Sashe 12
Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nasir na shigowa yaganta baisan lokacin da dariya ta kubce masa ba yayi ta yin dariyar sa har inna ta k'ulu dan bata san abinda yakema dariya ba ta zabga masa ashar tayi sannan ya daina yace " Inna hala dai baki kalli madubi bane ? kinga yarda fuskarki ta koma kuwa? hhhhhh "Ahhahhhh ga ja'irin yaro me fuskar tawa tayi ne da kazo ka sakani gaba kana dariya " Fatima" Naam " Je ki samomin madubi"To" ta fad'a tare da Mik'e wa tayi d'akinta ta d'auko wani k'ara min mirror ta kawo masa, Mik'a ma inna yayi tare da fad'in ta duba ta gani
"Innalillahi wannan wace irin y'ar banzar hoda ce haka wallahi sun suceka sun siyarma da wacce ta lalace " Hhhhhhh inna sai da na fad'a miki wannan ba irin naku bane ba haka ake shafa shi ba"To kunsan yarda ake shafawa amman kuka kyaleni bakuyimin bayani ba bama ba laifin ka bane duk laifin waccen bak'ar munafuka ce, ta fad'a tare da nuna fatima" tunda taga bata samu masu kyau irin nawa ba shine tak'i sanar min yarda ake shafa wa dan kar nayi kyawo to ta allah ba taki ba "Haba inna miye kuma laifin ta a ciki" Eh ai dole ka goyi bayan ta tunda kana tsoron ta "Allah ya huci zuciyar ki kiyi hak'uri yanzu idan na fita zan siyo miki mai kyau"Kuma wallahi mai tsada zaka siyo dan nama lura kamar nata sunfi kud'i " Girgiza kai kawai yayi, fatima na duk'e tana aikin ta bata ce komai ba
Nasir ya wuce ya shige d'aki ita ma ta aje aikin da take tabi bayansa inna ta bisu da harara tare da fad'in" Jarababbu kawai " ta d'auki buta tana wanke fuskarta
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Zarinat yanzu idan zata dafa abinci to na mutum biyu take dafawa ita da yah ansar saboda a wajen ta yake cin abinci safe da rana da dare duk anan yake ci sai dai har yanzu bai ta'ba kwana 'bangaren nata ba idan ya shiga dai zai jima a can suyi hira sometimes har 12 yake kai sai idan yaga tana son yin bacci zai tafi,
Zarinat da faridah sun shak'u sosai k'awance su suke cikin aminci da yarda
'Bangaren husna kuwa tuni suka shirya ita da odu suka ci gaba da gudanar da haramtacciyar soyayyar su
Dr abbas ya fad'a cikin matsanancin son zarinat, ko wacce safiya gani yake son ta na k'ara ninkuwa a zuciyarsa, idan aka tashi school ya koma gida har allah allah yake safiya ta waye yazo makaranta ya ganta hankalin sa ya kwanta, idan har ya shigo musu lecture har ya fita idanunsa a kanta wanda har hakan yasa bata ma san ya shigo musu, duk da bata san abunda ke zuciyar sa ba, saboda kawai yaji zazzak'ar muryar ta yakesa wani lokacin ya jefa mata tambaya cikin ikon allah kuwa duk tambayarda yayi mata sai ta bayar da amsa
Yau ma fitowar su daga lecture kenan sun gama zasuje gida sai ga Dr abbas ya tsayar dasu tare da fad'in " Har kun gama lectures d'in ne? "Eh, faridah ta fad'a " Okay zarinat ko?" Ya fad'a tare da nuna ta, kai ta gyad'a masa yace " Good akwai group assignment da nakeson bayar wa ina san ki zamo leader sai ki bani number ki idan na fitar na sanar miki " Okay sir amman ni banada waya sai dai ko ka kar'bi number faridah" Haba big girl kamar ki ace bata da waya " Murmushi tayi tare da fad'in" Sir banada " is okay bama saina kar'bi tataba idan na fitar zan sanar miki"okay sir, ta fad'a tare da kama hannun faridah suka wuce
Faridah tace"Masoyiya wallahi gwauda da baki basa number ba dan ni Dr abbas d'in nan take takensa ya fara yawa " Abar K'auna bari kawai ai shiyasa nace banada waya" To daki ka ce masa ga tawa daya ce abasa fa "Hhhhhhh ai nasan bazai kar'ba ba ne" gwaunda hakan" suna tafiya suna maganar
Dr abbas kuwa yana nan tsaye inda suka barshi kamar an dasa icce, ba wani group assignment da zai bayar kawai dai yayi haka ne ko zai samu number ta ne, ya dad'e a wajen tsaye har su zarinat suka bar makaranta yana wajen
Tana dawowa school ta d'ora girki yau tuwo take da sha'awan ci, cikin k'ank'anin lokaci ta kammala girkin tuwon shinkafa da miyar alayyahu taji egusi sosai dan idan ba am fad'a maka miyar alayyahu bace bazaka gane ba, gashi tayi kauri sosai tayi kyau sosai a ido sai k'amshi ke tashi, tana gamawa ta fad'a toilet tayi wanka tare da d'auro alwala
Sai da ta fara yin sallah sannan ta shirya cikin wasu k'ananun kaya riga da wando na roba black colour, kayan sun mata kyau sosai kuma sun kama jikinta ta saka hula white colour, sai ni'iman taccen k'amshin ke tashi a jikinta ta fito falo
Yah ansar na dannar waya k'amshin turaren ta da yaji yasa ya d'ago kansa tare da zube idanunsa a kanta " Tsarki ya k'ara tabbatar ga ubangijin sammai da k'asassai ma halaccin wannan kyakkyawar halittar kai subhanallah " ya ansar ya fad'a a zuci lokacin da take isowa wajen sai da ta gaidasa sannan ta zauna
Kallan da yake mata taga yayi yawa ta turo baki gaba cikin shagwa'ba tare da fad'in " Uhmm uhmm yaya ni sai kayita kallo na kamar yabaka sanni ba" ta fad'a tana wasa da k'umbar hannun ta, murmushi yayi mai sauti tare da fad'in " In banda abunki reena idan ban kalleki ba wazan kallah? Kefa matata ce ko haramunne miji ya kalli matarsa? " Uhmmm nidai ban ce ba" ta fad'a tare da Mik'ewa ta nufi dinning, bayanta yabi da kallo ganin duk yarda ta taka sai jikinta ya raya mussaman mazaunanta da k'irjin ta da suke cike taf
Kawar da kansa yayi daga kallanta dan bazai iya jurar kallan ta ba har wani abu yake ji a jikinsa..................................................
