Sashe 14
Yar Zaman Wanka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ƙasan gado kuma, Inna?" Sadiya ta faɗa da mamaki, ta miƙa Hassan kan gadonsa ta kwantar dashi ta tashi cikin sauri dan ta san tun da Inna har ta shiga ƙasan gado to ba lafiya ba lallai akwai lauje cikin naɗi.
"Wai kina nufin daga ƙarƙashin gado muryar ke fitowa?" Imran ya tambaya da nuna alamun mamaki.
Cikin sauri Sadiya ta gewaya ta leƙa aikuwa idanunta suka sauka a kan kakarta da ke kance magashiyan da rubda ciki ta kama katakwaye ta rirriƙe kamar wanda za a ƙwace mata su.
"Inna garin yaya kika shiga bakya ganin ma wurin ya yi matsi, ya miki kaɗan gabaɗaya a takure kike" Sadiya ta ce tana durƙusaw dan taya Innar fitowa.
"Taimaka mata mana, ko a magagin bacci ta shiga" Ya faÉ—a yana jin tamkar ya kwanta ya yi ta dariya tsabar yadda dariyar ke cinsa.
"Haba ɗan nan kamar wata ɓera zan shiga ƙasan gado, kuma ko a sume nake ba bacci ba ai ba na shiga ƙarƙashin gado ba" Inna da ke ta nishi ta faɗa a fili dan bakinta bai mutu ba, da ta ga gari ya waye. A zuciya kuma ta ce.
"Kai dai da Allah ya tsallakar da kai baka yi angamo ba amma ba haka na so ba na so ka ganshi muraran yadda na ganshi ai ni na ga ta kaina yau"
dashi ta tashi cikin sauri dan ta san tun da Inna har ta shiga ƙasan gado to ba lafiya ba lallai akwai lauje cikin naɗi.

"Kai dai da Allah ya tsallakar da kai baka yi angamo ba amma ba haka na so ba na so ka ganshi muraran yadda na ganshi ai ni na ga ta kaina yau.
"
Imran ganin Sadiya ta kamo hannunta tana janyowa amma ta kasa taimakawa Innar, hakan ya sanya ya kwantar da Husainin jin ya yi shiru ya nufi wurin ya durƙusa ya leƙa, da idanun Inna ya ci karo sun yi wani ƙwala -ƙwala, ga bayanta tokare da saman jikin ƙasan gadon.
"Wa ya ga ido ya ƙwallin wake, sai rarraba ido take ya na mujiya" Ya faɗa a ransa yana dariyar zuci.
Hannu ya sanya ya kamo ƙafar Inna ya riƙe wajen idon sawun ya ja.
"Haba Imirana, baka ganin yadda ka riƙe min ƙafar da ƙarfi kamar ka riƙe ƙafar raƙumi, son dai ka karya min ƙwauri ko ka girɗa ni" Cewar Inna tana sauke numfashi dan da ɗan ƙarfi ya janyo ƙarfar.
Ai jin ta kira shi da Imirana nan da take kiransa hajan ya sa wani haushi ya ƙara turnuƙeshi, a haɗa ƙafar duka biyu ya shiga janyosu.
"Wayyo Allah, ashe Halima kina ganin rashin imanin da mijinki ke min sai ja min ƙafafu yake kamar mai ɗakko ruwa a rijiya, ni ba guga mai igiya ba a ce ana jana ta ƙarfin tsiya"
"Bari in ɗauke katifar sai a ɗauke filanki sai ta fito" Cewar Sadiya dan ita ma ta tausayawa Innar amma har yanzu tana mamakin dalilin shigar Inna ƙasan gadon. Jin abinda Sadiya ta faɗa yasa Imran sakin ƙafar Innar amma ba a hankali ya saki ba jaɓas ya yiwa ƙafafun.
"Ta Allah ba taka ba Imirana, in Allah ya yarda da ƙafafuna zan mutu, in ma taƙamarka ka gurgunta ni"
"Ga aljani nan mai fararen kaya, na ciki bayi yana tsaye a samanki" Imran ya faÉ—a a ransa.
Sai da aka fitar da duka filanki Inna Azumi ta lallaɓa ta fito tana jin jikinta gabaɗaya yana mata ciwo kamar wanda aka mata dukan tsiya.
"Ubangijn mutane da aljannu, Allah saka m..."Inna da ta fara ƙoƙarin neman sakayya ta ja bakinta ta yi shirun gudu ko aljanin na wurin ma dan su b ganinsu ake ba.
Sharaf ta zauna a tsakiyar É—akin tana sauke numfashi.
"Inna wai mai ya kai ki shiga surƙuƙin ƙasan gadon nan, ko duk kunyar gadon ce ta sa kika ƙi kwana a ka, kuma sai ki shiga ƙasan gado san ki jiwa kan ki ciwo" Sadiya ta faɗa cikin jin tausayin Innar ganin ta yi wujig-wujiga, ji yadda rigarki ta jiƙe jigif"
"Haba Halima yo in har kunyar gado nake ai bana shiga ƙasan sa ba, sai in kwanta a tsakiyar ɗaki"
"To mai ya ki ki shiga ƙasan gadon?" Imran jin an jefowa Inna wannan tambaya sai ya yi saurin barin ɗakin ya koma falo dan ya yi dariyarsa ta ishe shi.
