba laifi kayan sun mata kyau mussaman da ta saki kitson nan ya zobo, kaulbar turaren dake hannun ta ta ajiye saman mirror tare da takawa cikin sigar jan hankali ta isa wajen sa, hannuwan sa ta kama tare da d'aura su saman k'ugunta ta zageye, ta d'aura hannuwan ta gefen wuyan sa tayi ma wuyan nasa zobe da hannuwan, ido d'aya ta kanne masa tare da fad'in "Dearrrrrrr kayi kyau sosai kayan nan sun ma kyau"K'ara tallabo k'ugunnata yayi tare da fad'in "Really"Yeah " yawo ya shigayi da hannun nasa a bayan ta tana wani lumshe ido hannu yakai ya kashe light d'in d'akin ya tallabeta suka nufi gado, ya d'aurata saman gadon shima ya hau yakai hannu gefen gadon ya laluba ya kunna dim light, tashi tayi zaune ta fara cire masa botiran rigarsa ya taya ta, ta cire rigar itama ta cire tata takoma daga ita sai pant, bakin su ya had'e waje d'aya suka shiga tsotsar bakin juna, hannun sa yakai tare da cafkar breast d'in ta tayi wani irin nishi romantic d'in junan su suke sosai

Tashi d'aya ya samu hanyarsa, yayi mamaki matuk'a kuma bai sha wata wahala wajen shiga ba, 'Bangaren husna kuwa itama bata sha wata wahala ba sai dai tad'an ji zafi lokacin da zai shigeta, itama tayi mamakin jin bata ji zafin da ake fad'a akwai ba, tasan d'ah namiji bai ta'ba sex da ita ba iya kajin ta da maza romantic ne bata ta'ba yarda wani yayi sex da ita ba

Firgit ta tashi daga baccin da ya d'auke ta tare da tashi zaune tana murza idanunta, agogon dake manne a d'akin ta duba taga k'arfe uku har ta gota, ta sauko saman gadon ta bud'e ledar da yah ansar ya ajiye mata, taga kaji ne guda biyu a ciki sai yogurt shima biyu d'auka tayi ta fito tayi kitchen ta bud'e fridge ta saka ruwan da tagani a ciki ta d'auka har sun fara k'ank'ara ta koma bedroom ta ajiye ruwan gefen gado ta shiga toilet tayi tsarki tare da d'auro alwala tazo ta shimfid'a sallaya tayi nafila raka'a hud'u tayi addu'oin ta ta Mik'e ta nufi akwautunan ta na lefe ta bud'e ta sleeping dress ta ciro wasu riga da wando masu had'e da hula yellow ta aza saman gado ta koma toilet tayi wanka ta fito d'aure da towel, cikin k'ank'anin lokaci ta shirya ta haye gado taja bargo sai bacci

Yah ansar kwance fuskar sa na kallan sama, kan husna saman k'irjin sa ta wani k'ank'amesa, fuskarta ya shafa ta d'ago tana kallan sa yace "Muje muyi wanka" fuska ta yatsina tare da fad'in "Wallahi zafi nake ji a gabana" Ayyah sorry sannu muje idan kika shiga ruwan zafi ko zai rage " To amman sai dai ka d'auke ni dan inaga harda tafiya bazan iya ba" bata ko ida rufe bakin ta ba tayi ya tallabeta suka nufi toilet, ruwa ya had'a mata masu d'an zafi ya sata a ciki, sai narke masa takeyi shi kuma abun har yad'an fara bashi haushi yadai danne dan shi baiga wata wahalar da ya bata ba dahar take masa haka, ya cigaba da fad'a mata "Sannu" sukayi wanka sannan yace suyi na tsarki yah ansar tsinkewa yayi da lamarinta dan tsaye tayi ita harga allah bata san yarda ake wankan tsarki ba, ganin dagaske take yasa yace tayi duk abinda taga yayi, da haka dai itama tayi, bayan sunyi yace ta sakeyin wani dan ya tabbatar da idan ta iya yanzu, sake yi tayi ba laifi ta iya yanzu suka d'auro towel suka fito

Suka saka kayan su, agogo ya duba yaga hud'u tayi dan haka ya fasa kwanciya yaje ya d'auro alwala yazo ya kabarta sallahr lafila, husna kam gado ta haye nan da nan bacci yayi awon gaba da ita

🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
"Abban humaira wallahi yau jin nake kamar kayi zamanka mu kasance a tare basai kaje kasuwa ba" Hhhhhhh maman humaira kenan idan banje kasuwar nan ba akwai matsala"To shikenan ubangiji allah ya dawo min dakai lafiya allah ya kawo kasuwa mai yawa mai albarka "Amin amin, har yayi gaba yad'an dawo tare da fad'in"kinga har na manta kema kuma baki tuna min ba ko kin fasa zuwa kitson ne?" Aah na sha'afane nima"To ai kinga gwauda da na tuna "Ya fad'a tare dasa hannu aljihu ya ciro kud'i

