Sashe 59
Yar Lesbian Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Leemah dake tsaye Ita da Dr Zainab Suna fira taga sanda Khady ta fito daga office din yazeed dan haka tunanin maiya kawota tarinka yi. Kallonta Dr Zainab tayi kokin Santa ne Leemah? am..Emma..inaxuwa nakira su Feenah Leemah ta fada cikin in'ina. Tare Suka karaso wajen Dr Zainab Suka Xauna. Wai menene limcy Kamar kina cikin rudu Kausar ke tambayar Leemah? Hmm kausar Khady Naga tafita daga hospital dinnan yanzu. Feenat batakawo komai Aranta ba tace maybe ko tazo neman aiki ne. girgixa Kai Kausar tayi da kamar wuya feenah, Ina ganin taxo ta fadama yazeed Halinmu ne Kamar yanda Suka Shirya Abaya. tabe baki Feenah tayi Sai yazo yabamu takardar Sallama Ai. Kai kenan duk in kariga ka'aikata Abu baya wucewa Sai anta barbadashi,kai Wlh nayi danasanin Xuwa Abuja karatu. Ina dalili kadaina Abu tsakaninka da Allah Amma Ace haryanxu tabon Abun baxai Rabu dakai ba. Dr Zainab dake kallon feenah tayi mamaki dataga feenah na magana haka Ayau. feenar yazeed Ayi hakuri dama haka Rayuwa take musamman idan kana hulda da mutane dole Akwai nagari da batattu kuma. Hakane Dr Zainab musamman Idan kana Tare da Hausawa Sunfi nacin Abu Kausar ta fada. Ni yauma nafara ganin yarinyar Anan hospiatal din Ashe kawarku ce. Nafi ganin wacce ta Shigo da farko. da Sauri leemah tace wace ta farkon. Bansanta ba amma Suna yawan fada da yazeed duk sanda tazo Har kashedi yamata da kada takara Xuwa,Amma kunga yau tazo. Kuma daga dukkan Alamu tare Suke da Kawar taku dan Naga Saida kawarku tafaki idon wacce tafara Shigowa tukun itama tashigo. Waya Kausar taciro tanemo pic din Mufeeda Dr Zainab wannan ce wacce tafara Shigowa din?? Kallon pic din Dr Zainab tayi kwarai itace Kenan kawarku ce itama? Lallai Abinda Suka fadama bro Yazeed kenan Leemah ta fada tana Xufaa. Da Sauri Kausar tace na lura itama khady dinnan son yaxeed din take shine ta Sako hijaf tazo kawo mishi gulma. Wai miyene hadinku dasu toh? Sirrine Kausar ta fada. da Sauri feenah dakejin Xuciyarta na tafasa tace wani Sirri kausar bayan Angama tallah damu? Ai bekamata mu boyema Dr Zainab komai ba tunda kadan ya Rage mujimu a gidan Radio tunda yazeed yaji halinmu. Dr Zainab Ada mun kasance dagani sai Leemah muke Rayuwarmu babu wani. Alokacin damuka Shiga Skul A Abuja Anan ne Rayuwarmu ta Chanza lokacin Damuka hadu da kausar da kawarta Khady. Kwashe kafff labarin Rayuwar dasukai Abaya da yanda Khady ta daura Kausar kan hanyar lesbian da yanda Suma Suka Shiga, da irin Rashin kulawar da iyayensu suke basu a farko, har Xuwa lokacin da iyayensu Suka lura da Abinda Suke Mamy tamusu Nasiha, da irin tuban dasukai na tsakani da Allah. Feenah na kuka takara dacewa Wlh Aunty Zainab tun lokacin damuka tuba bamu Kara Aikata lesbian daidai da Rana daya ba,dama Chan gaba daya ba halinmu bane son Xuciya ne da Sharrin shedan. Rungumesu Dr Zainab tayi gaba dayansu Suka rinka kuka Kamar yau Abun yafaru dasu. Babu mai lallashi Har ita Dr Zainab din tayasu take. Yazeed datun lokacin da khadija tafita Zuciyarshi tadanyi Sanyi,ya rage tunani amma haryanxu yanajin Xafin maganganun Mufeeda data mishi. Afili yace wai wannan ma ba'itace khadjar data rinka Rashin tarbiyya a Ranar walimansu ba? Itace meyasa taxama Malama? Maybe dama malamar ce wanchan lokacin dan "tamsiliyyace" yasa Akabata part din yan Rashin mutumci. Koma dai miye tunda kawar su Leemah ce Zatafi Sanin halinsu Lallai karya mufeeda tayi musu Saina koya mata hankali. Ahaka Yusuf yashigo yasameshi yana Surutai. Kaikuwa lafiyarka yazeed? Bakomai Yusuf. O.k. Yusuf yafada badan ya yarda ba.tashi Kazo kaga wani Abu danake. Aina Yusuf??? Office dina mana.tashi yaxeed yayi Sukafita tare da yusuf Xasu wuce Sukaji muryar feenah Na magana. Tohfa yau muryar feenah ce tafi ta kowa Yusuf ya fada.haka Kawai yazeed yaji yanason ganin mai Suke, jan Yusuf