Sashe 14
Yar Lesbian Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*GODIYA*
*Hakika Ina gdy ga duk Readers din dasuka bini prvd Sukamun gyara Akan Abunda Suke gani nayi wanda bedaceba. Thanks thanks nd thanks Allah yabar kwana. Sakon Zagi da yawa ya iso gareni👌Ana tare kuma. Amma inason kusani Abinda feenah take Aikatawa Acikin novel din Nan Abune wanda Ayanzu mafi Akasarin Yan mata,matan Aure, dattijan mata,Kananan yara Dama dai Sauransu Suke Aikatashi Akan Wata Hujja wacce bata da ma'Ana. Lallai batsa Ba Abu bace mai Amfani A Rayuwar Dan Adam, masu yinta ma Ina musu fatan Shiriya. Idan kuka natsu Zaku fahimci cewa wanna littafin babu Wata batsa Acikinsa, ina Rubuta Wasu Abubuwan ne Kawai domin na isar da Sakon danakeso Su isa Zuwa Ga duk mai Aikata Wannan mummunar dabi'a ta LESBIAN. Allah Kasan Nufina Akan meyasa Ni writing wannan Book Allah kamun jagora wajen ganin nagamashi lfy.Amin👏 So inaso masu karatu Sukara natsuwa Su karanta Novle din Nan da Kyau domin Ze Amfanesu A page's dina na gaba. Gyara yana da Dadi, Hakika mai Sonka kuma Shine ke Maka gyara Akan Abun da yaga Ka Aikata Mara Kyau! Ina kara muku gdy Akan Hakan. Masu Zagi inason kuyi hakuri Har zuwa lokacin dazan karasa Kammala wanan book din. Masoya wanan Novel Nawa Ina tare daku kuma Ina kara gdy da irin Yanda kuka fahimceki kuma kuka gane Sakon da nake son isarwa Akan wannan littafin. I love you All💖💋*
Page....15
tura dakin mamy tayi tashiga, Akwance yake ya lumshe ido Kamar mai bacci Amma ba baccin yake ba. Yazeed duk yau baka fitoba lfy dai ko? Bude idon yayi Ahankali ya zubasu Akan mamy. Mamy Lfy qalau!ya gida? Lfy Son. "taso kazo mushiga Ciki Mumynka tazo Ka gaidata" wace mum din tawa kuma? Matar Uncle Umar dakake tason gani. da Sauri yatashi yace Mamy harda Uncle Umar din? Eh hardashi Amma Suna tare da Abbanka A palon baki, kazo kafara gaidata Saika wuce wajensu. Tashi tayi ta fita yana binta Abaya harsuka karasa Cikin palon. Daidai Sanda Leemah itama takarasa Sakkowa daga Sama. Mamy Ina mumyn take? Gata Sakko mana. Ido Leemah ta fiddo waje tace mumy! Itama dai mumyn ido ta Zaro yayin da yazeed ya tsaya ya kasa magana. Leemah ce tace haba Mamy Ai Saikice mun Mumy ce tazo ba matar Uncle Umar ba. Me kike fada Leemah? Ai Itace matar Uncle Umar din. Yazeed bude baki yayi yakasa mgn. Mamy wannan mum din feenah ce fa. Itama Mamy idon ta fiddo tace kina Nufin Hafsa itace mahaifiyar Nafisa? Eh mana Gata Nan tamiki bayani. Hafsa kinjifa! Sai Asan nan mum tayi Ajiyar Zuciya tace nima wannan Abun yabani Mamaki, tun lokacin da kuka Shigo da Yazeed nake kallonshi Saida Leemah tayi magana na tabbatar da Abinda Zuciyata ke Sakawa. Yanzu da gaskene dai kece Mum din diyata feenah? Leemah tayi dariya tace mamy Ai gashidai kin gani. Amma naji dadi da Hakan ta kasance dama ni wlh har Raina nakejin feenah Ajikina, Ashe yatace ta Hakika, "Hafsa baki kyauta ba yara Suna tare da yan'uwansu basu Saniba, kiga jiyafa yazeed har gidanku yazo, yaranma Sunfimu Zumunci kiga Leemah da feenah daidai da Rana daya Idan daya bega daya ba yanda Basajin dadi, kuma wai duk wayar da muke dake bamuyi tunanin mu hada yaranmuba toh yaushema mu kanmu mukaga juna? Fatima gsky ne ban kyauta ba Amma Dan Allah komai ya wuce yanzu Zumunci har Saikin gaji dashi, dama Yau nazone domin Na wanke kaina Saiga Shi Ashe da Rabon Zumuncimu ne Zaikara karfi, kin San kojiya Saida Alhaji yace yazeed yayi kama da dan wajen Ahmad. Eh Kinsan da Umar yana yawan Zuwa Abban Su yana kai mishi yazeed din daga baya ne daya fara rigima baya binsa. 