← Book details Taurin Zuciya Return Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 26

Sashe 23

Taurin Zuciya Return Complete Hausa Novel · about 8 min read

" mummy i'm fine , ni fa ba na ciwon komai "
matse gera ta yi ta na fadin " Okay , ba ka ciwon komai me ya sa jikin ka ya dau zafi , taba ka ji kamar wanda ke Fever "

kauda kan shi gefe ya yi ya na fadin " mummy please i'm fine , go and sleep it's late " ya kai karshen ya na ida Hayewa bed din ya konta ya juya mata baya ya na bargo ya rufe jikin shi har zuwa kugu sannan ya lumshe idanun shi

dan karamin murmushi Nihal ta yi kafin ta mike tsaye , ta kale shi ba dan mintina sannan ta sunkuyar da kan ta , ta manna mishi kiss a kumatu sannan ta ce " I love you my little " da ga nan ta kashe mishi wutar dakin ta fita ta jawo mishi kafar

ya na jin duk abun da ta yi mishi har sai da ya fita sannan ya juyo kan shi a hankali ya kali kofar dakin sannan ya ce " I love you mummy " ya fada cen kassan makoshi da ga haka ya juya ya sake lumshe idanun shi ba jimawa barci ya dauke shi

bangaran Nihal kuwa ta na fitowa part din shi kai tsaye na ta ta nufa
bakin ta da sallama ta shigo bedroom din ta , nan ta isko Vedad ya yi ɗaye ɗaya saman bed din ta , ya lumshe idanun shi amma ba barci ya ke ba

dan karamin murmushi ta saki kafin ta karaso cikin dakin ta zauna bakin gadon sannan ta lumshe idanun ta
ta na zama ta ji vedad ya rungumota ta baya ya kontar da kan shi saman shoulder din ta ya ce " mummy wai me ya samu big bro ne , kin ga yadda ya tashi kamar wanda ya ga wani mugun abu "

ba tare da ta bude idanun ta ba ta ce " My angel ina ga big bro din ka aure ya ke so na yi mishi "

yar karamar dariya Vedad ya yi kafin ya ce " mummy shi da kan shi ya fada miki haka "
girgiza mishi kai ta yi a hankali kafin ta ce " bai fada ba amma ni na san abun da ke cikin zuciyar shi , ko kai ma ka na son na yi maka auren ne "

da sauri ya ce " no mummy ni ba ni so , i'm still a baby ban kai aure ba , ko big bro bai kai aure ba "

yar karamar dariya Nihal ta yi ita maganar shi ta ba ta dariya wai shi har yanzu baby ne , santalelen saurayi kamar Vedad zai ce wai shi bai isa aure ba

sai da ta gama dariyar ta sannan ta ce " Shikenan my baby , ba ka kai aure ba , amma dai Big bro din ka sai na yi mishi , kar a samu matsala da ga baya "

" wace irin matsala kuma mummy "
girgiza mishi kai ta yi ta na fadin " babu komai konta ka yi barcin ka , ni ma barcin na ke ji "
da to ya amsa mata kafin ya kai dan bakin nan na shi ya yi mata kiss a kumatu sannan ya sake ta ya koma ya konta ya juya mata baya sai sakin murmushi ya ke yi

a hankali ta saki wani cool murmushi ta na kallon shi har sai da ya konta sannan ta kai hannu ta kashe lamps din dakin , sannan ta ida Hayewa bed din ta konta , ta fuskantar ceiling ba tare da ta rufe idanun ta ba

cikin zuciyar ta kuma ta na tunanin ina za ta samo yarinyar da za ta aurawa Ash , dan yanayin da ta ga ya Farka ya na duba cikin short din shi bai konta mata ba , may be shi ya manta amma ita ta tine ya taba yin hakan , first time da ya yi hakan tun ya na da shekara 13 lokacin da ya fara puberty , ya kamata ta samo mishi mata dan da ga gani irin wannan mafarkin ne ya yi
da irin wannan tunanin ne har barci ya dauke ta

▪HAYAT 💦

misalin karfe 12 na dare , ta na tsaka da barcin ta , ta jiyo kamar wata yar kara dama ba wani nauyin barci gare ta ba , nan take ta farka da ga barcin ta

a hankali ta fara ware idanun ta , ta na dan jujuya kan ta , ta kallon ceiling
ta na a haka kawai ta sake jiyo wata karar a razane ta mike zaune ta na fadin " inallillahi , da ga ina wannan karar "

da ga haka ta sauko da kafafun ta kassa ta mike tsaye , ta na murza idanun ta da hannu guda kafin ta yi wata doguwar mika ta na karanto kalmar shahada , a hankali ta daga kafa ta nufi kofar fita dakin

