Sashe 21
Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saurin janyeta yayi a jikinsa ya dubata yaga bata motsi ya
aga hannunta yaga ya koma yaraf, a tsorace yakai kunnensa
irjinta yaji shiru Zuciyarta bata betting abinda ya sashi zabura da sauri ya nufi bathroom ya ha
a mata ruwa me
umi ya fito domin
aukanta, zaro idanu yayi a firgice ganin yanda bedsheet
in yayi faca faca da jini, ya
ora hannunsa a kansa yace
Hehhhh!
Innanillahi na kasheta...." Da mugun gudu ya zari towel a jikin rackie ya
aura a
ugunsa ya fice ya nufi sashin Deen da gudu ya fara dukan
ofar kamar zai
aryata.
Deen dake zaune saman sallaya ya mi
e da sauri tare da nufar
ofar yana cewa
Waye?" Cikin rashin hayyaci Ma'eesh yace
Help me Bro na kashe matata....." Da sauri Deen ya bu
e kofar shikam tuni yakai part
in su Mom suma da irin bugun da yayiwa Deen ya tashesu Abbuh ya fito da sauri yace
Waye?" Cikin wata irin murya yace
Abbuh Na kasheta wlh na kasheta Saida tacemin bataso na bita a hankali data Haifi Jany anyi mata
inki back and front Abbuh na shiga uku ku taimakeni wlh bazan
ara ba".........
*Albishir ga masoyan wannan labari me dogon zango, kamar yanda na saba baku bonus duk Saturday yauma gashinan ha
i da promo, iya yan regular 300 memakon 500 daga yau zuwa gobe Sunday ma'ana 24 hours, VIP 600, via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay.*
*Contact of evidence*
*09031307566*
[7/13, 5:13
PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma
aya)_*
*Oum Hairan*
*____________________________________*
*Book 2 page 49-50*
*____________________________________*
Kallon juna sukayi tsakanin Mom da Abbuh cikin tashin hankalin daya hana kowa magana Mom ta ture Abbuh ta fito, da sauri ya tare ta yana cewa
Yawwa Mom kice mata kar ta mutu wlh ita ce rayuwata idan ta mutu Nima mutuwa zanyi, ita ce ta
i fahimtata da hakan bazata faru ba Mom don Allah wlh na zaci son hanani kanta ne yasa tace anyi mata
inkin ashe da gaske ne......." Rufe masa baki tayi tace "Naji Ma'eesh don Allah kamin shiru" suna zuwa
ofar part
in suka tarar da Deen sai Safa da marwa yakeyi, Ma'eesh ya janyo hannunsa yace
Kazo ka tabbatar min da bata mutu ba don Allah"
Tsayawa Mom tayi tace
Deeny jeka
akinka ka kwanta rabu da wannan yaron komai ma ya faru ba laifinsa bane, Saida na fa
a masa kar yayi gaggawa ya bari ta fahimci komai ta bashi damar komai amma shi dake ayu ne Sarkin jarababbun duniya ya kasa" shidai Deen cike da kunya me ha
e da wani ciwon rai ya juya ya nufi
akinsa ya zauna a parlour ya dafe kansa yana furta
Allahumma la sahla..."
Zuwa
arshe tare da ambaton sunan Allah zuciyarsa na raya masa da yanzu shine a wannan yanayin, da yanzu yasan sirrin komai yau da tuni shima ya zama cikakken namiji.
Numfasawa yayi tare da kawar da wannan tunanin ya shige
akinsa ta kwanta tare da runtse idanunsa so yake yayi bacci saidai ya rasa ta ina bacci ke zuwa.
Suna shiga kai tsaye yaja Mom
akin shikam Abbuh a parlour ya tsaya yanda ta ishe Batool abin ya bata tsoro tayi saurin kallonsa tace
ya kamata kayi mata wanka kafin kiran likita" cikin kuka yace
Bazan iya ba Mom Zuciyata zafi takeyi don Allah Mom ki hanata tafiya ta barni....." Ganin yanda yake
ara rikice mata ne yasata kallon gadon da sukayiwa kaca
da jini tabbas wannan yarinya taga masifa yau, ace kai ba farin shigar abu ba amma ayi maka wannan ta'annati haka.
Dake Mom
arfa ce haka ta haura gadon ta sunkuci Batool ta nufi bathroom da ita, kwantar da ita tayi ta ta
a ruwan daya ha
a taji bashida zafi sosai ta
ara na zafi ta
auketa ta sata a ciki, ta ja wata
arfar ajiyar zuciya kanta ya
ara yin baya itama Mom sauke ajiyar zuciya tayi ta kirashi ya nufi bathroom
in da sauri ta tashi a gurin tace
Ba mutuwa tayi ba doguwar suma ce kazo ka gasa mata jikinta bari nasa Abbuh ya kira Likita" cike da farin cikin jin ance ba mutuwa tayi ba ya matsa gaban bathtub
in ya tsugunna ya fara wanketa yana
an danna mata cikinta tare da wanke mata inda jinin ya bushe a jikinta yana mata kallo me cike da tausayi so da kuma sha'awar kasancewa yanayin da
in daya kwasa a wannan dare yana dawo masa jikinsa ya sauke ajiyar zuciya tare da matsawa daidai kunnenta yace
I love ur Beautiful wife" ya shagala a kallonta har Mom ta dawo ta janye bedsheet
in ta fice dashi ta fara masa magana sannan ya dawo nutsuwarsa ya amsata tare da gyara
aurin towel
ugunsa ya fito da ita a sa
e a kafa
arsa bayan ya zura mata doguwar riga Mom ce ta dubeshi tace
Kaita part
ina acan Dr zai dubata" da sauri ya kalli Mom zai yi magana, but yanda taga ta tsare gida ne ya sanya shi kwantar da Batool ya
auki doguwar riga ya saka don tsaf towel
in zai zame a
ugunsa.
