← Book details Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 22

Sashe 5

Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da wa
annan bad thinking
in bacci ya
auketa kamar kullum dai Ma'eesh
in ne cikin baccinta tanata murmushi yanayi me da
i yanata tsumata da salon
aunarsa, zuba mata idanu Samha tayi yanda take murmushi da kiran Ma'eesh da gani kasan tana cike da kewarsa, ajiyar zuciya ta sauke ta gyara mata rufa ta fita ta koma wani
akin ta kwanta, washegari da asuba Samha ta tasheta sukayi sallah Samha tace zataje islamiyya a nan masallacin gaban gidan da take kamar tace zata bita sai kuma ta share ta fita ita kuma ta gyara kwanciyarta.

Bacci tayi sosai dake ranar ta kama asabar sai wajen 10:30am Samha ta tasheta tace
Wannan bacci haka Teemah" murmushi tayi tace
bansan meye yasa bacci na ya karu ba bana gajiya da bacci" abin kari ta nuna mata tace
Oya tashi kiyo brush muyi break mu zauna mu tattauna" bata gardame ba tayo brush da sabon brush
in da Samha ta bata ta dawo Saida tayi walaha sannan suka zauna cin abincin Samha ta tambayeta wacece ita sannan ina mijinta meye ya rabata dashi har ta fito batasan inda zata ba a
asar da bata da kowa?" Taso yiwa Samha tsallake a labarinta saidai tasan mutum yana
ara
ima ne da gaskiyarsa saboda haka ta sanar da ita gskyr labarinta sosai Samha ta ka
u da jin wannan cukurku
en lamari ta dubeta tana share hawaye tace.

Koda nafito bariki Teemah maraici ne yajamin da iyayena suna raye bazanyi bariki ba koda wani abun zanen
addara ne amma ke mahaifiyarki ce ta yarda kije kiyi sign married kawai saboda soyayyarta da ku
i yanzu ga abinda hakan ya janyo ke baki rayu da wanda ya za
i rayuwa dake ba kin
ige da zagaya duniya Teemah rayuwarki darasi ce ga mutane ba duk abinda kake tsarawa rayuwarka ne yake zama zanen
ararka ba tabbas na tausaya Miki kuma na tausayawa masoyinki na gaske Ma'eesh ki daina zarginsa da watsar sake bana tunanin a cikin Nutsuwa yake abu daya da zakiyi addu'a a kai Allah yasa ma
iyansa basu samu nasarar ganin bayansa ba"
Da sauri ta
ago tace
Sai ya mutu ya barni Samha?

Me zance da abinda ke cikina bayan yazo duniya ya bu
aci sanin mahaifinsa a lokacin da bansan wani da zan kama a duniya na nuna masa ba?" Murmushi Samha tayi tace
Ai cewa nayi ayi addu'a Teemah ki saki ranki Insha Allahu zamu cinye jarabawarmu Ni yanzu zan fita munyi da saurayina zamu ha
u a beach banason ya jima yana jirana duk abinda kike bu
ata akwai a kitchen" fatan alkhairi tayi mata ta shirya ta fice ita kuma ta kwanta tana lazumi har azahar tayi sallah ta shiga kitchen tayi musu girki ta jera a dinning ta gyara gidan ta kunna kallo tanayi tana duba agogo gajiya tayi da zama ta koma
aki ta fara duba ku
in dake cikin jakar data
auko a gidan Lateef Saida tsoro ya shigeta ku
in ba
ananu bane kuma dukkansu Dollars ne ta mayar ta zuge ta kwanta.

