Sashe 18
Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Step suka taka suka haura Wannan budurwar ta bu
ofar parlour da ya girmi hasashena wajen ha
uwa Saida suka wucce parlour uku kowanne in ka shiga sai kaga kaidai iyakar ganinka baka ta
a ganin wanda ya kaisa ha
uwa ba hatta Samha a wannan rana Saida ta zama
auye Zuciyarta tana raya mata to sukuwa waye Deen ne a duniya
an waye shi?"
Muryar wannan matashiyar kyakkyawar budurwa ce ta katse mata tunani da cewa
Alhmdllh mun gama namu Amaryarmu yanzu nasan tunanin ha
uwa da angonki bazai baki damar fahimtar komai ba saboda haka gobe Insha Allahu in Kin dawo cikin nutsuwarki na gabatar Miki da kaina" Juyawa tayi wajen ba
in tace
Yawwa kuma muje na kaiku masaukin ku kuyi wanka kuci abinci ku kwanta dare yayi nisa mukam yau kwana zamuyi wajen bikin al'ada ango da amaryarsa ne kawai zasuyi bacci saboda gajiya"
aya bayan
aya suka rin
a zamewa suna barinta Saida ya rage daga ita sai Samha a
akin tana zaune
asan manyan shimfi
un wani tausassan carpert me laushin masifa wanda za'a iya kiransa da katifa, Samha tace
Meyesa kika ri
e hannuna Batool kinsan dare yayi nisa ki barni naje na kwanta nima" cikin Muryar da ta gaji da kuka tace
Karki tafi ki barni Samha ki bari Mu kwana tare wlh tsoro nakeji, Samha bana
oye Miki komai da gaske tunda nake a rayuwata banta
a riskar kaina cikin tsoro zullumi da firgici irin na wannan ranar ba, na kasa gane dalilinsa, abu
aya da nake iya ayyanawa shin ko dan banida abin bawa mijina da zai yi alfahari dashi a wannan ranar ne shiyasa nake a tsorace?" .........
*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact me*
*09013718241*
*OUM HAIRAN*
[7/11, 8:56
PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma
aya)_*
*Oum Hairan*
*____________________________________*
*Book 2 page 25-26*
*____________________________________*
Sake ri
e hannunta Samha tayi tace
Da kin daina damuwa da abubuwa marasa muhimmanci ki nutsu ki tunkari abinda ke gabanki, Batool ba wannan tunanin ne ya kamaceki ba yanzu tsayawa ki fahimci irin wannan babban Family
in da kika shigo da irin
abi'unsu, nidai daga yaransu sai naga kamar basuda matsala Amma kuma baka iya tantance halin abokin zama har sai ka zauna dashi,
awata ji nake dama nice yau a zaune a gidan Khazeem matsayin matarsa ta sunnah ranar ban san wanne irin farin ciki zanyi ba...." Bu
e kofar parlourn da akayi itace tasa Batool zabura tana neman Mi
ewa tare da furta
A'uzubikalimatullahi tammat min sharri ma kalak" kallonta Samha tayi tare da mayar da ita ta zaunar da ita ta zame hannunta daidai lokacin da ake ta
ofar
akin da suke ciki, sosai cikin Batool yayi wata yamutsawa da Saida taji wani ciwo ya biyo bayanta ta lumshe idanunta lokacin da Samha ke bu
ofar, ita kanta aminiyar ta amarya a tsorace take domin sosai kokwanto ya shiga Zuciyarta ta dasawa wannan aure ayar tambaya ba ka
an ba.
Matsawa tayi daga jikin
ofar tare da bu
ewa ta sauke idanunta kan Deen da yake tsaye sosai ya fito matsayinsa na ango fuskarsa babu cikakkiyar walwala kuma bazaka ce cikin fushi yake ba, sanye da manyan kaya zubin na sarauta.
Shigowa yayi
akin da cikakkiyar sallamarsa abinda ya sanya Batool sauke ajiyar zuciya me
arfi musamman lokacin da ya zauna a saman kujerar dake fuskantarta, ita kuwa Samha zubawa mutumin dake tsaye a jikin
ofar ya juya bayansa yana kallon gefe idanu tayi, da iya wuyansa da shi ka
ai take gani ta tabbatar cikin abokansa larabawa ko turawan da suke rayuwa dasu ya za
i wani matsayin babban Amininsa.
Ya ka tsaya a waje ka
araso mana Yaya dare na
arayi kuma kasan al'adar gidannan yanda take" Juyowa yayi abinda yasa Samha yin baya da sauri tare da rufe bakinta da yake shirin subcewa, ba kowa ta gani ba sai Ogansu shugaban rukunin Gidajen abinci Companoni da asibitocin MB kitchen's MB drinks da kuma MB Hospitals wato Dr MA'EESH NAZHAN.
