Sashe 56
Yar Lesbian Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
daidai Kofar gidan Yusuf yazeed yayi parkingn motarshi. fita Leemah da feenah Sukai Suka Nufi Ciki har rige rige Suke tsakaninsu. babban parlon Suka Shiga da Sallama jin Shiru yasa Suka nemi waje Suka Zauna. Leemah kira phone din Kausar pls. Kincika Xumudi feenah tunda dai munxo Ai Xata fito. Amma...yusuf dake Sakkowa daga Sama y katseta... karasowa yayi d Murmushi manyan baki. Gaisheshi Sukai Cikin kulawa. Tundaxu Kausar Ke jiran Xuwanku. Lallai Ahakama muna ganin Munyi muku Sammako Leemah ta fada. dariya yusuf yayi Xadai ku hadu d Ita. Ina take ma ta Sakko ta nuna mana gidan ta jiya bamu wani gani ba. batajin dadi Leemah Saidai kumuje Na Nuna muku d kaina. Ayya feenah ta fada meke damunta? Shuru yusuf yadan yi,Kafin yace kanta ke ciwo. Ya Slm Leemah ta fada, Bari muje mufara ganinta daga baya Ma duba gidan. Hakan ma yayi,yazeed din yana waje ne? Eh yana waje. Ok Yusuf ya fada ya fita. Sama Suka Nufa Xuwa dakin Kausar da Murnar Su. Assalm kawai Suka fadi Sukai Kan Kausar dake kan pray mat. dariya Suka Saka baki dayansu inda Kausar takara Rungumesu kamar wanda Zasu gudu. Lokaci daya tafara Hawaye Shine Sai yanzu ko. ido feenah ta fiddo Menene Abun kuka Toh? d Sauri leemah tace wai nan Shagwabar Amare. dariya Suka kara kwashewa dashi. Yusuf yace kanki na Ciwo ko? Shiru Kausar tayi daga bisani tace Eh Amma yayi Sauki Ai. Kukan jiya ne Nasani kausar! itama feenah d ciwon Kai ta tashi. Ayya Sorry feenah ji idonki yanda yayi ja ma. banyi bacci ba Shiyasa. Kai ya kamata kixo kiyi yanzu. tashi kirakamu muga gidanki tukun. Kai Malan Menene Nakin Shigowa kuma? Kallonshi yazeed yayi Ai ba gidana bane. dariya yusuf yayi Hakane fa dole yanxu Sai Annimi Excuse dina. Tsaki yazeed yaja! Kasan idan baka nemeni ba bazan Zo ba ko?? Sorry Nawan wasa nake maka gidana Ai gidanka ne. Yamutsa fuska yazeed yayi Kai me yasa bazaka duba matarka da kanka ba Saini? Wlh Ka gane ko yazeed gaba daya Na Rasa ta'ina Xan dubata. Me tace maka yana damunta Toh? Ban tambayeta ba Amma jikinta da Zafi. Kai Wlh kamar Wani banxa A Hospital ya kake duba mutane? dan Allah yazeed hospital daban Nan daban. Lallai ma Yusuf din nan! Ai kuwa baxan duba ta ba Ga kayan aiki Nan kaje ka dubata Kafin ka dauko Naka. Yazeed karka Mun haka pls Kasan da Xan'iya da tuni na dubata. fitowa yazeed yayi daga motar yana masifa. Sam bakada Amfani kaida matarka Kace ka rasa yanda Zaka duba ta! Ai dama banxo ba yasin. Shidai Yusuf Sorry yake cema yazeed dan baida mafita. kaman ya kinkasa tashi kuma? Idan ina tafiya Xafi Nakeji Shiyasa Leemah. dariya Leemah ta kwashe dashi Sai yanxu na gano matsalar taki Ai. Haba Leemah bafa Abin daria bane feenah ta fada Cikin tausayama Kausar. Ke feenah harda Wulakanci irin Na Kausar waye yamata Alwala hartazo tayi Sallah?bama haka ba waye ya hada mata breakfast din dataci? Cikin muryan tausayi kausar tace yusuf ne. Wata dariya leemah takara kwashewa dashi are you a baby Kausar?? Harararta Kausar tayi bansani ba. Ok you don't know! Amma your Virgin or Non?? daba virgin bace ni daxan kasa tashi ne yanxu. feenah dake jin kamar tama Kausar kuka tace leave her Kausar idan kika biye Leemah kuka Zata Saki. Barta feenah lokacin da Xan rama duka Abin da takemun Xaizo. ware hannu Leemah tayi Alamar ko Ajikinta. tashi kausar kikoma kan bed feenah ta fada Cikin Sanyayyiyar murya. tashi kausar tayi tana cije baki feenah har Saida tayi kwallah jitake kamar ita. tafiya Take kamar yarinya tasamu Ta Xauna bakin bed din banda dariya babu Abinda Leemah keyi. Ke kikace kinaso da bakice kinasoba da ba'a baki Shiba. dariya Leemah ta basu Xama da inno ne Leemah namiki uzuri Kausar ta fada. Nifa nagayamaka bazan hau ba kaje kace ta Sakko. Yazeed baxata iya Sakkowa ba faaa. Ido yazeed y fiddo waje Why? Sosa kai yusuf yayi i don't know. dan tsaki yazeed yaja yaciro wayarshi yashiga kiran wata doctor dake Aiki a hospital dinshi.
