← Book details Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 22

Sashe 9

Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kallon Nutsuwa Inna tayiwa Batul tace
Yanzu Batul akwai da
in da zaisa ki manta Dani a duniya inanan abin duniya yayimin zafi nadama ta baibayeni inata tunanin ta inda zanjiki ko na ganki ke kuwa kina can kin samu guri kin manta dani" girgiza kai tayi wato har yanzu Inna tananan da
ushin halinta wai ta samu duniya ma take cewa ba tambayarta zatayi halin da rayuwarta ta shiga ba, murmushi kawai tayi ta share hawaye tace
Inna wannan
awata ce Kuma uwar
akina Samha a lokacin da aka saceni daga Nigeria aka kaini Austaralia bayan kin siyar dani a hannun matsafa sun
aukeni sun kaini can da zummar idan na haifi wannan yarinyar dake jikinki wadda kuka siyarwa da ubanta Ni na shekara biyu, su kasheni su kashe yaron da na haifa don cika burinsu na tsafi.

Nan ta kwashe labarin komai ta labartawa Inna Laure Aikuwa ta shiga tashin hankali da
imuwa tayi kuka kamar ranta zai fita ta rin
a yiwa Samha godiya data gatanta mata
iyar tana.

Suna tsaka da wannan tattaunawa ne Mal Garbu da yake matsayin uba a gurin Inna Laure ya shigo, kasancewar shi
anine ga baban Inna Laure ya kalli Batul yace
Ke ar ba
auyiyar kawai kizo da ba
i ki barsu a waje badan
an gari bane Wagga
iya da tabawa mutane kunya Laure
iyan Alh Khamilu
anin me unguwa dake zaune a Niamey ne ya kawosu yaron nan mazaunin France Anwarr yake kamar ko?"
Dafe kai tayi tace
Kai tsohon nan har yanzu kananan da azar
inka to naga bani suka biyo ba wannan sarkin kwashe
n ce ta
ebosu" tashi yayi ya fita ya shigo dasu aka shimfi
a musu wata dardumar suka gaisa da mutanen gidan har suna zolayar Anwarr yaushe zai yi aure ko sai ya gama cin bokon?" Murmushi yayi yana kallon Jumaire matar Mal Garbu yace.

Inna Jumre Ni ai na samu mata a gidanki gani sai ki
ani ki cinye dama rabonta ne ya hanani ganin kowa sai gashi yau nayi gamon Katar gashi cikin ikon Allah tuwonku manku ko
anwata?" Wata harara ta watsa mashi da ta sanya hantar cikinsa ka
awa yayi
asa da kai Jumre tace
Kai kuwa Anwaru ina zaka kai Ta Manzo Wagga
iya da shai
an yayima fitsari a
afa ta zama karuwar
asa da
asa ita zakace zaka
iba to kuwa kasan kaima uwayenka basu barinka saboda haka ka ruha mamu asiri ka barmu mu
arasa da
warinmu"
Koda bashi aka fa
awa maganar ba Saida ta girgiza shi kuma ta
ata masa rai ya kuwa ha
e rai yayi shiru itama ganin kallon da Mal Garbu yake yi mata yasata lalla
a tsufanta tayi gaba abinta.

Tashi Anwar da Ansar sukayi sukai masu sallama da cewar zasu dawo zuwa dare dai lokacin ne suka samu hutawa sukayi wanka sukayi sallolinsu duk da cewa duk basu nutsu da gidan ba da alama Inna ba zaman lafiya sukeyi da mutanen gidan ba sai zubar musu da maganganu sukeyi suna yan wa
ensu na mutanen
auye na habaici, itadai Inna tsumu a
aki bata cewa
ala ganin abin nasu bana daraja bane ya sanya Samha samun Batul tace mata
Nifa ba komi raina yake
auka ba Teemah duk da cewa Innanki tayi kuskure amma bai kamata zuwanki yasa wa
annan
auyawan matan suyita yi mata
an bikin nan ba magana ta Allah zan kira Anwar yazo su nema mana hotel mu kama idan kuma da wani abu da za'ayi to ayi amma idan naci gaba da zama a wannan gidan tsaf zanmusu duka" share hawayen daya zubo mata tayi tace
Nima bazan iya zama a nan ba kinji fah yanda suketa
yararmin Jany duk ta
i sakewa sai kuka take yi" kiran Inna sukayi Samha ta sanar da ita sufa zasu shiga gari su nemi masauki
Nan Inna take fa
a masu suyi ha
uri Haladu
aninta yazo ta kar
i mukullin gidan Mahaifin Batul
in da tasa aka kwaskware zata koma ciki da zama itama zaman gidan ya isheta kullum sai sun sata kuka akan rashin Batul
in yanzu kuma ta dawo da yarinya tasan abin
aruwa zai yi" haka akayi Halliru yana zuwa ya rakasu ba laifi gidan yafi wanda suka baro kyau domin ginin zamani ne ya gama ginawa kenan zasu dawo Yar kuka da zama Allah yayi masa rasuwa dake sunyi canjin ku
i sosai a Kano haka suka cire ku
i aka siyo musu katifu guda biyu manya six by six sai
arama guda
aya ta yara suka sanya
aya a
akinsu
aya a
akin Inna gefe suka saka
arama ta yara suka saka glub aka simunte bayin cikin kwana
aya suka mai da gidan yanda sukeson ya kasance kafin su tafi domin kuwa tuni Batul tasa a nema mata gida a Kano ku
en da suke account
inta da Ma'eesh ya zuba mata sunada nauyi sosai sannan ga na wajen Lateef suma batayi komai dasu ba Gara ta nema musu gida inda babu wanda ya sansu su zauna su nutsu su nemi mafitar rayuwarsu.

