Sashe 10
Wani Zaman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ce"Zaɓa zan yi, ka buɗe mana".
Ya buÉ—e yana haÉ—e rai, yana juya baya don koma cikin É—akin ta hankaÉ—a shi ta shige ita ma, kai tsaye É—akin gadon ta nufa, hankalinsa ya tashi ya ce"Ke! Ke Fatima! Ina za ki je, mene ne haka?"
Inaa har ta antaya cikin ɗakin, ai kuwa ta ci karo da yarinyar zaune a bakin gado, ta ɗaga murya ta yi kabbara kuwa, sai ga Hasana dake laɓe ta taho a guje, dama haushin yayan nata take ji saboda wannan halin nasa, don haka ranta fess yau.
08028966015
[28/05 16:35] Mai Zafafa: https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
*WANI ZAMAN*
BY
SADIYA ABDULRAZAK
Marubuciyar
Sandar dukan uwargida
Ranar kuka
Miji goma
Zuciyar mace
Matar shige
Iya ruwa
Wani auren da sauransu
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS
Labarin ya ƙunshi
Kishi
Kissa
Makirci
Cin amana
PAGE 8
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.
Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamakiðŸ—£ï¸ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.
Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link É—in namu dai domin ganema idanunki.
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.
Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account a Instagram @imzeed _venture.
Karku bari ayi babu ku,😘😘😘😘😘 Nima Sadiya Abdulrazak tuni na antayaðŸƒ
Hasana ta shiga da gudu ta miƙawa Fatima wayar, Usman mamaki ya kashe shi, ga shi jikinsa duk ya yi sanyi, ya ce"Wai Fatima me kuke shirin..."
Kafin ya ƙarasa Fatima ta fara zabga mata wayar nan tana cewa"Don ubanki me ya kawo ki gidana? Kwartancin naku ya wuce titi ya kai gidana? Ai kuwa ƙabarinki kika shigo".
Hasana ta ma shiga rafka mata muciyar, tuni yarinyar ta ruɗe ta fara yi mata magiya tana cewa"Ki yi haƙuri don Allah, Usman kana kallo wai?"
Ya matso yana cewa"Ke Hasana kin ci ubanki! Ficr daga É—akin nan, Nana".
Fatima ta ce"Wallahi kana taɓa ni sai na shauɗa maka, ai kai ne ma abun duka dama ba ita ba, macuta kawai ƴan iska!".
Ta sake zabga mata, Usman ya ce"Hasana wai ba magana nake yi miki ba? Wallahi zan tattaka ki fa".
Hasana ko kallonsa ba ta yi ba, tana ta muƙa mata muciyar ta ce"Yaya sai dai fa ka yi haƙuri ni jahadi nake yi".
Ya ƙarasa da niyyar riƙe Fatima ta zabga masa wayar, ya wanka mata mari za ta rama ya murɗe hannunta, yana ta ƙoƙarin ƙwace wayar, saboda sun fara jigata yarinyar, Fatima ta hana wayar, ganin haka sai Hasana ta figi kwartuwar ta yi falo da ita, ta cigaba da muƙa mata muciya a duk inda ta samu, Fatima ta sakar masa wayar ta fita a guje, kafin ya fito ta ja yarinyar ta fizgo wayar jikin kayan kallonsa ta cigaba da zabga mata.
Usman ya ruÉ—e ganin yarinyar tun tana kuka ta kasa yi, sai wani tari da take yi kamar za ta mutu, ya ce"Hasana, Nana kar ku yi kisa fa, ku rufa min asiri, ba laifinta ba ne, ni na gayyace ta wallahi, ni za ku daka ba ita ba".
Hasana dai ta rabu da ita, sai Fatima ta ɗauki muciyar ta cigaba, da ƙyar Usman ya riƙe ta ram ya ce da yari yar ta tafi, ko mayafi ba ta tsaya ɗauka, ga shi siket ɗinta mai tsaga ne a baya, ya yage har sama ana ganin fant ɗinta, sun yi mata jina-jina sun yi mata raga-raga, da jan ɗuwawu ta bar gidan tana ta wani nishi, saboda yadda ta jigata, Fatima tana ta zaginta tana fizge-fizge, amma ya ƙi sakinta, sai da ya tabbatar yarinyar ta bar gidan, sannan ya sake ta, ya tafi da gudu ya rufe gidan da key, kafin ya dawo Hasana dai ta tsere, ita kuma Fatima zama ta yi ta kifa kanta, sai yanzu ta samu damar sakin gursheƙen kuka.
Ya dawo jiki a mace, bai kula ta ba ya nemi waje ya zauna, ta gama kukan ta tashi za ta tafi, ya ce"Yanzu Nana abin da kika yi kin kyauta kenan? Da kun kashe ta fa?"
Ta ce"Haka ma za ka ce? To da na kashe ta na kashe banza, don an rage iri ne, irin gayyar tsiya".
Ya ce"Kuma amma don wulaƙanci ba za mu kashe mu rufe mu biyu ba, sai kin kira ƙanwata kin tona mini asiri a gabanta, salon ta raina ni?"
