Sashe 15
Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*1 Yarda ake madarar gari cikin sauk'i yarda zaki samu Sana'ar da zaki kama ki rabu da zaman banza*
*2 Yarda ake sabulum gyaran jiki da fuska*
* 3 Yarda ake yoghurt*
*4 Yarda ake papaya soap*🧼
*5 Yarda ake had'in lalle yayi marron mai kyau*
*6 Yarda ake sabulum cucumber*
*7 Yarda ake tsami gaye*
*8 Yarda ake orange soap*
*9 Yarda ake tuwon madara*
Duka wad'an nan abubuwan videos ne ta yarda zaku gani da idanu yarda zaku fahimta da kyau kuga yarda ake yi
Haba y'ar uwa wace banzar ce kuma kike jira ki karanta littafi kuma ki koyi abubuwa har guda tara
Wacce ta shirya biyan kud'i gashi
* Banka name u b a*
*Acc no: 2277089777*
* Zainab mustapha dodo*
Sai a turo da shaidar biya ta wannan number
*09046495943*
*Sai na jiku yan amana*
"Wato kai nasuru na fuskanci kafi d'aukar matarka da muhimmanci akan ni uwar ka dana duk'a na haife ka wata tara da kwana tara da awa tara da sakon tara na d'auka kafin na haifeka amman yanzu ka shigo duniya idon ka sun bud'e tarrr dake kallo na har kake fifita matarka a kai na ko wato kai ga d'an balah ja'u ko " Haba inna dan allah ki daina fad'an irin wad'an nan maganganun kema kin san ba yarda za ayi na fifita ta akan ki sai dai kowa da nasa matsayin a waje na "
" Kai nasuru ni allah d'aya kawai zaka cemin na yarda dan an rik'a da an shanye min d'ah, wuce muje ga shimfid'a can ka zauna d'akin dai ne bazaka koma ba " Nasir bai ce komai ba ya wuce ya zauna saman tabarmar ita ma ta zauna
"Inna nace wai kinga kin kwana biyu baki lek'o su kuluwa ba mai zai hana ki lek'o su kiga yarda suke " Aah ka fito fili ka fad'a min ka gaji da ganina ne kora ta kake yi na tukura muku kai da matar ka na baku waje ku sha iska ba sai ka yi wata kwana_kwana ba " Haba inna ni na isa wallahi bada wata manufa na Fad'i haka ba naga wai kin kwana biyu baki je ba gashi ita ma bata zo ba shiyasa nace kije ki dibo lafiyar ta"
Shuru inna tayi tare da nazarin maganar sa can tace " Eh to kuma kayi gaskiya ina ganin jibi zan shirya naje na dibo ta" To allah ya kai mu inna "Amin
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Yah ansar tun da ya shigo cikin babban falon gidan yake jin k'amshin turaren ta, wani irin farin ciki ne ya lullu'be sa har wani nishad'i yake ji, bai shiga 'bangaren nata ba har sai da yaje yayi wanka ya shirya cikin k'ananun kaya wad'an da suka kar'bi jikin sa, yaje d'akin husna ya ganta yayi d'akin zarinat
Sallama yayi ya shiga, da kyakkyawar fuskarta ya fara cin karo tana kwance fuskarta ta facing door tana charting,
Tsaye yayi ya zuba mata ido kamar wanda ya fara ganinta yau, k'amshin turaren jikinsa ya kaima hancinta sai kuma jikinta ya bata da ana kallanta, d'ago kanta tayi ta gansa tsaye ya had'e hannayensa biyu a k'irji, tashi tayi daga kwancen da take
Ya k'araso cikin falo ya zauna, cikin girmamawa ta gaidasa ya amsa cikin sakin fuska tare da tambayar ta ya hanya da su yaya bilal, lafiya k'alau alhamdulillah tace masa
" Yaya na kawoma abinci?" Wai har kinyi girki da dawowan ki? Murmushi tayi tare da fad'in " Eh" Sannu " Uhmm na kawo? " Rinat har sai kin tambaya tun daga ranar da kika yi tafiya ba abincin da ya sake shiga ciki na sai tea 🍵 amman naga ke hakan bai dame ki ba " Marairaice fuska tayi cikin jin tausayin sa tace" Yaya meyasa zaka ce haka " Saboda da yanzu kina can zaman ki" shuru tayi kawai ta Mik'e ta nufi dinning table ta d'auko kula da wani filet mai d'an zurfi wanda ta had'a cos low a ciki, ta koma ta d'auko filet da spoon tazo ta zuba masa ta kawo coslow d'in nan ta zuba a gefe, yaji kwai da bama, ta kawo masa lemo mai sanyi ta zuba a cup sannan ta zauna
Tun da ya fara ci ko magana bayayi dad'in abincin ya Kai masa har cikin mid brain 🧠yaji dad'in sa sosai fa
Kwanan ta d'aya da dawowa ta koma school, faridah taji dad'in ganin ta sosai saboda kwanakin nan da tayi bata nan duk bata jin dad'in zuwa makaranta sun saba da tafiya su biyu suyi karatu idan kuma basu da lecture su d'an yi fira amman da bata nan ta koma ita kad'ai, zarinat taje mata da kayan biki faridah tayi gadiya sannan ta sanar mata da yawan tambayar ta da Dr abbas ke yi
Yah ansar zaune a d'akin sa, haka kawai yayi sha'awan shiga TikTok d'in sa ya duba kunna data yayi ya shiga, video's d'in wak'ok'i kawai yake gani yana wuce wa tsaki yaja ganin ba wani abun amfanin da ya gani wani video ya wuce, shuru yayi tare da fad'in " Kamar face d'in zarinat ya gani kai ina bama ita ba ce, ya fad'a a zuci