😂😂dariya Leemah ta kwashe dashi! Haba Mamy yazaki Rinka irin maganar nan gaban yarinyar nan yanzu Saita fada ma Kananan yaran kawayenta. Yawwa Hafsa yau Allah ya kawoki Kinga Halin Dan naki kenan" bakin Rai da Son girma" kinganshi duk Sanda Akai magana Shi face dinshi adaure take Kamar igiyar kaba. Toh Aini banga laifin dan nawa ba yaushe Zai Zauna Kananan yara Su Rainashi Gara yaja girmanshi. Kekuwa Hafsa ki gyara Al'amarin Shine kike Ruguzawa. Ya bazan Ruguzaba Ana kokarin Ruguza Kan yarona da Surutu. Kokuwa My Son? durkusar da kanshi yayi Kasa yace Hakane Mumy Ina Huni? "Lfy qalau Son" Wlh halinki ya biyo Shiyasa Tunda yadamu Nakaishi gidan Matar Uncle Umar Nakiya! Itama feenah maganarta daya Nakaita gidanki, Nice bana kula da maganar, dafatan yanzu komai yawuce? Ah Wlh komai ya wuce Hafsa Ai yau Zan kira "Umma" na Sanar da ita, ina yarona Nazir dama tace Shi yasaka mata Umma. Tare kuwa mukazo dashi yana wajen Su Alhaji. Yazeed jeka Uncle Umar yaga Ka, daga Nan kasanar dasu komai.Toh Mamy. Leemah tashi Ki kira Su feenah Suma Su Sani. O.k. Mamy.
Shiga tayi tasamesu Suna Aikata Abunda Shedan yariga yamusu huduba Acikin kunensu, tayi maganar duniya basuma San tanayiba ganin itama tafara kamuwa ne Kuma idan tafita batasan me Zata gayama Su mumy ba yasa tanime waje ta Zauna. Kissing din feenah kawai Kausar keyi ko ta'ina yayin da hanunta daya ke cikin Rigarta tana murza kan Nipples dinta feenah bata Iya komai Sai Nishi, yayin da itama take Dan murza breast din Kausar, Hannu Kausar takai Cikin pant din feenah tana murza mata Mara, wani kara tadanyi wanda Hakan yakara tsumar da Leemah dake Zaune, kara kankame Cinyoyinta tayi tana dan Shafa mararta tana lumshe Ido. *wa'iyyazubillah. Ya Allah kayi mana tsari da fadawa tarkon Shedan👏ya Allah Kasa mufi karfin Zukatanmu kayi mana tsari da kawayen banza👏 ya Rabbi ka tsare mana imaninmu, yaranmu, kananmu, yayyanmu, dama daukakin Al'umman musulmi daga fadawa irin Wannan mummnar dabi'an, Allah ka ganar da iyayenmu Kaciremusu Son Zuciya da Son Abun da yashafi duniya kadai kabasu ikon Sauke nauyin yaransu Akansu👏 Aure Shine darajar diyarki, Aduk Sanda yarki ta girma ta isa Aure wajibine ki kirata Kitambayeta tsakanin Aure ko karatu Menene Ra'ayinta wanda ta Zaba wajibine akanki kiyi matashi matukar babu Cutarwa Aciki*
Shiga yayi palon yagansu Zazzune bisa Kujerun da Aka Tanada Don baki. Yawwa My Son karaso kaga Uncle dinka, tun Kana yaro Rabonka dashi. Karasawa yayi ya Zauna kusa da Nazeer yafara gaida daddy. daddy daya saki baki tunsanda Yazeed yashigo" Sai Asan nan yace "Nazeer ba Abokinka dana ganku jiya bane Wannan?" Eh Shine daddy nima Mamaki nake, Yazeed Kasan Zanzo nan ne? Abba da tunani ya lullbeshi yace kodai wanine mai Kama dashi wannan Ai dan waje nane "yazeedullah" Sai Asan Nan miskilin yagadamar magana! Eh daddy nine naje gidanku jiya Kuma nine yaron Abba na farko. Ya kwashe duk yanda AKayi Acikin gidan yafama Su daddy, "Suma dai murnan Sukayi tayi Ana kara jajanta ma juna narashin Son Zumunci" daga karshe Suka tashi Suka dunguma Cikin gidan. Palon Suka Shiga gaba dayansu Suna yar fira Saiga Umma tashigo tare da yaranta, Nan dai Akayita murna, Abba ne yace Ina feenah dinne Akirata mana, mamy tace Leemah taje kiranta kaga Shiru. Yazeed tashi kaje ka kirasu. Tashi yayi yatafi yana fada da Zuciyarshi bangare guda Zuciyarshi na bugawa. Kausar dan tsaya gabana faduwa yake feenah tafada Cikin dashashshiyar murya, Noo feenah inazuwa pls.......Leemah tashi tayi tashiga toilet......lokaci daya Akaturo kofar da karfi, ku wato Anakiranku.........dafe kanshi yayi yana maimaita INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN