Sashe 14
Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar zuciya ya sauke tare da kai idanunsa ga agogon da yake ma
ale jikin bangon wajen hutawar 2:30am ya sake sauke ajiyar zuciya ya nufi dakin baccinsa ya sake wanka yayi alwala ya tayar da sallar nafila zuwa yanzu so yake ya koyi mi
a Komansa ga Allah tare da neman mafita a gareshi kamar yanda Mom take sanar dashi kullum ya jima yana kaiwa Allah kokensa kamar yanda kullum Mom Abbuh da Shaikh Saleem suke fa
a masa da
an uwansa Nuraddeen, bai koma ya kwanta ba Saida yayi sallar asuba kasancewar unguwar tasu babu musulmi sosai a gida yake Sallah bayan ya idar ne ya kwanta bacci ya
aukeshi kamar kullum dai mafarkinsa na Abar
aunarsa ne saidai yau yanayin damuwa ya ri
eta a ciki abinda ya sanya shi yana tashi ya fita ya nufi
aya cikin gidajen abincinsa sadaka yakeson yi domin fatan duk masifar da zata shigo rayuwar masoyiyar da
iyarsa tazo musu da sau
i umarni ya bayar na cewa yau duk wanda yaci abinci a gidajen abincin nasa kar a kar
i ku
insa sannan ya nufi babban Companynsu na drinks ya zauna a office
in ba tare da iya hassala komi ba, ganin hakan bai masa bane ya kuma fita ya nufi asibitin da yake aiki, haka yake yini yawo tsakanin masa'antun nasu ba tare da ya iya ta
uka komi ba"...........
*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay.*
*Contact me*
*09013718241*
*OUM HAIRAN*
[7/9, 8:31
PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma
aya)_*
*Oum Hairan*
*___________________________________*
*Book 2 page 19-20*
_________________________*__________*
Fasalta irin tashin hankalin da Batul ta shiga lokacin da labarin irin wula
ancin da su Baffa Maigari sukayiwa iyayen Deen wannan ma
ata baki ne tayi kuka kamar ranta zai fita a
arshe taja bakinta tayi shiru iya Samha ce tasan shirinsu, haka ake ta shirye shiryen biki bata cewa kowa komai Samha ce ta sanar da Inna Laure zataje Niamey akwai
anwar babarta zata kai mata katin biki kuma zata iya kwana biyu a can, ba tare da tunanin komai ba tace
Ai kuwa badan kar na
ora Miki nauyi ba da na baki wasu yan ku
e kinyo mana siyayya kinga babu abinda aka siyo har yanzu" satar kallon Batul Samha tayi tace
To Inna mu tafi tare mana dama Nima nayi tunanin hakan in yaso saita za
o irin abubuwan da take so Kinga lokaci sai
urewa yake yi saura kwana takwas fah
aurin aure"
Ba tare da tunanin komai ba Inna ta zuge jaka ta zaro ku
i zata basu Samha tace Inna kibar ku
in nan idan Batul ta tafi
akinta sai kija jari mu muna da ku
in da idan dukka auren zamu
auki nauyi na bazamu girgiza ba"
Yarda Inna tayi suka shirya Samha tace
Inna bari mu tafi da yaran nan saboda kar su dameki da
iriniya suma mayi musu siyayyar kayan fitar biki" cewa tayi
Eh fah Wa
annan ko
an naku sai ku ai kuje da abinku inba haka ba magana ma ta isheni a garin nan" sudai suna samu suka fice kai tsaye daga Damagaran motar Katsina suka shiga basu suka shiga Katsina ba sai dare suka nemi hotel suka kama bayan sun shiga
akin hotel
in ne suka kalli juna Samha tayi dariya tace
In sun san wata ai basusan wata ba kulle wayarki tun a nan bamu sake kunna MTN line sai mun keta hazo yanda duk nacin me naci bazai iya biyomu ba"
Zama Batul tayi dafe da kai tace
Allah sarki Inna yanzu nasan kanta zatayi wabi cewa zasuyi ita ce tasani na gudu Ni kuwa wlh dana auri Anwar gara na kare rayuwata a
ebe kwanukan MB kitchen's dariya sosai Samha tayi tace
Kedai kawai kina son rayuwa da Deen kinga ha
en Guy
walisa ana shirin manna Miki wani garan
auye koda yake Anwar bashida laifi kawai dai wayewarmu ce ta girmi tunaninsa, sai wani ihu suke a France yake yo inda France tana cikin wayayyun
asashe meyesa su basu waye ba, nifa wlh na matsu naga lifestyle naku da Deen nasan za'a
auki darasi"
Murmushi tayi tace
Hmmm bakiga lifestyle ba tunda bakiga rayuwarmu da Ma'eesh ba Samha Bama gajiya da cinye juna fah gashi da za
i nifa badan kar nayi
arya ba zan iya cewa Yafi zuma da
Ma'eesh!
Ma'eesh!!
Nikam kamar nasan wannan sunan Batul?
Ohhhh Manager na MB kitchen's sunansa kenan yanzu daganan ina mukayi?" Ta
e baki tayi tace
Muje Kano muga gidan da aka siya daganan mu koma Abuja idan so mu
aga ko me kikace?" Jinjina kai tayi tace
shikenan hakan za'ayi" wanka sukayi sukayiwa
ansu sukayi sallah suka kwanta bacci.
Kiran Deen ne ya shigo tana
agawa tace masa
Ka koma ne?
Murmushi yayi yace
Jiya naji damar jikina yau na sauka a Austaralia course Yayana bashida lfy shima but ya fara jin sau
i, ya shirye shiryen biki?"
