← Book details Ustaziya Ko Yar Duniya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 40

Sashe 37

Ustaziya Ko Yar Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dakyar Ak ya sararama Aisha yayinda ta zuba mishi abinci yadan tsakura sai hadin dabinon data wuni sha ta zuba masa nan yaita zuba santi, a'daddafe dakyar yabari karfe goma yayi inda ya watsa ruwa sama sama cikin kayan Bcci milk color riga da wando Aisha kuwa tsoro yagama rufeta ganin haukan da Ak ketayi tun ba'aje ko'inaba yagama rikicewa ita kanta a takure take tana bukatar mijinta hakan yasa takasa ko motsin kirki inda ya shigo batareda bata lokaci ba ya rage hasken wutan dakin yayinda ya kunna na Bcci, 'Hubby tun yanzu zamu kwanta? 11 fa muke Bcci, 'karki damu yau dawuri zamu kwanta Bcci nakeji toh Bari inje in chanza kaya, tafadi jiki na rawa harta kai bakin kofa tana shirin budewa, 'my Eeasha basaikin wani chanza kaya ba please kizo, 'waigowa tayi cikeda fargaba, yanzu zan dawo Ina zuwa tana fita ko tsakiyar parlon bata kaiba taji anyi sama da ita, Daukarta yayi batareda Yaji nauyin taba, "naga saiwani jamin aji kikeyi kinaso ki manna mun hauka, yafadi tareda direta a'tsakiyar Gado inda yaimata rumfa da faffadar kirjin shi ya shiga aika mata da zafafan sakonnin da suka fara kwance mata da dukwani tunaninta a duniyarta dukansu bakaramin fita hayyacinsu sukayi ba Ak kuwa tun ba'aje ko'ina ba tunda yafara sarrafa jikin Aisha ya dinga ihu kadan kadan kusan awa daya suna buga hot romance a lokacin da zaka tambayesu sunayan su tabbas bazasu Iya tunawa ba, ganin abun bamai karewa bane yasa na lallaba tareda barin musu dakin da sai nishi sukeyi duk kunya ma tagama cikani wlh🙈, parlor nakoma na zuba tagumi inaso Inga abunda zai turema buzu nadi batareda bata lokaci ba naji Ak na salati Wanda saida ya furgitani, "Innaa...lillahi, ya salam, Wyyooo Mamie na, Aisha Aiiiiishaaa meye haka?
Meye haka Aisha? " ita kuwa kuka kawai takeyi harda magiya tun muryarta na fita cikin tashin hankali harna daina jinta...........
"Zaki kasheni Aisha,
Ihu yakeyi sai kiran sunan Aisha yakeyi kamar Wanda zaa zarema rai😕nifa sunsani a tsaka Mai wuya kamarya zata kashe shi? Damai zata kashe shi?🙁

*Mr's Saddiq Rumah💅🏻*
🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀*

*Written by Anty Mamie*

*Kuyi hakuri kwana biyu kun jini shiru, wlh Hidima namun yawa da weekend ne shiyasa but karku damu askin yazo gaban goshi insha Allah.*

