← Book details Yar Lesbian Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 78

Sashe 52

Yar Lesbian Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

dealing number din kawarta tayi tana dagawa tafara magana. Seemah kina inane Kinga khady tace Takusa fa. Habadai? da gaske nake yakamata kiyi ki karaso. Ina Hanya Mufeeda motana yasamu matsala Amma yanxu Xan karaso. Motanki yana bukatar ki chanza Shi Gaskiya. Xan Chanza Mufeeda bari Saina Samu Sabon kamu. Hhh kokuma kibari Nayi Nasara Akan yazeed kinga duk Wacce kikesoma Zaki Samu.dariya Seemah ta kwashe dashi bakida kyau kawata,Zanso kiyi Nasara kan miskilin boyfriend din nan Naki. Karki damu lokaci Kadan ya rage Seemah. to Shikenan fito kibudemun Ina waje. tashi Mufeeda tayi tanufi kofa. Tare Suka Shigo Ciki Suna irin dariyarsu ta yan Duniya.laa kinga Khady tana kira maybe ta karaso.fizge wayar Seemah tayi jiki Na Rawa HELLO. daga dayan bangarin Aka Amsa yes Ina daidai wajen dakikace. Ok dear ba Mufeeda bace am Seemah Bari nazo Na karasa dake.am waiting you wacce Suke kira da khady ta fada. Kallon Seemah Mufeeda tayi dan Allah ji yanda kike ta wani Rawan jiki! barni Mufeeda Gaba daya nakosa Naga yarinyar ne. Chaf Saikije Ki daukota ai. Yanzu kuwa Seemah ta fada tayi Hanyar waje. Tabe baki Mufeeda tayi kowa da matsalar Shi, ina nan inajiran dawowar yazeed itakuma tana Rawar Kai wajen mace. Bawasu lokuta Aka dauka ba Suka Shigo. You are Wlcm khady Mufeeda ta fada lokacin data tashi. Karasawa tayi ta hungging din khady Kusan Atare kuma duk Suka Zauna bayan Sunkawo ma bakuwar tasu Ruwa da drink. Kisake jikin Ki baby nanma kamar gidan kune. karki damu Mufeeda yanzu Xata Saki jikin Ai. Saida Khady ta kurba lemon dake gabanta tukun ta dago tana Murmushi.kallonta Seemah tayi ur beautiful! Thank you taba Seemah Amsa. Kauda Kai Mufeeda tayi tana dariya kasakasa Cikin Ranta Kuwa fadi take ina wani Kyau Anan. Amma ur So young Mufeeda ta fada tana kallon khady. Murmushi tayi yep am 19yrs Old. Lallai meyasa kika neme kibata Rayuwanki bayan kedin karamace bakida Wani bukata Ayanzu? Aunty Mufeeda tabbas banida bukata Komai domin iyayena namun,Kawai Na Zabi Aikata hakan ne domin inada Shawan yi. tabe Baki Mufeeda tayi Kuma kinsan Abinda kike Aikatawa bamai Kyau bane ko? Murmushi khady takara yi Nasani Mana. O.k. kinyi 1yr haka da farawa? Wannan karan juyowa khady tayi Saitin Mufeeda Nayi 5yrs ma. Zaro ido Mufeeda da Seemah Sukai Chaff tun kafin nama fara Wannan harkar kenan Mufeeda ta fada tana kara mamaki. Uhum khadija tace Kuma Aunty Mufeeda kinsan Nayi nasarar daura mutane da yawa kan Wannan Hanyar.kamar yarda kuka nemoni Nima haka Nake nemo mutane.yanxu ma Abinda yasa Na Amince da gayyatarku Sabida Abu daya ne. Tunda Na Rasa kawata Kausar ban kara Samun wata wadda take burgeni irin taba. (kardai Ace khady Kawar Kausar ce ta dawo Kawarsu Mufeeda!😯 bari dai muji nida Readers) Chaf Mufeeda ta fada kikai Nasara Kodai kika dibar ma Kanki dinbin Xunubai. Karki damu da wannan Xan tuba daga baya. Amma.....da Sauri Seemah ta katse Mufeeda pls ya isa haka ko yar jarida Sai haka kije kiji da Naki Abun. Sorry tambaya daya Xan mata Yanzu Wacece Kausar din taki Xaki'iya bani labarinta? Zata baki Amma kibari ba yanzu ba Sai mun dan gama. Haba Seemah wannan yarinya ce ya Xaki da ita? be Shafeki ba. Khady kina Sona ko? dariya Khady tayi yep Aunty Seemah. Kamo hanun khady Seemah tayi No am not your Aunty yanzu ni best friend dinki Ce. Fara Shafe Shafe Sukai Mufeeda ta tashi bari nabarku nidai fita tayi. Ganin haka Nima Nayi waje ina addu'a Cikin Raina Allah ya shirya duk masu Aikata irin wannan Abun idan Masu Shiryuwa ne. Idan bamasu Shiryuwabane Allah kai kadai kasan Hukuncin daya dace dasu. Ubangiji kayi musu hukunci mai tsanani domin Sun Saba ma Umarninka sunki bin maganar mazon ka daka aiko Sa'annan sunki bin maganar malamai masu fadarkawa. Sun bata kansu Kuma Suna kokarin bata Rayuwar bayinka Wanda basuji ba basu gani ba. Whl yanxu matukar Mace na Aikata lalata da da Namiji ko tana Aikata lalata da yar'Uwarta mace toh burinta bewuce taga ta bata Rayuwar Wani ko wata ba. Allah karabamu da Sharrin mugayen kawaye😢😢😢Sharrin mutum dana Aljanu👏👏👏👏👏👏👏Amin.

*Thank you frinds for du'a, Call And messages. Alhmdllh Nasamu Sauki. Xandawo yin post Kamar da
[1/3, 08:05] ‪+234 806 677 6651‬: 💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya mohd Ahmad
(💖NADSEER💋)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page....53
Chapter 52 · 0% Book details