Sashe 15
Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Waye yake da alhakin sake fantsamarta duniya?" Dake yanada citta a hannunsa take sukayi nadama suka bashi ha
uri duk kuwa da cewa shi ce masa sukayi batada manemi ne shiyasa sukeson ha
ata da
an uwanta, da kansa yaje ya bawa Inna Laure ha
uri yayi mata jagora har Kano inda suka samu lambar Batul gurin Janah bai bar sabon gidan Inna ba Saida ya kira Batul lokacin tana gurin aiki ta
aga suka gaisa yace
Batula baki ganeni ba ko?
To ubanki ne Khamilu" cike da kunya tace
Lahhh Baffa ina yini ya gida da mutan gidan?" Dariya yayi yace
Kinci uwaki
aniya to ki turomin number surukin nawa sai jiya nake sanin abinda ya faru wlh banga laifinki ba Batula Ni da
i ma naji da kika nuna musu kin san kanki ke kam yanzu idan ba'a rarrasheki ba ai ba'ayi Miki dole ba"
Cikin kunya tace
To Baffa na gode" tana aje wayar ta tura masa number Deen tayi wani tsalle ta rungume Samha tace
Ke burinmu ya kusa cika yanzu baban Anwar ya kirani yace na tura masa number Deen nasan maganar aurenmu za'ayi wlh na gaji da ha
iyar
wayar kashe sha'awa nima Gara naje na warwasa na baje masa ya lasa ya tsotsa yaci ya
oshi" dariya sukayi tare da tafawa suka kama rawarsu ta yan Iskan gari, ranar basu bari sun tashi ba gida suka koma harda ha
waryan party Suda
awayensu tun basusan me ke faruwa ba.
Da dare kuwa kiran Inna ya isheta ta
aga suka gaisa tace
Yanzu sai yaushe zaki dawo a yau
innan
anin Mamar saurayinki yazo sun kawo dukiyar aure da sadaki Miliyan biyar an tsayar da ranar aure wata guda me zuwa".......
*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact me*
*09013718241*
*OUM HAIRAN*
[7/10, 11:18
AM] Oum Hairan: SIGNED MARRIAGE
*_(Kalma
aya)_*
*Oum Hairan*
*____________________________________*
*Book 2 page 21-22*
*____________________________________*
Wata alkafura tayi ta tashi a gadon tace
Inna 5Ml saidani zaki kumayi?" Dariya abin yaba Inna Laure tace
Ba saidaki zanyi ba Batool abinda suka kawo kenan sunce saboda yanayin fa
uwar Naira abubuwa sunyi tsada kuma irin wannan auren ba shiryawa akayi ba dole sai jin
ai ya shiga, yanzu dai yaushe zaki dawo Kano?" Ajiyar zuciya tayi Samha ta kar
e wayar tace
Inna mu bari sai bikin ya rage saura sati biyu inaga Zaifi" a haka suka bar abin sukaci gaba da shirye-shiryensu sabon babi na soyayya ya bu
e tsakanin Batul da Deen ko yaushe suna manne a waya ko suna chat kasancewar tun kwana biyu da sa ranar bikin ya tafi Nigeria da yake anan yake ra'ayin zama a Abuja yanata gyare-gyaren gidan da zasu zauna ranar da zasu tafi ne wani abu me kama da almara ya faru suna zaune a reception suna jiran cikar lokaci wani
amshin turare da bazai ta
acewa a
walwarta ba ya ziyarceta abinda ya katse mata numfashi na tsayin da
u ta mi
e zumbur tare da fara dube
ajiyar zuciya tayi ta koma ta zauna tare da dafe kanta.
Samha dake kallonta ta dafa kafa
arta tace
Me kike nema?" Ajiyar zuciya tayi tace
Babu komai" janye hannunta tayi tunda tace babu komi tasan bazata mata bane, da wannan aka fara kiran matafiya suka tashi suka shiga jirgi bayan kowa ya gama zama jirgi ya tashi bakin Batool
auke da addu'ar neman kariyar Ubangiji, har yanzu kuma hancinta bai daina jiyo mata
amshin dadda
an turaren da ta gaza jinsa a gurin kowa sai a gurinsa shi ka
ai wato Ma'eesh inda taketa satar kallon gefe da gefenta amma bataga wata alama da take nuna akwaishi a gurin ba.
Ba su so tafiyar tazo musu a karkatse ba but dole haka suka ha
ura ashe jirgin yawo suka biyo Saida suka tsaya a Japan suka kwana biyu abinda yake
ara bata mamaki kuma ya koma tsoratata yanda wannan
amshin turaren yake bibiyarta idan ta duba kuma taga babu kowa.