bata dau wani lokaci ba ta karaso Kamar Yanda yazeed y mata kwatance. Umarni yamata data Shigo.Shidai yusuf kallonshi Kawai yake dan be fahimce mai yaxeed xaiyi ba.Shigowa tayi d Sallama,Yusuf d mamaki yake kallonta wai dama yazeed Dr Zainab ka kira?Kai Amma namance da wannan Axancin d tuni ma ita Nakira. tsaki yazeed yaja toh me Xaihana yanxuma ta koma Saika kirata. gira yusuf y daga Sama yanxudai Ngd kawai. Murmushi kawai Dr Zainab keyi karaso Dr. Aini nayi fishi Dr Yusuf Shine Aure ko labari yayi! Sosa kai yusuf yayi Afuwan Dr Zainab duk laifin yazeed ne Shi yakamata Ace y fada miki. Harararshi yazeed yayi y kauda Kai. Haks dai Xakace Amma laifi Naka ne. Ayi hakuri Dr pls. Bakomai Ina Madam din? Tana Sama Dr Zainab Achan Xaki dubata. O.k. ta fada Muje ko. Oh No Dr kitafi Yazeed Xaixo. Murmushi tayi ta haura Saman. Kallonshi yazeed yayi kaiko kanada Gaskiya Kuwa yusuf? Me nayi kuma? Kaje ka Raka mata kace Wani ta tafi bayan kai ka kasa duba matarka d kanka. kai katashi kaje mana. Mrswww kai kasani koma dai me kamata. Sallama tayi daga Ciki Aka Amsa Shigo. Waje Leemah ta bata ta Xauna. Am Dr Zainab ina Aiki tare dasu yusuf, nazo naduba jikin Amaryar tamu ne. Wlcm Sister Kausar ta fada. Kece Amaryan ko? Eh nice,wannan Sister din yazeed ce Kausar ta nuna Leemah. d Sauri Dr Zainab tace Wannan kuma Amaryan Dr yazeed ko? dariya Kausar tayi ya Akai kika gane? Sabida Naga Sundace. daure face feenah tayi,Ni bansan wani yazeed ba. dariya Dr Zainab tayi Aiit. Meke damunki ne Amarya? dukar dakai Kausar tayi kasa nothing Sister. Oh bakomai? Eh Kausar tafada A takaice. toh tashi kiyi tafiya tagani Leemah ta fada tana boye dariyan da take. Exactly Dr Zainab ta fada muga tafiyan ki. baxan iya Sosai ba Kausar ta fada Cikin muryan Sonyin kuka. Amma me yasa tun jiya baki Shiga Ruwa mai Xafi ba? tsoro Nake Ji Shiyasa. Sorry Amma daurewa Xaki kishiga Dan Xafin y tafi Xan miki Allura yanxu, Xata Saki bacci kadan dakin tashi Xakiji dadi,Saiki daure kishiga ruwan dumi. Sannan kirinka Sakin jikinki dashi yanxu mijinki ne kunxama daya. Rufe face Kausar tayi leemah tayi dariya mundai gano. dariya itama dr tayi tamawa Kausar allura tare d ajemata wasu drugs. Xan tafi. Bari Ayi Abincin kici feenah ta fada kasa Kasa dan ita haushin dr Zainab taji danta cemata..... Aa feenar yazeed ngd ina Sauri. Banxa feenah tayi da'ita. Yayin da Leemah tace mungode Dr Zainab. B damuwa t fada t Sauka kasa. Angama komai Dr Yusuf. taji Sauki yanxu? Namata Allura data tashi Xata samu lfy insha Allah. adaure Asata t gasa jikinta. Sannan Arinka bi Ahankali Dr. Sosa kai yayi Ngd Dr Sosai. B damuwa ni Xantafi. Kabata kudin mota idan ka gama burin kunya din. Ohhh....Ouk...yusuf Ya fada adan kunyace. Kabarshi A motana naxo. Dr yazeed Naga Amaryar tamu Allah y kaimu lokacin. Daga haka t fita. Me take Nufi wai yusuf? Ina Nasani bita k tambayeta. No barshi kawai.
