Sashe 10
Yar Zaman Wanka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kai bari ka ji in fito maka a mutum, ba ciki da falo ba idan ciki ɗaya ne Imiran sai na zauna sai dai muke kwanciya kai da ƙafa da kai, in kuma ka ga ba zaka zauna ba ka bi Amina gidanta ka koma ɗakinka na da na gwauro, yo dama meye marabar dambe da faɗa yanzu ma gwauron kake tun da matarka ta haihu, in kuma ba zaka gidan Aminar ba sai ka kama shago na samari kake kwana" Cewar Inna har da tafa hannuwa.
"Tashi mu je ka raka ni na ji ƙaran napep ɗin a waje ina ga Ashrof har ta kira shi, mu kwana lafiya Mamar Sadiya "
"To Hajiya Allah tashemu lafiya ya huta gajiya mu ma yanzu za mu tafi ai" Cewar Mama.
Haka suka fita ita da Imran É—in...
Masu son shiga grp na zaman wanka
MMN AFRAH 09030283375.
Beelal dai yana nan yana sauka da zafinsa ki nema ki karanta labari a kan nakasashshen yaron da wani bahagon gidan da aka rasa alÆ™iblarsu AlÆ™alamin mmn afrah ba ya rubuta shirmeðŸ˜
*🤠SDEENDTM DATA SERVICESðŸ¤*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500
*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦350. 500Mb ₦500
2GB = ₦700. 1.5GB ₦1100
3GB = ₦1050. 2GB ₦1600
4GB = ₦1400. 3GB ₦2000
5GB = ₦1750. 4GB ₦2500
*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇ðŸ½ðŸ‘‡ðŸ½ðŸ‘‡ðŸ½ðŸ‘‡ðŸ½ðŸ‘‡ðŸ½
*🪀08066268951*
A sayi data mai rahusa masoyaðŸ˜ðŸ’ƒðŸ’ƒðŸ’ƒ
🤱ƳAR ZAMAN WANKA👩â€ðŸ¼
(KWANA ARBA'IN)
NA
MAMAN AFRAH
Na gode sosai da addu'o in ku gareni, da wanda suka min a grp da na pc har masu kirana ana tare masoya son so fisabilillahðŸ˜ðŸ˜ðŸ™
🅿ï¸6ï¸âƒ£
*Hajiya Amina*
Tun da suka fito daga cikin gidan take ta yiwa Imran nasiha, a kan zaman Inna a gidan duk da dai an takureshi amma bata nuna masa hakan ba.
"Haba Hajiya kin dai san halin tsohuwar nan, tana zuwa ta tafi ma ya aka ƙare bare kuma a ce za a zauna da ita na wani lokaci" Ya faɗa yana kauda kai gefe dan maganar da yake ma ji yake kamar ya saki kuka saboda yadda yake ji, ba komai yake ɗaga masa hankali ba illa nesanta gangar jikinsa da ruhinsa wato Sadiyarsa.
"Duk da hakan da ma a lokuta da dama muna haƙuri da wasu mutanen wanda hakan ne kawai mafita, akwai mutane da dama wanda idan da ana biye halinsu ba za a zauna da su ba. Ka ga Inna tsohuwa ce, kuma ma a al'adance wankan jego ba wani sabon abu bane tun da ana yinsa bare kuma ita da ta haifi yara biyu dole tana buƙatar a taimaka mata musamman da haihuwar ta zama haihuwar fari ce"
"Yanzu ki ga fa abubuwan da Inna take yi tun a asibiti zuwa gida, a haka za ta taimaka mata kin gani dai hatta abincin mai jego ita ke cinyewa to ta yaya za ta bata kulawar da ta dace"
"To ko ma menene kai dai ka ja bakinka ka yi shiru kuma dai ai ba za ta iya cinye ko ma menene ba, dole akwai saura, sannan tun da kai kana nan yanzu hutu ake baka zuwa wajen aiki(School teacher ne) Sai kake yiwa Sadiyar wani abun"
"To" Ya faÉ—a kamar ba ya so.
"Imran kar fa in ji na san halinka, yanzu magriba ta yi ba wanka za su yi dukan su yaran an goge musu jiki da zaitun, ita kuma da yake jininta ya hau É—azu da za a sallame ta nurse É—in ta ce kar ta yi wanka, sai zuwa gobe, duk da dai jinin nata ya sauka amma dai har yanzu akwai kumburi a jikinta, bari in je" Ta ce ganin mai napep É—in sai horn yake mata.
"Sauka lafiya ni ma masallaci zan shiga in yi sallah"
Haka Hajiya ta tafi tana É—an jin ba daÉ—i a ranta saboda tausayin É—an nata da yanayin da ta ga fuskarsa tabbas ta san akwai damuwa a ransa duk da bai fito ya nuna hakan ba.
Sai da ya je masallacin ma ya yi alwalar da aka idar da sallar magarubar ma sai ya zauna a masallacin ya ƙi tahowa gidan.
```MAMA```
Bayan fitar Hajiya ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya ta ce.
"Inna mu ma gida za mu tafi, tun da gaki, sai dai fa kin ga Sadiya babu abin da ta ci sai ruwan shayi dan haka yanzu abinci za a bata"
"Haba Rakiya in ban da dai kina so ki É—auki alhakina ya za ki ce haka, ni da na zo na tarar da ku a asibitin shin duk baku gabatar mata da abinci ba sai yanzu kike neman É—ora laifin a kaina saboda ga Inna kuka mai daÉ—in hawa ko?"