Da safe sukaje gidan me unguwa inda nan ne aka haifi Mal Daheer mahaifin Batul sosai sukayi murnar ganinta Musamman kakarta mahaifiyar babanta da mugun halin Inna Laure yasa basa ga maciji dake tun jiya sun san da zuwanta gurin Anwar da yake matsayin abokin wasa gareta domin da Mal
aheer da Alh Halliru yan turaka suke ma'ana ubansu
aya zumunci ne dake bayinsa sukeyi ba domin shi Mal
aheer da ba
in halin Inna Laure ya ishi danginsa sukace sai ya sake ta ne shi kuma yace yanason matarsa bazai rabu da ita ba ta wannan sukaji haushi suka sallamawa Inna shi shine dalilin da yasa ko sun shigo
auyen
ar kuka Inna bata bari Batul taje ta gaida dangin mahaifinta kwatsam kuma sai gashi lokaci guda Inna ta sauko.

Tunda sukazo kullum suna ma
ale da Deen a waya nan yake gaya mata shima nan da kwana hu
u zai taho, a
angare
aya kuwa Anwarr daya taho Damagaran da niyyar kwana
aya sai gashi ya nemi gurin zama duk da cewa Batul ta
i bashi fuskar yace mata komai amma matsayinsa na
an uwanta yasa bata wula
antashi.

Kwanansu biyar da zuwa Deen ya kiratd yake cewa da ita yana Damagaran ta bashi address, sosai suka cika da mamaki matu
a nan take bashi kwantancen inda za'a kawo shi ta tashi ya shiga wanka ta fito ta she
a kwalliyarta cikin shigarsu ta buzaye.

Tana tsaka da shiryawa Anwar ya shigo ya tsaya yana kallonta ta
ago tayi masa murmushi tace
Yada kallo haka Yaya Anwar?" Ajiyar zuciya yayi yace
Aa babu komai wankan ne ga kin kar
eshi Masha Allah"
*Contact me*
*09013718241*
*OUM HAIRAN*
[7/8, 10:29
AM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma
aya)_*
*Oum Hairan*
*____________________________________*
*Book 2 page 13-14*
*____________________________________*
Ajiyar zuciya tayi tace
Allah da gaske nayi kyau da shigar gado na, wow!

Hammah Anwarr kace zanja magana...." Numfashinta taji yana barazanar
aukewa tayi maza ta dawo hayyacinta ta sauke idanunta kan Anwar daya
ure mata guri numfashinsu na dukan juna ya sanya hannu yana zagaye lips
inta tare da janyota ya shigar da ita jikinsa ya
aga kanta sama yace
Kalli wa
ancan tsuntsayen Batul basu burgeki gani ba?"
aga kanta tayi ta zubasu kan wasu kyawawan tsuntsaye da ko a Turai bata ta
a katarin ganin
ananun tsuntsaye masu kyawunsu ba bakinsu yana cikin na juna
ayan yana rerawa
aya kukansa me jan hankali, sosai tsuntsayen suka sanyata a shau
i sosai ta kamu da sha'awarsu da kewar abinda sukeyiwa juna, ta kuwa lafe a jikin Anwar me fitar da wani sihirtaccen
amshi me kashe jiki.

Bata fahimci abinda take aikatawa ba Saida taji saukar Muryarsa a dodon kunnenta yace
Kamar haka ya kasance Ni dake ne
anwata cikin wannan shau
in da begen rayuwar da zanji da
i zanji kamar nafi kowa Sa'a, saidai ba
in cikina nasan kin fahimci me nake nufi amma kin
i nunamin ganewarki bari nasa ran zaki juyo ki dubeni, Batul Ni ba yaro bane shekaru na sun fara nauyi fah inada shekaru talatin da biyar na kusa alba'in kinga dole ina bu
atar abokiyar rayuwa, wlh ban fahimci haka ba Saida idanuna ya sauka a kanki, dama zaki bani dama tabbas da na nunawa duniya irin saarki da kika sameni matsayin abokin rayuwa"......

Tureshi tayi ta nufi
ofa zata fice ya sake cafkar hannunta yace
Laifi ne don na bu
e maki Zuciyata Batul meye ne kikeso na baki shi wlh Ni ke ka
ai nakeso ki bani dama kinsani komai son da wani zai nuna Miki bayakai yani da jininmu yake gudana iri
aya don Allah ki bani dama Batul"......

Ficewa tayi daga
akin ta nufi
akin Inna inda suke hirarsu ita da Samha tanawa Jany kitso tana cewa
Yo ace a barwa yarinya kai ba'a kumbushe matashi Wagga wannan suma mu a nan ai baki lalata zaiyi".......
Chapter 9 · 0% Book details