Yace"Nawa ne?" Duk abunda allah ya hore"Dubu da d'ari biyar ya kawo hannu zai Mik'a mata har zata kar'ba gani kawai sukayi inna tazo kamar wacce aka koro da gudu tasa hannu ta kar'be kud'in har na ga hannun sa tace " Wai kai wane irin sakare ni bakasan kud'i al'aura ce ba ba'a nunasu gaban mutane bare kuma matar ka yanzu wad'an nan kud'ad'en har dubu da d'ari biyar duka na kitso ne kawai ehhh lallai dole ne tunda kana tsoron kazo jan ruwa ta hana ma idan ba haka ba taya zaka bata har dubu da d'ari biyar wai na kitso"Haba inna wallahi ba haka bane kinga unguwar da zata je nisa ne da ita a k'allah cikin ma an maka sauk'i a kaika d'ari uku to kinga zuwa da dawowa d'ari shida cikin naira dubu sauran d'ari hud'u kinsan mata ba'a rabasu da y'ar ciye ciyen kaulama sauran d'ari hud'u sai tayi amfani dasu d'ari biyar kuma ta bama mai kitson" Ahhh lallai to sannu alhaji ke"inna ta fad'a tare da Mik'a ma fatima d'ari biyar tace kar'bi "Wannan ta isa ki bama mai kitson d'ari uku ki samu abun hawa ki talla'basa ya kaiki d'ari biyu ga dawowa kuma ki dawo k'asa wallahi tafiyar k'asa ma tafi dad'i ki wana jinin jikin ki ki k'ara samun lafiya " sauran naira dubu inna ta soke ta gefen zanen ta, ta lissafa kud'in da ta kar'be na nasir taga dubu takwas da d'ari biyar ne ta cire dubu biyu da d'ari biyar ta Mik'a masa sauran tace"Kar'bi maza boye ba'a wasa da kud'i kud'i al'aura ne " kar'ba yayi yasa aljihu har ga allah abun da Mahaifiyar sa ke masa yafara isar sa sai dai ba yarda zai yi, fuskar fatima ya kallan tare da yi mata magana da idanu d'aki ta shigewar ta yace sai na dawo"To allah ya bada sa'a adan sayo muna abun motsa baki

Fatima jin ya fita yasa ta fito tayi hanyar d'akin inna tare da kiran ta ta fito "Lafiya?" D'ari biyar d'in ta Mik'a mata tare da fad'in "Gashi ki k'ara kiyi abunda zakiyi" tana fad'in haka ta juya tayi d'aki, inna tabi bayan ta da kallo tare da ta'be baki ta shige d'aki.............................................

*Hohohooooooooooo akace wasu kayan sai amale hajiya kina da labarin maman afnan kuwa?*

*Shahararriyar likitar nan wato maman afnan da tayi fice wajen ganin ta gyara zaman takewar ma'aurata*

*Hmmmmmm to idan ma bakyada labarin ta to yanzu kin sani likitar mata ce da tayi fice wajen ganin ta inganta zaman takewar ma'aurata yarda zaku zauna lafiya keda mai gidan ki da izinin allahu mai gidanki zai ji dad'in zama dake har yaji baya sha'awar ko wace mace face ke*

*Ga neman ka'rin bayani zai iya tuntub'arta ta wannan number kamar haka 👇👇👇👇👇👇*
*09039506644 or 09133559099*

*Maman afnan likitar mata ta k'aure wajen kawo muku kaya masu kyau da inganci kad'an daga cikin kayakkinta sune*

*Tana gyaran amare ciki da waje*
*Had'in uwar gida*
*Had'in mai jego*
*Turaruka jiki dana kaya masu saukar da nishad'i*
*Maganin matsi, hajiyata ki matse gam_gam*
*Maganin sanyi*
*Maganin mallaka*
*Maganin farin jini*
*Maganin k'iba*
*Maganin hips, ki samu na juyawa mai house asamu na zama falo*
*Maganin breast, su ciko sosai su tsaya k'am*
*Maganin lalata sihiri*
*Takalmi*
*Ribon na gashi*
*Hulah & safuna*
*Mayafai, na yan k'aulisa*
*Kayan kitchen, da*

*Nesa tazo kusa kudai Kawai ku kasance tare da maman afnan in Sha Allah zakuji dad'in huld'a da ita🥳🤩*

*Sanyen nagari maida kud'i gida🤩💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃*

Comment and share fisabillilah ♥️
💋💋ZARINAT ( زرينة )💋💋

Mallakar
Zainab dodo✍️

Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇
09046495943
Chart only 👂

_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 8️⃣

Kiran sallah da ake ne ya tadata daga bacci ta tashi zaune bakin ta d'auke da addu'a, sallahr da taji ana k'ok'arin tayarwa ne yasa tayi saurin saukowa saman gado ta nufi toilet ta d'auro alwala ta shimfid'a sallaya ta bud'e wardrobe ta d'auko hijabin ta ta saka har k'asa

'Bangaren su yah ansar kuwa, yana saman sallaya har aka fara kiran sallah ya tashi yaje yayo wata alwala ya fito zai wuce masallaci ya tada husna dan tayi sallah yana fita ta koma baccin ta, koda ya dawo ya tambeta tayi sallah tace,eh

Shima kwanciyar yayi suka ci gaba da bacci

Misalin k'arfe sha d'aya na rana bugun Kiran da ake masa ne a waya ya farkar da su,

Tashi yayi ya sauka saman gadon ya nufi inda wayar take, yana isa kiran na tsinkewa saiga wani ya sake shigowa, sunan minal yaga na yawo akan screen d'in wayar, D'auka yayi
Daga d'aya 'bangaren akace "Yaya gani bakin k'ofa tun d'azu nazo ina ta kiran wayarka ba'a d'aga ba "Okay ina zuwa"ya fad'a tare da kashe kiran
Ya kama hanya zai fita " Dear ina zakaje?" Minal ce tazo tana waje "Okay"
Chapter 6 · 0% Book details