Sashe 7
Wani Zaman Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ya ce"Za ki ji alert anjima, don Allah zancen nan ya mutu".
Ta fi murmushi ta ce"Yawwa, sai yanzu ka so ya mutu ai".
Daga haka wannan zancen auren nasa ya sha ruwa, to bai sake neman wani auren ba, sai ya ƙara ƙaimi wajen neman matansa, dama ba wai dainawa ya yi ba, ragewa kawai ya yi.
08028966015
[28/05 13:02] Mai Zafafa: https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
WANI ZAMAN*
BY
SADIYA ABDULRAZAK
Marubuciyar
Sandar dukan uwargida
Ranar kuka
Miji goma
Zuciyar mace
Matar shige
Iya ruwa
Wani auren da sauransu
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS
Labarin ya ƙunshi
Kishi
Kissa
Makirci
Cin amana
PAGE 6
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.
Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamakiðŸ—£ï¸ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.
Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link É—in namu dai domin ganema idanunki.
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.
Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account a Instagram @imzeed _venture.
Karku bari ayi babu ku,😘😘😘😘😘 Nima Sadiya Abdulrazak tuni na antayaðŸƒ
Wannan maƙotan nasu da ta fi shiga har take kai ajiyar ƴaƴanta, tana kiran matar gidan da Umma kamar yadda yaranta suke faɗa, ba ta ɓoyewa Umma komai na damuwarta, don har zancen Usman ya ƙi siya mata gwal sai da ta yi mata, ta ce ita fa ba ta da wani burin da ya wuce ya siya mata gwal ɗin nan, Umma ta ba ta haƙuri ta ce ai wataran sai labari zai siya mata ɗin.
Irin yadda Fatima take zama ta yi ta faÉ—ar abubuwan da mijinta yake yi mata, da kuma nuna ba ta nemi komai ta rasa ba, shi ne ya É—auki hankalin Zahra wati Æ´ar Umma, bazawara ce mai Æ´aÆ´a biyu, auren ya daÉ—e da mutuwa tana gida a zaune babu miji, ta bakin Fatima take sanin halayen Usman, wanda suka sa ya shiga ranta sosai, har take jin dole sai ta shiga gidan nan ta kowane hali, ko kyautar kuÉ—i Usman ya yi wa Fatima sai ta zo ta bawa Umma kasonta, ta ce yau Usman ya ba ta dubu kaza, haka idan sutura ya siya mata ita da yara sai ta É—akko kayan nan ta nunawa Umma don a taya ta murna kuma a yabawa mijinta, kullum da kwanon abincin Umma a gidan nan, duk da su ma suna da rufin asirinsu.
Zahra ta yi ta dakon son Usman a ranta, indai ta gansa sai ta ji kamar ta je ta faɗa masa, amma tana kasawa saboda ba ta san halinsa na son mata ba, don tun da suka dawo sabuwar unguwar nan an samu sauƙi, bai fiya kula yaran layin ba, har ta fara jin kishin Fatima, sannu a hankali tsanarta ta dira a zuciyarta, ko son ganinta ba ta yi, idan ta shigo gidan ta yi ta ɓata rai kenan, magana kaɗan Fatima za ta yi sai ta gwale ta, ko kuma idan Fatiman ta so su yi fira da Zahran sai Zahran ta manna mata hauka, tun Fatima ba ta gane ba har ta fahimta, duk da ta girmi Fatima, amma a ganin Fatiman ai tun da ita ma babba ce da aurenta da ƴaƴanta bai kamata Zahra ta dinga raina ta ba, hatta Umma ta fahimci baƙon halin na Zahra, duk da ta yi mata faɗa amma babu canji, sai suka zuba mata ido Fatima ba ta daina shiga gidan ba, amma dai ta janye jikinta ga Zahran.
Akwai wata rana, Usman ya zo ya zauna a ƙofar gida yana shan iska yana wasa da yaransa, Zahra ta zo wucewa, ta kalle shi tun daga nesa ta fara murmushi, da ta ƙaraso ta duƙa har ƙasa tana narke murya ta gaishe shi, ya amsa yana murmushin shi ma, ta fara yiwa yaran wasa, zuciyarta kuma tana bugawa, ba kasafai Usman ɗin ya fiya irin wannan zaman a layi ba, don haka take ganin wannan ranar sa'a ce a rayuwarta don haka ba za ta bari dama ta wuce ta ba, tana ɗan kare fuska da alamun kunya ta ce"Baban Mu'az dama alfarma nake nema".
Ya ce"To Allah Ya ba ni iko, mene ne?"
Ta sake sunne kai ƙasa ta ce"Dama ina ta neman lambarka ne".
Ya ce"Lambata kuma? Allah Ya sa lafiya".
Ta ce"Lafiya lau, gaisawa nake so mu dinga yi dama, amma idan babu damuwa".
Ya ce"Wannan ai babu damuwa, ba komai ba ne, kawo wayar na saka miki".
