Sashe 5
Zarinat Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
D'ago kanta tayi tare da kallan gaban saudat da aka cika shi da kayan abinci da lemuka a hankali ta bud'e baki tare da fad'in " Saudat baki ci komai ba fa" Murmushi saudat tayi tare da fad'in
" Allah kuwa naci sosai duba kiga" ta fad'a tare da nuna mata gefen da taci " Uhmmmm haka ne kika ci dayawa" Eh mana abincin nan yawa ne fa dashi sosai " Hmmmm naji"kinji baki yarda ba kenan? " Ban fad'a ba" To ai hakan kike nufi " To saudat nagani kinci sosai shikenan" Dariya saudat tasa Sannan tace " Yawwa yanzu naji amsa
K'wank'wasa k'ofar ake yi zarinat tace" Waye? " Auntyn ki ce" tana k'ok'arin tashi saudat tace yi zaman ki bara naje na bud'e "Okay thank you" bud'e k'ofar tayi aunty maryam ta shigo hannun ta rik'e da gorar tsumi
Takalli saudat tare da fad'in "Saudat ko? " Eh" Ashe ban manta sunan ba ta fad'a tana murmushi"Aikuwa "
Mik'a ma zarinat gorar tayi tare da fad'in"Shanyewa zakiyi yanzu gaba d'aya " baki ta turo tare da fad'in"Haba dan allah aunty ni wallahi na gaji dashan wad'an nan abubuwan " Auu haba to malama indai wad'an nan ne yanzu ma kika fara sha" To wai miye amfanin su ne?" Zaki san amfanin su nan gaba kad'an nidai shanye ku tashi muje ga camera man nan yazo " wai yanzu fita zamuyi wallahi banasan hayaniyar nan shiyasa ma muka dawo nan" Pictures kawai za'a yi sai ku dawo"
Shanyewa tayi kamar zatayi amai, suka fito suka nufi babban falo wajen da za'a yi hoton
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Kid'a kawai ke tashi a gidan tun kafin ka k'araso bakin k'ofar ka kejin sautin kid'a na tashi, cikin falon mata ne da yawa wasu na zaune wasu na tikar rawa, d'aya daga cikin matan dake zaune ne wata tace " Wai ina husna ne? " Tana d'aki tana baccin gajiya kinsan jiya muka dawo to kuma yau da safe muka siyo abubuwan da babu " Okay gaskiya kam dole ta kwanta ta huta gashi zuwa anjima za'a kaita d'akin ta" Ai shine dalilin da yasa na barta tayi baccin ta yanzu " Wannan gaskiya ne"
🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀'Bangaren ango, da ka kallesa zakasan yana cikin tsantsar farin ciki,
Sanye yake cikin wata dakakkiyar shadda fara, an kashe masa kwaud'o na alfarma ga babba riga, ga hular kansa wacce ta k'ara fito dashi hannun sa manne da dank'areren agogon sa sai zoben azurfa gashin gemun nan nasa ya sha gyara sosai gashi bak'ik'irin har kyalli yakeyi idan ka gansa zaka iya rantsuwa kace balarabe ne sai baza k'amshi yake yi,
su aunty yasira da maman salma da maman ummu, matan yayun sa sai tsokanar sa suke da ango kasha k'amshi,
Anci ansha anyi murna taro yayi albarka
K'arfe goma dai_dai akaje d'aukar amare kasan cewar motocin nada yawa yasa aka raba biyu sauran suka je d'aukar zarinat wasu kuma d'aukar husna
Zarinat kuka take sosai tace bazataje ko ina ba anyi lallami anyi lallashi amman tak'i sai da aka kira daddy yazo shi da kansa ya kaita har mota sannan aka tafi
Mom itama tayi kuka na rabuwa da y'ar lelenta princess
Bakin wani Dank'areren gida suka tsaya tare da hn, mai gadi ya Bud'e
Dank'areren gida ne babba ko bakin gate d'in gidan kawai abun kallo ne, gidan ko ta ina haske ne kamar dare baiyi ba ko ina glub ne wani wajen kuma solar lights ga fulawowi masu kyau gefe_gefe
Cikin gidan suka wuce babban falo ne yaji kayan alfarma yarda falon ya tsaru hmmmmmm ban san ma ta yarda zan fara misilta muku shiba
Cikin falon akwai kitchen a ciki da toilet, sai 'bangaren su zarinat ko wacce da nata, upstairs can ne d'akin yah ansar yake,
'bangaren zarinat suka wuce nan ma babban falo ne d'akin anzuba kayan alfarma masu kyau da inganci, bedroom d'akin biyu ne suka wuce da ita cikin d'aya wowwwwww ma sha allah tubarakallah ba k'arya d'akin ya tsaru matuk'a sai k'amshi yake yi,
Zarinat har yanzu kuka take yi, aunty Maryam ta zauna kusa da ita tare da bata kalamai masu sanyi cikin nasiha,
An kawo zarinat ba'a jima ba aka kawo husna, yarda d'akin zarinat yake haka nata yake, ita ma ba k'arya an kashe mata naira d'akin yayi kyau
Su aunty Maryam sun fito zasu wuce, dama al'adar su ce idan aka kawo amarya basa jira sai ango yazo suke wuce wa, sun fito suma wad'an da suka kawo husna sun fito suka tsaya aka gaisa cikin mutumci suka fito su duka, kowa ya nufi motar da ya shigo aka mayar dasu
Bayan sun mayar dasu suka dawo tare da ango aka shiga cikin falo suka zauna aka yi musu addu'a kowa ya watse, yah ansar ya dawo da rakiyar su yayi zaune a falo yad'an yi kusan 10 mint sannan ya Mik'e ya d'auki ledadodin hannun sa ya ajiye d'aya saman table d'in wajen ya nufi 'Bangaren zarinat da d'ayar.................................................
