Sashe 58
Yar Lesbian Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Xuwa yanxu khady ta kara daukan Shawaran Seemah Sosai. ta yanda Mufeeda tarinka kafa hanyoyi da dama daxataga ta mallake yazeed amma Abu ya gagara.bata san Abokan shawararta Sune suke kara ruguxa mata Al'amarin nata ba. Kowace Hanya ta bullu Abu baya yiwuwa,wajen bokaye taje amma ina. Kudin data kashe wannan karan har yafi na kwanakin baya yawa, yanxu kan yazeed gaba daya takoma Mahaukaciyar karfi da yaji. Yauma xaune Suke su'uku Suna firarsu ta yan'Duniya. Nifa wlh Seemah harga Allah yanxu tsakani da Allah Nakeson yazeed badan wani dukiyarshi ba kowani Abun, Xan'iya Ajiye duk Wani mugun Hali Nawa Sabida Nasamu na aureshi. Kallonta Seemah tayi kawata Nima na rasa wannan Al'amari duk inda kika bullo ya toshe. Ammafa inaganin kodan Xaki tuba badan Allah bane,kinsan Hausawa nacewa "kowa yatuba dan wuya ba lada" hade Rai Mufeeda tayi toh mekike nufi? Aa Ni bana nufin komai kawai kikara dagewa Akanshi. kwafa Mufeeda tayi nifa Naga tunda khady dinnan ta dawo Nan Kika kara wani shigemata. Toh miye kuma yashafe Khady da Abinki? Nothing Mufeeda ta fada lokacin data tashi. Ina Xaki kuma Seemah ke tambayar ta. Wajen yaxeed Zani! D Sauri khady dake kwance ta tashi.Alama Seemah tayimata data koma ta kwanta,hakan kuwa tayi. Amma mufeeda ai yazeed baya gida yanxu ko? baya gida Seemah hospital dinshi Zani. Ayya Allah yasa kidace. Ai yau xandace kuwa Sabida Abinda ban fadamishi va Xan fada. Oh Wai dama baki fada mishi kina Sonshi ba??? Mitsww wannan kuma Na nawa. Xan fadamishi Halin kanwarshi da wannan Shegiyar yarinyar ne. gaskiya kam gara yasani kidawo lfy. fita Mufeeda tayi Cikin Shigar Rashin Mutumci. tana fita khady ta tashi kinjifa inda tace Xata Seemah. Naji Khady tashi Zakiyi yanzu kishirya kibi bayanta, kisan inda Xaki boye idan kinje data fito kisamu kishiga office din nashi kisan mai Xaki fadamishi tayanda Xai kalleki Amatsayin mai ilimi, kinga maybe ayauma kishiga Ranshi. Ok Khady ta fada lokaci daya tashirya Nayi kuwa Seemah? Wow kinganki kuwa Lallai hijaf ma shine mutumcin mace wlh Kamar bake ba.dariya Khady tayi kinji kuwa Yanda na takura. Ai Abu kike bukata maxa daure kije. fita khady tayi tana fadin byeee. Saida tafita Seemah tace wahalallun banxa,Allah yasa yaxeed dinma duk yahadaku ya xane
💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya mohd Ahmad
(💖Nadseer💋)
dedicated to
Xaynab Ummu mahbub
Page....57/58
daret Hospital din Yaxeed Mufeeda ta karasa. Ba wani bata lokaci tayi wajen Shiga Office dinshi ba. Yana ganinta ya Nuna mata kofa yana miye ya kawoki?? Xan fita yazeed Alkairi y kawoni. Ke ai ganinki babu wani Alkairi Acikinsa kifita kawai nafada miki. Hakadai Kace Honey Amma yau Sako Naxo isar maka. Shedan dai ya angizo ki bana bukatar bude ido naganki So get Out. Ok Mr yazeed kabani 10mns kadai. Kauda kai yayi gefe bekara magana ba,ganin haka yasa Mufeeda ta karasa ta Xauna. ina hini? Bashi Nakeson Ji ba. gira Mufeeda ta daga Sama Alright y Aiki? buga table din dake gabanshi yayi wlh Xan takaki Anan. Wai dan Allah miye yasa ka tsanine haka yazeed?? Sabida kedin Shedaniya ce. Amma Dan nayi kuskure karami Shine naxama Shedaniya yazeed? Kinma fi Shedan ke Ai. Shikenan indan Abinda namaka Shine yasa ka tsananeni kake kirana Shedaniya, Ashe kuwa kana tare da manyan Shedanu Cikin gidanku, wajen Aikinka. Wani irin kallo yaxeed yamata wanda Saida hanjin Cikinta ya kada. Amma dayake yar duniyace kashe mai ido daya tayi gsky Ai. Idan Har xaka kirani shedaniya dan inabin maza,me Zaka kira Sauran matan dake bin mata yan'uwansu??? Mufeeda tashi kifita Dan Wlh Xan'iya Shakeki. Idan kina bin maxa,kuma Kina nufin ke YAR LESBIAN CE duk ke yashafa ba niba,tunda sakamakon Abinda kike yanaga Allah. Eh Nasani yazeed Shiyasama Naxo Shidamaka Na dau Alwashin daina duk Wani Abinda nake matukar Zaka dawo mucigaba da Soyayya har muyi Aure. dafe kai yazeed yayi ya dago ya kalleta ke koda Qur'an naganki kina karantawa baxan yarda dake ba, Na tsaneki Mufeeda bana sonki. Kece mace ta farko dakika fara Ruguxa Rayuwata. Kalaman yaxeed Sun mata daci matuka daurewa kawai tayi, Naji yazeed yanxu Kenan maganar danaji nacewa feenah kakeso gaskene? "La haula