Ta miƙa masa wayarta, ya saka mata lambarsa ta karɓa tana rangwaɗa ta ce"Na gode sosai".
Ya yi mata wani shu'umin murmushi ya ce"Ni ma na gode". Ya bi bayanta da kallo yana murmushi.
Tunaninsa ya fi ba shi yarinyar son shi take yi, ƴan matan gidansu suna burge shi dama, kawai dai ya kau da kai ne saboda ganin yadda Fatima ta ɗaukake su take yi da su, kar ya je ya ce yana so ya sa ta ji kunya, ko ya raba musu zumunci, amma tun da yanzu ita ta kawo kanta indai ta ce tana son shi babu abin da zai hana shi karɓar tayinta.
Can bayan azhar ta kira shi a waya, lokacin yana gida don haka yana ɗagawa da ya ji ita ce ya tashi ya kkma ɓangarensa, har da murɗa key, suka gaisa suka taɓa firar duniya kafin ta sanar masa maƙasudin karɓar lambarsa, ta ce"Dama alfarma nake nema a wajenka, duk da dai na san ni ban kai ba, duba da ganin ka wuce ajina, amma karambanin zuciyata ya hana ni sakat, shiyasa na ce bari dai na gwada".
Usman ya yi murmushi ya ce"Haba, ai namiji ba ya wuce ajin mace, sai dai ita ta wuce ajinsa, ki faÉ—i maganarki kai tsaye, kuma ki faÉ—awa zuciyarki na ce ta daina kamba ni da yawa har haka, don ban kai inda take zato ba".
Zahra ta ce"Wallahi baban Mu'az na daɗe ina sonka, kana burge ni sosai, abun ya fi ƙarfina na garara dannewa, har ta kai na fara jin kishin matarka, na san dai ka fu ƙarfina amma don Allah ka taimaka min".
Wani daɗi ya kashe Mu'az, a zahirin gaskiya shi sam Zahra ba ta cikin jerin matan da zai iya aure, zai iya sonta amma ba da aure ba, sai dai idan za ta dinga ba shi kanta yana biyanta, amma idan ya wuce haka sai dai ta ƙara gaba.
Zahra ta ce"Ka yi shiru".
Ya ce"Na ji batunki Zahra, sai dai fa akwai matsala".
Ta ce"Mene ne matsalar?"
Ya ce"Kin ga dai Fatima kamar ƴar gida take a wajenku, ba zai yiwu na fara zuwa wajenki ba, saboda tana da kishi, sai dai mu dinga soyayya a ɓoye".
A sanyaye ta ce"Amma ɓoye soyayya zai kai mu ga aure kuwa?"
Ya ce"Sosai ma, ai a hankali za mu dinga bayyanawa, sai mun gama shaƙuwa da juna mun fahimci juna sai kuma a fito a bayyanawa ƴan gidanku, idan suka amince aka saka rana, dab da auren sai Fatima ta sani, a lokacin aikin gama ya gama, ba ta da yadda za ta yi da mu".
A sanyaye ta ce"Hakane".
Ya ce"To yanzu a ina za mu dinga haÉ—uwa kenan?"
Ta ce"Ko a bayan layinmu ma"
Ya ce"Lallai ashe ba ki san yadda Fatima ta saka matakan tsaro saboda yadda take kishina ba, ai ni ban ga inda za mu dinga haÉ—uwa a layin nan ba, har gaba da layin nan ma, kuma kin ga soyayya ba za ta yiwu a ce ba a ganin idanun juna ba".
Ta ce"To yanzu ya kenan?"
Ya ce"Ai maslaha É—aya ce, kawai mu dinga haÉ—uwa a cikin gidana".
Ta ce"A cikin gida? A layi ma kana ganin ba mu tsira ba ballantana kuma a cikin gida?"
Ya ce"Ai tana zuwa makarantar magriba, a wannan tsakanin daga magriba zuwa isha'i ya ishe mu fira".
Ta ce"Amma idan Æ´an unguwa suka ga ina shiga fa?"
Ya ce"Ai kowa ya san yadda Fatima take da Æ´an gidanku, to babu wanda zai kawo tunani mara kyau, za a yi zaton ba ta je makarantar ba tana gida".
Ta ce"Kai, gaskiya sai na yi tunani".
Ya ce"Ok, ina jiran amsarki".
Suka shiga wata firar kamar ba wanda suka fara waya yau ba, kiran sallar la'asar ne ya katse musu wayar.
Tun daga ranar suka jone a waya, gabaɗaya ta saki jiki ta yarda Usman sonta yake kuma da gaske aurenta zai yi, yanzu ta kai idan ya dawo da daddare sai ya yi mata waya su haɗu a farkon layi ya ba ta ledar tsaraba, duk abin da zai shiga da shi gida na ci, sai ya ƙunso mata nata rabon, don haka ta sake yarda da son da yake yi mata, ta kuma sake tsanar Fatima da jin kishinta.