Sashe 4
Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Aunty"Naam "Uhm muje mu siyo chocolate" To kina da kud'i ko? " Zarinat ta fad'a tare da kallan fuskar afrah murmushi d'auke akan fuskar
"Banada " To dame za'a siyo chocolate d'in? " To ai ke kina da kud'i " Ni"zarinat ta fad'a tare da bud'e ido " Eh " Hhhhhhh nikam banada kud'i " Uhm uhm uhmm" Bara mu ci abinci sai muje shikenan "Yeeeeeee"Afrah ta fad'a cikin jin dad'i " suka k'ara sa cikin falo
Aunty maryam tace " iyyeee Wowwwwww ma sha allah yaran mom irin wannan kyaun tubarakallah ma sha Allah kunyi kyau sosai " Thank you Oum twins"Wallahi a kanki dan allah zubar da wannan yawun "Hhhhhhhhhhh wannan cikin ai daganin wannan girman da yake yi kema kinsan ba d'aya ne a ciki ba" zarinat ta fad'a tare da zama kusa da mom dake waya, afrah ta zauna saman k'afafun zarinat
"Ni bama zan biye miki ba" Hhhhhhhhh "
Mom ta gama wayar tare da mayarda dubanta kan zarinat ta sakar mata murmushi" Princess kunyi kyau sosai iyyeee "Mom ta fad'a tare da shafo kan afrah, dake game a wayar auntyn ta
"Mom please idan muka ci abinci zamu d'an fita "Zuwa ina? " Supermaker " Okay amman kar a dad'e"To nagode "Aha"Mom abincin fa yunwa nakeji"Muje na zuba miki "To "Afrah kema zaki ci? " Kai ta gyad'a mata tare da fad'in " Tare da aunty zan ci"To y'ar aunty muje " Suka nufi dining area
Aunty maryam tace"Wallahi mom gaskiya kina sangarta yarinyar nan sosai ace harta da abincin ke zaki zuba mata " To idan ban mata ba wazai mata" mom ta fad'a, zarinat ta juyo tare da yima aunty maryam gaulo
Dariya kawai aunty Maryam tayi,
🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
Ansar dan allah zo ka kai auta supermarket driver baya nan na aike sa kai sak'o wani waje ita kuma kasan bata iya driving ba" To ammie ta shirya ne" Eh " Okay ta sameni a moto" ya fad'a tare da wucewa
"Auta!Auta! "Naam ammie " wata budurwa ce ta amsa tare da nufo ammie tana da tsayi kamar ansar sai da bata kai hasken saba bata da irin hasken nan sosai tana sanye cikin wata atamfa doguwar riga, rigar mai rafa ce ta yafa mayafi fari hannun ta rik'e da jaka
Ta k'ara so wajen ammie " Ammie gani"Yace ki same sa waje "To ammie sai mun dawo"Adawo lafiya "
☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️
Sai da suka ci suka k'oshi, sannan suka tashi, zarinat ta koma d'aki ta d'auko ma afrah hula ta d'auko key d'in mota, ta saka mata hular, ita kuma ta k'ara gyara mayafin rigar taje ta amso ATM d'in mom suka fito, afrah ta rik'e hannun ta tana d'an tsalle_tsalle suka nufi motar ta ta bud'e afrah ta shiga gaba itama ta zaga ta shiga, ta tayar suka wuce
Tafiya suke kowa yayi shuru sai karatun k'ur'ani da yake tashi cikin zazzak'ar murya zarinat na biya, afrah ta kalle ta tare da fad'in "Aunty"Naam " ta fad'a amman hankalin ta nakan titi"Nima ina son na iya mota "Haba? "Eh idan zanje school na rik'a zuwa da kaina basai baba drive ya kaini ba "karki damu allah ya nuna kin isa fara driving da kaina zan koya miki"Yeeeeeeeee " ta fad'a tana murna tace"Aunty da yawa fa zamu siyo "Miye? " Chocolate "Ohh sosai ma" muci abun mu daga ni sai ke ko? " Afrah ta fad'a" Kwaurai kuwa bazamu samma kowa ba "Da biscuit da sweet " Komai sai mun siyo " zarinat ta fad'a tana k'ok'arin parking a gaban wata katafaren babbar supermarket, suka fito suka nufi ciki
Komai akwai cikin supermarket d'in in dai 'bangaren mak'ulashe ne, chocolate 🍫 sosai suka kausa da biscuit 🍪
"Aunty zarinat" d'ago kanta tayi jin an kira sunan ta, minal ta gani tsaye yaya ansar a bayanta, data gansa sai da gabanta ya Fad'i, ta sakar ma minal murmushi
Minal ta iso wajen su tare da rungumar zarinat tace "Aunty zarinat allah gobe ma nake son naje wajen ki"Uhmmmm ai koda yaushe hakan kike fad'a sai kin ganni zaki ce aunty zarinat daman gobe nake san zuwa wajen ki "ta k'arshe maganar tare da kwaikauyon maganar ta
Dariya sosai minal tayi tare da fad'in"Kai aunty zarinat "Ai gaskiya na fad'a" In Sha Allah gobe zan zo" Allah yasa" Wai afrah ce?" Eh ita ce" Ma sha Allah ta girma yaushe suka zo? " D'azu, afrah bakiga aunty ba ne ki gaidata" Ina kwana "afrah ta fad'a
"Ina zuwa"zarinat ta fad'a tare da nufar wajen da yah ansar yake tsaye yana dannar waya, dannar wayar ne kawai yake yi amman hankalin sa nakan su k'asa_k'asa yake kallan su tare da k'arema zarinat kallo tunda sama har k'asa har ta iso wajen sa