yayi suka nufi wajen su kausar.Anan ne kafin su karasa Sukaji bayanin da feenah kema Dr Zainab nagame da rayuwarsu har Xuwa lokacin data gama Suka fara kuka. Jin kukan Yusuf da yazeed suke Har cikin Ransu dan haka yazeed yaja Yusuf Suka karasa wajen. Kausar naganinsu ta tashi ta fada jikin Yusuf tana kuka namaka laifi yusuf ka Aureni batare daka gama Sanin halina gaba daya ba. Rufe mata baki yayi danashi ganin kamar ta fita hayyacinta. Cikin Ranshi yake tunanin dama Abinda Kausar ketason fadamun Kenan tun farkon haduwarmu,duk tashiga damuwa nakasa fahimtar ta. Ajiyar Xuciya tarinka saukewa Ahankali Saida tasamu Natsuwa Kadan Yusuf yacire bakinshi Cikin nata. Karasowa Leemah tayi tarike hannun yazeed tana kuka itama. bro Yazeed dan Allah ka yafemun wlh mamy ma ta yafemun nadaina Aikata duk wani sabo Ayanxu,dan Allah kada kayi fishi dani da feenah kuma,kaine yakamata ace kana Ziyartanmu A Skul koda yaushe,kuma kana tambayar halinmu amma bro Yazeed kullin face dinka Ahade tayaya baka bamu kulawa ba, baka damu damu ba kuma ace bazamu Aikata laifi ba? Dole xamu Aikata tunda muna ganin babu Wanda ya damu damu bare Idan munyi lefi ya hukuntamu. Ayanzu Ra'ayinmu yasa muka daina dan girman Allah karka tsanemu kamana uxuri pls...kukane ya kwacema Leemah takasa Cigaba matsota yazeed Yayi jikinshi is ok Sister. girgixata yarinka yi yana lallashi Kamar yarinya saida tayi Shiru yakarasa kusa da feenah, hanunta ya Rike Sister me yasa kuka Aikata haka? Kuka ta fashe dashi Rashin kulawar iyayenmu ne Amma wlh bazamu Kara ba. kuka take kamar ranta xai fita rasa Yanda Xai lallasheta yazeed yayi sorry Kawai yake fadi, Ana Cikin haka Saiga Captain Nazir yakaraso,daga wajen Aiki yataso, yabiyone dan yaga Leemah kafin ya wuce gida. Da Sauri feenah ta tashi ta fada jikinshi tana kuka Sosai. yaya Nazir for give me pls...magana take gaba daya Voice dinta ya dashe ba'ajin me take fadi. Waye ya rasu wai? Abinda Nazir ke tambaya Kenan lokacin daya Kara rike feenah Sosai, dan Aduniya ya tsani ko kadan yaga sister dinshi Cikin damuwa. Babu wanda ya'iya bashi Amsa saida Suka gaji dankansu sukai Shiru.
Yusuf ne yafara Sanar da Nazeer Abinda ke faruwa,daga bisani ya daura dacewa munji duk Abinda kukace kuma mun yafe muku Sabida Allah Ubangiji ma yanason mutumin dazai Aikata Sabo Sannan yanemi gafara ya kuma tuba taubatan Nasuwa. Kunga Ubangijin dakukama laifi zuwa yanxu muna saka ran ya amshi tubanku da yardar Shi. Sabida haka muma mun yafe muku. Amma kunyi kuskure babba Kuma bakuda hujja kan Cewa ba'a lura daku bane a Abaya, Amma inaganin kaddarace ta sameku. Allah yakara yafe muku gaba daya. AMN Sukace. Nazir yakara musu da tashi nasihar. Haka yazeed da Dr Zainab Suma duk sunkara musu Ahaka Akabar Zancen kan Cewa duk Sun yafe musu. bangaren yazeed Ayau wani yanayi yakeji game da feenah be taba jin yarinyar ta burgeshi irin na Yau ba, kuma yarasa dalilin Hakan. Shidai yaga yanata lallabasu Ita da leemah Har Zuwa lokacin da suka tashi. bayan Kwana biyu kawayen duk sundawo yanda suke Ada farin cikinsu Sai Abinda yakaru Zuwa yanxu basuda wata fargaba kan wani Abun. Aikinsu sukasa gaba kawai. Inda Yusuf da Kausar Soyayya mai karfi takara Ratsa Xukatansu. Tun yaxeed yana tunanin maiyasa yanxu damuwar feenah ta dameshi harya Bari yanxu.dan yagane bazai iya Cire tunaninta Aranshi ba. haka kawai yau dayaxo office yakeson ganin feenah "why" ya tambayi kanshi, Xuciyarshi tabashi Amsa maybe danka dade baka gantaba tunda yanxu bawani haduwa kake da itaba. mtsww Amma meyasa xan damu dason ganinta? tausayinta kawai kake Xuciyar shi ta fadamai haka. Yes hakane yafada da karfi. Amma ya xanyi naganta? Idan taxo kuma mai Xaka ce mata? dafe kanshi yayi yanason Cire wannan tunanin Cikin Ranshi
💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya mohd Ahmad
(💖Nadseer💋)
dedicated to
Xaynab Ummu mahbub
Page...59