← Book details Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 22

Sashe 22

Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Dundu yaji Mom ta sakar masa a baya yayi
asa tare da sakin yar siririyar
ara yace
Ohhhh Mom!

Cewa fah tayi banida tausayi...." Watsa masa ruwa tayi tace
Idan baka ficemin anan ba zanci ubanka Ma'eesh jeka bana bu
atarka" sosai kai yayi yace
Ok na gama nawa dake na dawo Miki da wannan raguwar Inlow
in taki hayyaci is good zamu sake jamewa yarinya sai anyi miki
inki har a baki"
Duka Mom takai masa ya fice yana dariya tace
Zanyi maganinka ne Ma'eesh dani kake zancen" shidai mota ya shiga ya nufi gida yana shiga suka ha
u da Deen suka gaisa yace masa
Ya me jikin?" Shafa sumarsa yayi yanajin kunyar
anin nasa yace
Ta fa ji sau
i dama raki ne kawai irin nata" murmushi yayi yace
Ai ka fita raki Ni wlh ba
aramin tsoratani kayi ba jiya da dare" murmushi yayi suka shiga ciki a dinning suka zauna suka fara breakfast ya kira Nuwairah yace ta shirya masa nasu Mom yana rufe baki suka shigo Batool na kwance jikin Mom idanunta ya sauka kan Deen da yayi saurin yin
asa da nasa idanun saboda wata fa
uwar gaba daya riski kansa a ciki nandanan duk wata walwalarsa ta gudu, kowa yana musu sannu da zuwa banda shi da kamar ma ya tafi wata duniyar daban.
ewa Ma'eesh yayi da nufin taimakawa Mom ta kaita ciki ta tureshi tare da sakawa Mom kuka tace
Ni ka tafi ka barmin nan banason ganinka" dariya sosai abin yake bashi yace
ok na tafi Bea sai nazo
aukanki anjima" yana fa
in haka ya kalli Deen daya mi
e ya fice shima ya fice kowanne ya nufi part
insa.

Kwanciya yayi sosai yakejin bacci bashi ya farka ba Saida yaji ana ta
ofar ya tashi yasa rigarsa ya fito tare da bu
ewa, Samha ce ta gaisheshi ya amsa tare da cewa
Tana part
in Mom" juyawa yayi ita kuma ta nufi part na Mom ta ishesu a parlour har yanzu akwai ragowar yan biki a part
in na Mom suka gaisa Mom ta kalli wata dake gefenta tace rakata
akina ba
in Matar MB ne"
Rakasu tayi suka taddata kwance
udundune cikin duvet saman lafiyayyen gadon suka zauna Tare Da buga pillown da kanta ke kai, ta sauke ajiyar zuciya tare da wani zabura zata tashi Samha tace
Haba amarya yada tsorata haka?" Ajiyar zuciya ta sauke tana gyara kwanciyarta ta zubawa Samha ido can tace
Allah ya isa wlh duk ke kika jamin masifar nan Saida nace Miki bazan auri Deen ba kika matsa har Saida kikaga na yarda ashe shima makasata zai kawoni, jiya na sadda
ar ma na mutu na gama wai sai
azu Nuwairah take fa
amin ashe Farkeni wancan mugun mutumin yayi zai ha
emin gindi da takashi da
yar Allah ya cetoni bayan nasha
inki kamar
warya wannan bala'i har ina nikam wlh
afarku
afata.

Dariya sosai Samha tayi tace
Waini ya kuka
are ne har bis ta
aurin sin haka da wuri banyi zato ba fah, koda yake ai dama yafi zuma za
i nasan ko bezo ba ke kyaje" yun
urawa tayi ta tashi tace
Ni wai meye yake faruwa Samha har yanzu a duhu nake kuma naga
azun da muka dawo daga asibiti Deen ko kallona baiyi ba shikam wancan mugun Saida Mom ta koreshi sannan ya ha
ura ya tafi"
Murmushi Nuwairah dake gefen Batool a zaune tayi tace
Dama fah dashi aka
aura aure bada Akheey Deeny ba kinsan yanda abin ya faru?

Tun ranar da Baffanki yace ki tura mai number Deen zasuyi magana ranar ne komai ya faru ya faru a wannan ranar bayan sunyi waya da Deen shima ya tura masa number Shaikh Muhammad Saleem ne suka yanke washegari zasu kawo ku
in aure da sadaki domin dama a lokacin suna Abuja su duka.