Kusan Atare duk Suka tashi daga baccin dasuka taya Kausar. toilet kausar tashiga kamar yanda Dr Zainab tace mata haka tayi. Ba karamin dadin Jikinta taji ba dan kuwa yanxu tafiyanta take Sarai.Lallai Dr ta taimaka miki Sosai. Kedai Kika sani Leemah duk bashi kike dauka. dariya tayi Oho dai nariga miki. Sallah Suka tashi duk Sukayi.y kamata Muje mudaura Abinci feenah ta fada.yunwa kikeji besty? Sosaima leemah gashi kuma d wuri Mamy tace mukoma. Kuma fa Hakane kutashi muje. Kenan ba Kwana Xakuyi ba? Ido feenah ta fiddo waje kice yusuf kikeso ya koremu Cikin dare. Gayamata besty komadai be koremu ba Xamuji Abinda ba dadin ji. Nidai banceba feenah ta fada tana toshe baki.dariya duk Suka Saka Allah yashirya Leemah kawai. Amin dai Wlh Kausar ta fada da karfi. Sauka Sukai daidai lokacin dasu yazeed Suka dawo daga Masallaci. Gaisheda yazeed Kausar tayi ya Amsa. Karasowa yusuf yayi yana Shafa wuyanta, y jikin my wife. kasa kasa tayi da murya b kaine ba. dariya yayi kasa kasa Shima Sorry habibti. dariya itama tayi tarike hannunshi Muje Su feenah Suga gidan Toh. duk gaba dayansu Suka fita suna Xagaye gidan. Tsafff Suka gama Xagaye katon gidan Kausar Wanda Sukai ta yabawa da tsarin shi. Yaya Yusuf Naga Nan Unguwar duk Sababbin gidaje ake. Eh Leemah Sabuwar Unguwace gaba dayanta. Wow Amma Naga Gidaje biyun nan nakusa danaku komai iri daya Dana Nan ne. Banxa parrot kika kara magana saina fasa bakinki yazeed yafada yana hararar Leemah.Nifa bro Yazeed shiyasaka banason Naje waje dakai! Chafkota yake kokarin yi tai maza tashige Ciki. 2hrs Kachal Suka dauka kafin Suka karasa hada kayataccen Abincin nasu. tare duk Sukaci,wanda da yazeed yace Baxaici ba.da ker yusuf ya lallabashi Saigashi yafi kowa ci. Sallama Sukaji gabaki dayansu Suka juya Dan ganin suwaye. Yusuf ne ya amsa Suka Shigo. gabaki dayansu ido Suka fiddo waje Alamar mamaki. Xama bakin nasu Sukai Kan kujerun dake parlon Suna gaidasu. Babu wanda ya Amsa Acikinsu sai Yusuf dayace Mufeeda me kikazo yi nan? Khady Mufeeda ta Nuna mishi tana Wani irin murmushi na yan duniya. Kallon khady yusuf yayi kedin wacece?kamar nama taba ganinki Amma namance Aina
💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya mohd Ahmad
(💖Nadseer💋)
*Happy marriage Sweetheart "Hawwa'u Ibrahim" may your marriage be blessed with love,joy and happiness*😍😍😍
Page...56