Sashe 11
Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da yaje sallah bai dawo ba sai wajen k'arfe tara da rabi koda ya dawo ta dafa masa spaghetti mai d'ankaran dad'i ga kifin da ta zuba a ciki, duk da ta zuba kifi idan kaci zaka iya rantsuwa kace ba kifi a ciki sai dai idan ka gansa saboda ta cire masa k'arni, ai kuwa yah ansar yana ci sai shi mata albarka yake yi a zuci daidai wacce zai ci ta dafa gaba d'aya ta zube masa a filet sai da ya cika
Yah ansar gaba d'aya ya tashi da filet d'in ya kaunkaud'i lemo mai sanyi da ta kawo matsa ai sai gaytsa ciki ya cika,
Ta kaushe kayan takai kitchen ta dawo, yana part d'in ta har goma da rabi tayi suna kallo sannan ya tashi tare da mata sai da safe ya wuce yayi part d'in husna................................................
Comment and share fisabilillah ♥️
💋💋ZARINAT ( زرينة )💋💋
Mallakar
Zainab dodo✍️
Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇
09046495943
Chart only 👂
_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫
Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 1️⃣4️⃣
Yau monday, tun da tayi sallahr asuba bata koma bacci ba, tayi karatun k'ur'ani mai girma, ta had'a breakfast, doya da kwai ne sai ta d'an soyata da yawa yarda zata isheta har dare saboda tasan koda zata dawo school ta gaji bata ji zata iya yin girki ba, ta gyara d'akin ta kunna turare sai k'amshi ke tashi lungu da sak'o na ko ina,
wanka ta shiga, ta fito d'aure da towel ta tsaya gaban mirror, ta bushe gashin ta daya jik'e wajen wanka ta fara mulke jikinta da mayuka masu k'amshi da gyaran fata, bayan ta gama ta kawo humrar ta itama ta mulke jikinta da ita, ta gyara fuskarta ta shafa lipgloss
Already daman ta fitar da kayan da zata saka, riga da siket sun zauna tsaff a jikinta tayi d'aurin d'ankwalli mai kyau ta saka yan kunne da agogo ta d'auko fashion hijab d'in ta da fashion bag ta rik'e a hannu taje gaban mirror ta k'ara feshe jikin ta da turare sannan ta fito falo
Tea ta had'a mai kauri sai k'amshi yakeyi, ta dawo falo saboda bata san cin abinci a dining, tuna tayi bata d'auko filet ba ta tashi taje kitchen ta d'auko, shigarta kitchen yayi dai_dai da shigowar yah ansar, yana sanye cikin dakakkiyar shadda fara yayi kyau sosai sajensa ya kwanta gemunsa har k'yalli yakeso akan tsananin gyaran da yake sha, hannun sa rik'e da jakar aikin sa shima ya shirya zai fita
Ganin kula a tsakiyar falon yasa yayi hamdallah ga allah dan yana da yak'inin cewa breakfast ne a ciki
Fitowa tayi ta gansa tsaye, shi kuma tunda ta fito yake ya kafeta da ido har ta iso, ta aje filet d'in hannunta tare da durk'usawa ta masa ina kwana amsawa yayi tare da k'ara sowa cikin falon ya nemi guri ya zauna ita ma ta zauna, dukan su sukayi shuru shikam idanunsa akanta
Maganar zuci ta shigayi ita dai gaskiya bazata iya cin abinci a gabansa ba idan ma taci to a ta kure zata ci gashi shima ya shirya da alama aiki zai je amman taga baya ma da alamun tashi to ko baiyi breakfast bane? kai ina bama zai yuwuba nasan matarsa zata masa amman dai bara na taya masa ko zai ci, tana gama fad'in haka a zuci ta tashi ta nufi kulolin ta bud'e ta zuba soyayyar doya da kwai, wacce ta zuba a filet ta fi yawa akan wacce ke cikin kula, ta bud'e d'aya kular egg sauce ta zuba a gefe ta d'aura filet d'in saman table d'in wajen taja takai gabansa ta d'auki tea da ta had'oma kanta shima ta aza masa, ga mamakinta sai taga kamar yayi murmushi ta koma ta zauna, ganin tayi ya k'ara jan table d'in gabansa ya cire hular kansa ya aje gefe ya kai hannu ya d'auki cup d'in tea yakai baki, yaji dad'in sa sosai dan sai da yasha kamar kusan rabi sannan ya aje ya fara cin doyar, spoon d'in da ta saka masa ma aje shi yayi yasa hannu yana ci
Zarinat tashi tayi taje ta sake had'o wani tea tana sha, kallan ta yayi yaga bata sakama kanta ba yace "Ke baza ki ci bane? zonan ki zauna muci tare" ya fad'a tare da nuna mata gefen sa " Yaya wannan ya isheni" wani kallo yayi mata tare da fad'in "Tea ne zai k'osar dake" Yaya damanfa banajin yunwa kuma idan nace zan ci yanzu to zan makara school "Ga gaskiyar magana nan ta fito saboda kada ki makara yasa baza ki ci ba ko to ba inda zakije sai kinci ko zaki makara" Marairaice fuska tayi tare da fad'in " Allah banajin yunwa" Breakfast ne ko bakyajin yunwa sai kin ci, hak'uri tayi ta basa tare da magiya sannan yace "alright jira ni nagama sai na sauke ki"