wala kuwwata llah billah" yazeed ya fada wai bana miki kashedi da kada kikara Xuwa Nan ba? Kamun Amma ka Amsamun tambayata natashi nafita. Beshafeki ba Naga inason wata feenah ko bana sonta. Tashi mufeeda tayi ta rataye Jakarta Saida takai bakin kofa Idanma kana tunanin danni karuwace yasa baxaka aureni ba! Haka nan bada dadewa ba wani Xai kawo maka Complain kan kanwarka. Banma San miye yasa kake neman yar masu mutumci ka Aura ba bayan gidan naku basuda tarbiyya, idan bakasaniba kasani yau! kanwarka Halima Ahmad YAR LESBIAN CE! Matar dakake Son Aure kake wulakanta wasu wato Feenah Umar Faruk itama YAR LESBIAN CE So kaga har wajen ubangiji nafi kanwarka da budurwarka matsayi daga Haka mufeeda tafita tabar gaba daya Hospital din. yaxeed daya daskare Xaune har yanxu inda Mufeeda ta tsaya yake kallo. "banma San miye yasa kake neman yar mutumci ka Aura ba bayan gidan naku bashida tarbiyya" Abinda Xuciyar Yazeed ke nanata mishi kenan. " kanwarka haleema Ahmaad YAR LESBIAN CE! Budurwar dakake Son Aure YAR LESBIAN CE!" Innalillah Yazeed yashiga maimaitawa. Tabbas Abinda nadade Ina tunani yau ya tabbata, Kenan dama Surutan danaji Sunayi kwanaki Abinda Suke Aikatawa Kenan?? Table din gabanshi ya buga Noooo yafada lokacin dayake bargaxa gashin kanshi. Leemah Bazata Aikata haka ba. feenah?? No Itama duk da banasonta Nasan ba Halinta bane. Kausar fa? Aa itama Harda ita lokacin dasuna Wa'azee Akan masu Aikata halin nan. Amma miye yasa naji kwanaki Suna.....Turo kofar da'akai yasa yazeed dagowa gaba daya idonshi yayi jaaa. karasowa tayi taxauna kan daya daga kujerun dake kallon yaxeed. barka Dr yazeed. Kallonta kawai yake be'iya bata Amsa ba. Sunana khadija Nasan Xaka ganeni, Sannan nasan Wannan bacin ran Naka bewuce nasaba kan Abinda Aka fada maka yanxu ba. Amma inason kasani Mazon Allah S. A.W. yace kada kayi Shedar Zur Akan Abinda bakada masaniya Akai. Nasan kaji Abinda Nafadama Yusuf cewa Ni Kawar Su feenah ce, Kagani Kenan ni Sheda ce Akansu nacewa basa Aikata wani Abu makamancin Abinda Aka fadamaka yanxu. Idan wannan be gamsar da kaiba. Nasan baka taba ganin Sun'aikata Agabanka ba, kuma nasan ba'a taba kawo maka karar Leemah daga Skul kan Cewa Ta taba aikata wani Rashin ji ballantana Abinda ya yashafi wannan. Ko Kana nufin Xasu Aikata Abu sama da Shekara3 dasukai a Skul kuma Akasa ganewa?? Kenan duk wannan sun isheka Sheda. Sannan kasan irin tarbiyyan da Akabaku a gidanku bazesa Leemah ta Aikata haka ba,bare feenah da bata mu'amala da mutane kuma itama kasan tarbiyyan gidansu. Kausar kuma da'ace tanayi yasuf Xaifara Sanar dakai kafin wata Mufeeda. kacire Wannan Aranka bekamata kanama Amfani da irin maganganun karuwan matan Nan ba. Kafin ta fito daga gida Xuwa nan ta fadamun Cewa tunda yanxu ba ita kakesoba Xataxo tasaka maka kiyayyar wacce kake so.Sannan tasamaka Xargin kanwar ka.taso ace Yusuf yana Nan, dan yaji yasaki Kausar Ayau Amma dayake Sharri tayi niyar yi ka gani yakoma mata. Abinda yasa ka ganni Anan tace Nima Naxo nakara Xugaka ne. tamance dacewa Nima Dan narinka Musu Wa'axee naje gidansu. tunda khadija tafara magana yazeed ke saurarenta kuma tabbas Zafin Ran daya shiga ya Ragu Sosai.ganin yadan Sakko khady Cikin Ranta tace da wuri haka. Afili cewa tayi Ni Xantafi Dr yazeed inakara jan Hankalin ka daka xama Mai koyi da halaye irin na manzon Allah S.A.W. danshi baya daukan Ziga,kuma baya daukan Kace nace. Sannan ya koyar damu cewa idan kaga Abin kyama daga jikin dan'uwanka kacireshi da Halshenka,idan bazaiyuwaba kacireshi da Hanunka,idan bazai yuwuba kacireshi da xuciyarka. Kaga da'ace mufeeda mutuniyar Arziki ce koda da gaske Suna aikata lesbian ba tona musu Asiri yakamata tayi ba,wa'azi yakamata tamusu, idan bazata Iya ba taji kyamar Abun Nasu Cikin Ranta Sannan tamusu Addu'an Shiriya. Murmushi ne ya bayyana a face din yazeed Alamar ya gamsu. Ganin haka ba karamin dadi khadija taci ba Sai Anjuma tamishi tafita.Cikin Ranta tana murnan ko Yanzu kasuwa ta watse dan koli yaci Riva.Acewarta har tasamu Waje Cikin Xuciyar Yazeed. Lallai Shidin maison kamilar mace ne dole nadawo kamila ta kwarai Amma bayanxu ba Gaskiya. Uppp wannan hijaf ya isheni Sai xafin jaraba.haka ta tari Napep tana sambatu Cikin Ranta.