← Book details Ustaziya Ko Yar Duniya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 40

Sashe 35

Ustaziya Ko Yar Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

My Eeasha kinyi shiru, yafadi tareda karasowa inda take ya tsuguna da guiwoyinsa duka biyun hannun ta yarike yayinda ya kafeta da ido Aisha kuwa banda bugu babu abunda zuciyarta keyi, "kana tunanin kayan nan zasu siyeni ne? Mai zanyi da kayanka? Au wato saboda babu matarso kwalliya bata biya kudin sabulu ba shiyasa ni banza ka dauko kayan dabada sunana akayi ba kakawo munko? Bana bukatar su maisu zata dawo ta dauki abunta 'hawayan da take kokarin boyewa suke zubowa, " Aaaisha ki bude kunnanki dakyau kiji abunda zan furta miki sannan sai kiyimun duk hukuncin daya Dace dani na Amince na yarda ban chanchanci yafiyarki ba, kayan banza bayan dakai da kaya duk Mallakar wuya ne, da kayan dani kaina duka naki ne a karkashin ki muke saikuma yanda kikayi damu Allah yasani Aisha zan gaya miki sirrin da babu Wanda yasani saike da zakiji a yanzu Wanda duk abunda zan furta miki shine ainihin gskiar magana, "mikewa yayi daga tsugunnan dayayi tareda Zama kusada ita harda Kara juyo da ita suna fuskantar junan su hannun su rikeda juna, gyaran murya yayi Alamar duk abunda zai fadi yanada muhimmanci "tun kafun ki mallaki hankalin kanki Aisha tun ana mun wasa ana kiranki da sunan matata harga Allah tun a lokacin banida burinda ya wuce in tattalaki Inkuma kulada ke har'zuwa lokacin da zaki Zama matata hakan yasa naita rainonki cikeda zallar Soyyah banasan kukanki Aisha, tafiyata karatu kasar waje ba'a San raina bane kassncewar banaso ki saba da kowa banasan abunda zai taba mun ke babu yanda banyi ba akan inyi kara2 a kasarnan Daddy yaki hakan yasa badan naso ba natafi na barki amma dukda haka tunaninki bai taba barin zuciyata ba koda na sakan daya ne, Duk sanda zanyi waya da mamie saina tambayeta ke hakan yasa harta fara zargin wani Abu my Eesha shiyasa aka hanani dawowa hutu 9ja ko'sau daya a ganinsu dakyar aka samu naje dama gara ingama gaba daya, wlh wlh wlh Aisha bantaba Soyyah ba ban sanshi ba kuma bansan ya yake ba sai akanki, Akanki Aisha nasan soyya bantaba jin Wata diya mace ta burgeni ba saike My Eeasha ke kadai ce a idona ina tareda makauniyar soyyar ki, Aisha wacce hawaye daya Kebin daya cikeda tausayin AK tama rasa mai takeji kukan dadi takeyi kona bakin ciki? Tabbas ta tuna shakuwarsu shiya darsar mata da soyyar Sa a zuciyarta tun bata mallaki hankalin kanta ba, tabbas shiya koya mata sansa, "murya na rawa dakyar ta iya furta...butt kasan kana sona maiyasa kake tozarta ni? Kamana Adalci kenan? Why? Maiyasa? Ka wahalardani kakuma gasa zuciyata ka horani horo mai tsanani "........ karkiga laifina sanki ne sanadi,kece sila, sanki shine sanadin duk abunda na aikata Miki a baya my Eeasha kishin kine wlh wlh am not longer my self I can't control my Eeasha, nadawo kasarnan cikeda tarin nasara da zumudin ganinki domin bayyana miki sirrin ruhi na Just Imagine kiyimun Adalci my Eeasha, nasamu labarin kina bin maza har aka gayamun babanki ma naimanki yakeyi am sorry to say, wlh ban yarda ba kuma na kudira a raina koda hakan ne nasan ba Laifin ki bane kila tsautsayi ne yafada a kanki dukda haka ana kwana biyu naji nishi a lungun da babu kowa cikin tsohon Dare na kamaki da maza Uku Eeasha maza Uku oooh my GOD, yafadi hawaye daya nabin daya kuka yakeyi wiwi hannun shi daya dafe da kanshi Alamar abun har yanzu namasa ciwo saida suka dauki kusan minti biyar babu mai lallashin kowa cikinsu, rinannun idonta tadago Wanda suka gama jikewa tareda tausayin mijin nata ta kalleshi "Yaya AK wlh ba abunda kake tunani bane.......'shiiiii dnt say anything please banasan in Kara tuna duk abunda ya shafi ranan Bakin rana Wanda bazai taba gogewa a tarihin rayuwa taba, nasha wahala nayi takaici nayi kukan zuci nayi na fili nayi ciwo, nayi ihu nayi Dana sanin dawowa kasarnan a dalilin bakin ranan Aisha why? Inama ban gani ba har yanzu abun na idona, duk sanda zan dakeki ranar nake gani a idona Radadin ranan ke dawomin sabo shiyasa nake hucewa a kanki Wanda zafi nake Karama kaina duk Randa nasaki kuka wlh wlh bana iya rintsawa ke kukan fili kikeyi amma Nina zuci nakeyi I love you sooo much Eassha wlh a kanki zan iya kashe duk Wanda yakara gigin tunkararki please ki killace mun kanki abunda ya wuce a baya yariga ya wuce ke nakeso ba vaginity ba kece sanadin Auran halima danayi Sha'awar ki ke neman halakani kece sanadin halinda na fada, I don't want vagine Aisha, yafadi yana hawaye, tsugunnawa yayi guiwoyinsa biyu tareda rike mata hannuwa Duka biyun, "My wife, ya furta in a husky voice, I want you and just you alone, Aisha Ke naso kekuma nakeso, kezan cigaba daso har'abada insha Allah namiki ALKAWARI Eeashaa zan wanke duka Laifin Dana miki kikara bani dama a karona biyu a rayuwarki domin in gyara kuskuran Dana tafka kada kibari inkara maraicin ki please my wife help me, my Wife am helpless please U r the only one idan kika kini ina zanje inji sanyi a raina? Wlh ina matukar kaunarki Believe me, ki kalleni Aisha, yafadi tareda tallabo fuskarta wacce tagama jikewa da hawayan farinciki da tausayin mijinta, Zokiji, kanta ya Dora daidai saitin zuciyarsa aiko nan taji heartbeat dinshi na bugu da sauri da sauri, mikewa tayi cikin tsoro cikin rawar murya tafurta, Mijina..ka yafemun Wlh ina matukar kaunarka kafi kowa sanin a cikin soyyar ka nake Rayuwa, siihhhuuu, yafadi tareda Dora yatsar hannun Sa akan bakinta Alamar yasan komai basai tayi magana ba, nan suka rungume juna kowanne na bada labarin irin soyyar da wahalar dayasha akan Dan uwansa, Tallabota jikinsa yayi nan suka nufi dakinta tareda Zama tsakiyar gadonta labari yaki karewa babu abunda kakeji a wurin ma'auratan sai fira da shewa AK na makale da matarsa gwanin ban Sha'awa har kusan asuba ana Abu daya, "Tsakanin miji da mata sai Allah nidai jamusu kofa nayi ganin yanda naketa doka hamma da gyanyadi" Asuba tagari Eeshar AK.
Chapter 35 · 0% Book details