Sashe 7
Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Room hitter ta kunna ta kulle ko ina kasancewa bata sallah taja
arta suka kwanta cike da kewar
angarorin rayuwarta kamar yanda ta saba ta
auki wayarta ta fara kiraye kirayen numbers cikin numbers biyar data kira
aya ce ta shiga ta Laminu me shayi ta da
e tana ring ba'a
aga ba Saida ta kira so uku sannan aka daga tace
Assalamu Alaikum Laminu Batula ce" ajiyar zuciya ya sauke yace
Hajiya Batulu ta Manzo kwana biyu" murmushin ya
e tayi tace
Don Allah ko zan iya magana da Innata?"
Toh Batulu Ni yanzu ina zan samu Inna Laure ai tunda kikayi aure itama ta tashi ta koma gidan benen da mijinki ya siya mata ta ranga
a aurenta da Idi dillali ban kuma ganinta ba sai watanni biyar da suka wucce da na ha
u da
awarki Murjanatu nake tambayarta labarin Inna Laure take fa
amin ai tasai da gidan da mijinki ya bata ta Idi dillali Lagos yanzu haka suna can"
Tashin hankali sosai ta shiga tace
yanzu ya akayi duk haka ta faru Bansani ba Meyesa kullum wayoyinku basa shiga yanzu ina zaka nemonin Murjah?" Cewa yayi
ah ita wannan tana gidansu bata samu promotion irin naki ba duniya tayi mata attishawar tsaki tananan tana fama da ciwon nan na zamani in ta fara gudawa har
ofar gida" cikin tashin hankali tace
Eh Murjanatun?
Yaushe ta gamu da wannan ciwon Innanillahi wa innah ilaihirraji'un don Allah Laminu ka ha
ani da ita ka turomin account
inka xansa maka ku
i kaima ka
ara jari"
************
Sosai ya rin
a mata Godiya ya kashe wayar ya kalli mutanen kusa dashi yace
Waye zai iya kaiwa Murja Waya zasuyi magana da Batulu" Isah
an garuwa ne yace
Ah zan iya amma nawa zaka bani?" Cikin masifa yace
Kaidai kwai maye to kaje ka kai mana sai mu tura acct
in muga nawa za'a Turo mana" kar
a yayi ya tafi ya kaiwa Murja tana zaune a zauren gidansu duk ta kwarjale ga ciwo babu ku
in shan magani, daga bakin
ofa yace mata
Batula ce tace a kawo Miki waya" cike da zumu
i ta kar
i wayar, tana kar
a kuwa tana kira tace
Batulu kin samu duniya kin barmu a wahala ko nemanmu bakyayi" numfasawa tayi tace
ta ina zan nemeki Janah sama da shekara guda nake kiranki wayarki bata shiga idan na kira ta Laminu me shayi shima bata tafiya da
yar yau Allah ya bani Sa'a na sameshi Janah meye yake faruwa ne ance Inna ta tabar Kano ta koma Lagos ina zan samu lambar da zan sameta?"
Girgiza kai tayi cike da tausayawa kai tace
Ki bari kawai Batulu babu yanda bamuyi ba nida Mamanmu kan Inna karta yarda da zugar mugun mutumin nan ta siyar da gidanta amma ta fitittike taci mutumcinmu har tana cewa ba
in ciki mukeyi mata likkafarta zata
ara ci gaba zata tashi daga cikin talakawa taka koma cikin danginta masu ku
i haka munaji muna gani ta siyar da gidan da Yake mallakinki wanda Ma'eesh ya baki matsayin Fansar budurcinki Naira Miliyan
ari uku da hamsin, wlh Batul ko la'ada Duk kyauta ta Inna Laure Idi dillali bai barta ta bamu ba cikin dare ya kawo mota suka
ebi tsirarin kayansu tunda dama furniture duk a suna cikin ciniki, suka tafi suka bar unguwar nan babu sallama yanzu haka dai zancen da nake Miki wata rana na ha
u da Inna ga tsohon ciki a jikinta ga bara tanayi a Lagos na tambayeta ya haka tana kuka tacemin ko ku
in motar dawowa arewa bai bar mata ba ita yanzu Damagaran takeson komawa cikin danginta haka na
auketa na kaita tasha na biya mata ku
in mota tare da guziri ta tafi Damagaran yanzu haka dai tana Damagaran" cikin tashin hankali tace.
Amma ciki fah kikace Janah?" Murmushi tayi tace
kuma
arin ba
in cikin ma tace bana Idi dillalin bane wai Wasu ne suka ganta a wahale shine sukace tazo gidansu ta rin
a kar
ar abinci kullum suna bata abinci harda ruwan wanka tayi wanka kinsan Inna idan taji gyara kyakkyawar mace ce gata jajir iya wuya banta
a ganinta tayi ba
i ba, a hakan ne
aya cikin mazaunan gidan ya ritsata wata rana yayi mata fya
e shine ta samu cikin kuma yace idan ta danganta shi da cikin sai ya kasheta ita kuma gudun kar su nemi rabata da rayuwarta kawai ta yanke shawarar barin gidan shine ta fito tana bara tana kwana a
asan gada har Allah ya ha
ata Dani watarana a kasuwa" Tashin hankalin da Batul ta shiga fasalta yawansa ma
ata baki ne haka ta aje wayar Zuciyarta a jagule ta tashi tana zaga
akin, cikin shekara biyu abubuwa sun rikicewa rayuwarta tana ganin kamar ta samu sau
i ashe akwai wata
urar a
asa, shigowar Samha ne ya sata tsayawa tare da zuba mata idanu, Samha ta tako gareta tace
Mene kuma yake faruwa?" Nufar wardrobe tayi ta bu
e tace
Dole ya zamemin neman visa don komawa Afrika cikin satin nan Samha idan kin shirya mu tafi tare in kina da abinda zaki
arasa na tafi Ni ka
ai" fahimtar yanda take a dame ne yasa batayi mata mgnr abinda ya kawota ba itama ta fara taya ta shirya kayan tace
Amma bamu sanar da gurin aiki zamuyi tafiya ba gashi kinsa mana tafiyar a
urarren lokaci" bata iya bata amsa ba haka suka gama suma kwanta washegari suka fita aiki kamar yanda ake ta shirye shiryen zuwan mamallakin rukunin gidajen abincin Na MB Kitchen's haka akaci gaba da gabatarwa cike da annashuwa ita kam batada walwala haka suka tashin washegari juma'a ta kama ranar da shugaban nasu zai shigo bata wani bawa zuwan nasa muhimmanci ba duk da cewa an sanar da ita idan ya shigo taron ma'aikatansa gaba
aya yake ha
awa haka idan zai tafi.
