← Book details Yar Lesbian Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 78

Sashe 57

Yar Lesbian Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lallai kataba ganina A Abuja lokacin muna Skul. Sunana khadija Kawar Kausar Ceni Ada. Sabida.... pls Khady Xoki ga Wani Abu kafin kikarasa! Seemah Kawar Mufeeda ta fada tana jan khady. tashi tayi ta bita Suka dan fita daga waje. Khady me kike Shirin fadamawa mijin Kausar?? Seemah dan Ya yasan koni wacece Awajen Kausar dan miye Bazan fayyacemishi komai ba? Haba khady yanzu Amatsayinki Na Musulma Xakiso Ace kin Raba Auren Kwana daya kachal? Seemah Ni ba Raba Aure Zanyi ba Xan fada mishi Halin matarshi Ada ne,Sannan inason yazeed yasan wacece feenah Kafin Ayi Aurensu. Murmushi Seemah tayi lokacin da take dafa kafadar khady. Har yanxu ke yarinya ce khadija! Kinga Kausar batai miki komai ba koda ta Rabu dake ta Rabu dakene kan gaskiya,Allah yashiryar da ita ta daina Abu dan miye Xata cigaba da Xama dake kikara daurata kan hanya? Bama haka ba Kausar din Naga kece kika daurata ta Aikata Wannan Abun tun farko,Kinga wannan Xunubin ma kadai ya isheki, Sannan yanxu idan mijinta yasani kodacewa ta daina Xai'iya daukan mataki Akanta. Me kike tsammani bayan kindawo Shedaniya kin daura mutane fiye da5 Akan hanya mara Kyau gashi Kina kokarin Raba Aure? Yakamata Ayanxu Kiyi kokarin ganin Kema kindaina Aikata Xunubi Kafin kikara daurama Kanki wani khady. Hakane Seemah Kausar bataimun komai ba Amma Xan fada ne Sabida yazeed ya Rabu da feenah. Mtswww Har yanzu baxaki gane ba khady.Ke kin tabbatar dacewa yazeed din yanason feenah ne?? girgixa kai khady tayi Alamar Aa, Amma Seemah koke Shaidace wajen bikin Kausar jiya. no khady Rawa dasukai ko Xama waje daya bashi Xai Nuna miki Suna Soyayya ne ba ko Aa. Ayanda Na Lura dake khady kema Son yazeed kike ko? da Sauri khady ta dago ya Aika kika gane? Hmm ni ba yarinya bace khady itama mufeeda Sonshi ne ya Rufe mata ido takasa gano haka. Idan har kin tabbatar Sonshi kike d gaske Ai Baxaki fada Abinda kike Shirin fadi yanxu ba, Sabida ba kanwarshi da feenah kadai Zai tsana ba Har ke kanki Zai tsana! Toh tayaya Kikeson Kisamu waje Azuciyarshi bayan kinsan idan yasan kece Silar komai Xaifi tsanarki Akansu?? Ajiyar Zuciya khady tayi Sai yanxu Nayi tunanin Haka Seemah. d Kyau tunda kinyi tunani,Mufeeda kawata ce Sosai mundade tare Amma bantaba karuwa da itaba,kekuwa Xuwanki yasa ina gamsuwa da Abinda Nakeso Shiyasa kikafi matsayi Axuciyata Kan Mufeeda. Yanxu Abu dayane Ki boye Sirrin Su feenah wajenki tunda Allah ya Shiryar dasu kuma Shine ya Rufa musu Asiri. Koma kin fada bawani fa'ida kawai kisan Abinda Zaki gayama yusuf yanxu. Amma tayaya yazeed Zai Soni Seemah bayan beso mufeeda data fini komai ba? Mtsww kixama mtuniyar Arxiki Aduk sanda kike tare dashi hakan Xaisa yasoki,ita mufeeda karuwancinta ta Nuna mishi Yasa ya rabu da ita. Bakiji tace Saitasan yanda tayi ta Sanar da yazeed cewa Feenah YAR LESBIAN CE ba? Toh duk Sanda taje Sanar dashi kisan hanyar daxaki bi ki karyatar da Abun.Hakan Xaisa yaga kedin mutuniyar kwarai ce. Kafin mutuba kin Aureshi bashi kenan ba. (*Kunji fa*😯😯😯) da gamsuwar Shawarar Seemah khady tace Shikenan mukoma Ciki. Shiga Sukai Kowacce Ainda ta tashi takoma ta Xauna. Yusuf dayake