aukarta yayi a sanyaye ya nufi hanyar da zata kaishi part
in Mom tana biye dashi har suka shiga ya kwantar da ita bisa gadon Mom ya zauna a gefenta yana shafa fuskarta yana kallon smile face
inta yana sauke numfashi time to time, a haka likitan tazo ta fara dubata ta
ago tace
Mom dama ta ta
a samun accident da akayi mata
inki yanzun sau mun kuma bin
inkin ta ciki da waje shine ya farke, ba'a bita a hankali ba kuma a cikin firgici take sanda abin ya faru shiyasa ta shiga wannan yanayin, kuma zata iya kwana da yini a haka yanzu Asibiti zamu tafi da ita ayi maza a
inketa kafin gurin yayi tsami" kallonsa Mom tayi yakai hannu ya share hawayen idanunsa tare da juyawa ya fita da sauri.
Yasan da yabita a hankali kamar yanda ya bita farkon sex
insu duk da haka bata faru ba wannan abu da ciwo zafi irin na
inki a gurin da ido yake gani ma bashida misali ina kuma ga a private part na jikin mutum?
Zama yayi gefen gadon ya bu
e zanin gadon ya zuba masa idanu yana hawaye nadama sosai zuciyarsa takeyi, wayarsa ce taci gaba da Ring yakai hannu ya duba Mom ce, to mi zatace masa mi zaice mata?
Yasan bai wucce tayi masa maganar
inkin ba shikam da hannunsa bazai iya
inke
arnar da yayiwa Bea
insa ba, yau kam ya sallama duk ma wanda zai ta
ata ya ta
ata indai zata samu lafiya ya yarda"
Sake shigowar kiran ne ya sashi
agawa Muryarsa na rawa yace.
Mom!
Please ayi abinda ya dace bazan iya yin komai ba" ajiyar zuciya ta sauke tace
Right Good night" da wannan ta kashe wayar shikuma yaci gaba da zama bazai iya tantance tsayin lokacin daya
auka a zaune ba, shidai tsinkayo kiran sallar asuba ne kawai a kunnensa, haka a gajiye gajiya irin ta aikin zuci ya yatashi ya shiga bathroom ya tsarkake jikinsa yanda dick
insa duk ta
aci da jini ya karyar masa da zuciya daya fito riga kawai ya canza yasa boxes ya shimfi
a sallaya ya tada raka'atainul fajri can yaji an fara kiran shiga sallah ya tashi ya fita ya nufi masallacin sukayi sallah ha
uwa sukayi da Abbuh da Deen Abbuh yace masa
Kunyi waya da Mom
inku kuwa ya jikin matar taka?" Shafa sumarsa yayi yace
Yanzu idan na koma zan kirata" shikam Deen bai iya ce masa komai ba ya shige part
insa.
Yana shiga ya
auki wayarsa ya kira wayar Mom bai bari tace masa komi ba yace
wanne asibiti ne?" A gajiye tace
Central" kashe wayar yayi ya nufi
akinsa ya
auki key na daya daga cikin motocinsa ya fito ya shiga tare da ficewa daga gidan da sauri, ba ma'aikatan gidan ba hatta sojojin dake gadin unguwar sun cika da mamakin ganin fitar motar gidan cikin dare yanzu kuma da asuba motar MB ta fito to ina zashi?
Rashin sanin ta inda zasu nemi amsa ne yasa suka kama aikin gabansu.
Har zuwansa bata dawo duniya ba suka gaisa da Mom ya fara duba magungunan da aka bata da drip
in dake ma
ale a hannunta ya fice bai jima ba ya dawo ya ha
a wata allura ya zu
a a sirinji ya kama
ayan hannunta ya
aure ya bubbuga jijiya ta fito ya dam
i jijiyar yasa cellular a jiki ya fara matsa mata allurar a hankali yanajin kamar jikinsa take shiga, baiso ta
ata ba amma bazai iya jure zamanta cikin wannan sumar ba shine kawai dalilinsa nayi mata allurar bayan ya gama ya zare drip
in ya
aura wani
arami bayan ya zuba wasu magunguna a cikinsa ya jona mata wata Na'ura ya haske mata fuskarta da ita, ita dai Mom tana gefe tana kallon ikon Allah duk yazo ya hargitsa
akin, koda likitocin ma suka shigo basu iya ce masa komai ba to masu abu da abinsu ai saidai suja baya suyi kallon ikon Allah.
Cikin
asa da awa
aya suna tsaye suna kallonta sukaga ta fara motsa
afarta can ta saki wata ajiyar zuciya me
arfi ta fara
arin daga hannunta tare da matse idanunta tana motsa bakinta alamar magana zatayi, matsawa yayi ya janye wannan fitilar ya kasheta ya zauna a gefenta ya kamo hannunta ya bu
e bakinsa cikin nauyin furuci yace
Sorry Bea" da wata muguwar azama ta janye hannunta ta fara
arin tashi yayi saurin ri
eta ya tsugunna daidai kunnenta yace
Bakida lfy ba'a bu
atar motsi me
arfi Bea me kike bu
ata?" Saurin bu
e idanunta tayi ta saukesu akansa ta kuwa
walla
ara tana cewa
Ka fita Ni ka fita ka fita nace mugu mara tausayi....."
Duk da cewa baya cikin yanayi me da
i yanda take acting taji maza role Saida abin ya bashi nisha
i ya sunkuya daidai kunnenta yace
Au haba!
Ashe mijinki bashida tausayi" ayyah so sad sorry Na tausayawa matar mara tausayi, raguwa dake sai kau
in bala'i daga ihu
aya har murya ta dashe Miki".....