Takowa ya farayi cikin wani isasshen taku me cike da
asaita izza da kwarjini ya tsaya jikin
ofar ya zubawa Batool dake zaune kanta a
asa tana sauke ajiyar zuciya akai akai idanunsa da suke wani lumshewa kamar wanda yasha giya tare
an motsa bakinsa kamar me son yin magana, sai kuma yayi shiru tare da kallon
angaren da Deen yake a zaune.
Gyaran murya Deen yayi Batool da Samha suka
ago suka kalleshi a tare yayi murmushi yace
Kunyi mamaki ko?
Bani ya kamata nayi magana ba kuyi ha
uri haka tsarin yake banyi azar
i ba, amm Fateemah ina Miki sannu da zuwa cikin wannan babban ahli namu me cike da soyayyar juna tausayi da jin
an juna, me cike da sallamawa sadaukarwa da kuma Amincewa, sannan ina Miki Barka da zuwa matsayin suruka ta farko a wannan gida namu me albarka kuma mata ga Babban
a babban Yaya kuma babban Aminin mahaifinmu wato DR MA'EESH NAZHAN......"
A gigice kuma a firgice ta zabura ta mi
e tare da cire malulli
in fuskarta ta kai dubanta ga Deen dake zaune tare da maida idanunta kan Ma'eesh dake tsaye jikin
ofar parlourn hannunsa har
e a
irjinsa yaci ado na ban mamaki, sake dawo da idanunta tayi kan Deen ta kuma
aukarshi takai kan Ma'eesh inda ta zubansa idanu tsayin lokaci idanunsu na cikin na juna fuskarsa
auke da murmushi gefe kuma cike yake da fargabar irin tar
ar da zai samu gurin Jarumar tasa.
A hankali ta fara takawa kamar me tsoron ruftawar
asa ta isa gareshi ta tsaya a gabansa cikin wani irin juyawar kai da kuma maimaituwar kalaman Deen a memory na Brain
inta wanda ya sabbaba mata zubewa a
asa sumammiya abinda ya sanyasu nufota gaba
aya,
aga musu hannu yayi yace
Zatayi yafi haka Deen Fateemah bata kar
eni ba naga haka a cikin kallon da tayimin na minti
aya da second 23 but karka damu Kaje kawai zanji da
angarena"
agowa Deen yayi yace
Babu matsala Bro?" Murmushi yayi yana kallon Samha ya motsa
aramin bakinsa yace
Itama ka kaita masauki babu abinda da zai gagareni akan Bea" juyawa Deen yayi ga Samha yace
zamu iya tafiya" babu musu sai na kullewar kai ta bisa suka fita daga
angaren ta cafki hannunsa da ganin yanda jikinsa yake rawa tace
Ya haka Deen meye yake faruwa ne?" Neman guri yayi ya zauna dafe da kansa ya
ago idanunsa da sukayi ja yace
Ya zanyi Samha ya fini sonta kuma ya fini bu
atarta Ni shaida ne akan hakan"
Kallo takeyi masa irin na rashin fahimta kafin tace
Shi ya akayi ya santa meye ala
arka dashi da zaka ha
ura da Matarka ka bashi Deen anya kuwa dama babu manufa a shigar ka jikin Batool da dagewa akan aurenta, Nifa tun ranar da muka dawo Nigeria na dasa ayar tambaya akanka kawai nayi shiru ne saboda kar na tada husuma tsakaninka da Teemah amma wlh ban yarda dakai ba Deen dole akwai wani abu da kuke
oyewa, Waye DG a wajen Batool da zaka bashi aurenta shin shi
in ma kansa waye ne?"
Tunda ta fara maganar bai katsi hanzarin ta ba har Saida takai
arshe yaja ajiyar zuciya ya mi
e yace
Dare ya riga yayi kuma kun kwaso gajiya ita nasan dole zatayi bacci ishasshe yau kema kije ki kwanta Insha Allahu gobe zaku fahimci komai, itama Matar Yaya rashin sanin komai ne yasata shiga wannan halin amma ke shaida ce duk duniya Batool babu namijin da takeso sai Daddyn Jany to akanme zan cutar da zukatan masoya don son Zuciyata Ni
aya Samha wanne da
i zan samu wanne farin cikin zan samu a lokacin da Fateemah tazo gidannan matsayin matata kuma tayi ido biyu da masoyinta uban
iyarta a matsayin Yayana wanda na da
e ina burin ha
asu
addara bata ha
a su ba, shin kina tunanin in ita tayi nufin yimin biyayya Zuciyarta zata barta tayimin biyayya?
Ko kuwa shi Big Bro wanne hali zai shiga a lokacin da nayi nufin ha
ashi da surukarsa su gaisa kwatsam yaga Yarinyar da yake i
irarin matarsa ce kuma uwar
iyarsa sannan yarinyar da yake jinya saboda ita ya za
i sadaukar da rayuwarsa don rayuwarta.
Samha taya wa
annan abubuwan zasu ha
u kuma na kasance nine shamaki a tsakaninsu?