*Dedicated to sister Husna*

41

Ba karamin rikicewa Ak yayi ba inda ya dinga kiran sunan Allah sai misalin dayan dare yasamu natsuwa inda ya kwanta gefe yana maida numfashin gajiya yama rasa abunyi yarasa tunanin dazaiyi cikin kankanin lokaci zazzabi Mai zafin gaske ya rufe shi inda yajawo Aisha jikinshi A ranshi kuwa zuba mata Addu'a kawai yakeyi yama rasa bakin magana, rufesu yayi da bargo yanda yakejin kanshi ko wutan dakin bazai Iya kunnawa ba saboda Mazarin da jikinshi keyi kafun lokaci kadan Bcci yayi gaba dashi sai munshari yake bugawa yayinda ya kankame jikin Aisha yana sauke ajiyar zuci tuni Bcci yayi gaba dashi kiran sallar Asuban farko yatashi sakamakon nishin da Aisha ke fitarwa na wahala Wanda yakeji sama sama a kunnan shi da hanzari ya Mike tareda kunna wutan dakin da gudu ya karasa wurinta ya shiga jijjigata, "na shiga uku my Eeasha subhanallah, rungumeta yayi kam jikinsa dake rawa da zafi yana kuka kamar karamin yaro sai hakuri yake bata, "bana cikin natsuwata har yanzu nakasa tuno komai kaina ya kulle am a very bad parson Aisha ki yafema mijinki na cuceki, kwance take a jikinshi sai lumshe idon wahala takeyi tana jin maganar nashi sama sama, " I can't believe u r still a vargin wowww my Eeasha a vargin that's my dreams coming true yah rabbi yah Allah Kaine Mai maida Impossible To be possible am confused, sumbatu ya cigaba dayi yana kuka daka ganshi baya cikin natsuwar sa inda lokaci daya ya jawo wayarsa dake bedside dukda haka kan Aisha na rungume a jikinshi sai faman lailaya mata yakeyi yana hawaye likitan shi yakira cikin daran inda wayar taita Kara tana katsewa har kusan sau biyar harya gama cire ran zaa amsa wayar yafara tunanin kodai Mamie zai kira tazo ta dawo mishi da Eeashar sa daidai? Muryar doc dince ta katse shi cikin magagin Bcci, "Doc wlh she is a vargin and I hurt her soo badly ooh how can I be soo stupid nayi zargin innocent jewel Dina, oooh Allah na shiga uku please ya zanyi idonta a lumshe yake tun dazu tana nishi help me please my wife is in pain and becox of my stupidity why? How comes? She is a vargin wlh wlh Nina fara saninta I can't believe what am seeing......." Carm down Sir please ka kwantar da hankalinka sir kaimun bayani yanda zan gane and who is a vargin? Tsawa Ak ya daka mishi kamar zai fasa wayar, "Who Else if not my wife u stupid Moran malam just tell me abunda zanyi banasan gulma, " sorry sir, taimaka mata zakayi ka gasa mata jikinta sannan ka kimtsa ta kakawo mana ita asibiti zanma likitan mata bayani zaai mata duk abunda yadace, "shikenan abunda zanyi? Ya tambaya murya na rawa
" yes sir shikenan kafun inzo anjima....dif ya katse wayar shi tareda jifa da ita nan ya Mike cikin kwarin jiki ya shiga yin duk abunda likitan yasashi, yanayi dukkansu suna kwallar azaba Aisha nayin hawayan radadin zafin datake ji shikuma yanayin hawayan radadin zafin dayasata tareda Dana sanin duk abunda yaimata a baya yafi kowa sanin matarshi shiya fara budeta koda cikin hauka yake yasan ayau shiya amshe budurcin Aisha, nan yaita rasgar kuka harda majina yana rokonta gafara yana mata wanka itako Aisha idonta a lumshe yake ta kanta takeyi, Cikin kankanin lokaci ya kaita asibiti inda batareda wani bayani ba aka Amshe ta sanin zuwan nasu kai tsaye Aka fara bata kulawar daya dace inda Ak ya karata yanda yaje mata batareda sanin budurwa bace yadauka inrinsu leemah ne zuruf zai shige🤣, sai safa da marwa yakeyi hannu duka biyu akai dagashi sai dogon wando da farar singlate duk Wanda yazo wucewa saiya kalle shi ganin yanda yake rasgar kuka kamar tsohon bayairabe inda wani likita yazo gilmawa harya wuce yadawo tareda dafa kafadar Ak ganin yanda babban saurayi ke hawaye, sannu bawan Allah Dan Allah ka kwantar da hankalinka irin wannan kuka saikace ba namiji ba? Da alama madam na labour ne Addu'a zakai mata ba kuka ba Allah ya raba lafiya, "kallon mutumin yakeyi ji yakeyi kamar ya watsa masa mari kozai huce takaici, shi kanshi likitan ganin irin kallon da Ak yake masa shiya sa yawuce da sauri kada ya
huce a kanshi.
Aisha kuwa bakaramin wahala Tasha ba inda likitan dake dubata tayi masifa da fada sai kumfar baki takeyi bakaramin haushin Ak takeji ba wannan ai rashin hankali ne ko makaho ne bai kamata yasa miki karfi haka ba ko kinmai gardama ne? Ta tambayi Aishar da batada niyyar bata amsa, dakin hutu aka kaita tareda Kara mata ledan ruwa da alluran Bcci.

Kafun gari yawaye harya kirasu Mamie dasu bilki yan'uwa yaita kira Eeashar sana Asibiti priceless Jewel batada lafiya batareda tunanin dalilin dazai gaya musu ba, aikuwa nansu Mamie da brother Hakeem sukazo harda bilki wacce Hakeem yacema Mamie su biya su dauko ta Ramata kuwa cewa tayi basai taxo ba Adduar ta ya wadatar batareda bata lokaci ba Mamie ta tambayi abunda yasamu Aishar Ak kuwa da gaskiar shi yake shirin yima Mamie dalla dalla inda bilki ta farga tayi saurin katse shi,........" Wlh maleria ne yasata gaba jiya danaxo haka na barta jikin sai a hankali Ashe jikin nata yayi tsanani bayan tafiyata, "Adduar samun sauki sukai mata inda bilkin tayi hakan ne saboda surutun da mamakin da zaai shekara uku da Aure sai a lokacin ma'auratan suka San junansu it will look somehow, "Ammah bro duk ciwon sister neya rikitaka kazo asibiti babu ko riga? Sai a lokacin Ak ya kalla jikinshi inda kunya tagama kamashi yiyinda Mamie ta kalleshi tana girgiza kanta, " Allah ya shirya ka Ak dannaga alama kana gafda fara hauka, wucewa dakin da Aisha ke bccin hutu tayi bilki kuwa sanin Abunda yafaru da yayar tata bakaramin tausaya mata tayi ba inda suka koma gefe daya itada hakeem sai fira sukeyi kallo daya zakai musu ka faminci zallar soyyah a idonsu, "hmmmm wata sabuwa da Alama jinin buzaye yagama mallake gidan Alhaji Muktar👯🏼‍♀

Mota Ak yakoma inda yakira PA dinshi tareda shaida masa yataho masa da sabuwar riga yana asibiti yazo kuma zai Aikeshi wani wuri.

Takarda ya zaro da biro a jikin motarshi inda yafara rubutu kamar haka.

*Ni Abdulkareem Muktar na saki Munafuka makira muguwa Shegiya macucuya Kuma Azzaluma Halima Mai fuska biyu, Saki uku nida ita har abada Kuma Allah ya isa tagama dani Bankuma yafe ba.*

Nade takardar yayi inda abubuwa suka dinga dawo masa dai'dai cikin lokaci kadan naga ya yaga takaddar tunowa dayayi da darajar malam liman a wurinsa nagartaccen dattijo Wanda baida kwadayin duniya da abunda ke cikinta idan banda haka saiyayi sha'ria da halima saboda tagama masa rami a rayuwa Amma ya dauki hakan a matsayin jarabawa tareda hakkin Aisha,
Wata takaddar ya dauko inda yakara rubutu kamar haka.

*N Abdulkariem na datse dukkan igiyar Auren dake tsakanina da halima na saketa saki uku a dalilin cin amanar Aurena datayi.*
Chapter 37 · 0% Book details