Sashe 13
Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Rinah" ya kirata ta d'ago ta kallesa " Yaushe ne sunan? " Jibi " ta fad'a cikin muryarda da kaji kasan kuka take " Ki shirya idan allah ya kaimu gobe sai na kai ki" wani farin ciki taji tace" dagaske?" Kai ya d'ago mata
Wata kyakkyawar rumguma takai masa tana fad'in " Nagode sosai yaya nagode " Murmushi kawai yayi tare da k'ara rumgumeta
sun jima a haka sannan ya saketa ta fara k'ok'arin tashi daga jikinsa, rik'e ta yayi tare da fad'in " Ina zakije?" Zanje ne na zauna " yanzu a tsaye kike ne?" K'asa kawai tayi da kanta ba tare da ta basa amsa ba, hannu yasa ya d'ago ha'barta batai aune ba kawai taji lips d'in sa akan nata yana tsotsa, zarinat ko k'auk'auran motsi ta kasa, sai da ya tsotsesu yarda ransa ke so sannan ya cire, taso tashi amman ya hanata dan ya rik'e ta ne sosai " Muci abinci" ya fad'a " yaya banajin yunwa.....................................................
Comment and share fisabilillah ♥️
💋💋ZARINAT ( زرينة )💋💋
Mallakar
Zainab dodo✍️
Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇
09046495943
Chart only 👂
_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫
Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 1️⃣7️⃣
" Kin tabbata?" Kai ta d'aga masa alamar eh, yace" alright to ni bani yunwa nakeji" To " ta fad'a a sanyaye, ta d'auko filet d'in abincin ta d'ora saman k'afafunta ta d'auki spoon, yayi saurin fad'in "No! No! No! da hannun ki zaki bani" ba yarda ta iya dole tayi hakan, fried rice ce taji kayan ciki sosai ga k'amshin dad'in da takeyi ko daga kallo ka kalleta ba tare da kaci ba zaka gane tayi dad'i
'Debowa tayi ta d'ago hannunta amman ta kasa kai bakin sa ganin haka yasa ya rik'e hannun ta tare da turawa cikin bakin sa ta zuba masa, yana taunawa yana wani irin juyi dakai idanunsa a rufe irin na alamun idan dad'i yakai maka dariya ce ta kubce ma zarinat ba shiri ganin abunda yake yi" Wai kin ci abincin nan kuwa? Kin ji dad'in da yayi? " Hhhhhhh naci " anya kuwa? Ya fad'a tare da sa hannun sa cikin filet d'in ya d'ebo loma tare da kai bakin ta yace" Ci wannan kiji " ta bud'e baki ya saka mata
" Kin ji? gaskiya nikam nayi sa a matata ta iya girki sosai allah ya miki albarka " cikin jin dad'i da yaba mata da yayi tace"Amin yayanah "
Tana basa yana ta yabon girki har ya cinye tasss ta basa lemo da ruwa yasha ta tashi taje takai kayan kitchen ta wanke hannunta ta dawo falon ta zauna tare da d'aukar remote ta canza musu channel
" An daina fushin?" yah ansar ya fad'a, murmushi kawai tayi
Yau tara da rabi nayi yayi mata sai da safe ya wuce saboda baccin da yakeji kuma yana son kafin ya kwana yad'an yi wani aiki cikin system d'in sa
Yana fita itama ta wuce bedroom ta had'a kayan da zataje dasu, tana gamawa ta fad'a toilet tayi wanka ta shige cikin kayan bacci tayi kwanciyarta ganin baccin yak'i zuwa mata yasa ta janyo wayarta ta kunna data ta shiga wajen chatting
Yah ansar kuwa yana fitowa 'bangaren zarinat d'akin sa ya wuce yayi wanka, ya d'auko system d'in sa yayi d'akin husna, yau dai kam anci sa a bata dannar waya tana kwance sanye da wasu arnayen sleeping dress, kallo d'aya yayi mata ya d'auke idanunsa akanta aiki yake son yi idan ya ce zai biye mata bazai yi aikin nan ba, ya zauna saman kujera tare da jan table ya aza system d'in sa
Husna ta saki wani shu'umin murmushi tare da saukowa saman gado ta nufosa tana tafiya mai jan hankali, tana zuwa kawai ta fad'a jikinsa tare da fad'in " Dear tun d'azu fa nake jiran ka" ya bud'e baki da niyar yi mata magana kawai ta had'e bakin su waje d'aya, wasu abubu take masa wanda ya k'asa jurewa kawai ya d'auke ta suka nufi bed, sai da ya samar ma kansa natsu sannan, bacci ya kaushe su ba tare da yayi aikin ba
Da asuba da yaje masallaci bai dawo ba sai da gari yayi haske,
ya wuce d'akin husna zama yayi tare da kunna system d'in sa ya fara aikin da zaiyi, aikin nada yawa sai kusan sha d'aya ya gama, yana gamawa kuma ya haye gado ya kwanta bayan husna da take baccinta tun d'azu shima baccin yayi gaba dashi
'Bangaren zarinat kuwa tana gama sallar asuba ta d'ora musu breakfast d'in da zasu ci daman already jiya ta had'a kayan ta, tana gamawa ta gyara d'akin ta turare sa ta fad'a toilet ta tsala wanka ta shirya cikin wani boil lace yellow riga da siket sun mata kyau sosai d'inkin ya amshi jikinta ya sark'a da abun hannu, ta kashe d'auri mai kyau hannunta manne da tsadadden agogonta sai zobuna biyu dake sanye a yatsunta ta yafa mayafi ta feshe jikin ta da turaruka tayi kyau sosai ta fito falo tayi breakfast ta zauna jiran yah ansar,
