← Book details Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 22

Sashe 8

Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da bazata nemawa kanta makoma ba kafin ita duniyar da kanta ta nema mata, idan tace Ma'eesh take jira har sai yaushe ne zai waiwayesu meye ya hanashi nemansu tabbas bata ta
ajin a ranta Ma'eesh baya duniya ba ita dai tafi zargin duk abinda yake bu
ata a gurinta ya gama samu ne shiyasa ya wofintar da rayuwarsu" da wannan tunanin taji ya sake ri
e hannunta yace
Damar farko kuma ta
arshe Fateemah don Allah...." Wani kuka ne me
arfi ya
wace mata da ya sanyata ture hannunsa ta nufi cikin gidan da gudu ta fa
a gado ta rushe da kuka me sauti tana yage hularta da Hijjab
inta, daidai lokacin da Samha ta shigo da uwar leda a hannunta ta aje tana cewa
Ananan ana sana'ar kenan?

To Allah yabada Sa'a yayi miki tsari da makantar
uruciya domin tabbas baki daina kuka akan wannan Guy
in da alama ta nuna babu shi a wannan duniyar ba"
Sake fashewa tayi da kuka tace
Ya zanyi ne Samha so nake na saba da rashinsa so nake na cire shi a raina saidai na kasa ta ina zan fara ne?" Murmushi Samha tayi ta zauna a kusa da ita tace
Abinda nakeso ki tambaya kenan kika kasa Teemah matakin cire matacciyar soyayya a rai shine
aukan me rai kisa a samanta kiyi
arin barin matacciya matsayinta Na mara amfani ki bawa rayayyiya power ta hanyar kallon masoyin gsky da idanun rahama Teemah tunda nake dake Deen shine mutum na biyu da ya nuna yana miki so irin na aure dama Hameed bai kai ba domin bashida nagartar zama abokin rayuwa but meye matsalar Deen ne idan kyau kike nema shima ya samu rabonsa Asalin ta inda kyau yake ya
ullo mahaifinsa Balaraben Sudan ne Kano ne amma mahaifiyarsa Balarabiyar Labanon ce
an babban gida ne gidan addini gidan dattako gidan kamala kuma gidan arzi
i sannan shima ya tara nasa, gashi da sanyin hali da
abi'a wlh ranar da na sanar dashi wacece ke banyi tunanin zai dawo gareki ba sai gashi washegari ya dawo kuma yake fa
amin ya shiryawa aurenki har ya sanar da Abbunsa ya samu matar aure Abbunsa yace ya nema koda kaifin takobi ne indai kin masa suma kin musu duk kuwa da ya sanar da Abbunsa
addarar data fa
a Miki shin Fateemah zakiyi wasa da wannan damar ki saki reshe ki kama ganye, bayan kinsan cewa yanzu duniya ta da
e da tashi daga bacci mata sun daina damuwa da soyayya mafitar rayuwarsu kawai suke dubawa a aure ba soyayyar banza ba da so tari tafi tafiya a dararen farko na cin amarci Teemah ba sonki Nuraddeen yakeyi
aunarki yakeyi wadda
auna ita ke
orar da ha
uri da juriya a zamantakewar aure ba soyayya ba"
Sosai yau take fahimtar Samha hakanne ya sata
agowa tace
Ni kaina zuwa yanzu juriya ta ta fara gazawa Samha idan na
i bawa Deen dama a kaina banyiwa kaina adalci ba domin dama bata cika maimaituwa ba saidai ina jin kamar naci amanar kaina da Zuciyata Samha har gobe Daddyn Jany shine ka
ai nakewa kallon namiji" share mata hawayen Samha tayi tace
Shi kika sani ne Teemah but shima akwai maza a gabansa fah wannan Guy
in daga yanayinsa in samu dama zai iya bai dake pri nursery a karatun namiji Yanada manyan halittu ga
irar
arfi ga kyau ga hatimin nasara"
Kasa sake cewa komai tayi ta koma ta kwanta Jany da Jalal da Samha keta bu
a kayan da Deen ya kawowa yaran itadai tayi nisa a duniyar tunani Saida Jany ta haura samanta tana cewa
Mom, Dad she's call you"
Numfashi ta sauke me tsayi kafin takai dubanta ga wayar still dai shine batason
agawa amma kafin ta gama yanke hukunci Jany ta kara mata a kunne suka sauke numfashi tare shiru ya ratsa tsakani kafin yayi
arfin halin cewa
Yaushe ne tafiyar taku?" A gajarce yace
Jibi" shiru yayi sannan yace
Naso tafiyar yazo
aya da tawa amma babu komai Nima cikin satin nan zan taho in yaso sai ayi komai a gama idan kika bani dama ma har bikin sai ayi mu dawo matsayin ma'aurata mu bu
ewa rayuwarmu sabon babi ko?" Murmushi tayi ta
uta tace
Wai kai baka zuciya ne?" Dariya tambayar ta bashi ko babu komai yau yanada Sa'a tunda har tayi masa magana, yace.

Bamani da ita akanki Fateemah na matsu naga na mallakeki kinsan me?

Tunda na ha
u dake banta
a cewa Allah ya za
amin alkhairi tsakanina dake ba abu
aya da nake fa
a masa ya gajarce mana wannan zaman yasa da wuri ki zama matata na baki baby ki haifamin twins" Dariya sosai ya bata tace "Shikenan and Ni nace Allah ya tabbatar maka da alkhairin dake tare dani Deen komai na rayuwa alkhairansa yafi ai" narkewa yayi kamar yana gabanta yace
Amma dai kin daina wahalar Dani yanzu zaki aureni ko?" Murmushi tayi tace
Idan Allah ya aura makani ya zanyi, Ni za
insa nake nema" sunyi hira sosai shi kansa mamaki yakeyi tare da jin da
in yanda masoyiyar tasa ta saki jiki dashi aje wayar sukayi tare da yi mata al
awarin gobe zai zo yanason ya ganta matsayin wadda ta bashi damar ya zama jagoran rayuwarta.