ta faman jira yace Munajinki. Murmushi khady tayi na karfin Hali dama Nice Kawar Kausar daka gani A Abuja, Lokacin dasu feenah Suka Shigo Skul din mukaga Suna Xuwa Ana koyar dasu islam, Alokacin nida kausar muka Shiga Rayuwarsu muke Xuwa Ana koyar damu tare. Shikenan muka Xama kawaye gaba dayanmu, yanxu Nazo daga Katsina ne domin taya Kausar murnan Aurenta. da Kyau Amma miye haninki da wannan?? Yusuf ya fada yana nuna Mufeeda dake jika tana batsewa. Ayya Aunt's dina ne ita da Seemah Na Sauka Agidansu Nace Su Rakoni Nan. tabe baki Yusuf yayi Yana kallon yazeed kajifa! Ina Ruwana ni yaxeed ya fada yana kokarin tashi. Sai Ina kuma?? Tafiya Zanyi. Jirani mufita tare Toh. Tashi Yusuf yayi yana kashe ma Kausar ido Xan fita. Adawo lfy Kausar ta fada Tana mishi Murmushi. Saida kausar ta tabbatar Sun fita ta juyo kan khady. Khady pls banace kifita harkata ba? Eh kince Nima badason Raina Naxo gidanki ba Akwai Abinda yakawoni. Xaki iya tafiya yanxu keda kawayen Naki. mufeeda da dama take A Sama dallah yima mutane Shiru dan Anzo gidanki Shine Xaki rinka nunama mutane Hauka. Eh Naji na Nuna hauka badake Nayi mgn ba da wacce ta kawoki Nake,Amma kema idan kince nayi dake Sainayi, gida nane dole nayi mgn Akan duk wanda Yashigo,idan Dan yazeed ma kikaxo nan yace bayaso Akai kasuwa Dan haka kitashi kifita. Chaff mufeeda ta fada Lallai yarinya Wato dankin Samu Anrufa miki Asiri wajen mijinki Shine Xaki rinka Alfahari dacewa gidanki ne ko? Wani banxan kallo Kausar tama mufeeda kafin ta juya kan khady. Ke khady waye yace kirufa mishi Asiri Anan? Idan kinsan Xaki iya fadama wannan kece Silar jefani Cikin harkan lesbian tayaya Xaki kasa fadama mijin daya Aureni? duk katuwar macen da bata kira yusuf tafada mishi cewa ni YAR LESBIAN CE ba batacika Cikakkiyar yar'iska ba Wlh. Kallonta Mufeeda tayi ba take Nake ba dan ke Yusuf yariga ya Aura mara tarbiyya. Amma duk Shegiyar yarinyar dake Shirin Auren mun Saurayi Tama Shirya ma kanta cewa yariga yasan itadin YAR LESBIAN CE. tashi Leemah tayi ta dawo kusa da Mufeeda Ada Ina miki kallon yar'bariki Mara kamun kai yar tasha Ashe Abun yawuce gaban haka harda Hauka kika tarama kanki. Idan baki kira yazeed yazo kinfada mishi cewa duk yan lesbian ne muba bakicika Cikakkiyar tababba ba. Idan kin fada mishi ya Aureki ya Xauna dake ke kamilallaiya, juyawa tayi wajen khady Uban waye yace kikasa fadama Su yusuf gaskiyan Abinda ya kawoki? Kema kiyi gaggawan kiransu ki fada musu dalilin Xuwanku nan kunxone domin kusaka musu tsanarmu Cikin ransu, Kuga miye Xai faru. Kwafaaa kawai Mufeeda tayi tafita fuuuuu Wlh Xakusan koni wacece. da karfi Leemah ta bude murya Sanin koke wacece na Nawa Kuma birkitatta kawai. Kekuma tashi kifita wannan yaxama last daxakizo gidan Kausar,idan fadama mijinta Abun datayi Abaya Kikeson yi kitareshi kifadamishi a titi. Tashi khady tayi dan ita harcikin Ranta tana Shakkar Leemah bin bayanta Seemah tayi Suka fita Suka bar gidan. komawa Leemah tayi ta Xauna, kallon feenah tayi miye kuma Abun kuka Anan besty? Leemah kigafa Shiyasa kokadan ba'ason Sa'bon Allah kota Wani Hali. Yanxu Kinga khady ta fadama kawayenta Abinda mukai Abaya,Allah kadai yasan iya adadin mutanin daxasusan wannan maganar. dukda Nasan ba lallai Yusuf ya dau mataki kan Kausar ba,Amma