Sai yamma Samha ta dawo sukaci abinci tana bata labarin beach
in da irin nisha
in da ake samu a kallon ruwa ita dai murmushi kawai takeyi, Samha tace
ki shirya gobe muje dake zakiji da
in gurin"
agowa tayi tace
ni yanzu ina zan iya wannan yinin da kikayi a beach bayan haka ma Ni yanzu nasan nemana akeyi dole sai na
oye kaina na dogon lokaci abubuwa sun lafa kinga kuwa zuwana beach kamar nace gani kuzo ne" jinjina kai tayi tace
Kuma hakane gskyrki yanzu yaushe zamuje asibiti ayi mana scanning muga me zamu samu mu fara siyayya" harararta tayi tace
Saikace wani
a me
anci zan tafi yin scanning da wata siyayya ha
e rai Samha tayi tace
Banaso Teemah ki rin
a jin Babyn nan kamar a
akin aure kika samoshi karki cire masa karsashin rayuwa me da
i tun yana yaro mu zama gatansa don Allah mu ji
anci lamuransa Insha Allahu sai ya rayu rayuwa me inganci Teemah wahala nawa da tarko kika tsallake kuma duk akan abinda ke cikinki da ke kanki iya wannan ya isa ki gane akwai abinda Allah yake nufi da kasantar dashi a haka"
Bata kuma cewa komai ba suka kwanta Samha na wayarta ita kuma tana karanta wasi
ar jaki har bacci ya kwasheta.

Haka rayuwa tayita tafiya cike da kalubale kala
sun samu wata sha
uwa da aminci tsakaninta da Samha komai tare sukeyi but ita bata fita ko ina hatta likitan da yake dubata gida Samha ta kirashi suka sakar masa ku
Wani dare cikin ranakun rayuwarta tana kwance baccinta me da
i tana mafarkin Ma'eesh wai suna kwance yana shafa cikinta yana cewa da ita "Wanne suna zamu sawa babynmu Bea Allah yasa yayi kalanki yayi kama dake....."
Ai bata gama idasa mafarkin ba ta bu
e idanu tana rarraba shi saboda wata nutsattsiyar azaba da taji ta ratsa mararta ta kuwa zabura ta mike tana furta Innanillahi wa innah ilaihirraji'un Allahumma ajirni fi musibati wa'akalifni khairin Minha la'haula wala
uwwata illah billahil aliyul'azeem....." Sunan Allah babu irin wanda bata kira ba a wannan lokaci, can saitaji ciwon ya lafa ta mi
e da nufin zuwa bayi ai bata idasa mi
ewa ba baya ya
amar da ita mara ta ri
e taji wani
umi yana bin
afarta daidai lokacin da Samha ta bu
ofar ta shigo domin tunda EDD
inta ya
arato bata yarda tayi bacci me tsayi tanayi tana le
ota wani lokacin ma tare suke kwana.

Ganinta a dur
ushe ya tabbatar mata giji tazo ta
araso da sauri tace
Teemah haihuwar ce bari na kira Dr Maleesha tazo ta dubaki" cikin few minutes saiga Dr Maleesha tana dubawa ta dago tace
Haihuwa ce but dole muje asibiti Babyn yanada girma sai an taimaka mata" babu musu dake taji dam
ar Ubangiji suka tafi asibiti aka jorner mata wasu
arafa aka taketa aka saita wata fitila gabanta Dr Maleesha da Dr Rudah suka du
ufa aikinsu cikin ikon Allah bayan tasha
ari aka ciro mata
atuwar babynta mace zam baturiya zance ma ko balarabiya oho, don babu ta inda tayi kama da akwai jinin Bakar fata a jikinta.

Zuwan wannan yarinya a wannan yanayi ya tashi hankalin masu jiran zuwanta duniya a duk inda take a fa
in duniyar da suka kasa ganosu sunga haihuwar yarinyar amma bayan haka komai ya
ace musu cikin hikima ta Ubangiji da suka takura ma sai al
aluman tsafi suka fara
wace musu.