Alwala tayi tasa kayan bacci ta kwanta Zuciyarta cike da tunani barkatai so take ta kawar da tunanin Ma'eesh kamar yanda kowa ke bata shawara saidai ta kasa duk kuwa da cewa itama batajin zata iya yafe masa wofintar dasu da yayi indai yana raye kuma lafiyarsa
alau cikin duniya, ta ha
ura koda son sa zai zama ajalinta ta amince saboda abinda ta fahimta da rayuwa kawai ka rayu inda ake bu
atar rayuwarka" Washegari kuma da wuri yazo ya kawo mata uwar siyayyar da yayo musu ita da Jany da Jalal idan yayi wani abin har tausayi yake bata gashi da kara bai ta
a siyawa Jany abu bai ha
a da Jalal ba wannan ya
ara masa
ima a idanun Samha taketa kafa masa gwamnatinsa, ranar Litinin kuwa zakara ya basu Sa'a a Nigeria suka sauka garin Kano suka kwana biyu tare da bawa Janah manya kyautuka da kaita asibiti aka
orata akan magani ashe ma ba HIV
in bace sanyi ne yaci jikinta fiye da tunani, washegari sannan suka
auki hanyar Niger cike da zullumin abinda zasu tarar.........
_Am so sorry yau naje asibiti na gaji kuyimin ha
urin gobe_
*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566.*
*Oum Hairan*
[7/8, 7:43
AM] Oum Hairan: SIGNED MARRIAGE
*_(Kalma
aya)_*
*Oum Hairan*
*____________________________________*
*Book 2 page 11-12*
*____________________________________*
Sun isa Niger da dare a babban birnin
asar suka sauka suka kwana wani katafaren hotel da safe suka shirya suka fito domin nufar Damagaran tun fitowarsu wata hamsha
iyar mota take musu horn basu kula ba domin basu ma kawo dasu
in ake ba har Saida matashin buzun ya fito a motar cikin shigarsa ta buzaye ya iso garesu yayi musu sallama Samha ce ta amsa tare da kallonsa ya zame
allen daya rufe fuskarsa dashi saboda yanayin hunturun da akeyi ya kama hannun Jany yana mata wasa yace
Da alama ku
in ba
ine ko zan iya sanin masaukinku?" Da farasanci yayi maganar Samha tace.

Eh zamu karasa Damagaran ne can ammasaukin mu" ba tare da tunanin komi ba yace
Sara kan ga
a Nima can nayi muna iya tafiya tare?" Da sauri Samha tace
Ah haba ai Bama
ora maka nauyi ba kaje kawai muma muna tahowa" waya ya zaro yace da drivensa yaja motar ya tafi zai taho da ba
insa" da sauri Samha tace
Aa kar ayi haka muje" Batul da batasan me suke tattaunawa ba Samha ta kalla tace
Muje Hajiya mun samu lipt zuwa Damagaran
in" bata ja ba duk da bata bada fuska ba saboda ta lura hankalinsa a kanta yake.

Address
in gidan ta rin
a basu suna bi cike da mamaki Ansar zai yi magana Anwarr ya hanashi sunyi tafiya me
an tsayi sannan suka isa
auyen
ar kuka inda sukayi parking gaban gidan me unguwa suka fiffito suna kallon garin cikin shekara bakwai da tayi batazo garin ba matu
auyen ya canza ga ra
umansu nan turke gaban gidajensu.

Wasu matasan buzaye sukaga sun nufosu ita dai bata iya gane wani cikinsu ba suna
arasowa suka fara gaisawa dasu Anwar ya tambaye su me garin yananan, nan suka sanar dasu yaje gona amma bashi jimawa yaka zakkuwa itadai Batul kallonsu tayi tayi musu Godiya ta nufi cikin gidan gabanta na fa
uwa Zuciyarta fal da tunanin irin kallon da zasuyiwa juna ita da Inna Laure, sallama tayi daidai lokacin da Inna ta fito daga makewayi, tana ganin tilon
iyar Tata ta saki butar ta nufi Batul da gudu tana cewa "ga Batula ga Batula" nandanan dukkan matan dake
akunansu suka firfito domin ganin
iyar data sallamu duniya yau a gidansu kowa kallonta yakeyi da mamaki suna kallon Jany da tsoron mutane yasata kan
ame mamanta tana kuka tana cewa a
auketa, Samha dake shigowa itane ta
auki Jany tana cewa da ita
Ke kin cika rigima Jany meye kuma na kukan?" Jansu Inna Laure tayi har
akinta itadai Batul kallonta takeyi cike da tsoro badan Inna haihuwarta tayi ba da bazata gane ta ba saboda muguwar ramar da tayi tunda take bata ta
a ganin Inna tayi ba
i ba sai wannan karon, haka suka shiga dakin da aka shimfi
awa ledar buhu a
asansa da
an karamin gadon
arfe Inna ta kuma shimfi
a musu darduma sunata kallon kallo da Batul bayan dukkan matan gidan sunzo sun gaggaisa yaran ma sunata zuwa ganinsu suna cewa wai ba
in Turawa ne sukazo, to jiki yaci ku
i sun saje da masu jajayen kunnen.
Chapter 8 · 0% Book details