"Ba haka nake nufi ba Inna, kin san lokacin da kika zo ai tana bacci to tun da ta haihu ai bata sanya komai a cikinta ba, sai shayin da Hajiya ta bata"
"Amma kuwa yaran nan kun cika sakarkaru, wai dama kina nufin Sadiya babu abin da ta ci? Lallai in da ranka ka sha kallo, wallahi ya za a yi yarinya ta yi naƙuda da sunkuto ƴaƴa har biyu amma a barta da yunwa, ni duk zatona sai da ta ci wani abu sannan ta koma baccin, kuma da na ga ma ina tambayarta ta ci wake da shinkafar nan da na ga bata yi magana ba tunani na ƙam baki take irin na masu haihuwa kin san wasu basa iya cin komai idan suka haihu, yo da na san bata ci komai ba tun zuwanmu da na ɗora tukunya na tuƙa mata tuwo tun da shi ne zai fi riƙe mata cikin kin san cikin jego sai abu mai nauyi" Ta faɗa tana kallon Mama.
"Hakane kam" Mama ta faÉ—a ba dan ta so ba sai dan son a zauna lafiya.
"To laifin waye tsakanin ni da ku?"
"Namu ne" Cewar Mama.
"Aunty Sadiya mai za ki ci?" Ashrof ta tambaya.
"Komai ma" Cewar Sadiya da ke ƙarewa Hassan kallo.
"Kai amma wannan yarinyar da nunkufurci kike wallahi yanzu dama kina jin yunwar amma kika yi shiru dan ki ƙwari kan ki? Kika bari na ci hantar nan har ta so ta min karo, ai wannan abin kunya ne wai uwa ta cinye siriki ranar aure da ba san kina so da na rage miki amma yanzu ai ga doya can da ƙwai a cikin ƙwai har ma da kayan marmari bari in baki ki ci yo ai hakan ya zama min farilla tusa a masallaci" Ta faɗa tana tashi ta zubo mata doyar da ƙwan, sai kuma Ashrof ta haɗa mata wani shayin ta karɓi Hassan ɗin ta ci ta ƙoshi, tana gamawa ta gi gyatsa.
"Ko da na ji, yo yanzu ba gashi har da gyatsarki ba, amma a ce mutum ya zauna da yunwa ai mai jego da MAI ZAMAN WANKA sai suna cika cikinsu za su iya rainon abin da aka haifa, shi yasa kika ga ni ba na ƙwarar kaina a yunwa babu yadda zan yi in zauna cikina na kiran ciroma yunwa tana ƙwaƙulata"
Ashrof wancan zamzam É—in na fida É—akko a baiwa Husaini kin ga ya tashi" Cewar Mama tana mata nuni da fidar.
"Mama wacce ce tashi daga ciki"
"Farar ita ce tashi, jar kuma ita ce ta Hassan"
" Kuma dai da ɗaurewa ƙarya tsantsa kuke, yanzu bulunbotin ma sai an rabawa yaran nan, baku ga Allah ma a ciki ɗaya ya haɗa su ba tsawon wata tara da kwanaki suka rayu a cikin amma saboda sanabe ace kun ware musu bulumboti (Fida) dan san ku raba kawunansu, ai kamata ya yi komai a haɗe musu ya zama guda ɗaya kokwa" Inna da ke ƙoƙarin kunna soket ta faɗa tana kallon Mama da ta ɗagawa Husainin fidar tana bashi zamzam ɗin. Ashe soket ɗin yana ja Inna da ta maida hankali kam Mama hannunta a jikin soket bata ɗauke ba sai jin wani garrrr ta yi wuta ta ja ta, da sauri ta janye hannun ta bar wurin tana rafka salati, sai da ta koma ta zauna tana maida numfashin tsoratar da ta yi ta kalli Ashrof da Sadiya da ke ta dariya ta ce.
"Haba Halima kin san sokat (soket) Ɗin yana jan mutane amma baki faɗa min ba kika barni zai shanye min jinin jikina, dama abu ba abu ba duk tsufa ya gama tafoya min da jinin jiki, ban da ma Allah ya sa ɗazu na sha kwalbar maltina guda da yanzu sai dai a nemo manyan ita ce a ɓanɓareni daga jikin dan na san mutuwa zan yi ni ban yi ZAMAN WANKAN BA an wanke ni, shikenan na tafi na barwa Tasalla Malam sai yadda ta yi" Ta faɗa tana share hawaye dan sosai yadda wutar ta jata abin ya firgita ta.
"Sannu Inna" Cewar Mama tana ɗan ƙunshe dariyarta.
"Yawwa sannu Rakiya, ai yau dai na leƙo barzahu, wai da kallo zan kunna kin san ni da son kallo kamar me"
"Hakane Allah tsare"
"Amin"
"Wai Inna ya kika ji ne, ni fa ban ankara ba sai kawai na ga kin zauna a kan kujera kamar an jefo ki, har kina neman yin tuntuɓe da ƙafar Aunty Sadiya" Ashrof ta faɗa har ƙyaƙyataww take.
" Aniyarki ta biki Asharofa, masu irin halinki ko a lahira wutarsu da ban ce amma ba na miki fatan shiga wuta ni nan Azumi wallahi na ci dubu sai ceto kuma ina nan har sai kin tsufa ni ban mutu ba in ma so kike in mutu " Ta ce tana goge hawaye.
"Sorry Inna ke yanzu sai ki bari har in tsuga kin raye ai ba za ki kyan gani ba"
"Soriyo, na ce soriyo ban...
Sallamar Imran ce ta katse maganar da suke, shigowa ya yi.
"Mama ta ce.
"Ta tafi Hajiyar"
"Eh tun daÉ—ewa ma"
"Imirana ashe dai sokat ɗin gidan ka jan mutane yake, daga taɓawa wuta ta jani ji kake wani girrrrr duk jikina ya ɗauki rawa baka ji ba yadda ta jijjigani, amma Asharofa da matarka har da dariya"