← Book details Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 22

Sashe 6

Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka cike da
oki na tafi bayan ya sallami bakinsa ya dubeni yace
Samha na da
e ina tausayin rayuwar da kikeyi tun bayan rasuwar Mahaifanki saboda haka na yanke Miki wani hukunci domin ki samu damar data dace dake akwai wani mutum a Cairo Egypt kenan yana neman wadda zata zauna tare dashi ta kula masa da gidansa tsayin shekara guda zai baki 2.5 millions Dollars a.

Cikin shekara
aya kinga kuwa ai kin haye"
Yawan ku
in bai bani damar tunanin irin aikin da zanyi ba haka na amsa nidai haka muka fita da Abdullahi yayi mana Urgent booking zuwa uku na yamma muka tashi sai Birnin Cairo mota aka Turo ta
aukemu aka kai mu wani katafaren gida anan wajen Tara na dare ne wasu motoci sukazo suka
aukeni tun anan na fara raina kaina da jinjinawa haukana Teemah wani gida ne me zubin gidan sarakai aka kaini aka tafi aka barni na rayu tsayin sati biyu Ni ka
ai kafin Khazeem yazo gareni ranar da yazo ranar ya samin ku
ina a acct
ina da aka bu
emin kuma a ranar ne ya bayyana min aikina, na raina kaina nayi kukan da banida mafita a
arshe dai na bashi dama kinsan damar dana bashi?

Zai yi mu'amala Dani har na samu ciki idan nayi ciki na haifa masa baby zai sallameni na tafi na bar masa Babyn, na amince ne saboda bani da mafita haka muka fara rayuwa dashi cikin ikon Allah a watan kuwa na samu ciki Teemah naga gata har cikina ya isa haihuwa akayi min C.S aka cire min Yarona namiji Balarabe me kama da ubansa, idan na kalli yaron nakanyi kuka matu
a da tuna cewa bazan rayu tare dashi ba, bansan meye yazo ran Khazeem ba bayan naji sau
i wata rana ina zaune a
aki ina feeding Jalal ina kuka, ya shigo ya sameni ya tsugunna a gabana yacemin.

"Samha"
agowa nayi na kalleshi ya sanya hannu ya sharemin hawaye yace
Kinsan dalilin da yasa na za
i nayi Miki ciki ki haifamin babyn nan" bai bani damar bashi amsa ba yace.

Tun ina
arami a dokar masarautarmu aka haramta min aure saboda dalilin da har yau bansan wanne bane, shekaruna sunyi nauyi gashi na jarabtu da son samun
an kaina duk abokaina sunada yara meye yasa Ni zan kasa samarwa kaina
an da zanke kallo ina jin da
i, banida kowa sai shi ka
ai mahaifina ya rasu tun ina
arami Mahaifiyata ma bayan rasuwar mahaifina tanada cikin
anina aka kasheta na tsira ne saboda bana tare da Masarauta tunda aka yayeni.

Nayi tunanin ri
e Jalal a gurina saidai na fahimci idan na ri
eshi za'a farauci rayuwarsa saboda haka zan canza Miki
asa zan ki raineshi cikin kulawa da gata ya rayu kamar Basarake" wannan shine dalilin zuwana Austaralia ya bani wannan gidan da motar hawa ya zubamin mazajen ku
e a acct
ina tun daga wannan lokacin bai kuma neman wani abu a gurina ba muna rayuwa dani da
ansa cikin gatansa da kulawarsa Teemah Inason nayi aure saboda na riga na saba da maza bana iya tsare kaina saidai kuma duk duniya uban
ana shine namijin da nakeso shi kuma har yanzu Emirates
insu taki bashi damar aure"
Jinjina kai Batul tayi cikin tausayin kansu tace
Duk da haka gara ke Samha maybe society
inku bazasu kyamaceki da
anki ba nikuwa
ata zata zama abar tsangwama idan na koma
asata da wannan na fara tunanin ya zanyi don hanata shiga taskun rayuwa"
aukan yarinyar tayi tace
Ita dai babu abinda ya dameta bacci takeyi hankali kwance" Ranar sati guda yarinyar tace suna Aisha suke kiranta da Jany duk da batasan ma'anar sunan ba za
in Ma'eesh ne a mafarki haka kwana uku da suna Jalal ya dawo yaro kyakkyawa Masha Allah, kulawa sosai Batul ke samu ita da Jany, cikin watanni shidan da suka biyo baya ne a hankali yau da gobe da kuma yanayin mutanen da take rayuwa a cikinsu itama ta fara sakewa sukan fita beach suyi nisha
insu, abu
aya da yake neman hana Batul kwanciyar hankali yanda idanun maza ke kanta duk wani motsinta sai ta samu me tankawa duk kuwa da cewa ta
i bada dama.

Cikin hakan ne Samha ta sama mata aiki a babban rastuarent
in da take aiki taji da
i sosai course ka
aici na damunta idan Samha ta fita ta barta, suka sanya Jany makarantar da Jalal ke zuwa kullum zasu kaisu idan sun dawo su
aukosu haka suke gudanar da rayuwarsu, ko a restaurant
in haka take fama da mutane maza da mata Allah yayi mata baiwar mutane ita kam abu
aya da yake dakatar da ita da kula kowa duk kuwa da yanda me masaukinta take bata shawarar sakin jiki tayi rayuwarta da yanci, shine tsoron sake afkawa matsala.

