← Book details Yar Lesbian Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 78

Sashe 55

Yar Lesbian Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Washe gari Tunda Safe mata ke Shawagi A babban gidan daddy. Kowa ka gani Cikin farin Ciki yake. Yan kidan kwarya Suna daga gefe Sunayi Wanda inno ce tasamosu Acewarta tata gudumuwar Kenan. Yanzu ma ita kadai Aka budema fage tana Chashewa Abunta😃 Su Mamy Sai liki Suke Mata. Ganin Anata Zubar da kudi kan inno yasa masu Kida kara bude Sauti. Hajiya Inno mai tashe da Zamani Sha madarar lilo,ki girgiza ki Rausaya Kakar Leemah da yazeed.Aiko inno Andage Sai Rausayawa Ake.ganin Abin nata yaki karewa yasa na nufi dakin Mumyn feenah inda Nakejin Sauti kamar Na kuka. Shiga Nayi naga Leemah,feenah nd Kausar Sun Rungume juna Suna Rairai kuka kamar Ransu Xai fita. Cikin kuka Kausar ke fadin Shikenan yau Xamu Rabu😢Na Rokeku kuyafemun duk Abinda Nayi muku na bacin Rai. Kamar kara Xugasu tayi Suka kara fashewa da wani Sabon kukan. Mum data idar da Sallah ta taso tayo kansu. Wannan Ai wulakanci ne tun kafin Nafara Sallah nabaku hakuri kunki yi, Saikace wanda Aka muku mutuwa! Ko Shikenan kun Rabu ne? Naga Kausar din Anan kaduna Zata Xauna kuma miye ne Abun damuwa Kodan kusama kanku Ciwon kai ne Oho. Cikin kuka feenah tace mum yanzufa ba koda yaushe Zamu rinka haduwa ba kuma......wani Sabon kukan tafashe dashi. Tashi mum tayi Bari Nakira muku Fatima maiyuwa kuji maganar ta ita.fita Mum tayi Xuwa inda inno keta faman Rawa gefe mum tajawo mamy Kije yaranki Na kuka wai Zasu Rabu.dariya Mamy Tayi Lallai yaran Nan Ai duk diya mace daman gidansu bashi bane mazauninta Bari Naje Naji dasu. Inno Najin haka tace barni naje Shakiyan yara kawai,Rana irin wannan ta farin Ciki wake kuka. Da ker inno da mamy Suka Shawo kansu feenah Kafin Suyi Shiru. Jansu inno tayi waje Wurin masu kidan kwarya tasaka su a tsakiya tanata Rawa. Hakan ba karamin dariya yasasu Leemah ba dan haka Suka Saki jikinsu Suma Suka fara tayata.
[1/3, 22:28] ‪+234 806 677 6651‬: 💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💖
By
Nadeeya mohd Ahmad
(💖Nadseer💋)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...54