*Nace ba wai kuna da labarin shahararriyar matar nan mai kawo mk maganin mata masu kyau da inganci mai siyar da kayan gyaran aure Hmmmmmmmm wannan matar shahararriyar ce wajen kawo kaya masu kyau da inganci*
*In dai matsalar ki rashin gamsu ne ko rashin ni'ima bushewar gaba saurin kawowa rashin sha'awa bud'ewar gaba warin gaba k'aik'ayi rashin gamsar da mai house da dai sauran su*
*To hajiyata share hawayen ki kukan ki yazo k'arshe domin malam habiba ta shirya tsaf dan ganin ta share ma duk wasu masu fama da irin wannan matsalolin hawayen su*
*shahararriyar ce wajen kawo kaya masu kyau da inganci kayanta ba gaibu da yarda allahu duk wacce ta siya sai ta dawo saboda kyaun su da inganci bata kawo kayan banza*
*Ga kad'an daga cikin abubuwan da take siyar wa*
*Set d'in mace ta gari*
*Set d'in buje jagab*
*Set d'in 'bata gaban kishiya*
*Set d'in mai jego*
*Set d'in guguwar dad'i*
*Set d'in kullum cikin ruwa*
*Set d'in sabon budurci*
*Set d'in mak'ura*
*Set d'in ambaliya*
*Tsumin zumar dad'i*
*Tsumin kankana*
*Tsumin bata gaban kishiya*
*Tsumin ta baje*
*Kacha_kacha*
*Bita zai_zai*
*Wayyo dad'i*
*Sa kishiya tagumi*
*Hana kishiya bacci*
*Gumbar madara*
*Gumbar kwaukwa da dabino*
*Gumbar zallar haki*
*Matar minister*
*Sama ruwa k'asa ruwa*
*Private package*
*E T C*
*Ga mai buk'ata akwai sauran wad'an da ban lissafo ba zaku iya tuntub'ar ta wannan number kamar haka👇👇👇👇👇*
*08109623693*
*Hajiyata akwai set d'in da sai kin yi rantsuwa bakyada kishi take baki saboda wannan set d'in ba'a bama mai kishiya saboda k'arfin aikin sa*
*Sanyen nagari maida kud'i gida🤩💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃*
Comment and share fisabillilah ♥️
💋💋ZARINAT ( زرينة )💋💋
Mallakar
Zainab dodo✍️
Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇
09046495943
Chart only 👂
_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫
Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 7️⃣
Kai tsaye ya nufi bedroom, bakin sa d'auke da sallama ya shiga tana zaune a gefen gado ta manna bayan ta da fuskar gado, ya taka ahankali har zuwa gaban ta
"Kina lafiya? " Ya tambaya kai ta gyad'a masa kana yace "Okay, tare da ajiye ledar hannun sa a gefen gadon yace "Ki samu kici wani abun sai ki kwanta ki huta"nan ma kai ta gyad'a masa
Yayi mata sai da safe ya fice, har ya fita bata ce komai ba da kai take basa amsa
Yana fita ta k'ara gyara zaman ta jin ta gaji da zaman yasa ta kwanta, bata jima da kwanciya ba bacci yayi awon gaba da ita ba tare da ta sani ba
D'akin husna ya nufa, tana zaune a tsakiyar gado, ganin sa yasa tayi saurin janyo mayafinta ta rufe face d'in ta, murmushi ya saki tare da nufar ta ya hayo gadon ya matsa cikin ta sosai tare dasa hannu ya yaye mayafin " Amarya bakya laifi, murmushi tayi tare da kwantar da kanta gefen kafad'arsa
"Babu abunda zamu ce ga allahu subhanahu wata'alah fa ce muyi masa godiya da ya nuna muna wannan ranar da muka dad'e muna son gani yau gashi ya nuna muna muna zaune a gado d'aya matsayin mata da miji "Haka ne kam dear"Yawwa to yanzu kinga sai mu tashi muje muyi alwala muyi sallah mununa godiyar mu a garesa "
Sauka sukayi saman gadon suka nufi toilet tare da d'auro alwala, ya shimfid'a musu sallaya yajasu sallah raka'a biyu suka sallame ya musu addu'a, tashi yayi ya nufi kitchen ya d'auko filet da cups ya dawo ya d'auko ledar da ya shigo da ita ya ciro kaza d'aya ya d'aura saman filet ya aza a gabasu ya d'iba ya nufi bakin ta dashi ba musu ta bud'e bakin ta, ta kar'ba dan yunwa take ji
Yah ansar kad'an yaci duk ita ta cinye, ya tsiyaya musu yogurt ya Mik'a mata shima ya d'auki nashi ya sha, sai da suka ci suka k'oshi ya tattara kayan ya kai kitchen sauran kazar ya saka a fridge ya dawo
Har yanzu tana nan zaune inda ya barta yace "Je kiyi wanka nima na tafi nayi"Okay " ta fad'a tare da Mik'e wa sai da yaga ta shiga toilet sannan ya fita ya nufi d'akin sa dake sama