← Book details Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 22

Sashe 17

Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ilai kuwa wata ba
uwar number ce ta Turo mata sakon, _"Aysha ta girma Wife ina fatan kin shirya kar
ar wani babyn soon ko?"_ Murmushi tayi ta rubuta masa _
Yeah Inason sama mata me
aibe mata kewa banso ta taso da ka
aici kamar Ni"_ Sake turo mata yayi da cewa _"Na matsu naga wannan lokaci Fateemah wlh ji nake kamar ba zan kai goben ba, idan na tuna saura 10 hours ki zama mallakina halal wadda bazan fuskanci
alubalen komai a sanda nake gabatar da komai ba ji nake farin ciki yana neman kai numfashina
arshe, don Allah ki kula dani Bea....."_ zabura tayi ta tashi zaune
irjinta na bada wani dam! dam!

Ta sake kallon sa
on tare da maimaita
Bea!

Bea fah?" Maza tayi ta kira layin amma babu amsa tayi kira yakai uku sannan akayi rejected sa
o ya shigo da cewa.

Ki daina gaggawa duk abinda kikeson sani zaki sanshi nan da 24 hours kinji_ da haka ya kashe wayar ta koma kiran layin Deen still shima sa
on ne yace mata _
Don Allah Zumata ki kwanta Saida safe banso ki makara wajen tashi da asuba kiyi mana addu'ar shiga rayuwar aure cikin nasara kinji, so nake mu fara da twins Idan mata ne mu samu Fateemah da Sukaina idan maza ne musa musu Nuraddeen da Taheer"_
Komawa tayi ta kwanta tana murmushi tare da yin addu'a ta shafa ta ja duvet ta rufe jikinta Samha dake chat ta kalleta ta kawar da kai, wannan dare baccin Batool rabi da rabi ne iya da
in bacci idan ta tuna gobe iyanzu tana gidan Deen matsayin matarsa sai tashi tana me riskar kanta da fa
uwar gaba a haka aka cinye daren asubayi tayi sukayi sallah gidan ya kacame da hargowar yan biki wannan ya sasu sulalewa suka tafi gidan ma
ota acan sukayi nasu yinin kasancewar ba'a Kano za'a
aura auren ba a
ar kuka ne yasa basusan meye ya wakana ba
arfe biyu na rana ta idar da sallah kenan sa
o ya isheta a waya ta
auki wayar da sauri cike da fa
uwar gaba hannunta da dukkannin jikinta yana
ari, so take ta bu
e sa
on saidai tsoron me zata gani a jiki takeyi itadai tasan yau ita ne ranar
arshe kuma tana cikin awanta na
arshe matsayin mallakar kanta da mahaifiyarta cikin
asa da yan mintina da
u ko awa take shirin zama mallakar waninta kuma ikonsa lumshe idanunta tayi lokacin da Janah ta kar
i wayar ta bu
e sa
on ta fara karantawa a bayyane _
Alhmdllh!

Alhmdllh!!

Alhmdllh!!!

Fateemah bayan kawo result na gwajin jini da kwayoyin hallitarki da bayyana nawa yau dai burina ya cika na amsa sunan mijinki na sunnah Alhamdulillahi ya rabbil azeezul mannah!

Fateemah nayi al
awarin kare mutumcinki da
imarki har fitar numfashina na
arshe, na gode Fateemah"_
Zabura tayi ta mi
e jikinta yana ci gaba da rawa hankalinta na
ara tashi wani irin yanayi na shigarta jiri na
ibanta abinda ya sabbaba mata zamewa ta zauna tanajin wani ba
on al'amari yana shigarta wanda tunda take bata ta
a fuskanta ba a rayuwarta.

Wani irin zazza
i taji ya fara sauko mata ta kwantar da kanta bisa kujera tana furta "hasbunallahu wa ni'imal wakil" daidai lokacin wayarta ta fara Ring ta kai idanunta ga sensor
in tare da tura hannunta kamar wadda jijiyoyinta suka daina aiki ta
auki wayar ta kara a kunnenta suka sauke ajiyar zuciya tare ta kuwa rushe da kukan da ita kanta batasan ba meye ba, numfashi ya sake saukewa yace
Me kikewa kuka Fateemah?" Cikin sar
ewar murya tace
Shikenan yanzu Nuraddeen Shikenan?" Ajiyar zuciya yayi yace
Hakane Fateemah Shikenan iya Shikenan
in ita zan iya fa
a Miki Ina tayaki murnar samun farin cikin da ya sallama farin cikinsa danke, nayi al
awarin bazan barki a duhun da kike ciki ba Insha Allahu a yau zaki san komai game dani kuma zaki fahimci komai game dani!"
Numfasawa ya kuma yi sannan yace
Motocin da zasu
aukeku zuwa airport suna hanya ku zama cikin shiri Amaryarmu bani Samha Inason magana da ita"
awa Samha wayar tayi Samha tace
Ango kasha
amshi yau kam baki ya bu
e kenan" ajiyar zuciya yayi yace
Samha don Allah karku
ata lokaci mu daga Niger Sudan muka dawo kuma yau zaku taho yanzu haka motocin
aukar amarya sun taho Muhsin shine jagora kamar yanda yayi al
awari" daga haka ya kashe wayar Samha ta saki baki tana bin wayar da kallo, yanda taji Muryarsa babu walwala babu wani cikakken farin ciki ya sanyata tafiya tunanin to meye yake faruwa musamman a ga
ar furucinsa na
arshe da taji Muryar ta kama rawa, to dake ba huruminta bane haka ta mi
awa Batool wayar tana cewa
Wannan sauye sauye sunyi yawa Janah kinji fah yanzu Bama Abujan zasu zauna ba Sudan za'a tafi da amarya kuma a yau
innan" itadai Batul banda kuka babu abinda takeyi wanda ta kasa gane na meyene, itadai bazatace kukan rabuwa da Inna take yi ba domin dama ba tare suke ba sannan bazatace kukan tunanin ha
uwa da Namiji takeyi ba domin tasan namijin da take tunanin samun samansa a naci abune me wahala sannan ba kukan
iyayyar Deen takeyi domin kuwa ita ta za
eshi cikin tarin manemanta tace shine gwarzonta domin ya cancanta, sannan Jany ta ma rigata samun gurin zama a gidansa, to kukan me take yi ne ita?.