Taje wajen aiki tayi abinda zata yi gaf da fara taron ta tafi ambassy domin gama shirye shiryen tafiyara Afrika daya rage saura kwanaki biyu ta tashi daga ambassy gida ta wucce saboda ciwon kai da fa
uwar gaban daga sar
eta washegari asabar ce bata da aiki Samha ce ta fita ita kam a gida ta yini sai yamma ne wayarta ta fara rurin neman agaji tayi tsaki tare da danna gefenta cikin kwanakin nan ka
aici yafi mata komai da
i da wannan ko wayarta batason taji tayi rurin neman agajinta.
Bata dawo daga duniyar tunanin datayi nisa a ciki ba wayar ta
ara
aukan ruri ta
auka a fusace ganin number
asar ce ya sanyata karawa a kunneta, sallama aka fara mata da ita ta amsa tare da Nutsuwa don tuna inda tasan Muryar, maimakon haka sai taji an sauke numfashi anci gaba da cewa
Ranki ya da
e gani a harabar gidanku a taimakeni a zo a ji da menazo" sosai mamaki ya cika ta tasan wannan dukka sharrin Samha ne haka dai ta daure ta gyarawa Jany dake bacci kwanciya ta
auki
aramin hijjab
inta ta sanya ta nufi inda ake neman nata.
Tunda ta fito idanun Deen ke kanta har ta
araso inda yake tsaye fuskarta a
aure tayi masa sallama ya amsa tare da zubanta idanu tana ci gaba da latsa wayarta, dama baiyi tsammanin wata tar
a me kyau a gare ta ba domin tunani yakan fidda kamanni bisa dukkan alamu yarinyar tsoron maza takeyi koda yake ga yanda Samha ta basa labarinta ya halatta na tayi tantamar sake yarda da wani namiji a duniya to amma ai ba'a cire tsammani kuma banda abinda shi dama farin banza ai a farau faraun banza yake
arewa, ita me take tsammani da mutumin da sukayi wannan rayuwar dashi, yafi mata sha'awar taimakon kanta ta gyara gobenta saidai ya fahimci kamar hankalinta baya zuwar mata da haka, but me nema baya
asa a gwiwa zai dage bakin rai bakin fama don ganin ya mallaketa halalinsa.
Ajiyar zuciya suka sauke a tare ta juya da nufin bar masa wajen domin ta tsargu sosai da kallon da yake yi mata, da sauri ya ri
o hannunta tare da janyota jikinsa ta fa
irjinsa yayi saurin ri
ugunta yaja ajiyar zuciya me
arfi tare da
ora bakinsa daidai kunnenta yace
Kyakkyawar fuska tana
ara Armashi tare da murmushi gimbiyata don Allah ki daina hukuntani da laifin
addarar da Allah ya jefoni cikinta a
arshe Fateemah koma mene Ni a haka nakeson ki zama sirrina kuma uwar
ana ki yarda ki bawa wannan
antaccen bawan dama yaje dake ga iyayensa matsayin Sarauniyar data yarda ta rayu
ashin mulkinsa Fateemah nayi al
awarin kare miki mutumcinki da
imarki har fitar numfashina na
arshe"
Zamewa yayi
asa ya ri
afarta yace
Don Allah Mom Jany ki taimaki Deen ki dam
ar rayuwarki data Jany amana a wajensa wlh bazanci amanarki ba, zan rayu ne yanda kikeso"
Tunda ya fara maganar ta zubansa idanu kyakkyawan saurayi Masha Allah son kowa yanayinsa yana fidda wata kala da akafi samunta a halpcase wato ruwa biyu yanada
irar
arfafa yanada suma kwantacciya wadda alama ta nuna rashin barinta ta taru sosai shine ya hanata zama irin ta larabawa, da gaske Deen ya ha
Cikin kwanakin daya shigo rayuwarta babu abinda yake bata mamaki irin sanyin halinsa, duk wula
ancin da take yi masa bai ta
a nuna ya damu ba abu
aya yake fa
a mata kullum Mom Jany (Wala
ad karramana bani adam) wannan cewar Allah S.W.T ce don Allah ki bani dama nasan bazan ta
a samun matsala da ke ba kiyimin alfarmar so Fateemah"
Rikita mata lissafi yake yi da kalamansa sannu a hankali ya fara cusawa Zuciyarta tausan sa wasu
angarori na ranta yana bata shawarar to ita me take jira da rayuwa ne?