Sashe 10
Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zarah k'amshin alalen ya bugi hancin ta yawunta harsun kawo ta d'auki filet d'in ta tare da fad'in "Kaii allah dai ya biyaki matar nan kamar kinsan abunda nake so" ta fad'a tare da kai loma d'aya sai da ta lumshe ido tun da take bata ta'ba cin alalen da tayi mata dad'i sosai ba kamar wannan "Ma sha Allah wallahi alalen nan tayi dad'i sosai" Uhmmmm" faruk ya fad'a dan ko magana ya kasa, yah ansar dariya sa yake yi ganin yarda suke yaba girkin
Dawowa tayi falon hannunta d'auke da filet wanda ta Had'oma yah ansar d'auri hud'u ta saka masa, aje filet d'in tayi taja table d'in dake wajen takai gabansa ta d'auko filet d'in ta aza tare da turawa gabansa taje ta d'auko masa ruwa, koda ta dawo harya fara ci shima girkin ba k'ara min dad'i ya masa ba duk da bai ta'ba cin alale ba amman yaji dad'in ta sosai,
Kowa ya cinye tasa tasss, bare yah ansar da ya kwana biyu baici abinci irin haka ba kullum tea ne
Zarah tace "Gaskiya sai nazo kin koyamin yarda ake irin wannan alale mai dad'i haka"Murmushi Kawai tayi
To ciki ya d'auka aka fara fira zarinat tun tana kaucewa har itama tasa bakin ta cikin firar, Kiran sallah ne ya tada su maza sukayi masallaci sukuma sukayi alwala suna gama sallah suka ci gaba da fira,
Su faruk basu shigo gidan ba har sai da akayi sallahr la'asar
Basu wani jima da dawowa ba suka tashi zasu wuce, zarinat ta bama zarah abu cikin leda ta kar'ba tare da yi mata godiya suka fito itama ta rako su sun fito babban falo sai ga husna ta fito daga 'bangaren ta kallan mamaki take musu dan ita duk a tunanin ta sun wuce tun d'azu k'ara sowa tayi tare da fad'in "Ashe kuna nan baku wuce ba" Eh wallahi muna inda akasan darajjarmu " Zarah ta fad'a
"Okay " husna ta ce dan bata gane abunda take nufi ba, zarinat ta musu sallama suka wuce ta koma 'bangaren ta....................................................
*Karfa a manta paid book ne ba tsada 200 only haryanzu muna cikin free page's ne mun kusa gama free page's *
Comment and share fisabilillah ♥️
💋💋ZARINAT ( زرينة )💋💋
Mallakar
Zainab dodo✍️
Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇
09046495943
Chart only 👂
_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫
Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 1️⃣3️⃣
"Mik'o min nan ki gani" inna ta fad'a tare da zafce ledar hannun fatima
"Haba inna kin dai san naman nan idan na dafa ba ci zanyi ba sai na kawo miki ki d'ebe muna namu" Baci zakiyi ba oho wannan kuma ke ya dama amman nama sai na lissafa naga ko tsoka nawa ce a ciki " Fatima ta girgiza kai tayi tsaye tana jiran ta gama lissafawa ta bata
" Yawwa kingani gwaunda da na lissafa gashi nan an samu ka'rin tsoka biyu da ban lissafa ba nasan wufff zakiyi dasu " Fatima hannu Kawai tasa ta kar'bi naman tayi kitchen, har ta wanke naman zata zuba a tukunya sai wata zuciya ta bata mezai hana ta ragema naman girma in yaso sai ta kaima inna adadin tsokokin da ta lissafa
Haka kuwa akayi ta d'auko wuk'a ta fara rage musu girma, daman tsoka goma sha biyar ce da k'ashi uku,
Tsoka goma ta ragema girma sauran biyar d'in ta barsu suka kama tsoka ashirin da k'ashi uku "Hhhhhhhhhh inna in kinsan wata ai bakisan wata ba"ta fad'a tare da sakin murmushi ta k'ara wanke naman ta zuba a tukunya tare da yanka albasa da kayan k'amshi
Tana kitchen tana aikin ta, taji sallamar nasir ta fito kusan a tare suka fito ita da inna " Sannu da zuwa" Fatima ta fad'a "Yawwa"
" Har ka dawo?inna ta fad'a" Nazo ne na kawo mata abun nan na koma " Nagani me aka siyo muna banga ledar na matsk'iba" ta sa hannu ta kar'bi ledar kayan kwalliya ne a ciki su powder, jan baki, lipgloss, jagira, barbad'a kumatu, k'yalk'alin balaga, duk sune a ciki inna ta washe baki tare da fad'in "Aah kayan kwalliya ne aka siyo muna " Nasir yayi dariya najin furucin inna yace "Haba inna in banda abunki ina ke ina kuma wasu kayan kwalliya wannan fa fatima na siyoma ai ke kin wuce lokacin wad'an nan kayan "
" Bangane ba "inna ta fad'a tare da kallan nasir"Nice na fad'a maka na wuce yin kwalliya ko kuwa? Ohhh so kake ka mayar dani tsohuwar k'arfi da yaji ko to baka isa ba yarda kasan matar ka zata shafa tayi kyau nima haka zan shafa dan ba'a fini kyau ba kuma nima ina san da an kalli fuskata aga tayi haske kai wallahi da ganin powder nan zata min kyau " ta fad'a tare da ciro k'yalk'alin balaga tana murmushi " Nasan yarda take k'yalk'alin nan nima haka zan rik'a yi amman na lura kanasan ka mayar dani baya haba wannan ai muma lokacin mune zamanin mu ne" powder da lipgloss ta ciro ta Mik'a ma fatima tare da fad'in