Haka kuwa akayi ranar suka kai komai aka tsai da biki wata guda, Aikuwa take Deen ya ha
a hotonki da nasa ya fara bazawa a media tare da turawa makusantansa don neman addu'arsu a wannan aure da zaiyi, kinsan meye ya faru?

Kawai Muhsin yana kwance a cinyar Mom yana zuba mata ta
ararsa kawai yaji ta zabura tace
Innanillahi wa Innah ilaihirraji'un" abinda ya janyo kowa dake parlourn har Nuwairah dake shigowa suka nufeta da sauri ganin yanda jikinta ke rawa, da sauri ta nufi Abbuh ta nuna masa hoton tace Abbuh wannan ba matar Ma'eesh bace wadda ta
ata yaketa nemanta tsayin shekaru kusan uku?" Duban hoton abbuh yayi sosai tare
agowa yace
Anya kuwa Sukhaina kinsan fah buzuwa ce wannan ita kuma waccan ba ance bakanuwa bace Ni kinsan dake bansanta ba" daidai nan kira ya shigo wayar Abbuh number Shaikh Muhammad Saleem ne don haka ya
aga da sauri Saleem yace
me nake gani ne Hakeem yarinyar nan da Deen zai aura matar
an uwansa ce Batool wadda ta
ata
innan fah" Nan Abbuh ya sauke waya tare da zama yana furta
Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" dukkansu zama sukayi zugum cikin rashin abinyi daidai lokacin Ma'eesh ya fa
o parlourn a hargitse alamar da take nuna yaga abinda ke faruwa zama yayi a
asa jikinsa na rawa yana dafe
irjinsa take ya fice daga hayyacinsa abinda ya
ara tashin hankalin kowa suka cukuikuyeshi sai asibiti a nan ake fa
awa Deen maza ya dawo Ma'eesh babu lafiya, washegari kuwa sai gashi dama dake ya shirya tahowar nan fah aka koma kallon kallo kowa ya
i fa
a masa musabbabin ciwon na Ma'eesh domin kuwa shima alama ta nuna idan yasan dalilin ciwon zai iya shiga hakan tunda anyi lokacin da akace bazaa basa aurenki ba angani.

Saida Ma'eesh ya kwana uku a wannan hali sannan ya dawo cikin hankalinsa yana tashi kuwa yasa Deen dake kula dashi ya kira masa Mom, dawowa sukayi tare ya sake dubansa yace ina Abbuh?" Shima kiransa akayi suka zauna ya sauke ajiyar zuciya ya bu
e baki a wahale yace
Don Allah ko zai zama ajalina kar kuce zaku hanashi auren Batool Mom na ha
ura na bar masa ita ba rabona bace".......

Rufe masa baki yayi yace
Aa Bro bazai ta
a zama haka ba indai Fateemah itace yarinyar da kake ciwon nan a kanta to ka
addara taka ce Ni na ha
ura domin ka fini sonta kuma ka fini bu
atarta sannan itama kai takeso kullum burinta Daddyn Jany a rashinka ne ta kar
eni ko yanzu ta sameka bazata kalleni ba, nasan zakayi mamakin yanda akayi na sani, Jiya da yamma Abbuh Saleem ya kirani yake fa
amin abinda ke faruwa sai a lokacin ne na gano dalilin da yasa a farkon neman aure na da Fateemah danginta sukace bazasu bani ba har suke cewa nine mahaifin Jany ashe da gaske Ni
in ne,
an uwana ce"
Murmushinsa ya fa
a yace
Wlh duk yanda nakejin Fatimah a raina Ni nasan tafi dacewa dakai sannan ko ba kai bane sanyi wannan sadaukarwar Bro kayimin alfama kar kace min a'a sannan Inason a
oye mata kai so nake na baka ita as surprised nasan zatayi farin ciki da hakan" da wannan ya zari layinsa da kika sani ya bawa Mom yace duk maganar da zakuyi da Ma'eesh kuyita da layin a zuwan shine, tun daga wannan lokacin ne kuma komai ya canza shirin biki ya koma na Ma'eesh akeyi bana Deen ba har kawo yanzu da kika tabbatar da waye mijinki a cikinsu".............
*Promo price 300 VIP 600 today only, via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact of evidence*
*09031307566*
*OUM HAIRAN*
Chapter 22 · 0% Book details