Aje shan tea ma tayi tasaka hijab d'in ta ta rataya jakarta ta samo masa wajen da zai wanke hannun sa idan ya gama tayi zaune tana jiran sa, ajima ajima ta kalli agogon hannun ta ganin lokaci na tafiya, yana lura da duk abunda takeyi
Sai da ya cinye gaba d'aya sannan ta taso ta zuba masa ruwa ya wanke hannun sa ta Mik'a masa tissue ya k'ara goge hannun sa ta kaushe kayan takai kitchen ta fito tana sauri dan ta k'osa suje ta kusa makara, suka fito yana gaba tana bayansa
har suka isa wajen mota suka shiga ya tada
Har kusa da inda zasuyi lecture ya kaita dan yaga 8 har ta wuce, yana tsayawa ta fito da d'an sauri ta nufi hol d'in da zasuyi lecture
Tana zuwa kawai ta tura kai ta shige tare da yin sallama cikin zazzak'ar muryar ta
hol d'in anyi shu tsiff_tsiff_tsiff kamar ba mutane a ciki, saboda malamin yanada tsauri sabon zuwa ne baya wasa sannan idan har ya riga ya shigo ba wanda zai sake shigowa kuma ba mai fita, koda 8;1 ka shigo tofa sai ka fita, surutu haramun ne indai yana ciki idan kuma kayi ya kamaka zai baka kyautar C/O shiyasa bamai wasa
Dr abbas da ido ya bita har ta samu waje ta zauna kusa da wata sabuwar zuwa, Dr abbas tsintar kansa yayi da kasa korarta yadai bita da ido, ci gaba yayi da lecture, yan class sunyi mamaki sosai ganin bai koreta ba bayan kuma kafin tazo akwai wad'an da suka zo ya kore su amman ita ya kyaleta, har hakan yaja aka fara yan surutai sai da ya daka musu tsawa sannan
Yana lecture yana kallan ta har ya gama ya fita, bayan ya fita wacce ta zauna kusa da ita tace " Sister sannu"Yawwa "Sunana faridah Kefe ? " Zarinat "Nice name" Thank you " welcome kusan sati na d'aya da zuwa but ban ta'ba ganin ki ba" Nayi tafiya ne " zarinat ta fad'a
" Okay sannu da hanya "Yawwa" Kar kiga na dameki fa idan kina so sai na yi miki bayanin lectures d'in da akayi bakya nan " Kai dako na gode wallahi" Kai ba komai zamu iya farawa yanzu kenan " Eh" To amman gaskiya ba lallai ne namiki bayanin su duka yau ba " To shikenan ko rabi mukayi yau gobe sai mu ida" Okay " faridah ta bud'e jakarta ta ciro littafin ta da take jotting a ciki, nan ta fara yi mata bayani kuma ba laifi zarinat ta gane sosai
Faridah irin black beauti nan ne sannan allah ya bata ilimi ga son jama'a
Exchanging numbers sukayi, zarinat taje suka gaisa dasu saudat ta dawo suka fita ita da faridah dan suje su siyo ruwa, suna tafiya faridah na fad'a ma zarinat k'a'idojin Dr abbas zarinat tace "Ahh lallai kice d'azu sa'a naci" Wallahi kuwa " suna tafiya suna fira suka siyo ruwa suka dawo a hanyar su suka had'u da Dr abbas tun daga nesa ya kafe zarinat da ido har suka iso kusa dashi saboda nan ne hanyar da zasu bi take, gaidasa sukayi ya amsa hankalinsa nakan zarinat har suka wuce bai dena kallon ta ba sai da suka shige class sannan ya nisa tare da sakin murmushi yabi hanyar sa, suna shiga malamin da zai shugo musu ya zo
Suka fara karatu
Shabiyu daidai ya fita, wanda zai shigo 12 ya fita 2 yace bazai samu daman zuwa ba su had'u wani sati, suna fitowa taga driver, tun d'azu yazo saboda baisan time d'in da zasu tashi ba, sallama sukayi ita da faridah ta wuce............................................
Comment and share fisabilillah ♥️
💋💋ZARINAT ( زرينة )💋💋
Mallakar
Zainab dodo✍️
Wannan shafin sadaukarwa ne a gareku masoyan wannan littafin masu bibiyarsa 🙏much love for you fisabillilah ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️😘😊💕💕💕💕 alkhairin allah da rahamarsa ya kai muku aduk inda kuke allah ya lullu'be ku da bargon rahamarsa 🤲🫶🫶🫶🫶🥀🥀🥀🥀🥀🥀✨ love's you all masoya masu k'amshin tufa 🍎🍎🍎🍎🍎

Page 1️⃣5️⃣
Inna ce ta fito daga d'aki fatima na zaune tana aiki, kamar ance ta d'ago kanta sai ga fuskar inna, ta shafa barbad'a kumatu (k'yalk'alin balaga) ta shafa shi kamar powder ya mannu a fuskar sai k'yalli takeyi
wata irin dariya ce tazo ma fatima sai dai ba damar yi dole ta k'umshe abarta amman duk da haka sai da ta rik'a yi k'asa_k'asa