Sashe 13
Yar Lesbian Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Page.....14
Leemah ce kwance bisa cinyar Mamy tana bata labarin haduwar dasukai har biyu da brother dinta. "Mamy gidansu feenah ma haka ya zauna bawani fara'a wlh mamy Shidai wanan brother din yakamata ya janza halinshi" karma ya janza mana idan yayi aure matarshi Saita chanza Shi ai. Mamy taf Allah yasa Toh, Amin daughter, tashi Zakiyi muyi Aiki dazun Abbanki ke gayamun yau mumynki marason Zumunci Zatazo "laaa Matar Uncle Umar?" Eh itafa. toh Mamy kinsan yau mum dinsu feenah itama tace Zatazo, Ahhh nikam yau Ina da manyan baki, tashi mufara Aikin Dan mugama da wuri. Toh Mamy I'm ready.
Kwance yake kan bed dinshi dake manne Ajikin bangon dakin, gaba daya yau ya Rasa maike mishi dadi. Chan Kasan Ranshi tunanin yarinyar nan yake Kawar sister dinshi, waini take gaya ma Magana Afakaice cije baki yayi gsky yarinyar nan Saina dau mataki Akanta, duka duka nawa take Amma Zata Rainani, kodayake Ai duk Yusuf ne yajamun dayake kula su nasha gaya mai kananan yara ba kunya garesuba be yarda ba, Amma ba komai shima Zanfita harkanshi tunda yakoma karamin yaro. Karamin tsaki yaja tunowa da jiya yaji wannan Kausar din nace ma Leemah "Sai munzo tare da Feenah kamin natafi gobe" mtswww ba inda Zan fita yau karma Naga yaran Nan, Don wannan mai ido kamar na mujiya din Zan iya Marinta idan tamun maganar Banza Ayau, ka Aikata Hakan kuma mamy taga laifinka.
Mumy kecefa kikace yau Zakije gidan Su feenah yanzukuma Saiki chanza magana? Ba Haka bane daughter gidan "mamynki fatima" nakeson Zuwa kinsan yanda Suke da daddy Ki da Uncle dinki kuwa? Kamar yaya da kani haka Suke, tun yaushe nakecewa Zani Shekaru da dama muna gari daya ba Zumunci gashi itama har fishi tayi tace idan banjeba bazatazo mun ba. Ai Kinga da gaskiyar ta. Mumy Shikenan Kije nida Kausar Saimu wuce gidan Su Leemah Tunda yau Zata tafi. Hakan yayi nima idan banyi dare ba Sai nasa dadaynku yakaini. Mumy Toh yaran ita Matar Uncle Ahmad din nawane? Su biyu ne tana da yaro namiji ya girmi yayanku da "Shekara daya" Sai takara Kawo mace ita kwana hudu kawai ta baki. Ya Sunanta mumy? Nifa banje Suna ba, lokacin da nahaifi Twins bata kasar tana Saudiyya Shiyasa batazo ba. Gsky mumy baku kyauta ma juna ba Amma duk da Haka daddy da uncle Ahmad Suke Zumunci, kwarai Ai nice babban mai laifi Feenah Amma yau Zanje na wanke kaina. Bakiga itama Ummanku matar Uncle Sulaiman Sai korafi take Akan bana Zuwa ba, yanzu itama tabar Zuwa Amma insha Allah Zan ware mata nata lokacin. toh Mumy Allah yasa ni Bari naje mushirya mutafi, Ki gaishemun da Matar Uncle Ahmad din. toh feenah Zasuji. tashi feenah tayi tashiga ciki tana Murna Aranta yau mumy ta Zauna Sunyi fira, yanzune yakamata nakara tunatar da ita Kan Aurena, toh Auren ma dawa? Oho baridai mugani.daga haka tashiga dakinsu.