muddun yasani Xaiji badadi Cikin Ranshi Xai kuma iya fishi da ita. dan Allah feenah kada kidamu kan wannan duk Shirme Suke Allah yasani munyi taubatan Nasuwa kuma Shine ke rufama bawa Asiri dan haka babu Abinda xasu iya Akanmu. Hakane kaman yanda leemah ta fada feenah Kada kidamu dasu komai idan kikaga yafaru da bawa da Sanin Ubangiji Dan haka babu Abinda xasu iya yi. Allah yakara mana gafara kawai. Amin duk Suka fada. Lokaci daya sukacire tunanin Su khady Cikin Ransu sukaciga da firarsu Suna Raha. Karfe8 na dare Yusuf da yazeed suka Shigo Sallama su leemah sukaida Kausar kan saisun Kara Xuwa duk da damuwar dasuka nuna gaba daya hakan besa Sun karya Alkawarin mamy nacewa baxasuyi kuka ba. Koda Suka koma Cike Suka samu parlon Mamyn Su mumy sunzo. muryar inno kawai kakeji tana kwararo bayani kan Abubuwan dasuka faru a bikin Kausar. Shiga su Feenah Sukai Akacigaba da firar dasu. Karfi goma su mumy suka tashi tafiya feenah itama gida tace yau Xata koma Dan haka duk Suka dunguma Nazeer ya kwashesu Xuwa gida.

Bayan wasu lokuta Rayuwa na tafiyama Su feenah yanda suke so. Lokaci Xuwa lokaci Suna xiyartan Kausar,itama takan jemusu. Sati daya Kenan dasuka dunguma garin yola Akasha bikin Kabeer dasu,bayan Cema feenah da'akai Sabida batasonshi yasa yanemi wata ya Aura. Hakan ba wani damunta yayi ba Dan Ita tama mance dawani kabeer in badan labarin aurenshi datajiba. bayan Sun dawo daga yola ne Abba yaba yazeed Wasu takaddu ya duba mishi. Saida ya natsu ya duba, daga bisani ya shedama Abba Cewa takaddun Sunyi kyau xa'aiya daukan masushi Aiki Akowani hospital. Dadin maganar Yazeed Abba yaji Shikenan yazeed wannan takaddun yara nane su3 Zaka daukesu Aiki A Asibitinka tunda Naji kana neman kara ma'aikata daman. Sai yanxu yazeed yagane Cewa paper's din su Leemah ne,ba yanda ya'iya da Abba dan haka yace toh Abba. Yawwa dan'albarka Xuwa yaushe Xasu fara xuwa? Ko Monday ma Xasu'iya Abba. Shikenan tashi kaje Allah yayi Albarka. Amin yazeed ya fada yatashi yabar parlon. Kiran yusuf Abba yayi Awaya,bayan sun gaisa yake cemai kashedama Matarka Xasu fara Xuwa aiki Ran Monday. Gdy Sosai Yusuf yama Abba dan bayanda beyi da yazeed kan ya daukesu aikiba yaki. lokacin da yusuf ya shedama Kausar ba karamin murna tayi ba, phone ta dauka tafadama leemah itama tayi murna Sosai. daga bisani feenah Kausar ta kira ta fada mawa. Ba yabo ba fallasa feenah ta Amsa domin ita haushima taji,Acewarta dama Xama tayi ba Aiki,Akan wannan Aikin a karkashin wanda tafi tsana fiye da kowa. Haka kuwa Akai Monday Nayi Suka Shirya dan Xuwa Hospital. Office din yaxeed suka wuce face Adaure yamusu tambayoyi Suna bashi Amsa. Ka'idoji nason ranshi ya kafa Musu Cewa idan Suna aiki bazasu hadu d juna ba har saisun tashi, duk Wanda ya kira babu bata lokaci da dai sauransu. Babbu wacce tabashi Amsa haka yakaraci surutunshi yace sutafi. Abinda baxai yuwuva Kenan feenah ta fada lokacin dasuka fita. Dariya duk Sukai Rabu dashi saikace besan suwaye mudinba Kausar ta fada. Haka Rayuwansu tacigava gwanin shaw'awa kullum Suna haduwa basuda wata matsala. Gashi yanxu Sun Saba da sauran ma'aikatan Asivinti, feenah mace daya ta kasa sakin jiki da ita Dr Zainab itama Sabida feenar yazeed datake cemata yasa takejin Haushi.
Chapter 57 · 0% Book details