Murmushi tayi tace
Nima ina hanya cikin satin nan" zaro ido yayi yace
Ya batun bikin naki?" Murmushi ta sakeyi tace masa
Bazan cuci kaina bane Noor tunda sun hanamu aure to Nima wlh bazan auri wanda sukeso ba su barni na rayu da
addarata" ajiyar zuciya yayi yace
Idan kikazo sai musan abinda ya dace kawai muje Embassy a
aura mana aure tunda parents
inki sun
aura mana" dariya sosai abin ya bata yace
Haba Deen abin na ka
o ai ba hauka bane nayi Sign married sannan yanzu nazo nayi Embassy married ai kayimin fa
an nabi komai a hankali, tunda dai komai lokaci ne"
Kwantar da kai yayi yana kallon Ma'eesh dake gefensa yace
Nace da Bro Wife
ina a
aya cikin Restaurants nasa take aiki idan kin dawo zamuje mu gaisheshi yasa mana albarka, ko na ha
aku ku gaisa?" Saurin girgiza kai tayi tace
Aa ka bari dai nazo sai muje mu gaisheshi ai yayanmu ne bai kamata ayi masa gaisuwar mi
e ba" Murmushi yayi yace
Hakane kinyi gsky yanzu yaushe zaku taho?" Haka sukayita hirarsu tare dayi musu al
awarin zai sama musu visa urgent, haka kuwa akayi kwana biyun da sukayi a Kano sunga gidan da Batul ta siyawa inna gidane me kyau ya
awatu duk da ba wani babba bane Saida ta zubanta komai na amfani hatta kayan abinci sannan ta bawa Janah ku
i masu yawa tace taje ta
aukota ta dawo da ita nan" washegari kuwa Zakara ya basu Sa'a sai Cairns shigar dare sukayi shigar dare sukayi sosai domin Saida suka yada zango a Canada sannan suka
auki hanyar Austaralia.
Dake Turai ba Africa bace a daren suka dangana da gida domin kuwa a airport
in suka ishe Deen yana jiransu kallo daya tayi masa ta tabbatar da ramarsa sosai ya bata tausayi ta kwantar da kanta a jikinsa tace
My Noor ka rame da yawa don Allah kar ka sanya damuwa a ranka komai yanada lokaci" shafa kuncinta yayi yace
Bazasu gane bane Fateemah inashan wahala fah ina bu
atar abokiyar rayuwa wlh" murmushi tayi a ranta tace
Gara ma kai baka
ana ba but a zahiri ce masa tayi lokaci zai zo soon Insha Allahu.
Saukesu yayi bayan sun biya ta Restaurant nasu sun kar
i abinci a
aramin office ya tadda Ma'eesh yana zaune ya zuba uban tagumi ya ta
ashi yace
Har yanzu bazaka rage damuwar nan ba Bro no condition is permanent please ka rage damuwa ko dan lfyrka" kifa wayar yayi a
irjinsa tare da danna sweetch
inta ya zubawa
aninsa nasa idanu yayi yace
aukosu ne?" Jinjina kai yayi yace
Abinci ma muka biyo su kar
a sai su wucce gida Bro na mutu akan Babyn nan Teemah ta ha
u sosai rayuwa ta ce?" Murmushi yayi yace
Allah yasa rabonka ce Deen Kaje ka kaisu gida dare yayi Ba zamu ha
u a wannan karon ba Ni gobe zan koma Sudan banason mutuwa a garin nan gara naje na mutu a gaban Mom ta dafa kaina tayimin addu'a Inason bata duk wani abu dana mallaka idan na mutu ta nemi Batul ta batashi ita da babynmu su rayu rayuwa me inganci"
ewa yayi ya fice in da sabo ya saba da Wa
annan kalaman na yayan nasa kullum abinda yake cewa kenan matarsa da
iyarsa shi ya fara sarewa yanda ya baza ma'aikata ake neman yarinyar nan inda tana raye da tuni an ganota" jan motar yayi ya kaisu gida sukayi masa godiya suka shiga
akinsu kawai suka gyara sukayi sallolinsu suka kwanta baccin gajiya sun fara mantawa da sanyin Austaralia gashi sun dawo lokacin saukar Snow abin ba sau
i haka suka sa shirga shirgan kayan sanyi suka kwanta bacci kuwa ya sacesu cikin dare ta farka a firgice tana furta
Innanillahi wa innah ilaihirraji'un!" Abinda ya tashi Samha tace
Ya akayi?" Ajiyar zuciya tayi tace
Na godewa Allah daya zama mafarki Samha kwanan nan Ma'eesh ne ya dawo a mafarki na, na fara cire shi a raina har ina jin a raina fah ko bayyana yayi gareni bazan iya sake rayuwa dashi ba saboda hankalina bazai kwanta ba zama da matsafi" tsaki Samha tayi tace
Wlh da kayan haushi kike yanzu yaushe zaki koma aiki yanzu nake gani gobe Shugaba yana neman dukkan ma'aikata zai yi taro dasu zai koma
asarsa shan magani" ta
e baki tayi tace
Gsky gobe ba zanje ba zan huta shi kuma Allah ya bashi lfy"
Komawa sukayi suka kwanta da safe Samha ta tafi aiki ita kam zamanta tayi a gida da yamma Deen yazo yake ce mata Bro yakai airport nan suka shantake da hirarsu ta masoya.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya ta kowanne
angare babu da
i Inna ta fuskanci
alubale daga
arshe ne Alh Khamilu yazo ta zayyane masa komai Aikuwa ya rufe yan uwan nasa da fa
a yace sunci amanar maraici Meyesa yarinya zata kawo wanda takeso su
i bashi su ha
ata da wanda bataso, yanzu in a baya sunce laifin uwarta ne yanzu kuma na waye?