Ta ce"To kana jin kunyar ƙanwar taka me yasa ka aikata? Ai kai abun kunya gaba ka ba shi ba baya ba, wallahi ka yi asara! Kuma bari ka ji na faɗa maka, babu ni babu kai, ba zan sake haɗa jiki da kai ba, ba za ka kwaso mini cuta a jikin gantalallun mata ka shafa mini ba, dama kar na sake ganin ƙazamar ƙafarka a ɗakina, ka yi rayuwarka a nan kai kaɗai!".
Ya ce"Ni dai ki yi haƙuri da baƙi a gidan nan, idan suka ji ke ma za ki ji kunya ai, ƙila ma sun ji".
Ta ce"Babu kunyar da zan ji, kai ne ka yi abun kunya don haka kai jinta ya kama, ai gara ma kowa ya san halin naka".
Za ta fita ya ruƙo ta, ta fizge ta ce"Kar ka sake taɓa ni! Kar ka sake hannunka ya ƙara taɓa jikina, ka taɓa ƙazama ko wanka ba ka yi ba kama ta taɓa ni, ni da shigowa ɗakinka har abada".
Ta fice yana kiranta ta ƙi dawowa.
Hasana ba ta faɗawa sauran ƴan cikin gidan ba, ɗakin Fatiman kawai ta shiga ta zauna tana jiran shigowarta, ga jaririn sai kuka yake yi tana ta jijjiga shi, su mutanen falo da ba su san me ya faru ba suna ta cewa ta kai shi amma ta ƙi. Fatima tana shigowa ƙanwar babarta ta fara yi mata faɗan ta tafi wajen miji ra bar yaro yana kuka, ba ta ce komai ba ta wuce ɗakin nata, Hasana ta miƙa mata yaron tana cewa"Ya ce na je ko?"
Fatima ta ce"A'a".
Ta zauna ta fara ba shi nono. Hasana ta ce"Don Allah ki yi haƙuri maman Mu'az".
Fatima ta fara kuka ta ce"Mutumin nan ba shi da adalci! Yana cutata, ba fa wannan ne karo na farko ba".
Ta ce"Gaskiya ya cuce ki, amma ki yi haƙuri, in sha Allah watarana sai labari".
Ta ce"Amma fa mun jibge ta, ni kar ma ta mutu a hanya".
Fatima ta ce"Da kuwa ko Allah Ya ji ƙanta ba zan ce ba".
Hasana ta ce"Har shi fa kika dinga duka, wallahi ni ma na so na samu damar muƙa masa muciyar nan a ƙugunsa".
Fatima ta ce"Hmm, ai wannan na farko ne, ya sake wata ya gani, Allah tsaf zan ƙone su gabaɗaya".
Hasana ta ce"Hmm! Dama gobe asuba tana yi zan bar gidan nan, don na san idona idonsa sai ya karya ni".
Fatima ta ce"Babu abin da zai yi miki, ai ya san za a tambayi dalili, kin ga kuwa ba zai so asirinsa ya tonu ba".
Hasana ta ce"Allah Ya shirye shi to".
Haka suka kwana rai babu daɗi, ita Fatima ta yi alƙawarin kawai ta jingine shi a gefe, ta fita harkarsa, shi kuma nadama duk ta dame shi, ya yi alƙawarin ba zai sake gwada kawo mace gidan shi ba, amma gaskiya zai ƙara aure, don yana da buƙatar hakan.
Washegari yana tafiya masallaci Hasana ta bar gidan, don ba ta yarda ba zai yi mata komai ba. Aka yi soyar nama aka gama, sai yayarta ta zauna don taya ta wasu ayyukan, sati biyu ta yi kafin ta tafi, a cikin sati biyun nan Usman ya ga ikon Allah, Fatima ba ta sake shiga ɗakinsa ba, idan ya shiga ɗakinta sai ta fara yi masa masifa tana cewa ya fita, kuma a gaban yayarta, sai ya fita sum-sum don kar zancen ya yi tsayi yayar tata ta ji, idan an gama girki ma Mu'az take aika ya kai masa ɗakinsa, ko gaisuwa ba ta haɗa su, ba kullum ma yake ganinta ba, yayarta ta yi mamaki kuma ta yi mata faɗa sosai, duk da ta ƙi faɗa mata dalili.
Bayan yayarta ta tafi, sai Usman ya ga dole fa ya zo su samu sasanci, don haka yau yana dawowa ya shigo É—akin ya zauna, ta yi banza da shi tana danna waya, ya ce"Nana sannu da gida".
Ta yi kamar ba ta ji shi ba.
Ya tashi ya ɗakko kofi ya buɗe firji ya zuba ruwa ya sha, yana ajiyewa Mu'az ya ɗauka zai ƙarasa sha, ta daka masa tsawa ta ce"Ajiye shi! Maza ka kai shi bola ka yar, mu zunubi ba zai shafe mu ba, an gama ƙazanta an zo ana taɓa mini kofi? Kularka ma ware maka taka na yi, wallahi komai ka taɓa na daina amfani da shi, dattin zina ba zai ja mini masifa ba!".
Ransa ya ɓaci sosai, ya ce"Ni kike faɗawa haka? Kuma a gaban yara?"
Ta ce"To ƙarya na yi? Ai ka san da yaran dai ka aikata ko?"
Ya jinjina kai ya tashi zai fita, a gabansa ta janyo zanin goyon É—anta ta fara goge wajen da ya tashi É—in tana cewa"Ni gaskiya a daina shigo mini É—aki ehe!".