Ciki yusuf yashiga yana mai kara gdy Ga Allah daya Nuna mishi Rana Irin ta yau. dakinshi yashiga yayi Wanka yashirya. Laidar daya Aje A kitchen ya dauko ya Nufi dakin Kausar. durkushe take tana kuka idonta harya Chanza Kala Xuwa jaaa. da Sauri yusuf ya karasa y dagota. Ya Salam ya fada Cikin Muryar tausayawa. Kausar me kikema kuka haka Salan kanki yayi Ciwo! yusuf Su feenah Suntafi Sun barni. Kara Rungumeta yayi jikinshi. Sorry My gobe Xasuzo miki. Nidai ka kaini yanxu. dariya Abun yaso ya bashi Amma ya Shanye. No Kausar Su Mamy Zasuyi mana fada Kibari bayan Kwana biyu Na kaiki. Baki ta turo promise! Murmushi Yusuf yayi yaja hancinta I promise to you. Murmushi itama tayi thanks Hubby. Cikinta yusuf ya Shafa,lokaci daya ya fiddo ido waje yaushe Rabon da kici Abinci? Marairaice face tayi Nifa banajin yunwa Shiyasa. Kwakwayon yanda tayi maganar yayi Hakan yabata dariya. Ledan daya Shigo dashi ya bude kaza yaciro hade da plastic plate. Akai ya Xuba ya ciro fresh milk. tashi Kausar take kokarin yi ya jawota.Ina Xaki? Nifa banajin yunwa bacci Zanyi. Sorry Habibti Kici kadan Saikiyi baccin. Xama tayi Yusuf yarinka bata Shima yanaci harsaida Suka koshi tukun ya dau Sauran yakai kitchen. koda yafito bata dakin Motsin dayaji A toilet ne y tabbatar mai da tana Ciki. Fita yayi yakoma dakinshi. Koda Kausar ta fito bata tsaya wani Chanxa kaya ba ta hau kan bed. bata dade da kwanciya ba yusuf ya turo kofan Sanye yake d Sleeping dress kan bed din ya hau Aikuwa da Sauri Kausar ta tashi. gira yusuf ya daga Sama yakoma wajen wardrobe dinta.wata yar karamar Rigar bacci ya dauko mata yakoma wajenta. Mika mata yayi ta karba toh katafi Sai nasaka.dariya yayi yace Sallah Xamuyi.Nifa Nayi tawa. I know dear I just want you to help me Nayi 2raka'a. O.k. Kausar ta fada ta Ajeye Rigan ta Sakko. Kallonta Yusuf yayi Saka Rigan Toh.No Saimun idar. Dariya Ciki Ciki yayi yace Ok Alwala fa? Nayi tabashi Amsa Atakaice. Jansu Sallah Yusuf yayi Saida Suka idar ya kama kan Kausar yarinka kwaroro musu addu'an Zaman lfy Cikin Rayuwan Aurensu. Atare Suka Shafa yashiga yima Kausar tambayoyi game da Addini. Kowanne yanda ya tambaya take bashi amsa Alhmdllh Yusuf ya fada. Oya Go an Sleep habibti Sweet drms. baki ta turo Same dear.but katafi.O.k. Yusuf ya fada yatashi yafita Xuwa dakinshi. Key Kausar tayima door din tadau rigan da yusuf ya kawo mata tasaka. Saida takawo addu'an bacci daga bisani ta Kwanta, Nan da Nan kuwa bacci yayi gaba da ita. Saida yusuf ya tabbatar da Kausar tayi bacci tukun ya tashi yanufi dakin nata murda door din yayi yaji a Rufe. dariya Abin yabashi Wannan yarinyar tsoronta yayi yawa yafada Aranshi. Juyawa yayi yadauko Wani key din ya bude yashiga. Ahankali ya hau kan bed din ya kwanta. jawota yayi jikinshi Wow Rigan yamata Kyau. Gashin kanta yashiga Shafawa Ahankali yana lumshe ido. Cikin bacci Kausar taji kamar ta takura Dan haka ta bude ido. Atsorace ta tashi tana kokarin yin ihu. Hannu yasa ya Rufe mata baki Sorry Kausar nine fa. ido ta Shiga mitsikkawa ta'ina kashigo ta jefa ma Yusuf tambaya. ta kofa Nashigo tsoro nakeji ni daya. Aidai kai kadai kake kwana ada. Bakiga Nan Sabon gida bane. Alright Ka matsa Chan nikuma Nan.karshen gadon da kausar ta nuna mishi ya koma Itama ta kwanta. Saidai kowa da tunanin dayake Aranshi. Kausar fargaban Abinda yusuf yake Shirin mata take,bangare guda tana tsoron kada yasameta ba Amatsayin budurwa ba. Hawaye ta fara tana kara tsanar kanta da khady da itace Silar koma miye. Jin Shashshekan kukanta da yusuf yayi yasa yatashi yakoma kusa da ita. My Kausar nine ko? girgixa Kai tayi kaina ke Ciwo! Oh My God Yusuf ya fada gashi ban kawo komai nawa na Aiki Nan gidan ba. Shigewa jikinshi Kausar tayi tana kuka Yusuf forgive me pls. for what my Kausar? bude baki tayi Xatai mgn muryarta ta Sarke. ganin haka yusuf Yace is o.k. bakinshi yakai Saitin kunnanta pls Kausar kibari na nuna miki irin Son danake miki Ayau. be jira Amsarta ba ya Shiga Shafa bayanta. ido Kausar tafara lumshewa ganin Haka Yusuf y dawo Saitin mouth dinta. Ni bacci nakeji Kausar ta fada Cikin Sanyin Murya. kara matsota yusuf yayi yakai bakinshi Cikin Nata kissing dinta yafarayi Sosai. Nan da Nan kausar takara kankameshi.Saida ya dau lokaci yana kissing dinta tukun ya juyata hannu Ya Shigar Cikin Rigarta yana wasa da breast dinta.Cikin wata irin murya take mgn pls kabari. bema San tanayi ba. Shafa jikinta yake tundaga Sama Xuwa kasan Cibiyarta. Rigar jikinta ya Cire y wurgar kai tsaye bakinshi yakai kan nipples dinta yana tsotsa🙊 nishe kawai Kausar keyi bangare guda fargabane Cike da Xuciyanta Shiyasama taki Sakin jiki Sosai. kayan jikinshi yacire yacigaba da Aika mata sako yanxu har kasan mararta yake kaiwa Hakuri yakasa yacire Dan karamin pant din d Kausar ta Saka addu'an Saduwa da iyali yashiga karantowa lokaci daya y....
💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya mohd Ahmad
(💖Nadseer💋)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...55
Chapter 55 · 0% Book details