" Ina wuni yaya " ta fad'a tare da yi k'asa da kanta, d'ago kansa yayi tare da fad'in " Lafiya ykk" Alhamdulillah "Good" dukan su sukayi shuru zuwa can yace " Akwai abinda zakuyi ne wanda zaki buk'aci kud'i" Kai ta girgiza masa alamar aah" okay, bani wayan ki" Mik'a masa tayi ya kar'ba yashiga phone numbers 📱 ya saka number sa ya kira ta shiga ya tsinke tare da Mik'a mata yace " Ga number ta nan idan an kawo I V zan kira ki sai ki fito ki kar'ba "To" aha kun gama siyayyar ne? " Eh " okay " ya fad'a tare da takawa ya nufi wajen su minal itama ta biyo bayansa
"Aunty kinga harda irin wanda daddy ya ta'ba siyo min kuma akwai dad'i" Nima kin d'auka min?" Eh dayawa" Yawwa good girl to ya isa haka muje " To "
Itama minal tace ta gama suka nufi wajen biyan ku, aka lissafa kud'in yah ansar ya Mik'a ATM d'in sa yace a cire kud'in duka har nasu zarinat godiya tayi masa, Sannan suka fito kowa ya hau motar sa suka wuce
"Mommy mun dawo" To sannun ku da zuwa injin nima an siyo min nawa? " Aunty maryam ta fad'a
"Aah dani da aunty kawai muka siyo " To ni ina nawa"Bamu siyo miki ba "Aikuwa bazan yarda ba"
"Princess kun dawo"Eh mom "To ai nazata baku siyaba banga an cire kud'in ba" Eh yah ansar ya biya kud'in" ayyah tare kuka je? " Acan muka samesu" ta fad'a
Aunty maryam tayi gyaran murya tare da fad'in " Adai fad'i gaskiya" zarinat najinta tayi kamar bata ji ba
Washe gari, bayan sallah azahar ya kawo mata IV
Zarinat gyara mom ke mata sosai tare da aunty maryam, ciki da waje gyara take sha
Yau sauran kwana biyu d'aurin aure, gidan ya cika sosai tare da yan uwa da abokan arziki na nesa dana kusa, amarya an mata k'unshi maroon yayi bala'in kyau kitso dai akayi akayi da ita tace bata so, daman bata san kitso, da aunty maryam ta dameta da maganar ma har kuka tasa, ganin hk yasa ta kyale ta taje aka k'ara gyara mata gashin ta, yayi kyau ga k'yallin da ya k'ara yi har wani daddad'an k'amshin yake yi mai ratsa sassan jiki, ita kanta amaryar k'amshin da take yi na mussaman ne dan duk yarda ta biyo ta wuce a wajen koda baka gantaba zaka ji k'amshin turaren ta wanda kasan da kaji irin shi kasan na amare ne ko amaren sai wance da wance
kwance take bayan sallah isha'i afrah a gefen ta tayi bacci, tayi shuru tama rasa tunanin da zatayi, hawaye taji suna gangaro mata ta gefen kunnuwa, hannu tasa tana gogewa tare da fashewa da kuka mai tsuma zuciya, kukan take sosai tana fad'in " wannan wane irin aure ne ace har sauran kwana biyu aure amman yah ansar bai ta'ba kirana ba da sunan wai zamuyi hira ko magana, ta fad'a tare da fashewa da sabon kuka ita kad'ai tasan yarda take ji a cikin zuciyar ta, hannu tasa ta share hawayen tare da fad'in
"Shukran yaa rabbi shukran allah ka bamu ikon cinye duk wasu jarabobin da za'a muna allah ka k'ara muna juri da hak'uri ka sa mu kasan ce cikin masu kyautatawa mahaifanmu da musu biyayya allah kaine gatana gareka na wallafa dukan al'amarina allah ka zamo gatan na kasa wannan auren akwai alkhairi a cikin sa ya ubangiji Allah idan babu alkhairi a cikin sa allah kasa koda ranar d'aurin auren ce ace an fasa yah rabbil alamien yah hayyu ya gayyum ya zaljalalu wal'ikran " daga haka tayi shuru tana sauke ajiyar zuciya ta juya ta rungume afrah da haka bacci yayi awon gaba da ita..........................,.................
Comment and share fisabillilah ♥️
💋💋ZARINAT ( زرينة )💋💋
Mallakar
Zainab dodo✍️
Wannan page d'in sadaukarwa ne ga mabiyan wannan littafin much love for you fisabillilah ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️😘
Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇
09046495943
Chart only 👂
_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫
Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 6️⃣
To aka ce Rana bata k'arya sai dai uwar d'iya taji kunya, wannan haka yake
Yau juma'a yau dubban jama'a suka shaida d'aurin auren MUHAMMAD ANSAR ABUBAKAR DA ZARINAT SANI DA HUSNA AL'AMIN akan sadaki naira dubu d'ari d'ari lakadan ba ajalan ba
Zarinat zaune a d'aki daga ita sai wata y'ar makarantar su da ta sanar ma auren saudat, tayi kyau sosai tasha makeup ta mutumci tana sanye cikin wata shadda light blue, an kashe ma shaddar d'inki na alfarma, wuyan ta sanye da sark'a gold, hannun ta sanye da wani tsadadden agogo mai masifar kyau da zobe d'aya hannun kuma sanye da awarwaro masu kyau, sai k'amshi ke tashi a jikin ta hannun ta rik'e da dank'areriyar wayarta tana dannawa