tun tana dubin agogo har ta daina, kasa hak'ura tayi sai da ta Fito waje ta duba taga motarsa na nan, Wanda ya tabbatar mata bai fita ba yana cikin gidan, wani 'bangaren na zuciyar take fad'a mata " yana can tare da matarsa ya manta dake, ciki ta koma tana jin wani abu ya tokare mata zuciya
Cikin bacci kamar wanda aka tuna ma ya tashi da k'arfi tare da salati ya dubi agogo" innalillahi wa inna'ilaihi'raji'un wane irin bacci nayi ne haka " ya fad'a yana saukowa saman gado ya tada husna ya kaushi kayansa yayi d'akin sa a gaggauce yayi wanka ya shirya ya fito ya nufi d'akin zarinat
Kwance ya sameta idanunta a rufe amman ba bacci take yi ba, kallanta yake tun daga k'afafuwan ta har sama tayi masa kyau sosai
K'amshin turaren sa da ya addabi hancinta yasa ta bud'e ido ta zubesu a kansa tashi tayi daga kwance da take yazo ya zauna kusa da ita tare da fad'in " Sorry kinganni sai yanzu bacci ne ya d'auke ni" Uhmm, kawai ta fad'a tare da Mik'e wa ta kawo masa breakfast d'in sa sannan ta masa ina kwana ta koma ta zauna nesa dashi
Yana cin abincin yana lura da yarda take wani cic_cin magani har ya gama ta d'auke kayan taje kitchen sai da ta wanke kayan da yayi amfani dasu sannan ta fito, yace suje ta d'auko akwauti, ya amsa tare da fad'in " wad'an nan kayan da kika deba fa? Kin san fa da anyi sunah zaki dawo" ita dai bata ce komai ba har suka fita taja 'bangaren ta ta rufe
Ya aje akwautin da niyar zuwa 'bangaren husna ya sanar mata sun tafi sai gata ta fito tana sanye cikin wata atamfa doguwar riga ta mata kyau ta k'ara so wajen su " Dear ina zuwa haka? " Tafiya zamuyi zan kaita ne na dawo " Okay har kasa na fara jin kad'ai ci amman da naji ka ce dawowa zakayi naji sanyi a raina kasan bazan iya bacci ba tare dakai a gefena ba " ta fad'a tare da sak'ala hannayenta a wuyansa
Zarinat taja akwautin ta tayi gaba, juyowa tayi daniyar ta kar'bi mukullin mota ta saka kayanta kafin yazo, taga bakinsu a had'e, da sauri ta juya ta fizgi akwautin ta fita
Yakai kusan 10 mint kafin ya fito, zarinat na tsaye bakin mota haushi duk ya cika ta ga wani abun da takejin yana taso mata a zuciya, a haka ya fito ya sameta ta cika
Mazaunin baya ya bud'e ya saka akwautin suka shiga yaja motar
Tafiya suke yana mata magana daga eh sai aah kawai take cewa, sun kusa fita gari ya tsaya wata kanti, ya shiga ya siyo kayan baby's kala goma, ya shiga wata supermarket dake wajen ya siyo ice cream guda hud'u ya dawo ya tada motar suka ci gaba da tafiya
Ice cream d'in ya Mik'a mata, ta girgiza kai yace " Miyasa? " Haka nan " what is wrong with you?" Nothing " ya zaki ce ba komai bayan kuma ga damuwa nan a face d'in ki kuma ba haka na saba ganin ki ba? " Ba komai, ta sake fad'a tasa hannu ta d'an kwantar da sit d'in ta juyar da fuskarta gefen glass tana kallan ti_ti
Dukan su sukayi shuru bamai cewa komai,
sun yi tafiya mai nisa ya juyo tare da kallanta ya kira sunan ta ba tare da ta juyo ba ta amsa yace " Shikenan yanzu nida sake cin abinci sai kin dawo sai dai nayita shan lepton " juyowa tayi tare da fad'in" Yaya kamar ya? Ba matar ka na nan ba? " Hannun ta ya rik'o cikin nashi ya furzar da iska tare da fad'in" tana nan bata iya girki ba masu aiki ke dafa mata nikuma bazan iya cin abincin yan aiki ba " Ayyah, ta fad'a cikin jin tausayin sa tace" To yaya kaje wajen ammi kaci mana " girgiza mata kai yayi alamar aah
" To zan fad'a ma mom a rik'a kai ma " juyowa yayi ya kalleta tare da sakin murmushi ya k'ara damk'e hannun ta dake cikin nashi yace" Miye amfanin auren nawa idan har zan koma gida na rik'a cin abinci " Yaya to yanzu sai ka zauna da yunwa" waya gaya miki zan rik'a shan tea" Tea ai ba abinci ba ne" Zan daure har ki dawo gobe ne sunah ko? " Eh" okay allah ya kaimu " Amin ta fad'a tare da d'aukar robar ice cream d'aya ta bud'e tasa k'aramin spoon d'in da aka had'a wa dashi ta fara sha
Kallan ta yayi yace" Nima a bani nasha " To, ta fad'a tare da k'ok'arin bud'e masa d'aya yace" No wanda kike sha zaki bani ai kinga driving nakeyi bazan iya bama kaina ba " d'iba tayi tare da kai bakin sa ya bud'e ta zuba masa, idan tasha ta basa haka suka rik'a yi har suka shanye roba biyu