Baya ya koma ya tsurama video ido zuciyar sa na tafasa, ganin video zarinat ita da afrah sun saka kaya iri d'aya sunyi kyau sosai, da alama photo ne sai ta d'ora wak'a akai, ransa ne ya 'baci sosai ganin face d'in ta a TikTok ga video nan tayi kyau sosai murmushi kwance a fuskarta,
Shiga yayi ya duba yaga shi kad'ai ne abun da ta ta'ba yin posting, yaga ta samu likes sosai da followers, ga comment d'in da aka rik'a mata na sunyi kyau sosai zuciyarsa ce ta buga lokacin da yaci karo da comment d'in wani mutum, idanunsa suka rufe har wani dishi_dishi yake gani ya Mik'e ya fito kai tsaye ya nufi d'akin ta
Bata falo ya wuce bedroom nan ma bai ganta ba har zai fita yaji motsin ruwa a bayi tsaye yayi a d'akin hannunwansa a baya yana zarya cikin d'akin,
Bud'e k'ofa tayi ta fito tana d'aure da towel d'an guntu rabin cinyoyinta duka a fili ta nufi gaban mirror ta tsaya hannunta rik'e da wani towel tana tsane ruwan jikinta
"Mene ne wannan?" Taji muryar yah ansar ta doki kunnenta, da sauri ta d'ago kanta ta gansa ta cikin mirror, takowa yayi har gabanta ya sake nuna mata video tare da maimaita tambayar sa, ganin ba wasa a idon sa yasa taba ce komai ba bare kuma bata da abunda zata fad'a dan tasan bata da gaskiya akan 'bacin rai idanunsa har ja sukayi,
Fad'a ya shiga yi mata sosai inda yake shiga ba nan yake fita ta, gashi ta tsani ayi mata fad'a hakan yasa ta fashe masa da kuka tana basa hak'uri, wayarta ya kar'be ya fita
Sai da taci kukan ta sannan ta koma toilet ta wanke fuskarta ta fito ta shirya, agogon dake manne a d'akin ta duba taga da sauran lokaci ta fito falo taci abinci ta d'auko bag school d'in ta, ta fito yah ansar na zaune a falo system d'in sa na gabansa da alama aiki yake yi yau kuma baya da alamun zuwa office
Tun da ta fito k'amshin turaren ta ya kai masa sai dai bai d'ago ba bare ya kalleta har ta k'ara so wajen sa ta durk'usa ta gaidasa, amsa mata yayi cikin sakin fuska har yanzu kuma idanunsa nakan system d'in sa
Tana durk'ushe a gabansa " Yaya makaranta zan je" A dawo lafiya " Allah ya yasa uhm uhmm yaya wayata" sai lokacin ya d'ago kansa tare da kallanta
" Ba yanzu ba" To" ta fad'a cikin sanyin jiki ta Mik'e har ta fara tafiya ya dakatar da ita cikin Jin dad'i ta juyo d'an ta zata wayar zai bata, tun daga kan k'afafunta dake sanye cikin wasu cover shoes na mata masu shegen kyau da tsada yake kallanta har sama, sanye take da wani siket na roba black rigar ita ma ta roba ce pitch colour, sai afterdress d'in da ta d'ora akai black ta yafa mayafin ta
siket d'in bai wani kamata ba sai dai rigar ta kamata dan har ana iya ganin shatin inda bre d'in ta ta tsaya da yarda breast d'in ta suka fito sosai ta saman bre d'in, face d'in ta ya kalla yaga bata shafa komai ba sai lipgloss d'in da ta shafa wanda yasa idan ga gani zakayi zaton jambaki ne pink a bakinta
" Zo" ya fad'a, taje hannu yasa ya janyota tare da zaunar da ita a gefen sa batayi aune ba kawai taji lips d'in sa akan nata ya shiga tsotse la'b'banta, sai da ya tabbatar da ya tsotse lipgloss d'in sannan ya d'auke bakinsa kan nata " Je ki cire wad'an nan kayan ki sa wasu sannan kuma daga yau kar na sake ganin kinyi irin wannan shigar da sunan zaki je school ke ba school kad'ai ba ko ina ne ma kada ki sake fita da irin wannan shigar kinji abinda nace?" Kai ta kyad'a masa alamar eh ta Mik'e jiki a sanyaye ta nufi d'akin ta, ta jima a zaune sai da ta kalli agogo taga time ya tafi sannan ta Mik'e da sauri ta canza tufafi ta zura dogon hijabn ta ta fice........................................................
Comment and share fisabilillah ♥️
💋💋 ZARINAT ( زرينة )💋 💋
Mallakar
Zainab dodo✍️
Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇
09046495943
Chart only 👂
_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫
Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 2️⃣0️⃣
Last free page's
Ku hanzarta yin payment dan morar wannan gara'basar ki karanta littafi kuma ki koyi yarda zaki samu Sana'ar da zaki rik'e akan d'ari biyu kacal y'ar uwa 👌🥺haba d'ari biyur ce zata gagareki har kiyi losing wannan gara'basar, ki samu Sana'ar da zaki rik'e ki dogar da kanki ki huta da yawon dan allah rantamin d'ari uku jibi zan baki 😀 ga abubuwan da zan koyar bayan karatun littafin da zakiyi 👇👇👇👇