Sashe 16
Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
*1 Yarda ake madarar gari cikin sauk'i yarda zaki samu Sana'ar da zaki kama ki rabu da zaman banza*
*2 Yarda ake sabulum gyaran jiki da fuska*
* 3 Yarda ake yoghurt*
*4 Yarda ake papaya soap*🧼
*5 Yarda ake had'in lalle yayi marron mai kyau*
*6 Yarda ake sabulum cucumber*
*7 Yarda ake tsami gaye*
*8 Yarda ake orange soap*
*9 Yarda ake tuwon madara*
Duka wad'an nan abubuwan videos ne ta yarda zaku gani da idanu yarda zaku fahimta da kyau kuga yarda ake yi
Haba y'ar uwa wace banzar ce kuma kike jira ki karanta littafi kuma ki koyi abubuwa har guda tara
Wacce ta shirya biyan kud'i gashi
* Banka name u b a*
*Acc no: 2277089777*
* Acc name: Zainab mustapha dodo*
Sai a turo da shaidar biya ta wannan number
*09046495943*
*Sai na jiku yan amana*
*Yanzu ne zan gane masoyana masu K'auna ta🤩😍🥰*
*Allah ya bada iko ya hore abun biya*
" Inna ana nan zaune?" Nasir ya fad'a tare da aje filet d'in dake hannunsa yace " ga abun kumallon ki nan au na manta ban d'auko jug d'in ba" ya Mik'e ya je ya d'auko jug ya kawo
Inna ta bud'e filet d'in baki ta sake tare da fad'in " Nasuru mene ne wannan?" Inna doya da kwai ce sai kuma k'osai ai wallahi fatima tayi k'ok'arin yin wad'an nan abun ko lafiya bata da fatima na k'ok'ari " Kai dan allah dakata yanzu dan allah sai a kawo min ita haka tsirara duk k'amshin da naji yana tashi a gidan nan ace wannan abun ne kawai ina wannan abun da nagani mai kamar carbi?" Inna wallahi iya kan abunda aka soya kenan ai k'amshin kwai ne kikeji kuma gashi nan an had'e da doya"
" Nasuru! Nasuru! Nasuru kaji tsoron allah wallahi tun da baka san a fad'in laifin matarka ai dole kasan yarda zaka kare ta tashi kaje " To inna ayi hak'uri" Tun kafin ka shigo duniya muke yin shi " shi dai baice komai ba ya wuce
D'auka guda tayi takai baki" Uhmuhmm amman ko tayi dad'i yan banza " jug d'in koko ta bud'e ta kur'ba, ta k'ara bud'e k'afafu ta fara ci
Nasir da fatima suka fito waje suka shimfid'a tabarma bakin k'ofar d'akin su suna breakfast, Fatima ta Mik'e taje d'aki ta d'auko wata kulla, Nasir yace" Wannan kular fa? Ta waye ?" Aunty larai ce ta bayar a kawo min " ta fad'a tare da bud'e kular arish ne da kwai ( dankalin turawa) rabi ta zuba a filet tace " Nasan wannan ya ishe mu anjima sai muci wannan" ta rufe kular ta mayar ta dawo suka fara ci
Suna tsaka da ci inna ta fito idanun ta akan filet d'in da sauri ta isa wajen tare da rafka salati tace " Me zan gani haka? Nasuru! Nasuru kuji tsoron allah ni ku bani koko da k'osai ku kuci kwai da wannan abun" Aah inna wallahi ba daga ni bane nima yarda kika gansu haka na gansu daga gidan su ne aka aiko mata " Gidan su?" Eh" shuru tayi, ita dai fatima cin abinta kawai ta ke yi, inna tasa hannu ta talla'be filet d'in tare da fad'in " Ko daga gidan su aka kawo koma daga ina aka kawo wannan ku ya shafa ba abunda yamin zafi nima ga nawa wannan rabona ne ehhheeeee da kake kawowa ai duk tare ake ci sai yanzu za'a nuna min wariya to ni bansan wariyar ba mutanen banza wallahi yaran nan ku rik'a kyautatama iyaye to " ta fad'a tare da juyawa tayi d'akin ta
Nasir yayi tagumi yana kallan fatima, tayi murmushi tare da fad'in " Karka damu bara na d'auko muna wancan sai mu ci"
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Yau faridah bata je school ba, bata jin dad'i, zarinat kad'ai taje duk sai taji ba dad'i, malamin da zai shigo musu ya kira yace bazai samu daman shigowa ba dan haka kowa ya watse
Zarinat na tsaye waje bakin gate d'in makaranta tana tunanin yarda zatayi, gashi ta fad'a ma driver time d'in da zai zo ya d'auke ta ashe bazasu kai lokacin ba kuma wayanta na hannun yah ansar har yanzu bai bata ba bare ta kira sa ta sanar dashi, hn d'in da aka mata ne ya dawo da ita daga tunanin da take yi
Motar Dr abbas ce, glass d'in motar ya saukar murmushi d'auke fuskarsa yace " Drivern bai zo bane? Kai ta gyad'a masa yace" Okay let me drop you " Aah nagode zan hau taxi " Kar kice haka mana please kizo muje akwai maganar da nake son muyi dake mai muhummanci" Sir nagode " ta fad'a tare da tare wata taxi 🚕 ta shiga, Dr abbas yabi bayansu dan yau son yake ayita ta k'are ya gaji da DAKON SOYAYYAR da yakeyi gwaunda ya bayyana mata abunda ke zuciyar sa, tafiya suke yana binsu ba tare da zarinat tasan yana binsu a baya ba har suka iso
Fitowa tayi cikin taxi taga motar Dr abbas,ya bud'e murfin mota yana k'ok'arin fitowa, saurin bud'e jakarta tayi ta ciro kud'i ta Mik'a masa ta kama hanya, Dr abbas da gudu yasha gabanta tare da fad'in "Haba zarinat kamar baki ganni ba kike k'ok'arin shigewa"Sir dan allah kayi hak'uri "Nayi hak'uri akan me"Saboda bai dace na tsaya ina magana dakai ba "Saboda me?" Saboda ni matar aure ce" ta fad'a tare da bi gefensa zata wuce d'aga kanta da tayi sai ga fuskar yah ansar, gabanta yayi mugun fad'uwa yana tsaye bakin k'aramar k'ofar gate hannayen sa nad'e a k'irjin sa, dawowar sa da masallaci kenan zai shiga cikin gida yaga taxi ta tsaya tun lokacin yake tsaye
Juyawa tayi taga Dr abbas na tsaye har yanzu, rasa abunda zata yi tayi, Dr abbas ganin yarda ta sauya yasa ya juya tare da kallan wajen da take kallo, yah ansar ya gani tsaye yana kallan su ba tare da yace komai ba ya k'wank'wasa k'ofar mai gadi ya Bud'e masa ya shige,
Sun kai mints biyar a haka kowa da abunda yake sak'awa a ransa, sai da taja doguwar ajiyar zuciya sannan ta kama hanya ta k'wank'wasa mai gadi ya Bud'e ta wuce...........................................................
Alhamdulillah anan na kawo k'arshen free page's wad'an da sukayi payment sai mun had'u dan jin yarda zata kasan ce tsakanin yah ansar da zarinat 🤸💃💃💃💃💃💃💃💃
Comment and share fisabilillah ♥️