Daganan suka tashi sai Canada daga Canada suka dira a birnin tarayya suka kwana
aya abinda ya bata mamaki duk kiran da takewa Deen wayarsa bata shiga daga
arshe aka turo mata sa
Kiyi ha
uri na turo Muhsin zai
aukeku zuwa Kano Nima zan biyo bayanku Fateemah ina
akin taro ne" Jinjina kai tayi babu
ata lokaci batare da tambayar address ba saiga wani sa
on ya kuma cewa
Zai kiraki
aninmu ne zama kiga kama" tana gama karanta da
on kira ya shigo wayarta ta
aga
Sosai gabanta ya fa
i jin Muryar tasa, yace
Auntyna ina jiran ku" saurin sauke wayar tayi a kunnenta tace
Nikam na shiga uku Samha komai nashi yake zamemin, meye ha
anin Deen da Muryar Daddyn Jany?" Murmushi Samha tayi tace
Wannan mayen mutumin zai kashe Miki aure idan bakiyi da gaske ba, yoni na ta
a ganin wannan masifa kin damu da mutumin da neman sanin yanda kike da lafiyar
iyarsa dake hannunki ma ya gagareshi"
Iska ta furzar tace
Inashan wahala da Zuciyata akansa Samha kema kin kasa fahimta ta wlh na fa
a Miki a yanzu ko bayyanarmin yayi bazan
aukeshi nabar Deen ba but kinsan meye yanzu yake zuwa raina?
Shin daga shekara biyun yarjejeniyar ta
are kenan?" Tsaki Samha taja tace
Wai yarjejeniya toke ubanwa yace Miki aure kukayi kawai kunyi iskancinku ne amma ko a kafirci aure a curch ake
aurashi bare a musulunci da sai anyi siga waliyyay sun ha
u an bada sadaki shaidu sun shaida sannan aure ya
auru"
Bata kuma cewa komai ba suka isa jikin motar ta Zubawa Muhsin ido da yayi caraf ya cafe Jany yana cillata yana dariya dimple
insa na lotsawa hatta dariyarsa irin ta Ma'eesh ce hasken tsananin kamar har ta zarce misali hasken fatar sa ne kawai ba irin na Ma'eesh ba shi nasa da sirkin duhu a ciki sa
anin Ma'eesh da yake tar irin hasken Turawa har wani
aukar idanu yakeyi.
Juyowa yayi yana kama hannun Jalal ya rusuna yace
Gaisuwar ban girma matar Babban Yaya Uwar sha lelen Mom!" Zuba masa idanu tayi ya bu
e musu motar suka shiga ya lura da kallon
urullar da take yi masa but yasan dalilinta domin kaf gidansu babu wanda suke kama ta Kwabo da Kwabo irin shi da Mijinta duk kuwa da cewa Uwa suka ha
a koda yake dukka da Mommy suke kama dama Deen da Aunty Nuwairah ne suke basuyi kama dasu sak ba su sunfi kama da Abbuh Hakeem amma a hakan akwai wasu yanayiyyika da suma ake cewa suna kama da Mom, jan motar yayi a guje ki
ansu na Sudanies na tashi a motar ita kanta motar
amshin turaren da yake rikita mata lissafi takeyi, Samha sai magana takeyi mata ita kuwa kanta ya kulle sai juya mata yake yi musamman da take jiyo hirarsu da Jany, yarinyar tana masa surutu shima ya dage sai tayata yakeyi yana ce mata
Babyna yau taga Dad
inta, kina cikin alkhairi yarinya"
Nisa na tsakanin Kano da Abuja ita dai Batool sai ji tayi yana cewa da ita
Matar Big bro ko baki gaji bane mu juya?" Firgigit tayi ta dawo hayyaci ta dauki jakarta ta fito ta nufi gidan ya
aga murya yace
Am Matar Big bro sai nazo
aukar amaryata" cije lips
inta tayi ta nufi cikin gidan tana ayyana ya fahimci halin da ta shiga da ganinsa ma shine yasa yake neman zautata.
Duk yawan mutanen dake tsakar gidan na Inna bata iya kula kowa ba ta shige
aki ta fincike mayafin kanta ta wullar tare da zubewa kan gadon tana furta
Innanillahi wa innah ilaihirraji'un Allahumma ajirni fi musibati wa'akalifni khairin Minha!" Jin yanda lazumin "hasbunallahu wa ni'imal wakil" ne yasa Samha zubanta ido tace
Na lura da rikicewarki tun fitowarmu da kikayi arba da wannan kyakkyawan guy
in, ya hayyu ya
ayyumu Teemah An
ure kyau a wajen nan nifa Saida nace to wai samarin aljanna sun fara kawo mana ziyara duniya ne?"
ewa tayi tace
Kinsan me ya bani mamaki?