Tambayar da tayiwa kanta kenan bata da amsa, batasan tsayin lokacin data
auka ba ita dai taji ana cewa
Inna ga amaryar anan" Shigowa Inna tayi ita da Baffa Khamilu da Baffa Maigari suka zauna a saman kujera Suka sauke ajiyar zuciya Baffa Khamilu yayi gyaran murya tare da salatin Annabi yace
imatu haka Allah yake ikonsa, tabbas wannan lamarin yin Ubangiji ne bana mutum ba don Allah kiyi ha
uri da abinda zakiji ko kuma gani dukkanmu munsan zaki shiga mamaki amma ya za'ayi da tsarin Ubangiji shi komai nasa tun kan ya halicci duniya ya gama tsara shi kiyi ha
uri Fa
imatu kuma kiyi biyayya da mijin da Allah ya za
a miki Insha Allahu zakiyi alfahari dashi wlh bazan yaudareki ba mijinki Innanki ne kawai befi sonki ba itama don kar na shiga hurumin Ubangiji ne yasa na fa
i haka, Yaya in kana da abin fa
a ka fa
a sun jima suna jira kuma tafiyar da tsayi donma jirgin gidane" Nan Baffa Maigari yayi mata nasiha me ratsa jiki kafin daga bisani Inna tayi mata tata ta rungume Inna tana wani irin kuka me ratsa ruhi da
yar su baffa suka rabasu aka sanyata a mota Inna Tabi'ah
anwar mahaifin amarya da suka ciki
aya sai Inna Saude da suke uba
aya sannan Inna Jamila matar Yayan Inna Laure sai
awayen amarya guda biyu Samha da Janah su sai ma
ociyarsu Aunty Jamila sune zasu raka amarya, motoci suka lula bisa titi babu abinda yake tashi a motar da amarya ke ciki sai sautin ajiyar Zuciyarta inda Muhsin dake zaune a gefe ya kirawo yayan nasa a waya ya kara a kunnensa yace
Muhsin kace ta daina kuka nayi mata Al
awarin duk yanda taso haka zamu rayu Muhsin Don Allah wlh banason kukanta"
Murmushi yayi yace
Kana kar
ar aikin zata daina Big Bro" kashe wayar yayi sukaci gaba da tafiya, suna zuwa airport suka shiga jirgi aka basu izinin tashi suka
aga zuwa birnin Khartoum, shigar dare sukayiwa Sudan amma duk da haka parke suka tarar masu
auke da tutocin
asar sun jeru reras gwanin sha'awa, fitowa sukayi kasancewar motocin guda goma sha biyu ne biyun tsakiya aka sanya amarya da mutum biyu
ayar kuma sauran mutane suka shiga suka
auki titin masaukin amarya.

Ba wata doguwar tafiya akayi ba daga airport
in suka shiga wata unguwa da Mazajen sojoji suke gadi nan
inma layi na biyu suka parker jerin wasu manyan gidaje cikin wanda yafi kowanne girma suka shiga zubin gidan zubin ginin manyan attajiran duniya a cikin gidanma sunyi tafiya me
an tsayi sannan suka parker suna fakawa wani sassanyan ki
an tar
ar amarya ya soma tashi, aka bu
e mata motar kowacce kusurwa soji ne ke gadinta Inna Saude ta kamo hannunta Samha ta kamo
ayan hannun suka fito da ita ji kake ana sakin harbi ta ko ina sosai suka tsorata Saida wata matashiyar budurwa tace
Ba ya
i bane sanarwar zuwan amaryarmu ne" ajiyar zuciya suka sauke suka fara tattaki zuwa wani
angare da yafi kowanne
angare ha
uwa da
awatuwa suna ri
e da hannunta anata zubansu ku
e da turare gaba
aya gidan wani
amshi yake me sanya kasala.
Chapter 17 · 0% Book details