Comment and share fisabilillah ♥️
💋💋ZARINAT ( زرينة )💋💋
Mallakar
Zainab dodo✍️
Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇
09046495943
Chart only 👂
_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫
Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 1️⃣6️⃣
Abinci ta kawo masa yaci yaji dad'in tuwon sosai yarda bakuyi tsammani ba har santi ya rik'a zuwa ba, zarinat kuwa sai aikin dariya take, bayan ya gama ta kawo masa waje ya wanke hannun sa, dan shi yafi san cin abinci da hannu bai cika cin abinci da spoon ba
Ta kaushe kayan takai kitchen ta dawo wayarta da ta aje tun d'azu a falo ta d'auka missed call tagani dayawa, tana k'ok'arin duba wanda ya kirata sai ga kiran mom ya shigo ta d'aga tare da kai wayar kunnenta
" Assalamu alaikum" princess lafiya ina kika shiga ne nayita nemanki a waya baki d'aga ba" daga 'bangaren mom ta fad'a
" Ohh I'm very sorry mom nabar wayar ne a falo " Okay fatan dai kina lafiya" Lafiya k'alau mom " Ma sha allah auntyn ki tace itama tayi kiran ki bagi d'aga ba " Mom ban gani bane" Okay to albishirin ki " Goro kuma fari k'alk'alk'al, ta fad'a tare da yin fari da idanunta, yah ansar ya tasa ta gaba yana kallo kamar ya samu tv
Mom sai da tayi dariya sannan tace" To auntyn ki ta sauka lafiya an samu d'ah namiji " Yeeeeeeeeeee, ta fad'a da k'arfi tare dayin tsalle, mom sai da ta janye wayar a kunnenta saboda k'arar da tayi
Suna had'a ido da yah ansar ya girgiza kai, gefen fuskarta ta shafa, wai ita taji kunya ta koma ta zauna
Fira suka d'an ta'ba da mom, zarinat sai shagwa'ba take zuba mata, zasuyi sallama yah ansar ya amshi wayar suka gaisa da mom tare da mata barka ya Mik'a ma zarinat waya, mom tace " Princess wai daman yana kusa kike wannan abun" Uhmmmm, ta fad'a tare da turo baki " Allah ya shiryamin ke" Amin mom let me call aunty " Okay, sukayi sallama
Ta kira aunty maryam tayi mata barka, yah ansar shima yayi mata barka, ta bama yaya bilal suka gaisa
Kwana biyu da haihuwar zarinat ta fara yi masa maganar tafiya, to kawai ya cewa,
sunah sauran kwana uku ta masa magana har yafi a k'irga ce mata kawai yake yaji, har tayi fushi ta daina yi masa maganar harda zaman da suke suyi fira ta daina da ta kawo masa abinci zata shige bedroom sai ya fita take fitowa, wanda hakan na damunsa dan ya saba da su zauna suna fira ko suyi kallo tare, shi bawai hana mata zuwa yayi ba aah yafi son sai ranar sunah sai suje tare marece nayi su dawo saboda baya son taje ta kwana idan taje ta kwana wazai masa girki? a ina zai ci? Idan ya dawo gida dawa zai zauna suyi fira, husna koda yaushe cikin latsar waya take idan ma aka mata magana, ga amsar da zata bayar amman sai kaji ta fad'i wani abun daban hankalin ta nakan waya shida samun kulawar ta sai dare idan sunzo kwanciya Wannan ne dalilin da yasa bai barta taje ba har yanzu,
Kamar kullum ta kawo masa abinci tare da jan table d'in dake gefensa ta d'aura akai tare da lemo ta juya zata wuce, dasauri ya rik'o hannunta ta tsaya cak ba tare da ta juyo ba
"Yaushe ne sunan?" yah ansar ya tambaya, mai makon ta basa amsa sai kawai tasaka masa kuka, janyota yayi tare da zaunar da ita saman k'afafunsa yana bubbuga bayanta alamar rarrashi, ya kafe d'an k'aramin pink lips 👄 d'in ta da ido runtse ido sa yayi tare da furzar da iska, yasan dalilin kukan nata don bazai wuce tambayar da yayi mata bane ya 'bata mata rai
Zuwa can yace " Shiiiiiiiiiiiiiiii ya isa mana me aka miki? tambayar ki fa nayi ko nace wani abun ne? Girgiza masa kai tayi, k'ara gyara mata zama yayi saman k'afafunsa tare dasa hannu ya zagaye k'ugunta