"Wai na ce Halima bayi nawa gareku a gidan nan?"
"Inna ana ga yaƙi kina ga ƙura, bayin me kuma amma dai na ga ba yau kika fara zuwa gidan nan ba bare ki ce baki sani ba"
"Ke kar fa ki min rashin kunya ki bani amsa kawai"
"Guda É—aya ne"
"Mara ta gabaɗaya a cike take ina zuwa" Ta faɗa tana miƙewa ta fito daga ɗakin, gabanta na ɗan faɗuwa, tana zuwa falo ta ga Imran zaune a kujera ya ɗora ɗaya kan ɗaya baki ta taɓe ta ce
"To Allah ya yi dare gari ya waye" Ta faÉ—a tana yin gaba ta fita daga falon.
"Gata nan aljani" Cewar Imran zuciyarsa ya fara dariya har da riƙe ciki yana mamakin ƙarfin hali irin na tsohuwar nan wai ita ala dole ba za ta nuna karayarta ba. " Amma dai mu je zuwa" Ya faɗa yana sake sakin wata dariyar.
Dai dai nan Sadiya ta leƙo, ganin Imran na dariya sai abin ya bata mamaki mutumin da ganin dariyarsa m aiki ne sai ya ga dama amma yake dariya haka har da riƙe ciki amma dariyar ba mai sauti ba.
"Inna a ƙasan gado" Ya yi saurin faɗa dan Sadiya ta ɗauka ganin Inna a ƙasan gado ne ya sanya shi dariya, dan kar ta yi zaton akwai wani abu a ƙasa ta yi saurin harbo jirginsa.
"Haba kuma menene abin dariyar ni wallahi tausayi ta bani na san haka kawai ba za ta shiga ƙarƙashin gado ba"
"Hakane amma ki tuntuɓeta"
"To" Ta faÉ—a tana juyawa ta koma cikin É—akin.
```INNA```
Tana fitowa gabanta na daÉ—a tsananta bugu, gani take kamar za ta sake ganin aljanin nan, hango takalmanta a wajen hanyar bayin kowanne ya kama gabansa, hakan ya sa ta nufesu ta É—akko ta sanya a tsorace dan gani take kamar aljanin ya sa takalmin.
"Wallahi dama da ba takalmina bane na ado, da ba zan É—auka ba in je in saka kofato ya fito min"
Haka dai a tsorace ta sanya takalmin ta je wurin wanke -wanke ta kunna famfo ta yi fitsarinta ta yi tsarki, ta wanke cinyoyinta zuwa ƙafafunta da fitsarin daren na ganin aljani ya ɓata mata, haka ta ɗaura alwala cikin sauri ta baro tsakar gidan, sai gata bidik ta faɗo falon kamar an jefo ta, duk da Imran ya san dalilin saurin nata sai da ya kalleta da mamaki. Amma Inna ta wayance ta fara tafiya a hankaliyadda take tafiyarta, ta buɗe jakarta ta ɗauki abin sallah da wasu kayana ta wuce bedroo.
Sadiya na kallonta ta ce
"Inna akwai ruwan É—umi fa kika yi dana sanyi" Banza Innar ta mata har ta gama canja kayan ta tada sallah ita kuma lokacin tana baiwa Husaini ruwam zam-zam É—insa.
Sai da ta idar ta kalli Sadiya ta ce
"Ni Halima baku da mansileta ko roob, ko ma aboniki ne ki bani"
"Me kuma za ki yi da su Inna
"Ni na ji yarinya da neman dalili in da akwai ki bani mana , yo ni da na ƙarasa kwana na a ƙasan gado tamkar wacce take a ƙasan gadar legos har a tambayeni mai zan yi da man zafi, jikin nan nawa ban da ciwo babu abin da yake, ga wani wurin ma duk na kuje wallahi, kai in da ranka ka sha kallo"
"Akwai kin gan su can a kan mudubi, amma Inna wai dan Allah me ya kai ki kika shiga ƙasan gado?"
Har za ta faÉ—awa Sadiya abin da ya faru sao kuma wata zuciyar ta ce mata
"Kar fa ki bada labari yana jinki ke da ba ganinsa kike ba, ya ke ya ƙara tsorataki cikin dare in har yana zuwa ita ma za ta gan shi wata rana"
"Yo me zai sa kwa na shiga ƙarƙashin gado in ba sanyi ba, kin san ɗakinmu na ƙasa da banbanci da na siminti sanyi ne kawai ya sanya na shiga ƙasan gadon haba ina zan iya da sanyin nan naku na birni mutum ya rasa inda zai sa ransa, yake jinsa kamar a cikin ruwa" Ta faɗa tana shafa aboniki a jikinta.
Shiru Safiya ta yi tana sauraron Inna tana ammaki wane irin sanyi Inna ta ji da har ta shiga ƙasan gado.
"Allah kyauta"Cewar Sadiya.
"Ina kwana Inna, ba mu gaisa ba"
"Lafiya lau, ya kwanan Æ´an samarin?"
"Lafiya ƙalau"
"To madalla bari in tashi in É—ora ruwan wanka tun da gashi har gari ya waye tangararau" Cewar Inna ta tashi ta fita.
"To"Inna