"Ungo kar'bi naki wannan kuma nawa ne nima ina da hak'k'i akan kayan d'ana" To inna nagode " Fatima ta fad'a
Nasir yayi tsaye yana kallan inna ganin ita fa bilhak'i take yama rasa mezai ce kar kuma ya sake magana ta rufe sa da fad'a yama gode allah da yasa matar sa bata raina Mahaifiyar sa ba dan wannan abun da take wallahi yasan da fatima bata da hak'uri da an dad'e da samun matsala
"Maman humaira ni zan koma"To allah ya bada sa'a "Amin ya allah, ya wuce itama taje takai nata kayan d'aki ta fito inna na nan tsaye hanyarzu tana duba kayan" Waii ai da ganin wannan kasan kud'ad'e ne ya kashe a wajen nan haka kawai ni kuma sai na bari ya kwaushe ya Mik'a mata ai nima ina so koda banda mijin da zanyi ma nayi abuta naga shawa allah sarki malam allah ya gafarta maka da yanzu kai ne zakaga wannan kwalliyar" ta fad'a tare da share y'ar kaullahr da ta zubo mata
Ita dai fatima na jinta ta kama hanya tayi kitchen, har zata shige inna ta kira sunanta ta tsaya tare da juyawa, inna tace" Ki tabbatar kin muna irin miyar jiya d'in nan mai d'an banzan dad'i kai miyar nan ta jiya tayi dad'i sau uku ina cin abinci cikin dare" Yau fa miyar kuka ce bata alayyahu ba"Auu shin kuka ce ko to kidai yi mai dad'i " Fatima ta juya ta shige kitchen
Bayan ta gama girkin ta tsame naman ta cire tsoka goma ta ajiye ta rufe ta d'auki sauran ta kaima inna, inna na dubawa tace" Uhm uhmm uhmmm ya akayi naga naman nan duk ya tsuke "Dahuwar da yayi ne sosai shi yasa ya koma haka" inna ta d'auki tsoka d'aya ta kai baki
" Kai gaskiya kam na yau yafi dahuwa da dad'i to daga yanzu ki rik'a barinsa yana dahuwa sosai kamar haka"To " Yau tunda kinyi abun k'aurai bari a baki tsoka biyu kema kisama bakin salati"
Ta Mik'a mata tsoka biyu da k'ashi biyu, sannan ta sake Mik'a mata tsoka uku da k'ashi guda tace "Wannan nasa ne tashi kije" ta Mik'e ta nufi kitchen tana dariya k'asa_k'asa....
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Yah ansar daga rakiyar su faruk bai dawo ba da can ya fita sai da akayi sallahr magrib sannan ya dawo d'akin hunsa ya je ya tarar da ita kwance masu aikin ta na mata tausa tana charting gefen ta kuma shinkafa zube cikin filet wanda yah ansar ya kasa tantance ko wane irin abinci ne, dan shinkafar ta ca'be
Ya tsina fuska yayi a zuci yace" Allah ya kyauta nima da wannan abincin ne zan rik'a ci"
Ganin sa yasa masu aikin suka dakata da abunda sukeyi
D'ago kanta tayi tare da fad'in "Dear"Uhmm, tana k'ok'arin tashi yace tayi zaman ta zaije yayi wanka, ta koma ta kwanta ya fice, suka ci gaba da aikin su
D'akin sa yaje yayi wanka, har ya shiga kitchen zai dafa tea sai kuma wata zuciya tace "Mezai hana yaje ya tambayi zarinat ko akwai sauran abun nan da suka ci d'azu, kai haka ma za'a yi
Ya fad'a tare da fitowa daga kitchen ya bud'e d'aki ya fito
kai tsaye ya nufi 'bangaren ta,
murd'a hannun k'ofar yayi tare da shiga, yana shiga tana fitowa daga kitchen tana sanye da hijab d'in ta blue black dogo har k'asa mai hannu, hannun ta rik'e da gorar ruwa faro da cup
Yah ansar kallanta yake kamar yau ya fara ganin ta tayi kyau sosai cikin hijab d'in hijab na mata kyau sosai
Zama yayi cikin kujerun falon, ta k'ara so tare da yi masa sannu da zuwa, dining ya fara lek'e yaga baiga komai akai ba zarinat na lura da shi, ganin bai ce komai ba yasa tace " Yah wani abun kake so? Kai ya d'an sosa tare da fad'in" Nace ko akwai sauran abun nan da muka ci d'azu yama sunan nasa?" Zarinat tayi dariya ganin yarda yayi maganar
Tace " Alele" Eh shi " Wallahi babu" okay " Ganin kamar yunwa yake ji kuma gashi bata dafa komai ba sauran alaler zarah ta bama taje da ita bata raga ko kad'an ba saboda batayi tunanin zai nema ba
Zarinat tace *Sai dai ko na dafa maka wani abu" Eh to dan allah dafa min bara naje masallaci na dawo " To" ya Mik'e saboda kiran sallah da aka fara ya fice
Ita ma ta nufi bedroom d'in ta, sai da tayi sallah sannan ta fito ta nufi kitchen, ta tsaya tunanin abunda zata dafa masa mai sauk'i spaghetti 🍝 ta yanke shawarar dafawa, ta fara aiki