ta na fitowa idanun ta su ka yi mata arba da wani mugun abu ,
nan take ta ji zuciyar ta yi wata muguwar bugawa , ta na zaro idanu
da sauri ta kai hannu ta toshe bakin ta , dan ta na shirin sakin kara , ta koma cikin dakin da ta fito da gudu , ta turo kofar a hankali ta rufe ta koma bakin gado ta zauna ta na fadin " inallillahi wa'ina illaihi raji'un , inallillahi wa'ina illaihi raji'un , inallillahi wa'ina illaihi raji'un , ya Allah ka rabu da mugun gani da mugun ji , na shiga uku yau ni Shahd "

ba komai ba ne ta gani ba sai Hajiyah ita da wani Mutun naked tsirara haihuwar uwar su , su na masha'ar su
, kennan karar nan da ta jiyo ta Hajiyah ce

a hankali ta saki wani marayan kukan , ta koma ta konta ta bawa kofar shigowa baya
kenan Fatima ta san abun da Hajiyah ke yi shi ya sa ta ce mata ta bar gidan tun lokaci bai kure mata ba , Tirƙashi

ta na a haka kawai ta ji an turo kofar dakin a hankali
da sauri ta shanye kukan ta , ta lumshe idanun ta , zuciyar ta na duka uku uku

ta na a haka ta jiyo Muryar Hajiyah ta na fadin " ka gan ta dai , ɗanya ce jaƙaf , ina ko period ma ba ta fara ba , Hope dai za ka kara wani abu saman wanda a ka saba "

wata shegiyar dariya mutumin nan ya yi da wata Muryar shi babu dadin ji sam ya ce " Ai kar ki damu wannan karan ba kananan kudade za ki samu ba , da ga gani wannan yarinyar za ta yi ruwa "

" hmmm Alhaji ba dai abun da na ke tunani ba ka ke shirin yi "
wata yar karamar dariya mutumin nan ya yi kafin ya zagayo da hannu shi a kugun Hajiyah ta na kashe mata gera guda ya ce " na ma isa , ai bayan ke duniyar nan ban ga wadda ta kai sa wannan abun tashi bare yar karamar yarinya haka "

yar karamar dariya Hajiyah ta yi ta na fadin " yanzu yaushe za ku zo daukar ta , tun ba ta ce za ta koma gidan su ba "

" Kar ki damu nan da jibi zan turo yaro na , kadai kamin ban ki shiriya min ita da kyau "

" ai ba sai na shirya ta ba , bari kai dai gobe za ka gan ta ba karamar kyakyawa ba ce "

" shikenan Allah ya kai mu , yanzu dai wuce mu tafi dan ni fa har yanzu a hannu na ke "

wata yar iskar dariya Hajiyah ta yi kafin ta juya ta fice dakin ta na tafiya kamar hawainiya , shi kuma sai da ya tsaya ya kali Hayat da kyau sannan ya bi bayan Hajiyah ya fice dakin su ka janyo mata kofar su ka ɗaura da ga inda su ka tsaya

duk maganar da su ka yi a kunnen Hayat , dan ta na jin su
sai da ta ji sun ja mata kofa sannan ta saki wani sabon kukan ta na sa hannun ta guda ta toshe bakin ta , hawaye na zubo mata bibiyu

sai da ta yi kukan mai isar ta sannan ta tashi a hankali ta shiga toilet , ta wanke fuskar ta , sannan ta ɗauro da Alwalla , ta fito ta nufi wajen carpet din bakin gadon dan ba ta ga dadduma ba , ta fara Sallat

ta na yi hawaye bibiyu na zubo mata , Haka ta Kamala nafilar ta , ta kai kukan ta ga Allah a kan ya fitar da ita da ga cikin gidan nan , ita ta gwanma ce auren Rabeh da wannan abun da idanun ta su ka yi mata arba da shi
indai irin wannan abun ne Fatima ta ke yi mata magana a kai to tabass dole ta bar gidan a fitowar rana

bayan ta Kamala Sallar ta , ta tashi ta koma bakin gado ta yi zaune ta na ci gaba da kukan ta kassa kassa

cen kuma sai ta dago kai cike da kwarin guyiwa ta kai hannu ta goge hawayen ta , murya kassa kassa ta ce " a'a Shahd , kuka ba na ki ba ne , dole ki bar gidan nan tun lokaci bai ƙure miki ba , in har za ki iya tserewa auren Rabeh wadanan azzaluman ma za ki iya tsere musu "

mikewa tsaye ta yi ta rike kugun ta da duka hannayan ta biyu ta na fadin " ba ke macuciya ba , za ki aiki na , yar iska mazinaciya kawai , annabi a baki , fir'auna a zuciya , wlh Shahd ta fi karfin zama yar iska irin ki , nan gani nan bari wlh na sha tabara na sha lahaula , na sha maganin matsiya ta ma su bakar zuciya , Ni ce nan jikar barbushi , aljannai ma sun gan ni sun kyale bare mutun "
Chapter 23 · 0% Book details