Dr Khalid Ai kawai musan yanda Zamuyi Mu kullah Soyayya tsakaninsu Wlh, Gaskiya ne Yusuf Sunyi bala'in dacewa, Amma Kai Ka hakura da itane Naji kana cewa Kasamu Sabuwa. Kawai Dr dama dabiyu nayi ba kaga har wani tsaki yaja ba Alokacin. Halin Dr yazeed Saishi Amma Zamuyi kokarin hada yarinyar da yazeed Sabida Halinsu daya, "Feenah Kace Sunanta ko"? Eh Dr feenah Sunanta Ai Naji dadi data kasance Sister din frind dina Abun Zaizo mana da Sauki. Nima Naji dadin hakan, kaga Kai yanzu Saina hadaka da Leemah. Kai Wlh Dr Khalid Leemah dinma nabar ba Abokina Kai jiya kaga wani kallo dayake mata daga gani Kasan Akwai magana, itama kaga yanda take wani Sunkuyar da Kai kasa! ni idan ta ganni batamun haka. toh fa kenan Kai haka Zakayi tazama ba Aure? Sosai Kai Yusuf yayi yace Ainima Ina ganin Nasamu mata. Wake Nan? Kausar Kawar matarka,😊Murmushi Dr Khalid yayi yace Amma naji dadin Hakan kwarai, Saidai yakamata Ku fahimce Juna domin naji Minal nacewa yau Kausar zata koma, kaga ba Lallai takara dawowa Nan ba tunda School Zasu koma Nan da 5days, Ah Haba Abokina? da gaske "kaje ko number dinta Kasamu daga baya Sai kabita Zaria din" haka Za'ayi Bari natashi, toh nawan "Allah yabada Sa'a" Amin Yusuf yace yafita.
Kofar gidan Su Leemah Haruna driver ya Saukesu. Kausar ce tace Allah yasa Kada muga mai tsukakkiyar face! Feenah tace Ina Ruwanmu dashi idan yamana muma muyi mushi. Kinjiki kamar Zaki iya, "Shi gayen ya hadu Sosai Ga kwarjini gareshi! kawai tsabar miskilancine ke dawainiya dashi" miskilanci ko girman Kai dai, kece ma kika Ga wani kyau Shi Abu kamar kumurci Ina wani kyau Agun. "dariya kausar tayi tace Kyau Ahadaku Aure Dan kema wani lokacin tsoron Halinki nakeji" mtswww Allah ya kiyaye Wlh. Parlon Suka karasa Mamy ce Zaune tana waya, gabanta Sukaje Suka durkusa har ta Kashe phone din. Sannuku yarana! Mamy Sannu da gida, yawwa kuna lfy dai ko? muna lfy qalau Mamy. "Allah ya muku Albarka" Amin mamy Suka hada baki. Feenah yau mumynki Zatazo mun ko? Eh Mamy Amma yanzu nabarta Zataje gidan kawarta tace idan batai dareba Zata biyo, "madallah Allah ya kawota lfy" Ameen. Kushiga Haliman na ciki. Tashi Sukai Suka nufi dakin Leemah Zaune take ta kunnah Speaker Tana jin waka India. "toh fa Leemah in feeling love" Kausar tafada tana dariya😄 dago Kai tayi tace daga mutum najin wakan love Shine me? uwar yan Saka ido kawai. dariya Sukayi gaba dayansu Suka hau fira. besty yau yan Ji dakanne Sukazo? Babu wani kawai Dan bataga Abokin fadan ta bane! Wlh Kausar Sometimes kinada matsala kicigaba da hadani da dan'uwan Leemah Zan baki mamaki. Wollah idan kina magana bakinki burgeni yake, Kai Kausar ke Mayya ce Leemah tafada. tasowa Kausar tayi ta matso gaf da feenah tasaka Bakinta Cikin na feenah, lumshe ido feenah tayi. Leemat tace kunji haushi a gidan mutane dinma Sai kunyi......kiran Mamy ne ya katseta "Leemah nace kizo kiga Matar Uncle dinku tazo" toh mumy gani nan. Tashi tayi taja kofar dakin ganin kawayen nata Sun lolaaaa.