Zuwa wannan lokaci har ta gaji da kiran wayar Ma'eesh ta ha
ura ta sallama tanajin cewa ita ka
ai ce kawai keda Jany, tayi nufin shirya tafiya don zuwa ta gano meye yake faruwa saidai tuna turakunan da rayuwarta ta tsallake har Allah ya kawota yanzu yana kashe mata gwiwa karshe ta sanar da Samha sosai ta fusata tace
idan shi bai nemeki ba Mom Jany bai kamata ke ki zubar da yanci ki nemeshi ba ai shine yake da abun nema a gurinki kinga kuwa shi nemanki ya kama" haka ta ha
ura ta sallama.

Yau dake asabar ce basu da aiki suna zaune a parlour Jany ta mi
e ta fara tafiyarta sosai shekara
aya da rabi Batul ta dubi Samha tace
Kinsan me yake zuwa raina?" Girgiza mata kai tayi ta sauke ajiyar zuciya tace
Inason zuwa Nigeria Mahaifiyata nakeson naje na gani" jinjina kai tayi tace
Nima ina shirin yi Miki maganar kika rigani duk da cewa babu abinda na bari a TChad Inason zuwa naga kawaye da yan'uwana da suka wofintar dani kinga daganan sai muyi Nigeria yanzu mu shirya tafiya yaushe kike ganin zamu tafi?"
Murmushi tayi tace
arshen wata ko?

Kinga ko 1 month sai muyi mu dawo amma ke me kika gani?" Jinjina mata tayi tace
Hakan yayi zamu tafi da yaran ne ko zamu barsu gidan raino?" Zaro idanu Batul tayi tace
Ni shegiya inji
an daudu ai
afata
afar Jany na bazan iya kwana batare da ita ba ke nifa yanda nakejin Jany a raina banajin kaina" dariya sukayi suka tashi suka fice suka nufi beach yauma kamar kullum a inda suka saba zama suka zauna aka kawo musu kofin coffee kowacce na danna wayarta suna hira sama sama, sallama sukaji a bayansu abinda yasa Samha juyawa tare da kallon me sallamar wanda idanunsa ke kan Batul da ko arzi
in ta
ago ta kalleshi bai samu ba"
Numfasawa yayi yace
Ko zan iya zama?" Jinjina masa kai Samha tayi tare da gyara masa wajen zama ya zauna yana kama hannun Jany yace
ar uwar taki kurma ce halan?" Sai yanzu ta
ago ta watsa masa wani mugun kallo tare da mi
ewa taja hannun Jany suka bar gurin, ya bita da kallo cike da mamaki yace
Ni sunana Nuraddeen ana kirana da Deen
an Nigeria ne ni Kano shine garin iyaye na amma mazaunan Abuja ne Ni kuma ina aiki anan kuma ina kasuwanci, am
awarki ta da
e tana burgeni saidai yanda naga bata bawa Kowa dama yasa nima jikina yayi sanyi duk da
arin abinda yasa na
i zuwa gareku da
on barata saboda a farko na zaci matar aure ce sai daga baya nake samun labarin bata da aure"
Zamewa yayi daga kan kujerar yace
Don Allah in da hali ki shigar da
on barata gareta wlh ba da wasa nake ba idan ta amince ko ina iyayenta suke a duniya zan tura nawa ayi magana nidai burina ta kar
eni ta yarda da bu
atata" jinjina kai Samha tayi tace
To Deen saidai a gwada wannan kawar tawa dakon son gaibu takeyi ta
i kallon kowa bare ta bashi dama amma zanyi maka bakin
ari" godiya sosai yayi sukayi musayar number tare da bashi ta Batul sukayi sallama ya tafi itama ta tashi ta isa motarsu ta tarar da Batul ta cika ta batse tace
Tuba nake Allah ya taimakeki kinsan Allah ya karrama
an adam musamman wannan bawan kammalalle Ni tunda nake zuwa gurin nan banta
a ganin yayiwa wata mace magana ba sai yau yawanci a gefe zaki sameshi yana yan aikace aikacensa" cikin hassala tace
to aku me magana kizo ki kaimu gida ko ki bamu mukullin mu tafi".........
*_Assalamu alaikum everyone_*
*Sunana Fauziyya Tasiu Umar (OUM HAIRAN)*
Yau muna birthday Hairan da Widad dole muyi promo 300 Nrml group VIP 600 please iya yau ne ka
Kar kuyi
asa a gwiwa kuzo ku runguntsuma ku tattaru muji chakwalkwalin chakwakiyar nan me rikita tunani da sanya shau
i, shin ya rayuwar zata kasance bayan kowa yayi baram baram da hanyar Allah?

Akwai sauran damar tuna ko lokaci ya
ure?

And please adult contact ne wannan labarin don Allah in Baki iyawa ki ha
ura don wlh sai na zubar da Abin a wannan book
Via 300 Normal group VIP 600 only
9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence 09031307566.
please Ku daina turamin Evidence ta wannan number 09013718241 course sa
onni suna yawa a kanta.
*In kun shirya
Nima na shirya
*Oum Hairan*
[7/7, 4:51
PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma
aya)_*
*Oum Hairan*
*______________________________________*
Book 2 page 9-10
*______________________________________*
Dariya Samha tayi tace nidai zanga inda inda zakikai wannan kayan da kiketa tsumawa saidai ki wanke kisa masa pant, Please Teemah tunda dai kin
i ki bada na haram aci aji da
i a ra
ashe a hole yanzu ga zancen gsky yazo Allah kar kiyi sake da damarki Wannan guy
in ya ha
u sosai" banza tayi da ita har sukaje gida ta shigewarta
akinta ta cire kayanta tayi wanka tayiwa
iyarta ta sanya mata kayan sanyi itama tasa domin yau alamun ya nuna dusar
ara za'a kwana zubar musu.
Chapter 6 · 0% Book details