Ita kuwa Batul ana ciro yarinyar tace a bata a barta tun kafin a cireta daga jinin haihuwa ta fara tofe abarta a ayoyin Ubangiji na tsari da manyan addu'o'in data sani na kariya daga kaidi da sharrin ma
iya koda ta gama duk abinda suke mata har
inki da akayi mata tana ma
ale da yarta da bata tsaya ta
are mata kallo ba amma wani ba
on yanayi ne yake shigarta na tausayi da
aunar gudan jinin nata...........
[7/5, 3:40
PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma
aya)_*
*OUM HAIRAN*
*_______________________________________*
*Book 2 Bonus page 7-8*
*_______________________________________*
inki tasha ciki da waje domin dama ko bata
aru ba Samha tace idan ta haihu sai an
inketa to bare ga
ari anyi mata aka basu wasu magunguna da zata rin
a zubawa a ruwa me dalam
tana tsarki dashi sannan bayan sun huta aka sallamesu, saurayin Samha Faruq shine yazo ya
aukesu ya kaisu gida suka shiga
akin da ta sauka tun zuwanta nan suka rakata ta zauna sai yanzu ta samu damar bu
e fuskar yarinyar ta zuba mata idanu tare da sauke ajiyar zuciya, wannan shine Madara mai kama da nono zam Babyn da ubanta take kama hatta lips
inta da yatsun ta komai dai, wasu hawaye ne suka zubo mata ta share tare da rungume yarinyar soyayyarta ga Ma'eesh a hankali ta rin
a kwaranyewa tana komawa kan yarinyar sosai ta rin
a jin tausayi da
aunar Babyn na zaga ruhinta a hankali ta furta
Alhmdllh ala kullu Hal!" Hawaye ne yake sintiri ta fuskarta wanda batasan na mene ba farin ciki ko ba
in ciki, batajin
arta a matsayin wata mara galuhu duk da tasan ba aure akayi irin na sunnar Annabi Muhammad (S.A.W) ba amma dai da sau
i tunda ba gantali tayi ta sameta ba da yarjejeniya aka samar da ita.

Samha ce ta shigo dauke da cup na tea da soyayyan dankali da
wai ta ajiye a gefe tace
Matsalarki kenan Teemah yau muna cikin farin ciki inacan inata status da Jany ke kuma kina nan kina kuka saboda ke me wahala ce nifa yau jina nake kamar a filin Arfah nima na zama Mom don Allah ki ware meye ne a ciki duka fah a duniya ne Nima inada Jalal
ina yana gurin babansa ne yaje Hutu but anytime zai dawo saboda na kira Dad
insa nace ya kawomin shi munyi baby yazo yaga
anwa"
Kallonta tayi tace
Ke naki halalltacce ne ko Samha?" Murmushi tayi ta share hawayen daya kawo a idanunta tace
Kamar yanda Janny take haka shima yake, lokacin da Chadi tayimin zafi na rasa tudun da zan hau na zauna mafita ta kullemin hatta ku
in abinci ya gagareni bare na zuwa makaranta sai na yanke shawarar ha
ura da komai na tafi Algeriya domin neman ku
i, Teemah haka naje wajen wani mutum a unguwarmu da yake fitar da matasa
asashe don neman abin dogaro da Kai na sanar dashi
udiri na na tafiya Algeriya ya tsaya ya gama sauraro na sai yace zai min hoto banja ba na amince ya
aukeni hoto ya bani ku
i me yawa tare da waya me layi yace naje gobe zai kirani.

Haka akayi Teemah washegari ina kwance a BQ na gidanmu da
anin babana ya kar
e ya koreni daga cikin gidan kuma ya kafamin dokar karna
ara shigar masa gida domin bazan shafawa matarsa da yaransa HIV ba kasancewar ita ne ajalin mahaifana, wayar da Abdullahi ya bani tayi Ring yace nazo na taho da shirina tare da tambayata inada passport nace masa eh amma Zuciyata tayi mamakin yanda za'a tambayeni passport nida zanyi tafiyar mota.
Chapter 5 · 0% Book details